Chapter 71
Chapter 71
tayi tace "thank you the best Son bye" bye yace shima ta katse wayar ta kwanta ahankali tanajan bargo tanajin natsuwa sosai bana wasaba ta lumshe ido. [12/11/2019, 7:27 PM] Aishat Muhammad: 49... Agaban wani katafaren mansion Abie ya tsaya ya dauko wani remote ya danna gate din yabude yaja motar ciki, babban gidane da yaci uwar na Baffanau kyau sama da sau miliyan gidan kaman a turai, murmushi yayi ya kashe motar yajuyo ya kalli Aadil din daya ke kuka sosai har lokacin yace "stop crying nakawo ka hadadden gidana wanda yafi na kakan ku kyau, akwai wurin buga basketball aciki, akwai wurin table teble tennis kaga har gym namaka aciki ga alot of teddies and all sort of chocolate you could think of dakasani su favorite dinka duk akwaisu aciki, yauwa Aadil dina come and have a look kagani inka gansu you will forget su Mami ma trust me pure enjoyment ne gidan nan" yafito daga motar ya zagayo ta baya yabude kofan bayan ya mikomai hannu yana murmushi yace "yauwa My Aadil, Abie big Boy, har fish pond akwai aciki ga lift ga stairs you take anyone your heart desires, akwai video games, i have alot of money sama dana kakan ku i will give you anything you want my boy i mean anything kome kakeso" makemai kafada Aadil yayi yana kuka sosai yace "My Hamidaaaa" harara Abie ya watsamai cikin takaici ya fizgoshi da karfi da yaji yafito dashi daga motar yay hanyar cikin gidan dashi da fingerprint yabude door din mini palor din kafin su shiga hadadden falon kaman ba'a Nigeria ba, murmushi yayi yana nunama Aadil dake kuka sosai yace "kaga falon ka, muhau lift muje ma sama kagani tukunna" shiga sukayi ya danna one yakaisu first floor transperent glass tiles ne akasan kana hango falo daga wurin, ganin yanda yakemai kuka jikinshi harya dau zafi yasa yabude wani daki ya shigar dashi ya subhanallah dakin yahadu to d core, zaunar dashi akan lumtsetsen gadon yayi yana murmushi da sauri yajuya yabude wardrobe ya ciro wasu sababbin kaya daga hanger yakawo ya ijiyemai yanamai murmushi yace "yauwa My Aadil tashi kasa kayan, bari kaga na kunnama video game kabuga" tv bangon dakin ya kunna yajuya yafita da sauri sai gashi ya shigo da basket of different expensive chocolate and sweets yakawomai yana murmushi yace "yauwa my Aadil sha kadena kuka, kaga dare yayi bacci yakamata kayi yanzu kaida kake bacci dawuri" kabar da sweet din Aadil yayi cikin kuka sosai duk suka zube akasa, dawani irin fushi ya makema Abie kafada yana kuka, ajiyan zuciya Abie ya sauke kanshi na daukan mugun chaji dan baiso yaga abu yasami Aadil barinma in yana kuka, ahankali ya zare babban rigan jikinshi ya ijiye kan gadon ya ciro handkerchief daga aljihun shi ya share gumin dake keto mai yana kallon Aadil din dake wani irin kuka dake tsumamai rai har wani irin ajiyan zuciya yake saukewa cikin kuka idanunshi sunyi jajir jijiyoyin kanshi sun fito radau, tsaki yaja yana karajin wani irin tsanar Hamida aranshi duk haduwanta da dan shine ya zaman mai wani irin mugun matsala da kalubale arayuwa, ahankali yasa guiwanshi akasa yana kallon Aadil din yakama kunenshi kaman zaiyi kuka yace "dan Allah kayi shiru Aadil, i promise kome kakeso i will do it for you i promise, but dan Allah kai shiru kaji, kukan ka zai karasa kasheni, idan da kasan matsalolin danake ciki ayanzu haka daka tausayamin, kadena damuwa da wanan shegiyar yarinyar yar matsiyatan wanda ubanta ke saida kaji, kaji da kullum anacin sama da arba'in a gidanku gasunan him a frozen fridge, babanka nada kudi Son, kome kakeso zan makashi, kome kakeso daganan har zuwa bangon duniya inada kudin zansa akawo ma, barima kaga nakawo ma kudi kome zakayi dasu kayi" tashi yayi kaman mahaukaci yafita daga dakin baiwani jimaba yashigo dakin yana jan wani babban ganamasgo dake nan zin din a kulle yana kallon Aadil din dake kuka yanamai murmushi, zama yayi abakin gadon kusadashi yasa hannu ya zage zip din ganamasgon uban kudi dake nan dollars note suka bayyana cike a jakan, wani irin murmushin dadi Abie yayi yajuyo ya kalli Aadil din dake kuka yana kallonshi ya lashe baki kaman tsohon maye, yasa hanunshi da sauri ya ciro wraps din dollars note din guda hudu dake kyalli yawani bubbuga kudin together agaban fuskar Aadil yace "kasan menene wanan My son?" yay maganan yana wani irin murmushin jin dadi yace "this is money Boy, manny, hausawa sukace milamila, kaga kudin nan na ganamasgon nan" yay maganan yana karkatamai ganamasgon da kyar sabida nauyinta dan acike take da kudi yace "duka kudin nan nakane kai yanda kakeso dasu nabaka, kai bacci akansu kayi bari dasu duk yanda zakai dasu, kaganni nan your Abie have money Aadil, plenty plenty money enough to buy all this kano kai Nigeria ma gabaki daya, kudin Abie ka basa karewa duk sati sati nake samin kudin da zan iya cika irin manyan ganamasgon nan guda goma sha biyar dasu, inhar you are a good boy kanajin magana na zan karoma irin ganamasgon kudin nan guda biyar kaji my son, my handsome boy kaji ko" makemai kafada Aadil yayi cikin fushi ya fizge kudin hanun Abie ya cillar dasu chan har suna tsalle suna fita daga dakin wasu kuma sukai wurin TV, cikin kuka sosai da muryanshi data dishashe yace "take me back to Mami, Mamiiiiiii, My Hamidaaaaaaa" yaja sunan Mami da Hamidan yana kuka kaman zai sume, tagumi Abie yayi yana tsinema Hamida aranshi yana tunanin wani dubara kuma zaimai ganin har wurin dayan dare Aadil kuka yake jikinshi yay zafi idanunshi kaman jan gauta yasa hankalinshi yatashi ainun, babu kallan dabaran dabai maiba amma sam Aadil Hamida yake kira hakan yasa Abie ya yanke sharawan kaishi wajen Ozo gobe dama gobe sunada meeting karfe taran dare, da kyar yasamu wani wahalallen bacci ya kwasheshi hakan yasa yadau bargo ya lullubeshi dashi ya zauna agefenshi yana tunane tunane, bayan kudi arayuwan nan d next abu dayake so da duka zuciyanshi is Aadil, maisa Allah yake testing dinshi da abu mafi soyuwa agareshi Aadil and Money?. *** Wuraren shidda na safiya Mami ta bude ido, ganin yanda ta makara gari haryadan soma wayewa yasa tai bathroom agurguje, wanke baki tayi sanan tafito daga bayin daure da alwala, dadduma ta shinfida tai sallan bayan ta idar tai azkar sama sama ta mike da sauri dan zuwa tada Hamida, ahankali tabude kofar dakin bakinta dauke da sallama tana kallon yanda Hamidan ta kudundune kan dadduma tana bacci tana sanye da hijabin Mami, maida kofar Mami tayi tarufe takaraso cikin dakin tana kallon fuskar nata ganin yadan washe shaidan hanun Abie, tsugunnawa tayi agabanta takama hanunta tadan bubbuga tareda kiran sunanta. "Amatullah" saida takira sunan kusan sau uku sanan taji tabude kodaddun idanun nata dake cike da bacci, ahankali Mami ta mika hannu ta dagata zaune tana kallon fuskarta tace "kinyi sallan subhi?" girgiza kai tayi tana sosa ido, hakan yasa Mami tace "but naganki da hijabi akan daduma" cikin siriruwar muryanta dake cike da bacci tace "nakasa bacci ne shine natashi naita salloli" "sorry bansan kin kasa bacci ba ai danazo, tashi yanzu kije ki dauro alwala
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128