Chapter 44
Chapter 44
da shi nan akan kujera tukunna he's running serious temperature jikinshi kaman wuta" kwantar dashi sukai akan kujera amma tsabagen yanda jikinshi kewani irin jijjiga uncomfortably yana bankarewa yasa yayo kasa da sauri suka tareshi suka kwantar dashi akasa, Suleman yaciremai riga suka taru sunamai fifita arude, fashewa sosai Mami tayi takama fuskarshi tana jijigashi tace "Aadil, Aadil haka zakamin? Eh, haba Aadil dan Allah kamin adalci, Aadil, Aadil dina tashi, dan girman Allah katashi har gidan damuka kai yarinyar zan kaika kaji Aadil din Mami, Aadil" Mami takirashi a mugun raunane tana wani irin kuka, jiyayi kafafunshi sun kasa daukanshi wani irin fadi zaune yayi yadafa hanun kujera yana kallon Aadil dake convulsing jikinshi duk shatin belt din dukan dayamai dazu. [11/19/2019, 7:32 PM] Aishat Muhammad: _🌹IN BANI 🌹_ Maman Abd Shakur 30 - 31 _This novel is for sale, karki karanta in baki biyaba_ _3107021073 first bank aisha Muhammad pay 300 access fee in kinason this novel sai kituro evidence of payment ta watsapp number na 07012181461_ _you can also send MTN card ta watsapp number na 07012181461 sainai adding dinki a group din danake posting_ _masu fitarmin da novel waje kunma kanku_ Da sauri Abie yatashi yana kallon Aabid dayay wani irin zaman kalan tausayi yabi ta gefen Mami dake kuka sosai yawuce kitchen dinsu, bawani jimaba yafito dauke dawani bowl da towel aciki karami yakaraso wajen inda Suleman yake rike dashi ya ijiye bowl din akasa ya matso towel din yakai kan goshinshi yana kiran sunanshi ahankali "Aadil, Aadil, open your eyes" kara maida towel din yayi cikin ruwa ganin jikinshi ya soma rage kakkarwan yasake maida towel wuyanshi yana gogamai da sauri Mami ta tashi tarike hanunshi tace "sannu Aadil dina, wake up my baby please, tashi kaji ga Mamin ka anan kusa dakai" tai maganan tana sharemai fuskanshi da lema leman ruwan towel kekai ta manna mai kiss ahankali a kumatu, ahankali tamai whispering. "Aadil wake up" slowly jikinshi yay relaxing sosai yadena convulsion din da sauri Mami ta karbi towel din daga hannun Abie takai cikin ruwan taciro ta sharemai gefen bakinshi tanamai magana. "wake up Aadil, tashi tashi yaron Mami" ahankali yabude idanunshi dasuka kumbura sukai jajir ya daura kan Mami yay shiru yana kallonta batare dayace komiba, yay wani irin kalan tausayi kaman kamai kuka, da sauri Mami ta rungume fuskarshi a kirjinta tace "am sorry Aadil kaji, my babyboy tell me mekake so?" tai maganan tadago kanshi tana kallonshi tanamai murmushin da uwa kema yaro na tsantsan so, hawaye ne ya gangaro ta gefen idanunshi suna shiga kunenshi wani irin bakin ciki yakeji sabida rashin ganin Hamida kaman zai mutu, zuciyarshi sosai takemai zafi kaman ana soyawa amma bazai iya bayanin mekemai ciwoba, da sauri Mami tasa hannu ta gogemai hawayen muryanta narawa sosai tace "talk to me Aadil dan Allah kamin magana kaji" shiru yayi yana kallonta batare dayace komiba hakan yasa Abie ya karbe shi daga hanunta, ahankali ya kalli Abie hawaye na gangarowa daga idanunshi yay wani irin shiru kaman bashiba, murya chan Abie yace "menene Aadil mekema ciwo? Mutafi asibiti? Me kakeso" shiru yayi yana kallon Abie hawaye yasake gangarowa daga gefen idanunshi yakasa magana, dan ajiyan zuciya Suleman ya sauke yace "kodai natado Baba ne?" da sauri Abie yace "a'a kasan Baba nada hawan jini in gari yawaye yasani, mubarshi yay bacci yana bukatar bacci" kallon Aadil yayi ahankali ya sharemai hawaye yace "ga Hamida nan zuwa kaji, be fine kaga Mamin ka dukta damu" gyadamai kai yayi yafashe da kuka ahankali mara kara dake fita da kyar, zuciyarshi namai wani irin zafi sosai jiyake kaman zai mutu, kirjin Abie wani irin bugawa yake sabida abinda ke shirin faruwa, da kyar ya tattaro duka kuzarinshi ya kalli Sulemanu yace "mutafi dashi asibitin" tashi sukayi ahankali suka dago Aadil din dake kuka sosai mara kara Mami na sharemai hawayen sukai hanyar fita daga dakin, Suleman ne ya kalli Aabid dayay wani irin zama akasa kanshi akasa kaman wanda akama mutuwa hakan yasa yace "lafiyan ka Aabid kokaima ba lafiyar ne" ahankali ya dago kai ya kalli Mami da sauri Mami cikin fushi ta wuce tafita daga dakin Abie yace "muje Suleman" sukawuce suka fita daga dakin suka saka Aadil din a mota Suleman yaja motar sai asibiti, wani irin tari Aadik din yafarayi yana kuka agalabaice yana dukan kirjinshi dakemai zafi sosai, bottle water Mami ta bude ta mikamai da sauri tace "ungo kasha" ture ruwan yayi da hannu yana tari sosai jinin da Mami tagani jikin goran ruwan datake mikamai ta sanadin tarin dayayi mai karfi yafito yasa tasaki salati tasaki ruwan akasa. "innalillahi wa innailaihi raji'un, Abie Aadil, Ab..." baya Aadil yay luuu kaman ya sume jini duk a lips dinshi da gefen bakinshi, da sauri Mami ta kamoshi ta rungume shi sosai tama rasa mezakayi, chan kasan makoshi idanunshi a kulle yana wani irin nishi yace "Mami Hamida my wife, call her for me" yafara wani tarin jini na fitowa sosai, fashewa da kuka Mami tayi tace "Abie, Abie d'ana, Yaya Suleman ka kara gudu, Abie Aad...." denajin numfashin shi da tayi a wuyanta yasa gabanta yay wani irin mummunar fadi tawani irin sakeshi yay baya luuu daidai lokacin suka iso asibitin..... Aabid yakai kusan minti arba'in a zaune kanshi yadau wani irin zafin daya dade baimai ba, da kyar ya iya tashi ya ja kafa yay hanyar dakinsu, ahankali ya bude kofar dakin yay shiru yana kallon dakin ya sauke idanunshi akan belt dinshi da Mami ta jefomai dazu akwance akasa wanda ya daki Aadil dashi, shiru yayi yana kallon ko ina yanda ya bugi Aadil na dawo mishi sabo a ido yana kallon fuskar Aadil yana kuka yana sosa inda ya dakai yana cemai. "stop beating me Bid" shigowa dakin yay ahankali yana jan kafa, idanunshi ya sauka akan aman da yasan Aadil dinne yayi sosai zuciyarshi tamai daci, miyan bakinshi ma yamai daci yakasa hadiyewa, fita yayi yakoma yadauko mop da bucket ya gyara kasan dakin tass ko ina ya dauki kamshi sanan ya shiga bathroom yayo wanka yafito sanye da bathrobe yarasa meyake mai dadi, zama yayi abakin gadon su ya kurama hotonshi dayay tareda Aadil din ranan salla ido yana kallon Aadil din, yay mugun nadaman dukanshi dayayi bana wasaba, har tsoron kulle ido yake dan ganin fuskar Aadil yake yana kuka yana cemai "stop beating me Bid" wani irin fadawa gado yayi ya daura hanunshi akan heart dinshi dake beating fast, kafin yatashi da kyar yabude wardrobe dinsu ya zaro white jallabiya yasaka, ya shimfida dadduma yay sallolin da ake binshi sanan yadau car key yafita yabisu asibitin. ** Da asuban fari ta tashi daga baccin daya dauketa kan daddumar, jinginar da bayanta tai jikin gado tana karanto addu'an tashi daga bacci, ko kadan batajin dadi jikinta saima wani irin kanta dataji yana mata ciwo, bude kofar dakin da akayi yasa ta dago kai ahankali, Anty Lami ne ta shigo sanye da dogon hijabi tace "au harkin tashi" gyadamata kai tayi tana sosa ido hakan yasa yace "to tashi kije ki dauro alwala" gyadamata kai tayi ahankali ta mike tsaye Anty Lami tabita da kallo harta shiga bayi, yarinya kyau har kyau ga diri amma haryau bata
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128