Skip to content

Chapter 5

Chapter 5

In Bani Book One Complete Hausa Novels 1,202 words 0 views Progress saved
Download Book

kalle kalle Ihsan biye da ita ta shiga dayan dakin dake corridor, dakin katifa ne da ledan jikinta kejiki, ko shimfida gadon ba'a yiba dayake ba'a gama jere ba, hand bag dinta ta ijiye ta wuce ta shiga bayin dakin tadauro alwala daidai lokacin Ihsan ta bude kofan ta shigo tace "salla zakiyi Anty Hamida?" gyadamata kai tayi tace "inane gabas?" karasowa cikin dakin Ihsan tayi bayan ta kulle kofan tace "bansaniba nima Anty" "daukomin wayana muduba compass" da sauri Ihsan taje kan gadon wurin jakanta tabude taciro wayar ta kawo mata bude wayar tayi kasancewa ba key tabude compass ta nemi gabas sanan tai murmushi tamikama Ihsan wayar tace ajiye kiyo alwala kizo muyi salla to tace tawuce bayin, kabarta sallan tayi Ihsan tafito ta zauna gefen ta saida ta idar tace "to Anty kiban hijabin ki nibanzo da hijabi ba" hararanta tayi tacire hijabin ta mikamata ta tashi ta koma kan gado tadau wayar nata tabude tana dube duben hotunan su, Ihsan na idarwa tai tsalle tafada bayanta hakan yasa tasaki kara. "wash Allah na, Ihsan zaki karyaniii" tai maganan kaman zatai kuka, dariya Ihsan tayi tana kallon hotunan su datake kallo awaya tace "kawo wayanki kiga Anty Hamida" hararanta tasake yi dayawani irin karama fuskanta kyau tace "bazan bayarba salon ki kara batamin waya kaman wachan lokacin ko" "Hamidaa!" Anty Lami ta kwala mata kira da sauri ta tashi daga kan gadon tace "na'am" fita tayi da sauri Ihsan tabi bayanta da kallo tace "yes, ai yanzu na iya waya har chatting na iya bakaman da ba" facebook dinta ta bude tana murmushi tana dube dube ganin bata da friends banda su Anty Ayush, zainab dasu Anty Rukayya yasa taja tsaki tana turo baki, tace "dukma yan gidanmu ne friends dinta" suggestion din da Facebook ke nuna mata na add friends tashiga tana kallo tasake turo baki tace "ai wlh sainai adding dukansu" d sauri tafara adding mata friends din, tai adding friends yafi dari da hamsin da kanta tagaji da clicking ta saukar da ajiyan zuciya tace "Allah sa suyi accepting I will check gobe kokuma cikin dare yau when she's sleeping" kashe data tayi ta fita daga facebook din ta shiga dialog tana dubawa daga Mum sai Anty Ayush sai Anty Lami yawanci suke kiranta, tsaki tasakeyi tace "wayar Anty Hamida is so boring bakaman na Anty Zainab ba, wai yaushe Anty Hamida zatai saurayi ne" ajiye wayar tayi da sauri tafice sabida kiranta da Anty Lami tayi itama, hadadden abincin da aka kawo musu duk kowa ya dibi cinshi, kadan Hamida ta iyaci ta tashi takai plate din kitchen Anty Lami tabita da kallo tanajin su Zainab da kawayenta na hiran Pharty da za'ayi gobe a ship wanda abokan mijin Ayush suka hada akan ruwa za'ayi Pharty, tabe baki tayi aranta tace aisai kuyi tayi mayun Pharty, alwala tayi tazo tai isha'i sanan tafada kan gadon sai bacci dan ta mugun gajiya. [10/27/2019, 4:29 PM] Aishat Muhammad: _🌹IN BANI 🌹_ _M. Shakur_ 4..... Kiran salla asuba yatada ita daga bacci mai dadin datakeyi, ahankali tabude idanunta tana karanto addu'an tashi daga bacci ahankali Ihsan tagani sanye da kayan bacci zaune achan edge of bed tana mata danne danne a wayanta, tadage tanayi kuwan harda murmushi da sauri ta tashi zaune cikin cool siririyan muryanta takira ta. "Ihsan!" a mugun firgice Ihsan ta kalleta da sauri ta ijiye wayan tana sauka daga kan gadon tai hanyar kofa tsorace tace "am sorry Anty Hamida, please don't beat me, am looking for a friend for you kiyakuri please Anty Hamida na, wlh bazan karaba kinji sorry" tai maganan tana komawa baya tana kokarin kama handle din kofa, yanda taga ta daburce yasa da sauri tadau wayan dan taga metayi da wayanta akan Facebook messenger taga Ihsan na chatting dawani account mai suna Aadil Muhammad Thani, da sauri ta zaro ido ta daura hannunta ta dafe kirji, tsabagen mamaki ma takasa bude chat din ta kalleta tace "innalillahi Ihsan you are chatting with a man on my phone" ta sake dafe kirjinta, da sauri ta ijiye wayan kan gadon ta sauko tace "saina fadama Anty Lami wat u are doing" da sauri harda gudu Ihsan tadawo ta rike hanunta tafashe da kuka sosai tace "dan Allah kiyakuri, dan girman Allah kiyakuri Anty Hamida, I just wanted to find a friend for you naga baki da friends a facebook dinki, jiya da mukazo duknai adding nasu, and I only tell him my name and your name, I told him we are looking for a friend, and shikadai ne nakeson sunanshi saisa ma namai magana kuma is yaki accepting friend request dinne shine namai magana, and baima kulani ba, bece komiba, am sorry kinji Anty Hamida" tsayawa tayi tana kallon Ihsan din mamaki ma take ta yanda tasan kan chatting she's just 10 fa, she's sure a wurin Anty Zainab taga tanayi harta koya, fizge hanunta tayi dan kawai ta kara tsorata tace "nidai baruwana, as small as u are har kin iya begging maza suyi accepting friend request dinki, no kinma iya adding dinsu on top of that begging dinsu suyi accepting naki dakuma wayana, my phone ko sabida kin rainani, Allah kaimu gida saina fadama Baba" tana fadin haka tawuce tabude bayi ta shiga ta rufe, fashewa dawani irin shegen kukan tashin hankali Ihsan tayi tadaura hannu akai, a rayuwata tana mugun tsoron Baba, rasa mezatayi yasa tadau wayan da sauri tana kokarin typing dama baimayi replying ba amma yanda hanunta ke rawa sosai yasa tama kasa typing tai pressing voice recorder cikin kuka sosai tafara VN tace "please Uncle kagani I don't know you, please don't accept the friend request again, dama I was looking for a friend my Anty Hamida she's always alone batason mutane, everyday our grandmother use to insult her and she cries, and I hate to see her crying, please kayakuri don't accept d request am just 10yrs old ina basic 1 ne, kaga Anty Hamida tace saita hadani da Baba ina using phone dinta in the night ina magana da maza, please am sorry ai banyi magana dakai bako? Kaima shaidane, and u are d only one danama magana ma because your name is so cute, Maybe ma empty account ne bakama chatting, okay bye bye I will not do it again" tura voice note din tayi tana kuka sosai harda majina abunka da auta kuma shagwababbiya sanan tai deleting conversation din gaba daya ta zauna a wurin tana kuka sosai ta ijiye wayan, bude kofan Hamida tayi tafito daga bayin da sauri ta tashi tafada jikinta tasaki wani kukan tace "please am sorry Anty Hamida i will not do it again" sosai tabata tausayi hakan yasa ta share mata hawayen tace "to dena kukan, waya koya miki chatting?" cikin kuka tace "no body inadai ganin yanda Anty zainab ke chatting ne intanayi saisa nima nayi naga bakida friends a facebook saiyan gidanmu, I want you to be chatting kaman Anty zainab ne saisa, am sorry kinji bazan karaba wlh I've even told him not to accept kuma nai deleting komi" murmushi tayi tace "don't try that again, jikiyo alwala kafinan na idar nabaki hijabi na kiyi sallan kema" gyadamata kai tayi

Table of Contents

Chapters

128 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128