Chapter 12
Chapter 12
daga fuskarta ta fuskance shi, sosai zuciyarta ke neman dena aiki sabida yanda yake kallonta, da sauri ta sanya hanunta tana tura nashi daya rike mata habanta dashi muryanta na rawa sosai tace "s...stop touching me" da sauri yace "why?" tabe baki yayi yace "ba kyau ko? In UK is a normal thing" shiru yayi yana kallon yanda har lokacin hawaye ke fita daga idanunta and he could feel yanda jikinta ko'ina yake rawa sabida riketan dayayi ahankali yace "kinaso na sakeki?" da sauri ta dagamai kai batare data kalleshi ba, dan murmushi yayi yace "okay to stop crying and listen to me, I wanna talk to you, inba hakaba I will hold and touch you again" da sauri ta sanya hannu ta share hawayen nata tass tadan kalleshi irin kallon nan na antursasani ne, ahankali yajanye hanunshi daga waist dinta ya saki habarta yadan koma baya da ita kadan dan yasan inhar yana kusa da ita he will touch her again and yanaso he wants her to be comfortable, gyara zama yayi ya kalleta murya chan kasa yace "Amatullah" da sauri ta dago kai ta kalleshi dan sosai yanda ta kira sunan ya daki ranta danko kadan a gida ba'a saba kiranta da Amatullah a gidaba dan sunan Kaka ne, babu wanda ya isa yakirata da sunan. "where are you coming from, tayaya kikai drowning? Kinje Beach ne?" shiru tayi tana kallonshi kafin cikin siriruwar muryanta tace "bikin Anty Ayush" da sauri yace "who's Anty Ayush?" ahankali batare data kalleshi tace "My sister" "aruwa kuke bikin?" gyadamai kai tayi tace "yes d husband is navy a jirgin ruwa suke party" da sauri yace "to tayaya kika fada ruwa basu ciroki ba?" cikin wani irin muryan kuka tace "jiri" da sauri yace "jiri kika dinga gani?" gyadamai kai tayi batare datai magana ba, shima shiru yayi yana kallonta, dan dago kai tayi ta kalleshi suka hada ido da sauri ta saukar da kanta tana share hawayen daya zubomata tace "I thought na mutu ma" murmushi yayi yace "no, I was the hero, I saved u Jewel, am your superman Jewel" batare data kalleshi ba tace "my name is not Jewel stop calling me that" murmushi yayi maidan sauri yakamo hanunta yace "you're my Jewel, I found you a water, and bazan barki ba Jewel, I just li..." hawayen dayaga tana sharewa yasa yadanyi shiru yana kallonta, dago kai tayi ta kalleshi adan tsorace ahankali tace "zan kira Mama na" dan yatsine fuska yayi kaman wani karamin yaro yace "I don't want them to come and carry you now Jewel" duka hannayenta tadaura kan fuskarta tana share hawayen dake zubo mata sosai wanan wani irin mutum ne haka, wani asibiti ne wanan, tasan su Anty Lami da Ayush kowama ana chan ana neman ta, tasan hala yanzu ma har an kira su Baba da Mama harma Kaka duk an sanar dasu ta bace, hanunta taji yakamo ya matsa. "Jewel stop crying pls, zakiyi magana da Mum dinki?" gyadamai kai tayi hakan yasa yaciro wayarshi daga aljihu ya mika mata dan dago kai tayi suka sake hada ido, karban wayan tayi tasaka number Mama tai dailing, harya katse mama bata dauka ba, ana biyu ne ta dauka muryanta yadan shake alamun taci kuka tace "Assalamu Alaykum, waye?" jin muryan Mama yasa taji hawaye yazubo mata da sauri tace "Mamaa" tashi Mama tayi daga kan gado datake kusa da Abba dake lallashinta, dafe kirjinta tace "Hamida, Hamida kene?" gyadamata kai tayi ahankali tace "uhm nine Mama" kaman Mama zatai kuka tace "Hamida ina kike? Ina kikaje su Ayush hankalin su dukya tashi anata neman ki, Hamida I promise bazan kara turaki kije wani waje idan bazakije ba kinji, fadamin inda kikaje, inkika boye? Anbicika jirgin kakap ba'a gankiba, ina kika boye Hamidana nakira su Ayush nafada musu suzo su daukeki ki koma gida gobe sudawo min dake nan kano tunda bakison chan, kina ina Baby na? and wanan wani number ne kika kirani dashi naga banaki bane, da number wa kika kirani, ina kika boye eh Hamida na fadamin?" Mama tai maganan muryanta narawa sosai hankalin ta atashe, dama ance yaro mai matsala yafi shiga rai, bala'in son Hamida take bana wasaba, ko Ihsan auta tabiyo bayan son datake ma Hamida, ahankali Hamida tace "ruwa nafada Mama" "innalillahi wa innailaihi raji'un ruwa Hamida? Wanan babban rafi da manya manyan jirgin chaina kebi kika fada? Ru kika fada Hamida? Are you fine? Kina ina yanzu?" ganin yanda tabi ta rude ko'ina najikinta na rawa yasa Abba karban wayan daga hanunta yakara a kunne yace "Mamana kinajina" gyadamai kai tayi tana kuka murya chan kasa tace "eh" anatse yace "yanzu kina ina?" ahankali tajuya ta kakkali dakin cikin kuka tana lankwashe kai kaman tana gabansu tace "asibiti" da sauri yace "subhannallah asibiti? Garin yaya? Waya kawoki asibiti?" fashewa tai da kuka tace "nima ban sanshiba Abba" da sauri Abba yace "da wayanshi kika kiramu to" gyadamai kai tasake yi cikin kuka tace "eh shiya bani wayan" da sauri Abba yace "bashi wayan nai magana dashi" ahankali ta dago idanunta dake cike da hawaye ta kalleshi hada ido sukayi ya rungume hanunshi yamata kuri da ido yana kallonta kaman zai cinyeta, mikamai wayan tayi tace "Abba na zaima magana" kallonta yayi kafin ya kalli wayan yasake kallonta, sanan ya karbi wayan yakara a kunne a natse yay sallama kaman bashiba sanan yajuya yafita daga dakin tabi bayanshi da kallo, yakai kusan 10min awaje sanan yadawo dakin, gyangyadi yaga tanayi a zaune, kujera yaja ya zauna hakan yasa tabude ido da sauri ta kalleshi da idanunta dasuka dan kankance sabida bacci tace "za'azo a daukeni?" gyadamata kai yayi yace "amma saida safe za'azo nafada musu sunan asibitin" wani irin bakin ciki taji ya tsaya mata a wuya dan bataso kara koda minti daya da wanan mai shegen kallon ba, ahankali ta kwanta kaman marainiya ta juyar da kanta dayan side din tana danne kukan daya wani irin taushe mata makoshi. [10/30/2019, 7:10 PM] Aishat Muhammad: _🌹 IN BANI 🌹_ _M. Shakur_ 9.... Magana zai mata wayarshi ya shiga ringing da sauri ya kalli wayar ganin number dazune Dil❤ yasa yay wani irin cute smile yay picking call din cikeda murmushi yace "I know you're missing me Dil just admit" daga tachan bangaren cikin wani irin cool voice dayamafi na Aabid din dadi gata yar karama yace "when are you coming back Bid?" dariya Aabid yadanyi yace "me nawani cin magani? Saikace kayi missing dina sanan zan fadama ranan dazan dawo Dil" shiru wanda aka kira da Dil yayi baice komiba hakan yasa da sauri Aabid yace "kaifa kacika zuciya matsalana dakai kenan Dil" cikin fushi sosai ya daga murya cikeda fada yace "I said when are you coming back?" dariya sosai Aabid yasakeyi yace "say u miss me first" katse wayar yayi dip hakan yasa Aabid ya kalli fuskar wayan da sauri ganin ya katse yasa ya ware manyan idanunshi, dailing number yayi back da sauri wayar yay ringing harya gama ba'a daukaba hakan yasa yasake dailing number akaro nabiyu. Da sauri fine dattijuwan matar data shiga babban hadadden kitchen dinsu hadamai hotchocholate tafito daga kitchen din, hadadden dining din takaraso tadau wayar tai picking, murmushi tayi
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128