Skip to content

Chapter 100

Chapter 100

In Bani Book One Complete Hausa Novels 1,202 words 0 views Progress saved
Download Book

we will go and talk to Mami tomorrow kaji, stop crying kar ciwo yakama ka" Aabid yay maganan yana kwanciya gefenshi ya rungume shi ata kwance yachusa fuskarshi awuyanshi yamai whispering. "is okay" gyadamai kai Aadil yayi yama kasa magana sai sheshekan kuka yake ahaka bacci yay awon gaba da dukansu da kyar. Da asuba da kyar dagashi har Aadil din suka farka shima sabida knocking kofarsu da Mami tayi ne suka tashi, kan Aadil kaman zai fadi sabida ciwo idanunshi har kumbura saida sukayi tsabagen kuak, alwala ya dauro yafito, Aabid daketa kallonshi yadauro alwala shima suka fita a falo sukaga Mami tana kokarin daukar hisnul muslim dinta dake gaban TV, turo baki Aadil yayi yadaure fuska yafita daga dakin shi adole fushi yake Aabid kuma chan kasa makoshi yace "good morning Mami" yawuce yafita daga dakin, tabe baki Mami tayi tace "rubabbun yara kansu daya, nizaku hadema kai, ai saikuyi kugama kunriga kun shigo hannu shikuma mai shegen zuciyan da kanshi zai kawo kanshi badai niba muzuba yara ha'aa" Mami tafada tana murmushi sosai tanajin wani irin son yaran nata arai, daki takoma akan dadduma tasami Hamida harta idar tana azkar, Murmushi tama Mami ta dukar da kanta kasa tace "ina kwana Mami na" karasowa Mami tayi ta zauna gefenta tace "lpy lau daughter, jiya kafin naje nazo harkinyi bacci, anjima akwai wani magani danasa maid ta taho miki dashi zakisha" murmushi tayi ta saukar da kanta kasa tace "to Mami" shiru Mami tayi suka cigaba da azkar dinsu saida gari yawaye sanan suka tashi Hamida ta kalleta tace "Mami zan hada breakfast" girgiza matakai Mami tayi tace "a'a banso kiyi aikin komi masu aikin zasu mana, koma baccin safe abinki bari naje nafada musu maizasu hada na kari" gyadama Mami kai tayi Mami tawuce tafita, dakin ta shiga gyarawa tana gamawa ta wuce bayi ta wanke bayin tass sanan tafito tadawo ta zauna wayarta ta dauka ta shiga danne danne duk motsin dataji saita kalli kofa sokawai take taga Aadil ko ina yaje oho dabata ganshiba tun jiya. Zama Mami tayi afalo bayan tafito daga kitchen din ta kishingida da kujera tanajan charbi, bude kofan da akayi yasa ta dagokai ta kalli kofan Aadil ne ya shigo da kumburarrun idanunshi ya daure fuska murya ciki ciki yace "good morning Mami" yay hanyar dakinsu yana kumbure kumbure shi adole fushi yakeda Mami ta kwacemai mata, haba Mami takama tace "au hakane zakaci gidanku kuwa a hannuna miskilin banza da wofi, shiga ciki nidai ka fitomin da takardan ta yaro" bugo kofar dakinsu yayi kaman zai balla kofan Mami ta daga murya tace "kacire kofan tunda shi yamaka laifi mai zuciyan kuturu" daidai nan Aabid yashigo shima fuskarshi bayabo ba fallasa ahankali yace "good morning Mami" yay maganan yana yin hanyar dakinsu da harara Mami tabishi tace "au nizaku hadema kai aje ahaka" kwafa tayi tacigaba dajan charbinta maid nagama hada breakfast takawo dining ta jera tazo tasami Mami tace "angama Ma" "sannu da aiki, jekirawomin twins suzo muyi breakfast" hanyar dakinsu tayi tai knocking ta shiga bata wani jimaba tafito tazo tasami Mami kan kujera tace "sance sun koshi Ma" kwafa Mami tayi tace "kansu akeji" ta tashi tai dining hadama Hamida nata tayi tsaf a tray ta dauka tai bedroom dinta dashi bude kofa tayi yanda taga dakin tsaf tsaf yana kyalli yana kamshi yasa taji takarason Hamida, tashi Hamida tayi ta karbi abincin tace "sannu da aiki Mami" "yauwa daughter na, yi breakfast" gyadama Mami kai tayi Mami tawuce tafita daga dakin. Koda rana kincin abincin sukayi da Mami tasa aka kai musu saidai maid din tadawo dashi sai abin yadameta tasan Aadil dama he's very stubborn ga shegen zuciya tun yana yaro ga shegen kafiya kaman maye, gashi kansu ahade inda ace Aabid ma yay supporting dinta da abin yazo mata da sauki amma ya goyi bayan dan uwanshi sun hade kai shegun yaran, koda suka dawo daga sallan isha'i ganin sunkicin abincin yasa ta tashi dai dakinsu danta damu ainun kar wani ciwo yakamasu babu kayan kwalama a dakinsu balle tace shizasu ci, dukansun kwanta warwas akan gado ta gansu abinma gwanin ban tausayi gwanin ban dariya sun kwanta sunyi zuru zuru kaman masu zaman makoki, kana ganinsu kasan yunwa tai musu lilis ta daka yan banzan barin ma Aadil dabaida juriyan yunwa dama ko kadan lebenshi har bushewa sukayi, duksun kife ciki akan gado sunyi shiru ko uppan basu cewa, idanun Aadil sun kumbura har lokacin lips dinshi sunyi pink sosai kaman mai mura sun bushe, dariyan dake cinta ta hadiye ta maida kofan tarufe takaraso cikin dakin, duk tashi sukayi zaune suna kallonta Aadil yadaure fuska ya rungume hanunshi akirji yana turo baki, karasawa tayi ta inda Aadil yake zaune akan gado ta tsayamai aka tace "kar Allah yasa kuci abincin cikinku yara cikin wane ke kuka naku banawa ba, yauwa kaikuma wurin ka nazo" tai maganan tana nuna Aadil da yatsa, hannu tamikamai tace "ina takardan tun safe nake jiranka fa ka kawomin kanwar Mamarta gobe zatazo ta tafi da ita chan Nigeria, oya bani takardan ta Aadil" rawa zuciyan Aadil yafara yama kasa magana saima kara kankame hanunshi dayay folding akirji yayi hakan yasa Mami ta kakkali dakin wani karamin memo da byro data gani kusada bedside lamp yasa da sauri takarasa ta dauka tadawo tabude memo ta cire kan byron tamika ma Aadil din tace "oya oya ungo karba karubata min banson bata lokaci" zaro ido Aabid yayi kaman zaiyi kuka zaiyi magana Mami tadagamai hannu alamun yay mata shiru, ta bubbuga memo da byron akan hanun shi daya rungume akirji tace "badakai nake magana ba nace ungo karubata ko, karba" dagokai yayi ahankali ya kalli Mamin idanun nan sunyi jajir sun cika da kwalla, daure fuska tayi batare data bari yagano anything a idanunta ba tace "karba karubuta mini ba kallona nace kayiba" wani irin kuka Aadil yasakin mata ya karbi memo da byron ya cillar yafada jikin Mami ta rungume cikinta yana kuka sosai yace "Mami am sorry, pleasesssss, please Mami, banaso nasaketa, I love Hamida my wife, dan Allah karku rabani da ita am sorry, and I've told her sorry, I've apologize ko Bid? Ina sonta kinji Mami please inna rabu da ita zan mutu ne please Mami na" yafashe da kuka sosai kaman karamin yaro acikin Mami. _karki karanta min book in baki biyaba in kika karanta keda Allah, this book nakudi ne just 300_ _07012181461 chat me up in kinaso_ [12/29/2019, 8:04 PM] Aishat Muhammad: ......... Tahowa shima Aabid yayi yahada da Aadil da Mami duk ya rungume kaman zaiyi kukan yace "please Mami, Dil has been crying tun jiya please kibashi matarshi dan Allah" sosai taji sunbata tausayi hakan yasa tace "ba fushi yadinga yi daniba yana turomini baki yanamin magana ciki ciki shimai zuciya ba zuciyar saita bashi Hamida ba mugani" kasa magana Aadil yayi saima kukan dayake, Aabid yace "no Mami ba fushi yake dakeba, kema kinsan haka Aadil yake tun yana yaro idan abu yabashi haushi, please Mami we are sorry karki bari arabashi da Hamida please kibashi matarshi wlh yana sonta sosai" ahankali Aadil shima cikin kuka sosai yace "am sorry Mami bazan karaba" shiru Mami tadanyi dan sunbata

Table of Contents

Chapters

128 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128