Chapter 120
Chapter 120
tazo dagudu ta dane kan jikin Mama tace "gasunan Mama" "bismillah" Kaka tafada tana mikewa tana yaye labulen kofa, akunyace daga Aabid har Aadil suka shigo dakin baki Kaka tasaki tace "ohh ni y'asu, to wai tayaya zan ganeku ni, ina mijin yarinyar tawan?" murmushi Aabid yayi yanuna Aadil daya kasa dago kanshi sabida kunya ahankali yace "ina kwana Kaka, Ina kwana Mum" "oh Allah kenan, wazaice yaron dayasha zabori a hannuna zai warke haka? Kunga ikon Allah ko, kutashi kutashi ga wuri kuzauna" tanuna musu kan dogon kujera kasa zama sukayi akan kujeran zasu zauna akasa Kaka ta musu ihu hakanan suka zauna kan kujera, Mama ta kalli Zainab tace "tashi Zainab ki kwaso abin sha" ta kalli Hamida databi ta makalkale Zainab din tace "tashi kibi yayanki kitayata kekuma" tashi tayi tana murmushi sukai kitchen din tare, dago kai Aadil yayi ya kalli Mama anan yaga inda Hamida tadauko kyau komi na Mama Hamida tadauko. "ina kwana Mum" murmushi Mama tayi tace "Alhamdulillah, ya kuke kun dawo lafiya, ya aiki?" atare suka amsa da Alhamdulillah, daidai nan Hamida da zainab suka fito Zainab nadauke da tray din drinks Hamida kuma na snacks suka karaso gabansu suka ajiye da kallo Aadil yabi Zainab dashi daketa musu murmushi yarinyar baka black beauty saidai tafi Hamida girma kana ganinta kasan ta girmi Hamida, basa kama da Hamida ko kadan saidai kama ta jini daba'a rasaba, tamafi kama da Ihsan ita Zainab, ahankali ta kallai shida Aadil tace "please eat Uncles" dan murmushi sukayi Aadil yace "thank you Anty Zainab dinmu" murmushi tamai akunyace ganin yace mata anty tajuya Hamida tabita suka zauna kusada Mami, Kaka tace "kira baban su Maryama yasan anyi baki, ku tashi kumuje shashina, Zainab dake da Hamida ku kwaso musu abin kwalaman su" tasasu agaba Kaka tayi sukai shashinta tana musu labari tace "ai inada jikana soja ne, shikadai ne jikana namiji Faruku in kuka ganshi kaman ku jiki duk amurmude, muje nabaka wayata ka kiramin shi yazo, bayan auren Hamida akamai transfer legas sai shekaran jiya yadawo ja'irin, tokai Hussaini yaushe zakayi auren iyye bakaga dan uwanka ba har kyau yakara yasami kwanciyan hankali yadawo cikakken namiji, iyye yaushe zamuzo naka" murmushi yayi yana zama kan kujera yakasa cewa komi dariya Aadil yayi yasaci kallon Zainab dake kokarin ajiye tray din drinks agaban su yaga yanda Aabid ke satan kallonta hakan yasa ya kalli Kaka yace "baida budurwa Kaka ko daya" zaro ido Kaka tayi tana dafe kirji tace "da kyanka kai kwantai Aabidu, inaaa bazan yardaba, wai wai wai, to yanzu ya za'ayi ina zaiyu kato haka ba mata" tai maganan tana buga tagumi tana kallonshi kaman tasami talabijin, dariya Hamida tayi bayan ta ijiye tray tasaci kallon Aadil taga ya dauke kai yana kallon Kaka, komawa tayi ta zauna kusada Kakan, ahankali Aadil yace "Kaka ki nemamai mata please" jamai bayan riga Aabid yayi hakan yasa Aadil yay murmushi ya nunama Kaka Zainab data zauna, da sauri Kaka tace "Zainaba!" dago kai daga Aabid har zainab din sukayi atare suka kalli juna, murmushi Kaka tayi ta kallesu tace "wlh kuwa sun dace, Zainaba namiki miji, Aabidu namaka mata ayirirri" Hamida tafashe da dariya sabida yanda Kaka tai gudan, ahankali daga Aabid har Zainab suka kalli juna na kusan 2min kasa jure idanunshi Zainab tayi akanta da sauri ta tashi tafita daga dakin Kaka tafashe da dariya tace "ja'ira wai ita kunya, Zainaba itama tai kashin arziki aiko bari baban ku yadawo nasame shi da maganan, kai Aabidu katuromin iyayenka kaman yanda mukai na Hamida baza'a wani dauki lokaci ba dan tuzuru ne kai" sunnar dakai Aabid yayi kaman zai nutse akasa sai murmushi Aadil yake shida yazo yana fushi but Kaka keep cheering him up, har sukai azahar aka kawo musu abinci sukaci Kaka tace wlh bazasu tafi yanzu ba sai dare, Zainab dai tunda tafita daga dakin bata kara dawowa ba, Hamida ma daga baya ganin Aadil yamaki kallonta zamewa tayi tabar gidan, bayan la'asar ne da kyar ta yarda Aabid yatafi shima wani friend dinshi ne yazo dasuka taba school tare his first time a Nigeria abu yazo yi machine yahau yabarma Aadil mota, Kaka ta tsare Aadil sai hira suke tana bashi dariya saida tabashi labarin kuruciyan Hamida tatas, yay dariya har cikinshi ya kulle yana gidan har bayan magrib Baba yadawo yagaidashi Baba yamai godiyan tsaraban da Mama tafadamai sun kawo. Sai wuraren 9 sanan yama Kaka sallama zai tafi, tashi Kaka tayi tace "bari narakaka shashin su kamusu sallama" shiga falon su Hamida yayi kanshi akasa yacema Mama "saida safe Mama" "mun gode da zumunci Allah ya shi albarka Aadil ka gaidamin da maman ku, kadage da azkar kullum kaji" gyadamata kai yayi yace "to Mummy" ya mike tsaye, yafita batare daya kalli Hamida ba atare Kaka da Mama sukabi Hamidan data gyara kwanciya kan kujera da kallo Mama tace "bazaki tashi kije kima mijinki saida safe ba wai" "bar ja'iran yarinyar, tashi kafin nazo wajen" Kaka tafada tana yowakanta, da sauri ta sauka daga kan kujeran taja hijabin data gani awurin ta daura kan simple doguwan rigan dake jikinta ta turo baki tawuce tafita da harara Kaka ta bita kafin tai falon Baba dan yimai maganan auren Zainab da Aabid. Juyowa yayi yadan saci kallonta jin anbude kofa ganin yanda take tafiya kaman bataso yasa yabude kofan gate yafita yana kallon anguwan nasu yanda ko ina yay shiru babu haske dan babu wuta saidai gidansu Hamidan da aka kunna inji wani miskilin murmushi yayi yace "perfect" yabude bayan motar ya shiga yana gyara zama, ahankali tabude kofar gate din tana kallon motarshi ganin yama shiga ciki yasa ta fito tarufe kofar takaraso jikin motan ta kwankwasa glass din, bude kofar bayan motar yay ahankali kofar ta budu yana zaune daga ta karshe yana daddana waya abinshi ganin space din daya bari yasan yana nufin ta shigone yasa ta shiga ta zauna batare data rufe kofan ba,tana wasa da yatsunta ahankali kaman mai koyan magana tace "dama, uhmmm dama nazo ne nacema sai...saida safe, Allah kiyaye hanya" ko kallonta baiyiba yana danne dannen wayarshi yace "rufemin kofar mota" juyawa tayi tasa hannu ta rufo kofar tai shiru da car key hannunshi ya danna lock motar ta kulle kanta sanan yadago ya kalleta yadan haska fuskarta da waya itama shita daga kai tana kallo dudda bata ganinshi sosai, dan murmushi yayi ya kashe wayan ya ijiye gefe hakan yasa ko ina yay duhu, sosai gabanta ya shiga faduwa, hanunta yakama zai fizgota da sauri tarike kofa tana so tabude tafita, murmushi yayi sosai mai sauti ya fizgota da karfi yana magana so soft yace "basai dadi kikeji kinzo gida zakiyi two weeks ba, bari in fanshi wanda zai lasting dina those two weeks" yay maganan yana yaye hijabin jikinta ko tsoro bayaji dan yasan ko wani yazo glass din motar tinted ne babu mai ganinsu, sosai jikinta ya shiga rawa tace "please karkamin komi dan Allah My Aadil wlh tsoro nakeji zafi yakemin, please kabarni na huta, please karkamin komi anan kaga gida muke" daurata yayi akan jikinshi yadaura kanshi kan wuyanta yadaura hanunshi kan boobs dinta ya matsasu yadan saki nishi. "ahhhhh perfect! U are not wearing bra" rungumeshi
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128