Skip to content

Chapter 38

Chapter 38

In Bani Book One Complete Hausa Novels 1,204 words 0 views Progress saved
Download Book

kofan kirjinta nawani irin bugawa tanajin wani irin tsoro, ihun dataji na Aadil yasa ta dafe chest dinta danjin ihun tayi har karkashin zuciyan ta, sakejin ihun tayi tareda kuka hakan yasa tawani irin zabura ta sauka daga kan gadon tai hanyar kofa dagudu. "auchhhh" tai wani irin kara sabida yanda taji allauran dake jikinta yawani irin chakanta, ita gabaki dayama ta manta dashi, komawa da baya tayi ahankali jikinta na rawa sosai tasa hannu ta cizge kanulan dudda hanunta na jini amma ko damuwa batayiba, tai hanyar kofa tabude ahankali kaman wacce tazo sata tana kallon ko'ina, tunda take bata taba ganin hadadden palo hakaba, hanyar inda taji kukan Aadil sosai tayi zuciyar ta namata wani irin rawa babu kowa a shashin daidai gaban kofan datakejin kukan sosai ta tsaya takasa budewa. "kai mahaukaci ne, Aadil kai mahaukaci ne bazaka taba aure ba danba abinda kasani kanajina, u are mentally unstable, kai pagal ne stay away from my Jewel kanajina mahaukaci" da sauri ta runtse idanunta ta dafe bangon da sauri harcikin zuciyarta taji zagin. "she's my wife, Hamida is my wife" taji muryan Aadil saikuma taji wani irin karan saukan belt ne ko bulala oho, ihu da kukan Aadil taji sosai yafashe da kuka itama kukan tasaki batare data saniba ta daura hanunta akan kofan tanajin wani irin radadi da ciwo aranta, kwas, kwas, karan takalmi da alamun gudu dataji yasa arude tafara waige waige tana kuka sosai jikinta na rawa tana neman inda zata buya, wani babban hadadden flower verse silver data gani gefen kofar su ga hadaddun flowers aciki yasa tai sauri taje bayan verse din ta tsugunna talabe ta daga kanta ta flowers tana kallon kofan dantaga wazaizo ya wuce, Mami ce tazo da gudu hartana neman faduwa ta bude kofar dakin ta shiga da gudu taji Mami ta kwala kara. "Aabid, innalillahi wa innailaihi raji'un, Aabid zaka kashe dan uwanka ne" wani irin taushe bakinta tayi da hannayenta duka biyun dan bataso kukan datakeji yafito, karan bude kofan datasake ji yasa tasake dagakai ta leka ta tsakakanan flowers wani tsoho tagani da dan magidanci sun shiga dakin cike da tashin hankali, taji muryan namiji yace "Aabid kana hauka ne?" kukan Aadil tacigaba da ji dake fita da kyar kanajin sautin kukan zakasan ya galabaita bana wasaba, muryan Mami taji tace "ka dakemu tare kaji Aabid".... Rafkamai sandar Baffa yayi akafa da karfi, hakan yasa Aabid da idanunshi sunyi jazur ya dago kai ya kalli Baffan dan yaji zafin bugun, wani irin mari Baffan yadauke shi dashi kafinma ya farga. "pa, pa, pau" yamai guda uku, dafe kucinshi Aabid yayi ranshi a mugun bace kanshi akasa, Baffa ya nunashi da sandarshi yace "kasheshi zakayi Hussain? Nace kashe shi zakayi? Koma meyamaka bazaka iya hakura ba sanin halin dayake cikiba, jibi irin dukan dakamai saikace ubanshi ne kai, bai girmeka ba?!" Baffa ya dakamai tsawa yace "Hassan yarigaka shan iskan duniya sanan saigaka kaima kafito, kai wani iri ne, bakada imanine Hussain? Uban wa yataba dukanka haka aduniyan nan tunda aka haifeka? Hassan dake bala'in sonka kama mahaukacin duka haka Hussain?" Baffa yay maganan yana nunamai Aadil dake kuka sosai jini nabin gefen pink lips dinshi bama ya iya kuka tsabagen kukan dayaci sai ajiyan zuciyan kuka yake ajikin Mami, Abie kuma yadauko first-aid box yana kokarin budewa dan sharemai jinin dakenbin lips dinshi, shatin jini-jinin da Mami tagani ta jikin white shirt din dake jikinshi yasa ta daga Aadil din daga jikinta da saura taja riganshi sama shatin belt dahar dan jini jini ke fita daga fatanshi, daga ita har Abie dagokai sukayi suka kalli Aabid din da kanshi ke kasa, hawaye Mami ta share ta kira sunanshi cikin wani irin raunanniyar murya. "Aabid" dago kanshi Aabid yay ya kalli Mamin da jajayen idanunshi, hawaye ta kara sharewa tasake rungume Aadil din dake nishi da ajiyan zuciyan kuka ko motsin kirki baya iyawa idanunshi a kulle yay lamo a kirjinta yarike mata hannu gam yana nishi, ahankali tace "Aabid d...dan uwanka kama dukan mu...g..." kasa magana tayi sabida wani irin kuka dayazo mata sosai bakaramin tausayi Aadil din yabata ba jitayi da ita Aabid yama dukan nan dayafi mata sau dubu akan Aadil mara lafiya wanda baimasan zafin kanshi ba, yaron da kullun suna hanyar asibiti dashine yama wanan dukan rashin imanin, share mata hawayen daya kasa daina zuba Abie yayi tsabagen bakin ciki da kuncin datakeji, kana Abie shima kasan ranshi abace yake, janye hanunshi yayi daga fuskar Mami bayan yagama share mata hawayen yace "is okay, barshi" ya dago kai yama Aabid din wani irin mugun kallo yace "wuce katafi abunka" kasa daga kafa Aabid yayi yafita daga dakin ko motsi yakasa saima kanshi dayakai kasa, cikin wani irin ihu Mami taja belt dinshi dake gefenta ta wurgamai belt din yafada kanshi tace "ance ka wuce kafita daga dakin nan, kozaka hada damune kadaka eh zalim?" dan dago kai yayi ya kalli Mami zuciyarshi namai wani iri da sauri yajuya yafita daga dakin kaman zai tashi sama yay tsakar gida ya shiga mota yaja motar yabar gidan da shegen gudu. Ahankali tafito daga bayan verse din tana kuka sosai ta tsaya abakin kofan so kawai take taga Aadil din da zuciyarta ke mugun kwadayin ganinshi. Gogemishi jinin gefen bakin Abie yayi yadan bude ido kadan yana kuka ahankali ya rirrike Mami, kiss Mami tamai a goshi jin yanda jikinshi yadau wani irin zafi sosai kaman an sakashi a oven, tsugunnawa Baffa yayi shima yana kallonshi yamika mai hannu alamun yazo kaman yanda akema yaro yana kallonshi, ahankali Mami tadaga kanshi daga jikinta tace "zakaje wajen grandfather, oya go" wasu irin hawaye ne suka bulbulo ta gefen idanunshi yana wani irin nishin kuka da karfi kaman mai asma dan abun nawani irin sosa mai rai, cikin muryan kuka sosai yace "Bid beat me Mami" yay maganan wasu sababbin ruwan hawaye na zubomai daga ido, dasauri Mami tawani irin rungumeshi tsam tsam tana jijjigashi sosai Aadil weak point dinta ne sosai, batason abunda zai taba innocent boy dinan, tunda tahaifi Aabid baitaba bata mata raiba irin nayau, sosai take jijjiga kanshi a kirjinta tana bubbuga bayanshi jin yanda yake wani irin kuka tace "is okay, ya isa kaji, mekamai yadake ka? Karka sake kashi" cikin kuka sosai yanayi kaman zai suma yace "Bid hate me Mami" da sauri Mami ta girgiza maikai tana neman yin kuka dan daurewa kawai take tasa hannun riganta ta sharemai fuska tace "no, no no, dont say that, Aabid bai tsanake ba, yana sonka sosai ko Baba" ta tambayi Baffa dake kallon Aadil din, gyadamata kai Baffa yayi yace "Aabid na sonka sosai kaji dan kirki" girgiza musu kai yayi zaiyi magana saikuma yafashe da kuka sosai tafada jikin Mami, tashi Baffa yayi da sauri dan wani irin zafin dukan da Aabid yamai yakeji yajuya yay hanyar kofa yana dogara sandarshi, ko kadan bataji alamun tafiyan mutum ba sabida kukan datake sosai tana sharewa da bayan hannu, yanda Aadil keta maganganu yanatasa zuciyarta nawani irin karaya jitake kaman ta daukemai ciwon dukan, bude kofan Baffa yayi arude tai baya tana kuka sosai ta saukar da kanta kasa tana kokarin tsayar da kukan datake data kasa, binta da kallon mamaki Baffa

Table of Contents

Chapters

128 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128