Chapter 23
Chapter 23
kullemai ido Aabid yay wani irin ihu cike da tsantsan murna ya rungumeshi yace "oyoyo you this fight fight yaro" cikin wani irin murna Aadil yasakeshi yana murmushi dake lobar da two sided dimple dinshi yana ware manyan fine lulu eyes dinshi yace "Bid" wani irin tsalle yayi kaman yaro karami kanshi na rawa sosai yanajan riganshi yace "Bid, Bid, Bid, Aa...Bid" shima tsalle Aabid din yayi cikin tsananin farin ciki da mugun son dan uwanshi yanajan white long sleeve high neck Givenchy shirt da Mami tabashi yasa sabida sanyin jirgi yace "yes..yes, my one and only twin Bro, rascal, yes is me, hug me" cikin wani irin bala'in murna da rabon shi da irin murna haka tun Aabid nanan yawani irin fada jikinshi ya kankameshi sosai yana gogamai fuskanshi awuya yana murmushi sosai yana tsalle da kafa, rungumeshi back Aabid yayi yana shafamai baya Mami data gaji da tsayuwa ta ballamai harara tace "tunda bakuda ranan gama oyoyo oyoyon Abie mutafi mudai sa samemu a parking lot" da sauri Aabid yasakeshi yana dariya handkerchief dinshi yaciro daga aljihu yakai fuskarshi yana sharemai fuska da wuya yace "su Mami are jealous banyi hugging dinsu ba saikai My Dil" washemai baki Aadil yayi yana kallonshi, gama gogemai yayi shima ya goge wuyan nashi sanan yarike mai hannu yace "let's go kaga grandfather, kagaji ko" gyadamai kai yayi batare dayay magana ba dan sosai yaji yawani irin gaji gabanshi sai faduwa yake, hanunshi yakama sukai wajen Mami da Abie dake hiransu saida yafara bude motar yakai Aadil gaba ya zaunar dashi sanan yadawo ya saka akwatinan su a bot yarufe yadawo gaba ya shiga yana waigen su Mami da Abie yace "welcome Abie and Mami hope you all had a smooth flight" yakarshe maganan yana kallon Aadil dayay shiru yanata kallon waje, kunna motar yayi yaja saida suka fara tsayawa a wani masallaci sukai sallan asuba sanan suka dawo motar sukaja sai gida, horn yayi aka bude gate din yaja motar ciki gidan su, Yayin Mami ne da bigMum Dakuma Baffa dayafito daga daki rike da sandarshi kashe motar yayi Mami tafita da sauri ta karasa ta rungume yar uwarta Abie ma fita yayi, juyo dakai Aadil yayi ya kalli Aabid yana daddure fuska yace "who are all this people?" dan shiru Aabid yayi yana kallonshi dan wani zubin idan Aadil yay magana kaman wani Boss wani zubin kuma kaga kaman yaro dan shekara 3, ahankali ganin rigima yakeji kaman bashi yagama murna dazuba yace "gidan su Mami da Abie ne anan suka girma, and ko last year big eid ba anan mukayi ba kaman tane?" yatsine fuska yayi yace "take me back to our house I don't like here" hanunshi yakamo da sauri yace "iskancin naka yatashi ne rascal? Okay let's do this look" dan juyo dakai yayi ya kalli Aabid din idanunshi suncika da hawaye sosai suna shirin xubowa, ahankali Aabid yace "how about we just stay here sabida we want to be good children muma su Mami biyayya but kullum kullum am gonna be taking you out kana ganin cool places muna zuwa yawonmu how did you see d idea? Idea yamaka?" shiru yayi kafin ya daura hanunshi akanshi yana yatsine fuska, da sauri Aabid ya matso yataba kan nashi yace "menene ciwo yakema?" gyadamai kai yayi hawaye na xubowa da sauri yace "sorry sorry, tashi muje kaga Baffa sai muje daki kayi wanka kai bacci" fitowa yayi yazagayo ta side dinshi ya budemai kofa, fitowa yayi ahankali yana kallon Baffan su dayagani yana dogara sanda yana karasowa inda suke shima kakan nasu wani irin kallon Aadil din yake wani abu ya tsayamai awuya yaro har yaro amma ba lafiyan kwakwalwa, da sauri Aabid yaja hanunshi kafin kakan nasu yakaraso yace "Dil zokaga old man mai gilas" dariya kakan nasu yayi yadaga sandarshi zai bugama Aabid cike da wasa yadan matsa gefe yana dariyan isgilanci, ahankali ya daga hanunshi yana wani irin kallon Aadil dake kallonshi yana kokarin tunashi ya shafa kumatun shi har zuwa sajenshi yace "Hassan barka da zuwa, menene idanunka sukai ja haka kagaji ko?" gyadamai kai yayi ahankali, murmushi Baffa yayi yace "muje kahuta" ahankali yake tafiya Aabid a gefenshi sukai babban falo inda har ancika ko'ina da abinci, kin gaida kowa Aadil saima kuka daya saki shizai koma gidansu sai lallabashi ake yakiyin shiru, Baffa yacema Aabid yawuce yakaishi dakinsu yay wanka abiyosu da abincin. [11/5/2019, 10:07 PM] Aishat Muhammad: _🌹IN BANI 🌹_ _Maman Abd Shakur_ 15..... _This novel is for sale, karki karanta in baki biyaba_ _in kinason novel dinan zaki turo 300 access fee to 3107021073 first bank aisha Muhammad saiki turo evidence of payment ta watsapp number 07012181461_ _you can also send MTN card 300 ta watsapp number na 07012181461_ Wuce ta Kaka tayi tai dakinta tace "aikuma sai mugani danko ubanki bai isa yahanani kaiki makarantan nan yauba" tai kwafa ta shige dakinta, tashi tayi ahankali tanaji kaman tai kuka ko kadan bataso taje makarantar nan ta tsani zuwa makarantan, mutanen ajinsu sukai dari da hamsin, batason zuwa, dakinta tawuce ta shiga ta shiga bayi dan Kaka tace takaimata ruwan zafi, sirka ruwan tayi sanan tayo wankan bayan tabata kusan 10min a bayin dukdan kartaje school, saida Kaka tazo ta buga kofan tace "jama'a wai bazata fito daga bayin bane, ke kinsan karfe nawa kuwan? Zainaba fa harta tafi abinta, Ihsan ma ta tafi tata makarantan, ke kina nan bayi kina kwainane, wlh koki fito kona fado cikin bayin nan yanzu kuw..." bude kofan tayi tafito Kaka ta matsa gefe tana kallonta, turo baki tayi tawani kumbura taje gaban sip tabude sip din kaman zata balle kofan tsabagen masifa Kaka dake tsaye a inda take tana kallonta tace "wlh kika ballamin sip sai ubanki yabiyani atoh" dogon bakin hijabinta taciro da wani doguwan rigan atampa ja ta ijiye tadau mai ta shafa sanan ta dago ta kalli Kakan dake binta da kallo, akule tace "ni kifita zansa kaya" tsaki Kaka taja tafice tana cewa "kidaiyi sauri ga kokon ki nan afalo, shima kokon dan Allah zanbaki" shiryawa tayi cikin doguwan rigan dayay looking so simple yet elegant a jikinta ta zauna kan gadon tana bude eyeliner dinta tadau madubi taja asaman idonta as usual, bakaramin kyau tayiba ta maida ta rufe ta ijiye, lipgloss tasa abaki tafesa dan simple bodyspray dinta da Abba ke siyoma dukansu duk karshen wata body fantasy na vanilla sanan ta maida kayan kwalliyan tadau channel sandals dinta baki ta saka ta daure igiyan takalmin, bakaramin kyau yama yar farar kafarta ba kaman wata kafar jaririya sanan tadawo tadau jakarta da littatafan ta ke ciki ta rataya jakan akafada kanta ba dan kwali gashin ta daya tsufa sosai sai lilo suke tadau hijabinta tarike a hannu tafita daga dakin, falon ta shigo inda Kaka ke zauna a kasa tanacin dumaman tuwonta acikin tukunyan kasa tai hanyar fita daga dakin Kaka tace "dawo nan kici abincin ki mutafi" makemata kafada tayi da sauri Kaka tacire hanunta daga tuwon ta tashi hakan yasa tawani irin kwasa da gudu tafita daga dakin, cin karo tayi da Ya Faruk yana sanye da white jallabiya tai baya luuu zata fadi da sauri ya tarota tafada jikinshi arude daidai lokacin Kaka tafito
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128