Chapter 112
Chapter 112
tai tapping shoulder dinshi tana kiran sunanshi ahankali. "Aabid, Son, tashi kai salla kai wanka kai breakfast nakira dan uwanka yakaika hospital this early morning" bude ido yayi da ya narke kaman wani mara lafiya yanadan nishi, kaman Mami zatamai kuka ta dagashi. "sannu Aabid, sannu kaji tashi" tashi yayi tsaye tarike mai hannu takaishi har bayi tace "zaka iya wanka da kanka kona kirama Aadil?" kaman zaiyi kuka yace "zan iya" "oya be quick, bari nima naje nai salla" tafita daga bayin, fashewa da dariya sosai Aabid yayi daya dade baiyi irinshi ba yace "Allah sarki yar tsohuwata ta rude, inama rascal dinan stupid boy, yaja dukna tadama Mami hankali shi yanashan yana jin dadi" yay maganan yana dan murmushi yanacije baki Vanessa tafado mai rai, kawar da tunanin yayi da sauri he just promised, yay ma Allah alkawari bazai kara sex wanda bana halas ba, brush yayi yay wanka yadauro alwala yafito ya shimfida dadduma a daki yay salla. Sallama Mami tayi ta shiga dakin nata tabi Hamida datagani kan dadduma tana bacci akasa da kallo tabi gadonta datagani zanin gadon da duvet din sunyi Gaja gaja kaman anyi dambe akai hakan yasa da sauri tasake kallon Hamidan dake bacci kowani abunne yasameta tasan Hamida bata mugun bacci karasawa da sauri tayi ta tsugunna ta shafa fuskar Hamidan tareda kiran sunanta. "daughter na" ahankali tabude idanunta dasuka kode kaman wacce tai rashin lafiya ta kalli Mami da sauri ta sauke kanta kasa sabida kunya gani take kaman Mami zata gane wani abu ahankali tace "ina kwana Mami" "are you okay Hamida kuwa kobaki da lafiya ne?" Mami tai tambayar sounding so worried, rasa me Hamida zatace hakan yasa tace "kaina kedan ciwo" "sannu kinji Hamida idan kinyi breakfast sai kisha magani, tashi akasa ki kwanta to" gyadama Mami kai tayi ta dage ta cije da duka karfinta gudun kar Mami tagane ta mike tsaye tana cije lips, dan satan kallonta Mami tayi kafin tai tafiya ganin sun hada ido da Mami yasa da sauri ta dauke kai ta daga kafarta tadan ware kadan tai tafiya da kyar ta iya ta taka tahau kan gado, da sauri taja bargo ta lulluba binta da kallon mamaki Mami tayi share abinda take tunani tayi ta tashi ta shiga bayi ta dauro alwala tafito tai salla sanan ta linke hijab da dadduman ta tashi tafita kitchen taje tafada ma yan aiki meza'a dafa na breakfast sanan tafito falo zata dauki phone dinta donta kira Aadil sai gashi yabude kofa ya shigo yana sanye cikin wani farin soft yadi daya karama bakin fatarshi kyau kayan sunmai kyau sun cikashi yay damdam, har wata yar haske yayi fuskarshi sai annuri takeyi yana wani hadadden cute smile dinshi, binshi Mami da irin kallon nan da ake kira da suspicious look dinan dan har dan raman nan dataga yayi da zuru zurun dayay yan kwanan nan taga sun bace yay wani irin cika da haiba, karasowa yayi cikin dakin yana wani murmushi kafin Mami tai magana gamamakin ta saitaga yawani zo kujeran yafada ya rungumeta. "oyoyo Mamina. "oyoyo Mami na" yay resting head dinshi a shoulder Mami, mamaki sosai Mami tayi sai yanzu takara tabbatarwa something fishy is going on yaushe rabon Aadil ma ya iya hada ido da ita, tun ranan nan dayay barna ko magana zatamai kanshi akasa amma jibi yanzu harda wani dan iskan rungumeta yana wani murmushi kaman anmai kyautar amurka, dago kanshi tayi daga jikinshi ta tsareshi da ido batare datace mai komiba, lankwasar dakai yayi yadan turo mata baki saikuma ya kwanta kan dogon kujeran yadaura kanshi kan cinyar Mami yana turo mata baki yace "why are you looking at me like that Mami? Good morning" ahankali tace "to naga kanata murmushi kaman kasumu kyautan amurka" murmushi yayi yay fari da ido yace "abinda nasamu yafi amurka Mami na" da sauri Mami tace "Allah, meka zamu?" murmushi yasakeyi yadan lumshe idanunshi dan tambayan yasa yasake tunawa da jiya hanunshi yadaura a kirji yana shafawa ahankali yana tunani gaskiya sex da dadi, lord he can't comprehend irin dadin dayaji jiya ya gamsu gamsuwa bana wasaba, Hamida is bless Allah yasa Mami tabashi matarshi yau yasake morewa irin na jiya oh Lord Aabid is just the best brother in the whole world, rascal kawai yasan kan harkan bana wasaba, Hamida is so warm gata so watery, hanunshi Mami tabuge da karfi tace "kai me haka kana shafa kirji kana murmushi akan jikina" tashi yayi yana dan murmushi yakasa magana Mami tace "Aabid baida lafiya baiyi bacci jiyaba sai sambatu yakemin kazo katafi dashi asibiti kana dawowa kufara hada kayanku jibi in sha Allah muna hanya" gyadamata kai yayi yace "to" yay dakin Aabid din fadawa kan Aabid yayi yana dariya shima bude kofa akayi Mami tashigo bama su lura da ita tsabagen dariyan dasuke Aadil ne yafara lurada ita da sauri ya muntsili Aabid dagokai yayi shima ya kalli Mami datasaki baki tana kallonsu, kasa magana tayi dan yanda tagane komi tai kwafa ta girgiza kai tace "Allah ya shiryaku" tajuya tabude kofa tafita suka cigaba da dariya abinsu. Ranan wuni tayi tana gasa kanta ko fitsari zatayi da ruwan zafi take tsarki, Mami bata nuna mata ta fahimci komiba just to make her feel comfortable saida ta tausayama Hamidan kodan yanda taga tana takawa tana kara mamakin Aadil dama ance blood is thinker than water, Abban su yagado. Sosai gaban Hamida keta faduwa sai tuna maganganun Aadil yake najiya kan yana jiranta tazo yana jiranta a part dinsu, tana daki taji muryansu shida Aabid suna hira a dining sunacin abinci sai daga murya yake kodan ta tuna da sakonshine oho, sosai hankalin ta yaki kwanciya hartazo tadena jin maganan nasu alamun yakoma shashinsu kenan sun gama ci, tunani take yanda yace inhar batazo ba shi zaizo and is gonna be worse, bayan ta idar da shafa'i da wuturi ta mike ahankali ta shiga bayi wanka tayi tasaka wani simple gown tafesa turare tazo ta zauna abakin gado duk batada sukuni sabida maganganun Aadil, shigowa Mami tayi ta kalleta tace "baki kwanta ba har yanzu daughter" Dan murmushi tayi ta kwanta tace "yanzu dama nake shirin yi" karasowa Mami itama tayi tahau kan gadon ta kwanta abinta, kasa koda kulle ido Hamida tayi sai tunanin maganan Aadil take tabata kusan awa biyu ahaka jin Mami na saukar da ajiyan zuciya ya tabbatar mata datai bacci tashi tayi ahankali kaman barauniya taddau hijabinta tasaka tabude kofa ahankali tafita tana tafiya da kyar, binta da kallo Mami tayi tai murmushi ta girgiza kai ahankali tace "Aadil, Aadil, anyway ahaka zata saba, Allah ya shirya mana su" gyara kwanciya tayi abinta takoma baccinta peacefully. Ahankali take takawa hartakai shashin nasu, bude kofar part dinsu tai ahankali hada ido tayi da Aadil dake zauna dawani black 3quater jikinshi bariga yana zaune kan dogon kujera yana rike da glass cup dawani non alcoholic wine mai sanyi ke ciki tsareta da manyan idanunshi lumtsatsu yayi yanajin wani irin mugun sonta, kana ganin yanda ya zauna kasan abu yake jira, lumshe ido yayi yabudesu ahankali yamika mata hannu yamata alamu datazo gareshi, gyadamai kai tayi ahankali wani irin shakkan shi take bana wasaba shigowa tayi tamaida kofar tarufe tataho
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128