Chapter 122
Chapter 122
da akirga, she's very cute now, gata da addini, aboko kuma tana 400 level yanzu, gata yar charas, kai don't you wanna get married and rest kasami natsuwa, kaimafa baka iya baccin dare i know but dayake kagane ma shan su kanwa da lemun tsami yasa naka baya nunuwa kaman nawa, kasan sau nawa yasha ganin lemun tsami idan masu aiki suka fita da bin dinka? Oh common Zainab is a good gurl, good enough for you, gata gentle, above all she's Hamida's blood" yay maganan yana kallonshi, shiru Aabid yayi yana kallonshi, ganin yadan natsu yasa ahankali Aadil yakama hanunshi yarike yana kallo, ahankali yace "katuna we always say zamu auri mata daya? Don't you think alkawarin yarintar nan ne yasa Allah yadaura mana son Hamida dukan mu? But unfortunately we can't marry one wife, sai Allah kuma yakawo Zainab, yar uwan wacce mukeso ni babba na auri kanwa, kai kanina ka auri yayan bakaganin cross multiplication din da Allah Azza Wa Jal yamana? Aabid" yakira real name dinshi asanyaye yace "I don't want you to finalize any decision yet, let's go kai alwala kazo kai salla raka'a biyu kayi istikhara ka nemi zabin Allah inhar Zainab ce zaka samu natsuwa da ita aranka kuma zakaga auren yazo anyi komi cikin sauki batare dawani tashin hankali ba, let's go" yaja hanunshi binshi Aabid yayi yama kasa musu yayo alwalan yafito shikuma Aadil yahau wanka dan baison zama da najasa. Istikhara yayi yanemi zabi game da Zainab har Aadil yafito daga wanka yana kan dadduma boxer kawai Aadil yasa yakaraso yadau coffee Aabid din ya shanye yahau kan gado Yadau wayarshi yay dailing number Hamida harta gama ringing bata daukaba hakan yasa yagane tana bacci ya ijiye wayan ya lumshe ido har Aabid yagama komi ya kashe wuta yazo yahau kan gadon Shima duk sukai bacci. Washe gari da wuri duk suka shirya cikin bakaken suit Mami tahada musu break sukai office first day a kampanin su, wasa wasa Zainab sai fadoma Aabid take arai, ko abu zaiyi sai ganin fuskarta yake yanda ta kalleshi a idanunshi kwana daya kwana biyu yana daurewa hardai arana ta uku yafadi ma Aadil tsabagen murna Aadil harda rawa, aranan bayan sun taso daga office suna komawa gida Aadil yasami Baffa da Baba Suleman da maganan harda Mami, duk family babu wanda yace komi sukace to zasuje su fara nemamai suji, nan Baffa da liman da manyan yaranshi suka shirya akai gidansu Hamida, ba'awani sha wahala ba abinda yafaru ne akan Hamida yasake faruwa, dan kafin Baba yace wani abu Kaka tace tabasu Baba baice komiba dan dama tun ranan Kaka tazomai da maganan, kuma koba komi yaga dansu yarike mai amanan Hamida ya warke kuma yasota hakan yasa yay Na"am sosai da zancen Mama ma haka Zainab koda taji zancen harda kuka ita adole bata sonshi saurayinta dasuka rabu ne takeso har yanzu shima yana sonta yaron amma mamarshi tace yarinyar kawarta zai aura hakan yasa tahakura dashi kawai daya fada mata gaskiya tai concentrating a school, nanfa aka saka rana biki sati hudu. Sosai Kaka dama tunda Hamida tazo take bata magunguna da akasa ranan Zainab tahada harda zainab din dana turare dana tsugunno duk yimusu take, Hamida ko zama tayi inta tashi sai inda tazauna yajike tarasa maiyasa hakan batasan magungunan Kaka bane hakan yasa tafara using pant liner, ranan data cika 7days kwatsam saiga Aadil yazo da yamma shi adole yazo tafiya da ita, aiko ita babu inda zata koda taje gaidashi sai kallonta yake dafa fita daga sasan Kakan bata kara dawowa ba tai tafiyanta shashinsu hakan yakara ci zamanshi Kaka namai surutu tace "kanada kirki yanzu kafin sati biyun ma saida ka kara zuwa duba matar taka Allah dai ya shimala albarka" shiru yayi yakasa cewa yazo daukanta ne dan yasan Mami dariga tafada musu sati biyu yayi sallama yama Kaka yatafi koda Kaka taje shashinsu ta koro Hamidan tazo tamai sallama kin zuwa tayi dan tasan saiya moreta tsaf a mota sanan zai barta ta tafi dudda tana mugun kewa shi amma bakaramin hutawa jikinta yayiba, duk abubuwan dake mata ciwo sun dena, yakirata amota harya gaji koda yakirata akashe hakan yasa yay cilli da wayan cikkn fushi yaja motar yatafi, adaddafe yay sati biyun nan kaman zai mutu mararshi tacika bana wasaba, ranan data cika sati biyu agidan da magrib yazo, Baba ne ya shigo dashi dan dawowan shi daga masallaci kenan yaganshi akofar gida yafito daga mota, dukawa yayi cikeda girmamawa yace "ina kwana Abba" "tashi tashi, ya kake? Muje ciki" suka shiga ciki, Baba yace "kazo daukarta ko, Ai munma gode kai kokari sosai ka ganni nan banso inada iyali suna tafiye tafiye su dade duk tafiyar su basa wuce kwana biyu kaima haka nakeso kazama, karta kara zuwa gidan nan inba dawata muhimmin dalili ba tai kwana bakwai ba ballema har sati biyu, tariga tai aure kaine mijinta kaikeda iko da ita, mu iyayenta ne amma gidanka shine nata sabida haka ka kiyaye ka killace matarka adakinka banda barinsu yawace yawacen zuwa biki zuwa sunan nan kanajina ko" da sauri ya gyada kai cikeda mugun jin dadi Baba yabude falo da sallama ya shiga ya nunamai kujera yazauna ahankali ya kwalama Hamidan kira. "Mama na" da sauri tafito daga kitchen rikeda bowl din indomie datake ci da hannu ganin Aadil ya tsareta da ido yasa taji kunya sosai taboye bowl din abayanta, murmushi Baba yayi yace "rowa za'amana Mama na" akunyace ta girgiza kai tace "yakare fa Baba" "to ga maigidan ki nan yazo jeki wanke hannu kizo kutafi ince dama ai kayanki ahade suke ko?" gyadamai kai tayi hawaye na neman fitowa bataso ta koma yauwa to tafi kitchen ta shiga ta ijiye roban ta wanke hanunta tafito kanta akasa tai hanyar corridor bin bayanta Aadil yay da kallo asace gani yayi takaro wasu uban hips harda boobs ma, tai haske kuma sosai, Fitowa Mama tayi suka gaisa saiga Kaka da Zainab akunyace zainab ta gaidashi sai dariya yake yana kiranta da amaryan mu ta nan da sati uku, ganin bata fitoba har ankira isha'i yasa Baba yace "tashi muje masallaci mata da shiririta sai kahada da hakuri fa" murmushi yayi suka tafi koda suka dawo wuraren 8:30 Suka dawo gidan lokacin akwatin ta na falo jan akwatin yayi Baba ya kwala mata kira fitowa tayi idanunta sunyi ja alamun taci kuka, hadasu Baba yayi yamusu nasiha sanan dukansu harda Kaka suka rakasu har gate suka shiga mota Aadil yaja motar yana daga musu hannu ranshi fess har zuwa gidansu shida Aabid dake nan cikin GRA, horn yayi mai gadi yabude babban gidane sosai kato dake dauke da bangare biyu left da right duk duplex ne same design yabude motar yafito ya zagayo ta side dinda take yabude motar ahankali yasa hannu yakamo hanunta dayaji yakara taushi sosai yafito da ita fadawa tayi jikinshi ta sakinmai kuka sosai, murmushi yayi ya shafa bayanta ya kankameta tareda sakin ajiyan zuciya yay kewan matarshi bana wasaba, murya chan kasa yace "is okay love kinji please, stop crying for my sake kinji" gyadamai kai tayi tana kara shigewa jikinshi, ahankali yace "I love you so much" murya chan kasa tace "I love you more, i
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128