Chapter 8
Chapter 8
din dake kanta, tana tafiya ahankali cike da rangwada babu takalmi akafa kafafunta na nitsewa cikin lallausar kasar Beach din, hanunta tana rike da nata Aqua de coco tana sipping kadan kadan ta karaso inda guy din yake zaune, fadawa kanshi tayi ta daura kan akan kafadarshi kaman zatai kuka cikin harshen turenci tace "auch Aabid my feets are aching" shiru yayi kaman baijitaba ya cigaba da sipping aqua de coco shi yana kallon ruwan, ahankali ta sakeshi ta tankwashe kafa ta cigaba da sipping nata saikuma ta ajiye ta sake kallonshi tana turo baki takai yatsanta dake sanye da dogon kumba irin na arna tace "talk to me love, I have a shoot today but I abondon it just for you Aabid" ganin ko kallonta baiyiba yasa ta ijiye kwakwan nata a gefe ta tashi ta zagayo ta gabanshi ta shiga ruwan bayanta yabi da kallo tsugunnawa tayi ta dibi ruwan ta watsamai tana murmushi tace "you must talk, say something Aabid, say something, you must talk" takara watsamai ruwan a kirji, dan murmushi yayi daya bayyanar da cute one sided dimple dinshi daidai lokacin wani ma'aikacin beach din yazo yadan dukkar dakai alamun respect yace "sir your sport water bike is ready" dawani irin murya chan kasan makoshi kaman anyi forcing dinshi yay magana yace "okay u can go" ya juyar dakai yana kallon bike din dake cikin ruwan da aka daure igiya a jikin wani karfe awater front din gudun karya gudu, ajiye aqua de coco yayi yamike tsaye da sauri tafito daga ruwan tabiyoshi da gudu takama hanunshi tace "am going too Aabid let's water dive together since d bike has two seat" dan juyo dakai yayi ya kalleta da baki yanuna mata yaron beach din akasalance yace "then get a life vest jacket, I don't want you to die before your time" dariya tayi tamai kiss a hanunshi tana wani irin kallon shi cike da so tace "so you care for me" tai maganan tana kallon fuskarshi ganin bai kalleta ba yasa tasaki hanunshi ahankali tajuya da sauri taje wajen yaron beach din karban jacket shikuma yay wurin bike din, there's nothing dat gives him more fun koyana nigeria koyana outside inhar yana beach shine riding bike a ruwa, dan tsaki yayi dan beach din Lagos dinma is not as blue as he wants it to be, is too local for his liking, shiga ruwan yayi harya kaima gwuiwa kana ganinshi kaga wanda ya kware da ruwa sanna yahau kan bike din yajuyo yana kallon Vanessa that's coming towards him tanasa life jacket din data karbo akan dan pininin pant da bra na beach dake jikinta bikini, tana gyara beach hat dake kanta, ruwan itama ta shiga tace "yayy am so excited Aabid this ride is gonna be mad fun right baby" gyada mata kai yayi da sauri ta dane ta rungumeshi ta baya ta daura hanunta akan cikinshi tanaji kaman ta cinyeshi dan so, dan yatsine fuska yayi yadan duko yamika hannu yacire igiyan daga bike din ya kunna bike din dawani irin jarababben gudu yana awizo yaja bike din sukai cikin ruwan wave yawani irin dagasu ihu tayi sosai tana kara kankameshi tace "please Aabid we shouldn't go far okay, am a lil bit scared" cikin husky voice yace "and you shouldn't have followed me, just keep quiet and enjoy d free ride am giving you" kiss tamai abaya cike da murna takara kankameshi tace "I feel honored Mr Cute, sharing a ride with you is a privilege, no is an achievement" kara lankwashe murya tayi breeze din ruwan na neman fadin da hat din kanta tace "am so happy you choose me acikin all d hot hot celebrities damukeda shi a nigeria, thank you handsome" lashe pink lips dinshi yayi yawani irin yin awizo da machine din ruwa ya feso musu a fuska ihu tayi ta kankameshi tace "am having maddd fun, I love you Aabid" tai maganan tana juyawa daidai lokaci ta hango kafar mutum da sauri ta bubbuga bayanshi tana pointing da hannu tace "Aabid look is that a marmaid leg? A think is a marmaid Aabid let's leave here" batare daya kalleta ba yadanyi murmushin iskanci yace "they're no marmaid in Nigeria gurl" ahankali ruwan yadan wurgota sama kadan hakan yasa ta hango fuskan mace, ihu tayi sosai tace "Jesus christ Aabid look is human being, look I think is a girl, Jesus I hope she's not dead ewooo olorun!" da sauri yadan juyo da kanshi yace "stop enchanting rubbish on my ear" ya yatsine fuska, da sauri ta rikemai kafada tace "look Aabid am serious" ahankali cikin tsananin gajiya da ita ya kalli inda take nunamai fuskan mutum ya hango kadan saikuma wave din ruwa yazo yahau kanta hakan yasa ta niste cikin ruwan, ihu Vanessa takara yi tace "how are we going to save her now Aabid, am not with my phone we suppose to alert the beach authority, are you with your phone Aabi...?" bata gama kiran sunanshi ba ya kashe bike din yawani irin mikar da hanunshi up ya hadasu yay wani irin jumping daga bike din yafada cikin ruwan straight takai ya shige chan kasan ruwan shima hangota yayi ta bude hannu sideways jelan gashin kanta sun mike sun kwanta a ruwan suma tana kasa, kasa, kasa, idanunta a kulle bata numfashi ko kadan, wani irin sauri yayi yana numfashi da baki yana fito da ruwan waje yana swimming kaman fish kafin yakaraso wajen, ahankali ya tsaya ya bude hannayenshi yana wani irin kallon fuskarta tacikin glasses din dake kan idanunshi yanajin wani irin abu da tunda yake in his life betaba jiba, ahankali ya jata da hanun damanshi yahadata da jikinshi ya daura fuskarta akan kirjinshi ya kife fuskar yay sama ya mikar da hanunshi daya sama yana yin kafarshi kaman kifi yay saman ruwan kanshi yafara fitowa kadan saman ruwan, Vanessa dake kan machine gabanta na faduwa sosai sabida tsoro tana hango kanshi nesa da bike dinsu sosai tai ihu tace "thank you Jesus" da sauri ta kwalamai kira. "Aabiddd am right here love" wani irin ciro Hamidan yayi daga cikin ruwan ya daurata akan kafadarshi yana komar da ruwan baya da hannunshi daya yana yin wajen bike din da sauri, tashi yayi daga ruwan yahayo kan bike din da ita Vanessa na kallon fuskarta, zaro ido tayi tace "Jesus she's beautiful Aabid are you sure she's not a marmaid?" kunna bike din yayi yana gyaramata zama a kirjinshi yaja bike din dawani irin fitinannen gudu kirjinshi na bugawa fast fast, ko 1min bai daukesu ba tsabagen shegen gudun dayake yi yakaisu gaban ruwan da sauri ya kashe bike din baima damu da kar ruwa yatafi da bike dinba ya diro daga kai rike da ita da sauri Vanessa ta sauko itama ta biyo bayanshi ahankali ya shimfideta akasa yana kallon fuskarta daidai lokacin Vanessa ta karaso dan dago kai yayi ya kalleta tareda jan glasses din idanunshi sama cikin husky voice dinshi yace "get d medic" da sauri tace "o..okay handsome" tabar wajen dagudu, ahankali ya juyo da kanshi ya daura cool brown eyes dinshi akanta, ahankali yay placing hanunshi akan cikinta dayay dan kato sabida ruwa yay pressing gently yana
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128