Chapter 55
Chapter 55
directing dinshi yake abinda yakeyi, da duka karfinta tasa hannu ta ture kirjinshi ganin kaman zai cire mata baki hakan yasa yasake a tsorace, cikin fushi ta waska mai mari da karfi tana hararanshi sabida bakin cikin abinda yamata da sauri yadafa wajen yana kallonta, goge bakinta tayi tanaji kaman tai ihu hawaye na zuba daga idanunta kafin ta kalleshi shima ita yake kallo hanunshi dafe da kucinshi, harara tasake ballamai tama rasa mezatace mai tajuya da sauri zata fita daga dakin dan ko ina na jikinta rawa yakeyi, wani irin fashewa yayi da kuka yana girgiza mata kai cikin kuka sosai yace "don't go please" tsayawa tayi chak tajuyo ta kalleshi batare datama san meya hanata tafiyan ba, sakin mata wani irin kuka sosai yayi daya wani irin narkan da zuciyanta yana girgiza mata kai cikin kukan yace "please don't leave me again" karasawa ciki tayi asanyaye batare data sake kallon fuskarshi ba taja plastic chair ta zauna tareda daukan furan ta rufe ta ijiyemai akan saman drawer sai kallonta yake soyake ya shige jikinta kozaiji dadi but he's scared bayaso tamai fada kota sake marinshi, baiso yaga tana fushi, dan kallonshi tayi ganin yanda yay wani irin zuru zuru sai goge kwalla yake yasa tadan sakin mai murmushi da sauri ya sakin mata murmushi yana clapping hands da sauri hawaye na zuba daga idanunshi yace "Hamida my wife is smiling" murmushi tasake mai tai shiru tana kallonshi dan wani irin mugun tausayi yake bata zataso taji yanda yafara ciwon nan, zataso taji labarinshi, zataso taji ya akayi shi baida lafiya and dan uwanshi is fine, hakanan takeji zata iya komi dan kawai taga yadawo kaman kowani babban namiji, sosai takejin Aadil aranta kuma tarasa mesa hakan, bude kofan da akayi yasa duk suka dago kai, Baffa ne ya shigo tareda Kaka sai Mami da Abie da Aabid dake tareda Mami dan sun shirya yanzu duk yay wani iri, ahankali ta saukar da kanta kasa tana wasa da yatsun ta, Kaka ta kalli Aadil din dake kallon Mami yana mata alamu datazo tace "sannu da jiki, Allah sarki ya rame sosai, idanunshi sun kode alamun ciwo, ya jikin?" kallonta yayi saikuma yaturo mata baki tareda mata fari da ido yace "fine" sanan ya kalli Mami batare daya kalli Aabid daketa kallonshi ba cikin tsananin farin ciki yamata alamu datazo yana mata pointing Hamida yace "Mami come and see My Hamida, tazo" ya kalli Baffa daketa murmushi yana kallonshi ganin yanda yay kaman bashiba yace "come and see her grandfather" Mami ce takaraso kusa dashi yawani irin fada jikin Mami cikin tsananin murna yana nuna mata Hamidan da hannu yana wani irin cute smile dake karamai wani irin mugun kyau, murmushi Mami tayi tace "naganta amma yanzu Hamida zata tafi itada grandma dinta she will come tomorrow okay kaga yamma tayi" kallon Mami yayi da sauri kafin ya make mata kafada yace "no i don't want her to leave me again" ahankali Mami tace "please Aadil zata dawo kaga magrib tayi ko" make mata kafada yayi kafin yasaki kuka ahankali, Mami ta kalli Hamidan data kasa dago kanta tace "tashi kutafi daughter kinji" sakin Mami yayi yarikema Hamidan hannu da gudu yana kuka yana bubbuga kafa da sauri Kaka ta share hawayen dake neman zubo mata ta girgiza kai, kai wanan yaro na bata tausayi bana wasaba wlh, hakan yasa ta matso kusada Mami tace "kinga maman yan biyu barshi kinga sai kuka yake kar zazzabin yarufe shi kuma, anjima inyay bacci matafi" da sauri Baffa yace "a'a baza ai hakaba, magrib tayi Hajiya in aka biye tashi ba yanzu zaiyi baccin nan ba" yay maganan yana dogara sanda yana kallon fuskan Aadil din daya rirrike hanun Hamida yana kuka sosai yana bubbuga kafa, wani irin jin kukan nashi Hamida take har akasan ranta amma takasa dago kai balle ta lallashe shi sabida kunyan su Mami gashi saijan hanun nata yake yana kuka, ahankali Baffa ya dafa kafadarshi yace "zokaji" magana yamai a kunne da sauri ya kalli Baffan cikin kuka sosai yace "are you sure?" gyadamai kai Baffa yayi cikin lallashi yana sharemai hawayen, ture hanunshi yayi ya tsugunna agaban Hamidan ya daura hannayenshi akan cinyarta ya leka fuskarta hawaye nafito daga idanunshi jiyake kaman zaiyi hauka, hada ido sukayi da Hamidan, ahankali cikin kuka yace "is it true zamuyi video call?" gyadamai kai tayi dudda bamata da waya, girgiza mata kai yayi yace "please don't go and leave me zan mutu" yanda yay maganan yana kuka saida yataba zuciyar kowa adakin da sauri Abie yafita daga dakin ya shiga restroom dayake hanyar dakin, ya shiga wani bayi da sauri yarufo kofa yaciro handkerchief daga aljihun shi ya daura akan idanunshi yahau kuka, kuka sosai bana wasaba. "wani irin kwadayin duniya yakaini na jefa d'ana wanan halin dayake ciki yau? Banrasa ci ba, ban rasa shaba, ban rasa sutura ba, inada su Suleman dasuka daukeni a matsayin dan uwan su, inada mahaifin su daya daukeni a matsayin danshi, ina da aiki na, ana biyana daidai na level din karatuna a kamfanin Baffa what push me? Wani irin greed yakaini nafada wanan halakan? Aadil na cuceka, na cuce ka bana wasaba, nacuce ka my son, i can't forgive myself, i can't forgive my self, my son has been suffering yanzu for more than 30yrs all because of me ya zanyi? Tayaya zan bulloma wanan tsaka mai wuyan danake? Tayaya zan hana Aadil auren nan? Tayaya zan ciremai son yarinyar nan? Tayaya zan rabashi da yarinyar nan" yabata kusan rabin awa abayin yana kuka sanan ya wanke fuskarshi ya share tass sanan yafito. Fitowa yayi daga bayin daidai lokacin Mami tafito daga dakin hada ido sukayi da sauri ya saukar da idanunshi kasa dan bayason tagane yay kuka, hakanan kawai yaji yana wani irin jin nauyin ta dan ya mugun yaudaranta, ya cuceta itada yayan su, hanunshi dayaji an kama yasa yadago kai suka hada ido da ita, tattausan murmushi ta sakin mai tasa hannu ta shafa sajenshi cikin muryan kwantar da hankalin miji down tace "kadena damuwa Abie, Aadil dinmu zai warke da izinin Allah, watarana duk wanan abin labari zai zama kaji" gyadamata kai yayi asanyaye hakan yasa tai murmushi tace "zomuje office din Dr, kaina fito na nema dama Aadil yay bacci, Dr yace muganshi, ni inaso a sallameshi ma gobe kawai dasafe mukoma gida mai maganin da Baffa yakiramai yazo afara gwada maganin gargajiyan kafin bikin nashi ko, let's see what Allah has install for us and banda hakama aure rahama ne let's just team up and be praying for our children ko Abie" gyadamata kai yayi yama kasa mata magana sabida yanda jikinshi yay mugun sanyi, yasha attempting yafadi mata gaskiya but bayataba iyawa he loves Mami so much da he's afraid of losing her, bayaso yafadi mata gaskiyan wayeshi ta tsaneshi taki zama dashi, his heart cannot bear that, ahaka suka bude office din Dr suka shiga shiga sai tunane tunane yake. ** Gari yafara dan duhuma dan gab da isha'i suka isa gida, Mama kadaice a tsakar gidan tana nannade tabarma zata shiga daki, da sauri Hamida tai wurinta tafada jikinta tana murmushi tace "Mama mun dawo" dan murmushi Mama tayi dan sosai take
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128