Chapter 88
Chapter 88
said ni makarantana nakema rubutu and am at your service after all you guys paid for it. Please vote da Aabid da Aadil wanne yafi dacewa da Hamida, wanne kuke so? This book is love o, romantic love story, so feel free kufadamin, thank you. Aadil ☑ Aabid ♾ Wanan page din harda na jibi nahada muku, jibi bazanyi typing ba, love you🥰 don't forget to vote and lemme hear reasons dinku. [12/21/2019, 8:50 PM] Aishat Muhammad: ... _masu fitarmin da book waje kuda Allah_ _karki karanta in baki biyaba, inkika karanta ina binki bashi pay a nan or pay achan_ _duk maison littafin nan tamin magana ta watsapp 07012181461_ Cikin wata irin raunanniyar murya Aadil yace "zan saket...." hannu Aabid ya daura kan bakinshi ya girgiza mai kai da sauri hawaye na shirin zubowa daga idanunshi cikin raunin murya sosai yace "don't you dare! Karka fara kasaki Hamida, inkai haka i will never forgive you Twin i will never!, am sure chats dina da Dr Sham kagani ka karanta, da dadewa nai chat dinan dashi not now, I've moved on Aadil, nariga na rufe shafin Hamida yanzu ina mata kallon kanwata ce kuma matar dan uwana, bazan taba auranta ba, na haramta ma kaina ita, naso Hamida da, aduniyan nan is not everything u want you get and as a true Muslim and true believer dole ka yarda da hakan, am just sanadi ne na ceci rayuwarta ne just so dat she will be alive and meet you later in the future harya kaiku ga aure, as for me am very fine yanzu akwai lot of improvement a health status dina jiya kawai was minor pain da i guess sabida nai skipping drugs ne saisa ciwon yatashi, please don't tell Mami she's already going to alot banso nakara mata da matsalata, inhar you really love me abu daya zakamin shine love Hamida sama da yanda kake mata ada, ka kula da ita never be d reason why hawaye zai zuba daga idanunta, be everything to her dan yarinyar nan has done abinda mata da yawa bazasu iyaba okay" yay maganan yana murmushi hawaye fal idanunshi, girgiza kai Aadil yayi yana hawaye sosai zaiyi magana Aabid ya rungumeshi sosai yace "come here, wlh kaji na rantse ma am fine mumaje hospital tareda kai adubani agaban ka kagani, stop crying Dil, inhar kanaso zuciyata ta buga na mutu shine idan ka saki Hamida, banso kadawo da yarinyar nan bazawara her family will never forgive us da mun cuceta sosai, but inhar bakai hakaba i will be very happy and strong, karka rabu da matarka because of me kaji ko Rascal", gyadamai kai Aadil yayi murya chan kasa kaman Aadil nada yace "am sorry Aabid banma adalci ba arayuwa" yanda yay maganan saida yasa hawaye ya zubo daga idanun Aabid ya kara rungumeshi tsam tsam yace "am so sorry too Aadil, u remember lokacin damuna yara harmukai girma muna yawan cewa mata daya zamu aura katuna?" gyadamai kai Aadil yayi yace "yes i remember Twin, natuna" murmushin kuka Aabid yayi yace "i guess saisa Allah yasa mukaso abu daya alokaci daya kuma again, Allah mai jujjuya al amura ne He can do the undo, and Allah has the power to do the unthinkable trust me this is a test from Allah Aadil and we will pass right?" gyadamai kai Aadil yayi yana kuka sosai, murmushi Aabid yayi ya lakaci hancinshi cikeda tsokana yace "u are too soft Aadil right from day 1 saisa u are just d one made for Hamida, halinku daya, tenderness and softness din heart dinku iri daya, now will u stop crying kafin matarka tace nasamata miji kuka na shiga uku" dariya Aadil dashi din dukansu sukayi atare cikin kuka, kafin Aadil din yakai hanunshi yaja bathrobe din jikinshi gefe ya daura hanunshi daidai saitin heart dinshi yana kuka murya chan kasa yace "promise me you will be fine, promise me u will take care of our heart because bazuciyar ka kadai bane nawa da naka ne Hussain" gydamai kai Aabid yayi yana murmushi yadaura hanunshi asaman na Aadil din dake kan zuciyarshi yace "I promise Hassan i will" ahankali Aadil yace "kasha magani yau?" girgiza mai kai yayi hakan yasa yakama hanunshi zaunar dashi yayi abakin gadon ya kwaso magungunan ya duba yanda zai sha ya ballo yadauko bottle water yabashi. "shasu agabana" karba yayi yana murmushi sosai yasha sanan ya mikamai ruwan yana turo baki yace "ni massage nakeso ma" dunguremai kafada Aadil yayi yana murmushi yace "bara ayiba din" dariya dukansu suka hau yi gaban wardrobe yaje ya zaromai kaya kaman wanda yasa ajikinshi amma light blue t-shirt ne da black trouser yakawo mai yace "tashi kasa to" tashi yayi yasaka kayan Aadil ya karbi bathrobe din dayacire yawuce bathroom yaje ya ijiye Aabid yabi bayanshi da kallo sosai hankalinshi ya kwanta zuciyarshi tamai wasai, dawowa falon yayi daidai lokacin Aabid ya kunna system dinshi yace "zoka gani" kusa dashi yaje ya zauna system din Aabid ya dauramai akan cinyarshi yace "this is our company tunda aka haife mu Baffa yabamu kyautan shi inji Mami dan itane ma keta mana managing company kafin na gama karatu na cigaba, kampanin katako ne and is selling sosai u can go through it, yanzu dai yaro kanada chance kai amarcin ka da kyau dan once munkoma Nigeria you will resume office now that u are back akwai alot of things da zamu yi tare, akwai wasu kudin profits da kampanin ke making danake ta taramana awani separate account, inaso mu bude other side business dashi, sanan inaso mubude big islamiya da za'adinga koyar da yara free mai hade da masallaci zamuyi da sunan Abie ko ladan yadinga kaimishi how did you see?" ahankali Aadil yadaura kanshi akafadarshi yace "yes hakan nada kyau, Allah ya gafarta mai" daidai nan aka bude dakin aka shigo atare dukansu suka daga kai ganin Mami ce tana sanye cikin plain bakin doguwan riga fuskarta ba kwalliya looking simple ganin yanda take kallonsu yasa duk sukai murmushi, murmushi itama tayi dan sosai taji dadin ganinsu tare tsayawa tayi akansu tace "having brothers time, anyway Aadil oya kawo kudi inaso maid taraka Hamida saloon taje ta gyara gashinta ne driver ya kaisu, sanan inaso nasa amata shopping din kaya" turo baki Aadil yayi a shagwabe, shima Aabid turo baki yayi a shagwabe yace "Mami bakinada kudi ba saikin karbi kudin Dil" baki Mami tayi tana kallon su tace "ikon Allah nikuke ma iskanci, ba matarshi bace ni zanmaka abinda Allah ya daurama, common give me money kafin dagakai har wanda ke daurema gindin na sassaba muku" kaman zai mata kuka Aabid na danne dariyarshi ya tattaba aljihun jikinshi yace "ni babu cash ajikina nabar wallet adaki" kallon Aabid Mami tayi tace "kai aramai to" turobaki shima yayi yace "ni ko ficika bandashi Mami na" tafi Mami tafara tana salati. "nizakuma iskanci yaran nan?" atare dukansu suka fashe da dariya kafin Aadil yafito da ATM card dinshi yamikama Mami yace "Mami wlh nidai nidai" hararanshi tayi tace "don't even waste ur saliva kaf abinda take bukata saina zare kudin ansaya, ja'irin banza" murmushi yayi yabi Mamin da kallo yana wani irin jin son ganin Hamidan yana
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128