Skip to content

Chapter 80

Chapter 80

In Bani Book One Complete Hausa Novels 1,202 words 0 views Progress saved
Download Book

inajin wani iri, did anything happen to me? ina Abie?" jin kukan Mami yasa da sauri yasaki Aabid ya kalli Mami data zauna akan kujera tana wani irin kuka mai tsuma rai she can't believe Aadil yawarke bata taba sanin cewa zataga wanan rana aduniya ba dan tariga ta yanke tsammani, ahankali yakaraso yay kneeling agaban Mami yakamo hanunta yarike gam yana kallon fuskarta kaman zaiyi kuka yace "why are you crying Mami?" girgiza mai kai Mami tayi tadaura hannayenta akan fuskarshi tana tattabashi cikin kuka tace "Aa...dil" sashi tayi ajikinta ta rungumeshi a kirjinta tsam tsam tana kuka tadago kai ta mikama Aabid dake share hawaye shima hannu yana kallon su, da sauri yazo tahada su biyun ta rungume su ajikinta tana hawaye, big Mum ma kuka take takasa dena hawaye tana kallonsu, Baba Suleman ne kawai yayta maza bai zubda hawaye ba amma sun bashi tausayi da sauri big Mum ta share hawayen fuskarta tace "laaa Hamida, kai Aadil barinta kai awaje" sakin su Aadil Mami tayi jin an ambato Hamida da sauri ta tashi tsaye tace "dama tare kuke?" "eh harda ita aka sallama" da sauri Mami tai hanyar waje tabude kofa tafita, atsugunne taga Hamidan ta rabe abango ta tsugunna kaman wata marainiya dan tagaji da tsayuwa, da sauri Mami tace "Amatullah" dago fuskarta tayi ta kalli Mami asanyaye, da sauri Mami ta dagata ta rungumeta da sauri ajikinta, jin Hamida take har ranta bubbuga bayanta tayi tama kasa magana sabida yanda taji gabaki daya damuwarta sun kau matar danta da danta duksun warke, sakin Hamidan tayi tai cupping face dinta tace "muje ciki kihuta" shigowa sukayi tareda Hamidan Aabid yakafeta da ido dudda kanta nakasa bai samu yaga fuskarta ba but he's still very happy ganin ta tashi takuma ji sauki, tashi Aadil yayi daga kan kujeran ya kalli Aabid yace "am sleepy Bid, zanyi wanka, let's go to our room" hararanshi Aabid yayi cikin tsananin sonshi dawani irin kewanshi yace "dakina dai, kai dakin ka dana matarka daban danawa" kallonshi yayi kaman maison gane meyace hakan yasa ya maimaita maganan shi din yace "dakina dana matata?" sosai Aabid ya danne zuciyarshi dan yariga yay alkawari he's now a changed man, ya kalli Hamida dake zaune kusada Mami tana wasa da yatsunta Mami na duba jaws dinta da aka cirema bandeji yace "Mami bashi matarshi suje suyi wanka su kwanta duk sun gaji" wani irin juyawa Aadil yayi da kyau ya kalli Mami dakuma yarinyar da Aabid yake cema ace tazo tabi mijinta suje su kwanta sanan ya sake kallon Aadil yanuna kanshi da yatsa yace "matata?" kafin Aadil yay magana Mami ta janye hanunta daga jaws din Hamidan tace "eh matar ka, Hamidar ka baka ganeta bane Aadil?" nuna Hamida yayi da yatsa daga sama har kasa yace "wanan yarinyar ce Matata Mami?" tambayar shi bakaramin dukan zukatan yan dakin yayiba hakan yasa kowa ya kallai, ahankali Hamida ta dago idanunta dasuka cika da kwalla sosai ta kalleshi shima ita yake kallo tunda yamata kallon farko nadazu daya tashi a asibiti sai yanzu ne yasake mata kallo from head to toe saikuma yay dan dariya sama sama irin dariyan mamakin nan daya karama fuskarshi kyau sosai yace "no, no, no Mami this gurl can't be my wife, tayaya ma zan auri this kind of yarinya? Mami wai wat happen to me ne? Kodai are u guys joking? How can i be this thing husband?" yanuna Hamida kaman yana nuna kashi kanshi namai zafi yana kokarin tuno yaushe yama santa dahar ya aureta shidai yasan su Mami kowa adakin nan but ita wanan dake kama da aljanun ne zai aura zaiyi magana Mami ta dagamai hannu cikin kakkausar murya tace "enough Aadil" ta kalli Aabid da jikinshi yay wani irin masifaffen sanyi tace "wuce kutafi dakin naku tare" juyawa Aabid yayi Aadil yasake yatsine fuskarshi yabi bayan Aabid din yagaji sosai bacci kawai yakeso yayi, daga Baba Suleman har Big Mum jikinsu yay wani irin masifaffen sanyi Mami taidan murmushi tana kokarin danne zuciyarta ta kalli Hamidan da kanta ke kasa takama hanunta tace "tashi muje daki kinji daughter" kasa tashi Hamida tayi sabida yanda jikinta yay wani irin freezing saida Mami ta dagata, jikinta yay sanyi iya sanyi jin kanta take kaman ba itaba, Bin Mami kawai take har Mami ta shigar da ita wani hadadden daki ta zaunar da ita ta yaye hijabin jikinta tace "bari mucire hijabin kisha iska ko" gyadamata kai tayi tana kokarin maida hawayenta ciki Mami ta linke hijabin tace "bari naje nakawo miki abinci nazo nakira miki su Mama da Kaka ki gaisa dasu ko daughter na" sake gyadama Mami kai tayi ahankali, Mami tajuya tafita daga dakin tarufo kofan, jingina da bango Mami tayi ta lumshe ido tana dafe kirjinta, ko ita maganganun Aadil sunmata ciwo bare Hamida.... Mami na fita Hamida ta tashi da sauri tabude kofar bathroom ta shiga ta rufo ta kife fuskarta jikin kofar bayin tafashe dawani irin kuka mai tsuma rai, jikinta har wani irin rawa rawa yake, ita kanta batasan meke damunta ba but she just want Aadil, so kawai take ta rungumeshi, but ya tsaneta yanzu, saida taji sallaman Mami ta kwala mata kira yasa ta tashi ta kunna tap ta wanke fuskarta ta share fuskar da towel idanunta sunyi ja sosai, tajuya tabude kofa tafito kanta akasa taki bari suhada ido da Mami daketa kallonta tana observing yanayinta, zama tayi akasa Mami ta ijiye mata tiren abincin agabanta sanan ta zauna gefenta tasa hannu takama hanun Hamidan ta sauke ajiyan zuciya, ahankali takira sunanta. "Amatullah" "Na'am Mum" Hamida ta amsa da muryanta dayadan shake batare databari sun hada ido da Mami ba, ahankali Mami tace "everything will be fine, i promise you kinji" gyadama Mami kai tayi, Mami ta mika mata iPhone dinta tace "gashinan inkin gama ki kira kowa da kowa" gyadama Mami kai tayi ta karbi wayan, Mami tace "am coming". . [12/17/2019, 7:33 PM] Aishat Muhammad: .. Fita daga dakin Mami tayi tawuce dakinsu Aabid din dantai magana da Aadil, sallama tai tareda tura kofan dakin Aabid kadai tagani zaune kan kujeran dakin daure da towel a waist yadaura laptop akan cinyarshi yana aiki gefenshi kuma dan karamin cup ne na black coffee dayake sipping kadan kadan yana aiki, kan gado kuma Aadil ne kwance sanye da white bathrobe yana bacci peacefully dan daga fitowarshi daga wanka yahau kan gadon tsabagen baccin dake damunshi, jin anbude kofa yasa Aabid yadago kai suka hada ido da Mami, hakan yasa yay dan murmushi yace "Mami na" hararanshi tadanyi tace "keep that system katashi kasaka kaya kafin nabatama rai kasan jikin ka baisan sanyi ko" murmushi yadanyi saikuma ya ijiye system din yana kallonta a shagwabe yace "Mami nagaji ne wlh kiwiyan neman kayan nakeji" murmushi kawai tayi ta shigo dakin tai hanyar wardrobe dinsu tabude tana kokarin fitomai da kayan dazaisa tace "bakaki aure ba, bama kasan amaka maganan aure, get ready bakariga kaga komiba nan gaba har takalmin ka kasa dauka zakayi sabida kiwuya" dariya yayi ya janye cup din coffee daga bakinshi yace "Mami na ai u are here xaki nemamin ko" zaro hanger dawani riga da wandonshi ke jiki bakake tayi tadan waigo ta watsamai

Table of Contents

Chapters

128 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128