Chapter 29
Chapter 29
sakata, mutum taji yafado ta bayanta dan shima ya tsorata sosai ya riketa, zatai magana Kaka ta karaso wajen ta buga wani irin uban salati. "innalillahi Ke Hamida!" a mugun firgice ya juyo da Hamidan data kife da kofa ya ya rungumeta jikinshi na rawa sosai ya kalli Hamidan zaiyi magana, arude Hamida da jikinta ke wani irin masifar rawa ta daura yatsarta akan pink lips dinshi ta girgiza mai kai, ya ware manyan idanunshi yana kallonta, arude Kaka ta buga kofan. "ke Hamida menene? Meya sameki? Budemin kofan nagani? Ko cinnaka ne? Dan dazu na sharo shazumama adakin nan sunfi guda dari uku, ashe kinyi barin sugar kafin kitafi makaranta kinsan kuma duk inda shazumama yake cinnaka na wurin, mugani idan itace ta cijeki nasiyo cacatin a kasuwa dazu na mulka miki a wurin" arude Hamida da jikinta ke wani irin rawa ta runtse ido tana kokarin saita bugun zuciyarta tace "uhn...uhn lafiya lau, bugewa nayi na kofa fa Kaka" tai maganan har lokacin yatsarta nakan soft lips din Aadil dake rungume da ita yana wani irin kallonta da dan ragowan hasken dakin, cikin fushi Kaka ta buga kofan tace "karya kike ja'ira, irin wanan uban ihun dakikayi bude kofan nagani" wasu irin hawayen tsorone suka zubomata, idan Kaka ta shigo dakin nan taga namiji aciki aiyau kasheta za'ayi a gidan nan, Yayyinta biyar duka mata babu wacce ta taba kawo namiji gidan nan bada sanin Baba ba, kumama Maza ne da aka sansu akasan asalin su wayanda zasu aura, ita har cikin dakin kwananta ma kuma kome zatace baza'a yarda ba, wani irin kallonta Aadil yakeyi yanda hawaye ke zuba daga idanunta harwani irin zufa ta shiga yi a goshi tsabagen tsoro da rudewa, numfashin ta na sauka akan fuskarshi dayasa yaji wasu irin abu namai yawo akai, ahankali yasa hanunshi na dama ya janye yatsarta daga bakinshi yarike hanun da sauri ta bude idanunta ta daura akanshi, daga waje Kaka tace "wai bazaki bude kofan nanba Hamida kosai na kira Faruku ya ballata?" matsa hanunta yayi yadan lumshe mata ido yana matso da kanshi saitin fuskarta ahankali kaman wani irin abu na janshi towards her, kokarin matsar da kanta tayi ya make mata kafada cikeda shagwaba yasake matsowa zatai magana takasa sabida kar Kaka dake bakin kofan taji gashi yawani irin cika mata gaba, sakin kuka tayi hakan yasa shima yasaki kuka yana lumlumshe mata ido kafin ahankali yay landing forehead dinshi akan nata yana breathing way too fast, he has never ever experience irin wat he's feeling right now da baimasan ko menene ba, lumshe ido tayi da sauri tana kara shegewa jikin kofan kaman zata fasa ta shige lips dinta nawani irin rawa suna vibrating tana kokarin hanasu fitar da sound din kukan datake yi kar Kaka taji ta taro mata jama' a asirinta ya tonu danyau Abba da Ya Faruk sai sun kasheta, ahankali ya kafe lips din da ido, lumshe ido yayi yakara rike hanunta gam gam kanshi narawa, dawani irin sauri kaman wanda aka bashi naman dawisu for d first time akace yaci yay placing lips dinshi akan nata yana numfashi sosai kirjinshi na bugawa danko ita tanajin yanda heart dinshi ke beating kaman zai fashe yafito, dawani irin sauri ya shiga kissing dinta batare dayamasan meyake yiba yana wani irin nishi da sauri da sauri yajawota yasata ajikinshi sosai. _Assalamu Alaykum Fanmily, am really sorry bakusamun frequent update, am not that strong, Kano people 😎 you guys have to explain this for me daga zuwa garinku sai zazzabi nake, gaskiya I think air din Kano is foul😜 Just joking. But pray for me okay, I love you all_. [11/10/2019, 11:56 PM] Aishat Muhammad: _🌹IN BANI 🌹_ Maman Abd Shakur 19.... Ya wrapping his left hand around her waist yana shesheka kuka sosai yana kissing dinta, da sauri Kaka daharta kai kofar dakinta tasake juyowa tadawo bakin kofarta ta buga kofan cike da masifa tace "wai lafiyan ki Hamida rukuku rukukun menake ji kaman bera na barna?" da sauri ya kabar da hanunta dake kirjinshi tana tureshi cikin hawaye yasake fadawa jikinta yay lamo kirjinshi na bugawa sosai while kissing har lokacin batare daya denaba, runtse ido tayi da kyar ta daddage ta fizge bakinta daga nashi zata tureshi ya riketa sosai yana make mata kafada yana kallonta yana kuka ahankali mara kara, da kyar ta iya saita muryanta gudun kar Kaka ta zargi wani abu tace "Kaka bacci, kidena tashi na" tsaki Kaka tayi tace "kyaji dashi ja'ira kawai, abincin ki na falo dai koda yunwa ta farkar dake cikin dare kije ki dauka" tana maganan tai hanyar dakinta ta shige ta rufo kofa dan itama tagaji yautai aiki da rana, jin karan rufo kofar dakin Kaka yasa ta tureshi daga jikinta da karfi, komawa baya yayi yana turo baki yana share hawayen da yakeyi da bayan hannu, share hawayen daya kasa dena zubo mata tayi ta kalleshi kaman ta zubamai mari dan takaici, yanda yake kallonta ya tsaya a inda ta turashi yana goge idanunshi da bayan hannu kayan jikinshi sunyi daka daka yasa taji yasake bata tausayi dan wanan asibiti yake bukata, ahankali ta saita muryanta ta kalleshi tace "inane gidanku?" dan matsowa yayi kusa da ita da sauri dan kaman jira yake dama tamai magana, da sauri ta matsa takoma kan gado ta zauna, juyowa yasakeyi ya kalleta daga inda yake a tsayen a tsakiyan daki yace "gidan mu?" da sauri ta kallai jin yay mata magana ta gyadamai kai tace "eh gidan ku" kallon yatsunshi yayi yana turo baki yace "gidan mu na chan chan, there's basketball field in our house, Bid and I use to play basket ball" yay maganan yana mata murmushi yana juya mata manyan idanunshi looking super cute, da sauri ta janye idanunta daga kanshi ganin ayanda yake magana ma baisan inda gidansu yakeba yasa ta shiga damuwa sosai. Innalillahi, ita yanzu yazatayi dashi tabani, tayaya ma zatayi ta fitar dashi daga gidan nan yanda ya shigo dinan batare dawani ya gansu tareba?, cikin tsaka da tunani taji mutum ya zauna kusada ita da sauri ta dagokai ta kalleshi kafin ma tai wani yunkuri ya daura kanshi akan kafadarta yana turo baki yace "am hungry" yay maganan yana lumlumshe ido, tsabagen tsorata yasa ta tura kanshi daga kafadarta ta tashi daga kan gadon da sauri tana nishi tace "bari na daukoma abinci" tai hanyar kofa tashi yayi da sauri ya biyota salati tayi a tsorace tace "innalillahi dan Allah ka zauna abinci zan daukoma" make mata kafada yayi hawaye na sake taruwa a idanunshi, sake rudewa tayi dan dazaran yafara kuka zai tona mata asiri jarumta tayi ta daura hanunta akan bakinshi ta rufemai baki da sauri ya ware manyan idanunshi ya kalleta, murmushi tamai tace "yauwa yayama sunanka?" tai maganan tana jan hanunta daga bakinshi da sauri shima yay mata murmushi daya wani irin karama fuskarshi kyau yamata fari da ido a shagwabe yace "Aadil, but Bid use to call me Dil" yanda yay maganan was damn mesmerizing da sauri ta kawad dakai tace "okay muje ka zauna I will bring food and paracetamol for you ok" tai maganan tana nunamai saman gado, zama yay akan gadon yana rike hijabinta ya turo
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128