Skip to content

Chapter 81

Chapter 81

In Bani Book One Complete Hausa Novels 1,200 words 0 views Progress saved
Download Book

harara tace "eh sabida ancema banda aikin yi kullum sai nemama kayan dazaka saka ko zantayi, common taso kasaka kayan katada dan uwanka shima yasaka kuwuce kutafi masallaci is time for magrib" tashi yayi ahankali kaman zaiyi kuka yataho wurin gadon ta mikamai kayan ya karba taja kunenshi, dan kara yayi yace "wash Allah Mami kin katse kunen" "tukunna dai duk randa nakara kamaka kai wanka baka tashi ka shirya ba ranan ne kunen duka zan cisge nasa amaka pepper soup dashi" tasaki kunen tajuya tafita daga dakin, kaman zaiyi kuka ya shirya tsaf cikin kayan ya feffesa turaren ya shiga bathroom yaje yay hanging towel din a hanger sanan yadawo yana kallon Aadil dake baccin shi bilhakki yana fitar da numfashi ahankali ahankali, karasowa yayi yana kallon fuskarshi yanda lips dinshi sukai ja sosai kaman mai zazzabi hakan yasa yataba wuyanshi jin ba zafi yasa ya dakamai duka acinya. "hey rascal" bude ido kadan Aadil yayi dasuka dan chanza kala sabida bacci yace "stop it Bid, am sleepy" hanunshi Aabid yaja yana murmushi yace "baka isaba wlh, time for magrib tashi jor" lumshe ido yayi agajiye yanadan turamai baki, kara jan kafarshi Aabid yayi yace "kaifa miskili ne, common tashi mutafi mosque lazy ass dude" tashi yayi ahankali yana kallon Aabid din dakemai murmushin keta, tashi tsaye yayi da kyar yana dafa jikin gado Aabid yace "yauwa jekayo alwala to bari naciroma kayan dazaka saka" gyadamai kai yayi batare dayace wani abuba yajuya ya shiga bathroom yanajin ciwa ciwan ciki kadan kadan, alwala ya dauro yafito kayan da Aabid ya ciromai irin na jikinshi ya shirya tsaf cikinsu bakaramin kyau sukamai ba kamanin su daya yakara fitowa kawai dai Aadil looks cooler than Aabid, kana ganin nature Aadil from facial look zaka gane bamai yawan son magana bane, while Aabid kana ganinshi kaga mai raha ga murmushi, turare ya feffesa ya zira takalmi, Masallacin suka wuce, bayan magrib suka fito sukayo gida dakinsu suka wuce Aabid namai hira, Big Mum ce ta shigo dakin da sallama atare dukansu suka kalleta murmushi tamusu tace "yan biyun Mami kuzo yaya na kiranku" tashi sukayi suka biyota sukai wani wani babban falo da Baba Suleman ya sauka aciki, Baba Suleman ne zaune a hadadden falon sai Mami dake kan one sitter ta kafe Aadil din da ido kana ganinta kasan tana cikin damuwa, dayan kujeran Big Mum takaraso ta zauna akai kusada Mami hakan yasa Aadil da Aabid suka zauna akasa, ahankali cikin murya chan kasa irin na marason surutu dinan Aadil yace "gani Uncle" dan murmushi Baba Suleman yayi yace "masha Allah, magana nakeso nayi dakai Aadil, Baffa na Nigeria dole aduk inda Baffa bayanan nai representing dinshi, nasan inda Baffa nanan dole shine zaiyi maganan nan baniba, and banda haka dole nai discharging duties dina amatsayina na babba a family nan inaso na gyara komi kafin gobe, dan gobe nida Aisha mukeso mu koma Nigeria ku zaku zauna da mahaifiyar ku harsai tagama takaba saiku dawo gida, dama ciwon datayi bana wasabane yasa muka hadoku duka muka taho daku nan Egypt cikin yardan ubangiji ita tazo tafara samun lafiya kafin ku, Hassan!" yakira sunan Aadil da dan kakkausar murya alamun maganan dazaimai serious magana ce hakan yasa Aadil yadago kanshi yace "na'am uncle" gyara zama Baba Suleman yaya yace "naso ace gobe ne kafin mutafi da safe, alokacin kama kara samin lafiya da karfin jiki da kuzari da komima zanma maganan nan amma dole ce tasa dole nama maganan nan anan wurin akuma yanzu dan kaganmu dukan mu nan we cannot stand hatred dinka ma Amatullahi wato Hamida kodan yayane we can't stand it" Baba Suleman yafada adan zafafe, dan lumshe ido Aadil yayi yabude ya mayar da kanshi kasa jin ankira sunan yarinyar dazu dinan, gyara zama Baffa yayi yace "dukan mu nan we were shock to see yanda dukka sanmu kakuma ganemu i guess ikon Allah ne yasanya hakan ya karbi addu'an mahaifiyar ka kuma datasha yima, Aadil you've been sick tundaga ranan da aka haifeka ma'ana shekaru talatin dasuka wuce na baya dayan watan ni............" labari ya shiga bama Aadil natun lokacin da aka haifeshi dakomi da komi da Abie yayi da auren shi da Hamida da komi har zuwa yau daya warke yakarake da. "bazamu taba zaunawa and sit back mu kalleka ka wulakanta yarinyar da iyayenta suka mana halacci suka dubi condition dinka batare dasun kawo komiba suka baka auren taba dandai kasamu lafiya sabida tarin jini daka dinga yi alikacin, bari kaji nafada ma kaganni nan Hassan koni bazan zauna nabama mahaukaci y'ata ba inda ina dashi ba inaji inagani, iyayen Hamida sunma wanan family abinda har gobe har jibi bazamu taba mantawa ba and bazamu taba yarda ka wulakanta musu y'a ba ka wulakanta amanar muba da muka karba da hannu bibbiyu ba, nasan all this labari yataho maka wni iri wani iri it will take time kai assimilating everything a brain dinka and accept everything but bamu da lokacin nan, this girl stay with you, ta kula dakai Aadil, sabida kai har koranta saida akayi daga gida daga baya baban Ra'is yakeban labarin bayan munje gidan su, mahaifinka yakusa kasheta ya shaketa ko anan kadai she had the chance tafadama iyayenta amma bata fadiba dudda marin da zagin datasha awurin shi but still ta zauna dakai, yanzu Aadil yarinya haka, yarinya tagari, mai natsuwa da hankali ga ilimin addini dakasamu amatsayin mata ce zaka ji sauki ka juyama baya babu ko kalmar godiya iyye?" Baba Suleman yay tambayan asanyaye yana karkada kafa yana kallon Aadil din babu alamun wasa akan fuskarshi yana jiran amsa, dan lumshe ido Aadil yayi zuciyarshi namai zafi sosai, yanajin wani irin sadness dabazai iya bayanin irinshi ba. "kanaji na kamin shiru Hassan kabani amsa" dan bude ido Aadil yayi idanunshi yay ja sosai ya kalli Baffa da muryanshi data dan shake yace "uncle bansont...." "karka fara kafadi kalmar nan Aadil karka kuskura" Baba Suleman yafada cikin zafi yana buga hanun kujera Mami ma ta watsama Aadil din mugun kallo hakan yasa yay shiru ya saukar da kanshi kasa Baba Suleman ya nunashi da yatsa yace "kadena ganin muna sonka muna nan nan dakai inhar kan Hamida ne gabaki dayan mu nan wlh saimun juyama baya, baka sonta kakeso kafadi? Wlh kozaka kwana dari kana fadin haka bazamu yardaba, bazamu taba yardaba Hassan, dan kaso Hamida tun baka hayyacin tun bakasan kokai wayeba, tun kwakwalwarka nata yara, kasota tunkafin ma kafara ganinta so check ur self sonta nanan tattare dakai yana cikin zuciyarka ka bincikoshi aduk inda ya shiga, the love u have for Amatullah natural love ne da banjin zai taba mutuwa ba aranka, you don't expect us manya damu muzuba maka ido kai abinda zakayi ba at d end of d day mu maida musu da Hamida gida mucema iyayenta ka warkene shine kaga baka sonta karabu da ita, tayaya ma hakan zai faru iyye? Kamaida mu kananun yarane? Kagama musu da y'a ka cuceta yanzu katashi kace baka sonta Allah natuba wat if rabo yariga ya shiga tsakanin ku?" dago kai Aadil yayi ya kalli Baba Suleman dan sosai zuciyarshi ta tsinke da maganan Uncle, da yatsa Baba Suleman ya nunashi yace "katattara kawuce daganan

Table of Contents

Chapters

128 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128