Skip to content

Chapter 43

Chapter 43

In Bani Book One Complete Hausa Novels 1,200 words 0 views Progress saved
Download Book

haka akeyi" binsu akayi da kayan amma har sun tafi haka aka dawo da kayan. Wanka tayi adakin Anty Lami takawo mata wani free doguwan riga blue tace "gashi nan kisa inkin gama kizo dakin Abban su yana nemanki" tajuya tafita, ahankali takarasa gaban madubin dakin tadau man Anty Lami ta lakato da hannu ta kalli Madubin zata shafa fuskar Aadil tagani ajiki yana turo mata baki yace "why did you leave me?" da sauri ta juyo ganin babu kowa a wurin yasa taji wani irin sanyi ajikin ta, jikinta yay wani irin sanyi taji jikinta dukya mutu, ahankali ta juyar da kanta tafara shafa man ajikinta kaman ance ta kalli madubin, Aadil tagani ta madubin yana mata kuka ahankali yana mata alamu da hannu datazo cikin kuka sosai yace "please come back Hamida my wife, I need you in my life, u promise you will not leave me" da sauri tasake waigawa ta kalli bayanta babu kowa a wurin wani irin fadawa kan kujeran gaban madubin tayi ta kifa kanta akan slap din madubin jikinta yay wani irin sanyi, kwala mata kira da akayi yasa ta dago kanta da sauri tace "gani nan zuwa" man dabata shafa ba kenan ta tashi ta dau doguwar rigan ta zira tafita. Sallama tai agaban dakin mijin Anty Lami suka bata izinin shiga dakin ta shiga kanta akasa tace "ina wuni Abba" murmushi yayi yace "Hamida kenan tawaje na, zauna kinji abinki" yanuna mata kan kujera, tabe baki Anty Lami tayi tace "wlh bakai zabi me kyau ba indai Hamida ce ta wajen ka Alhaji, wanan miskilan yarinyar kayan haushi kenan, yarinyar nan saita sama ciwon zuciya" "baruwan ki tsakanin uba da ya sai Allah, ya kike kinji y'ata" dan murmushi tayi Anty ta harareta tace "ja'irar banza kawai" sunnar dakai tayi da sauri tace "lpy lau Abba" gyadakai yayi yace "masha Allah, ashe abinda yafaru kenan Allah ya kyauta ya kiyaye gaba amma ke mesa bakima iyayenki explaining ba, tsaya ma menene asalin abinda yafaru ya akayi kika hadu dashi yaron mara lafiyan?" ahankali kanta akasa tace "da ina dawowa daga makaranta yaboyoni, nina tsayama naji tausayinshi ne sabida naga shine yataba taimakana a Lagos dana fada ruwa" da sauri Anty Lami tace "au shine daman?" girgiza kai tayi tace "bashi bane yan biyu ne amma kaman ninsu daya nadauka shine, shi kaman baida hankali ne nace yatafi yaki tafiya yadunga bina yana kuka harnakai gida akofar gida yace min zaisha ruwa na shiga gida na daukomai ina dauka najuyo kawai naganshi abayana ashe yabiyoni ciki, shine na kulle kofa dankar Kaka taganshi tasa Abba koya Faruk yadaken" hararanta Anty Lami tayi tace "kaji wawancin natako Alhaji inda ace tafadi ko Kaka saita bashi wajen kwana inyaso washe gari a nemi gidansu amma tai shiru, waye zaiga kato daga dakin yarshi baiyi tunanin wani abuba incedai bai miki komiba ko?" gyadamata kai yayi ahankali, Anty Lami zata cigaba da mata masifa yadaga mata hannu yace "ya isa haka" , ya kalli Hamidan yace "tun dazu dasafe da mahaifiyar ki takira tafada na shirya naje gidan naku amma lokacin mahaifinki yatafi gidan kaji haka nabishi wajen nan yafara koromin laifuffukan ki, Hamida kema baki kyautawa fisabilillahi ace baki attending lectures, saida aka tura zainab taje department dinki nan yan ajinku sukace rabon dasu ganki harsun manta, Hamida karatun nanfa kanki kikemawa, ina ruwanki da mutane mezasu miki iye?" da sauri Anty Lami tace "su dena kashe kudinsu wlh akanta nafada ma mamanta ai, aure yarinyar nan take bukata bawani abuba, duk wani abinda zai fitar da Hamida waje batason shi itad..." shiru tayi sabida mugun kallon da Alhaji ya mata saanan ya kalli Hamida da kanta ke kasa yace "tashi kije ki kwanta in Allah ya yarda gobe da safe zamu maidake inyaso sai atattauna mu lallaba Kaka tahakura, tashi kije ki kwanta Allah bamu alkahiri" tashi tayi ahankali tace "nagode Abba" tajuya tafita yabita da kallo yana girgiza kai sanan ya kalli Anty Lami data rakata da hararan takaici, yace "ku dena abinda kukeyi yarinyar nan ba itatai kanta ba, Kune iyayenta dole ku nuna mata so ayanda take, sanan kununa mata taso kanta ayanda take, kune zaku bata confidence amma wanan abun dakuke mata saisa kuma batason rabanku zakiga saidai ta gwammace ta zauna ita kadai kokuma ki ganta da Ihsan, kokuma ta nemi wani irinta wanda halin su yaso yazama daya, addu'a zaku mata wata rana sai labari" ahankali Anty Lami tace "hakane nagode Alhaji" murmushi yamata yace "bakomi Hamida y'ata ce kaman su Ra'is da Ra'yyan" murmushi tayi nan suka cigaba da hira. Koda takoma daki dadduma tahau tai salla sanan tai shafa'i da wuturi tajawo AL Qur'ani ta karanta danyau bata karantaba sai wuraren sha daya sanan ta rufe ta ijiye ta kwanta akan dadduman tai shiru tana kallon yatsunta tanajin wani irin sosai, ahankali tafara kirga yatsun kaman yanda Aadil yakeyi kafin takai hanun saman kan idanunta tafashe da kuka sosai da ita kanta batasan kona menene ba but deep down jitake tanaso ta ganshi koda sau dayane, tasan hala yanzu yatashi yana nemanta yana kuka, sosai tafashe kukan tawani irin lankwashe har bacci ya kwashe ta ahaka. Bubbugamai kafada da akeyi yasa yabude idanunshi ahankali kanshi namai wani irin masifaffen ciwo ya kalli waiterncikin muryan maye da bacci yace "wat?" ahankali yace "sorry Sir natadaka, we've closed this is 1 nadare, you have to go zamu rufe" wani irin dogon tsaki yaja yana bude idanunshi da kyar dake neman rufewa yace "nawane bill dina" "56,000 naira Sir, 3 bottle of rum kasha" da kyar ya sauka dagakan kujeran dayake kai zaune yatura hanunshi a aljihu yaciro wallet dinshi yazaro ATM card dinshi ya jefamai a fuska yakara kife kanshi saka katin a pos yayi ya mikomai yace "your pin sir" saka pin dinshi yayi kanshi na juyawa mutumin ya cire kudin shi sanna ya mikamai atm card din da slip ya karbi ATM card din yafara tafiya yana layi da kyar yakai parking space ya zube a wurin yana amai saida yayi yagama sanan yatashi yana tangadi yatashi ya xaga wajen mazaunin driver yabude ya shiga ya kunna motar. Yaja yana bubbuge ido da kyar da kyar yakai gida yay horn aka budemai gate ya shiga yay parking yakai kusan minti biyar zaune sanan yafito ya rufe motar yay wurin tap din dake wajen yabude ya wanke fuskarshi sanan ya kuskure bakinshi yarufe tap din yazaro handkerchief daga aljihun shi yana goge fuskarshi tass sanan yawuce cikin gida yana tafiya ahankali yabude palonsu ya shiga, hayaniya yaji sosai. "kuka yaketamin kan ina Hamida, daga nafadi mai gaskiya nace tatafi gida shine yafara convulsing" taku yaji daidai lokacin Abie da Suleman dake sanye da jallabiya sun fito rike da Aadil dake wani irin convulsing sosai kumfa nafita daga bakinshi idanunshi suna kakkafewa kaman wanda ke shirin mutuwa, Abie nafadin. "innalillahi wa innailaihi raji'un, innalillahi wa innailaihi raji'un, Hassan, Hassan" Mami na kuka sosai, duk wani mayen dayake ciki wartsakewa yayi ya kalli Mami data fito da gudu tana kokarin saka hijabin data riko a hannu harta na neman fadi kasa, arude Abie yace "Sulemanu tsaya kaga kar yaron nan yafadi daga hanunmu ya karye, tsaya mu kwantar

Table of Contents

Chapters

128 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128