Chapter 68
Chapter 68
yace "sit down" yay magana yana janta ya zaunar da ita akai daga ita harshi atare suka saki kara tana kokarin guduwa yana kara zaunar da ita akai yanajin wani irin jarababben dadi ya chapke bakinta yana squeezing boobs dinta sosai, kuka tasakin mai ahankali tana kara kama kafadarshi kaman her whole life depend on it..... Horn Abie yayi masu gadin gidan suka budemai gate ya shigo baima tsaya ya paka motar da kyauba yafito yana gyara zaman babban rigan jikinshi ko rufe kofar motar baiyiba yadau hanyar part dinsu Hamida, kana ganinshi kasan baya cikin kwanciyan hankali fuskarshi harwata yar kumbura tayi sabida tsaban tashin hankali da azaban da Ozo ke ganamai kullu yaumin danna kwana talatin zaimai azaban na saba doka. [12/7/2019, 8:47 PM] Aishat Muhammad: 46.... Direct yadaura hanunshi kan handle din kofan batare dayay sallama ba ya murza ahankali ya shiga, maida kofan yayi yarufe yana kallon ko ina na falon da babu datti ko daya a dakin, dakin sai wani irin mayen kamshi yakeyi bana wasaba dake sanyaya rai, da sauri yay hanyar dining cover shoe takalmin kafarshi nabada sound pus pus pus kirjinshi na bugawa shikadai yasan the reason behind doing dis, corridor yabi ya tsaya agaban bedroom dinsu ya kafa kunenshi jikin kofan kirjinshi nawani irin bugawa kaman Ozo zai bayyana agareshi yamai punishment.... "uhnnnn" Hamida tai sound din atsorace ganin yau kaman yana neman tsinke mata nipple ne tana kokarin fizge bakinta, make mata kafada yayi yana karajan hips dinta yana daura dripping erection dinshi akai, rikeshi tayi gam tana girgiza mai kai da sauri tana kokarin fizge bakinta, wani irin loud groan yayi about to explode sabida yanda hips dinta ke gogamai erection dinshi yana hawaye yanajin dadi..... Mugun rudewa Abie yayi jin yanda Aadil ke groaning yasaki wani irin salatin cikin tashin hankali, shikenan yamutu ya lalace, Aadil yayi, is Aadil having sex ko mene? Da kafa yadaki kofar dakin daga Aadil har Hamidan saida suka mugun tsorata suka dagokai atare suna kallon kofar dakin, dawani irin sauri Abie yashigo dakin kaman mahaukaci, arude Hamida ta ture hanun Aadil din daga saman riganta dayake kama boobs dinta tana kokarin tashi daga kan cinyarshi tana kallon Abie da fuskarshi ya mugun tsoratata, kafin ta ankara Abie yawani irin fizgota cikin tsananin fushi ya tsayar da ita ya daga hannu yakifa mata wani irin hadadden wawan mari da batajin antaba mata irinshi a rayuwanta ba, wani irin wawan ihu tayi gabaki daya taga duhu dip bata gani, tashi Aadil yayi yanajan boxer dinshi sama yafashe da kuka yakaraso wajen yasa hannu yature Abie da karfinshi yaja Hamida ya rungumeta yanama Abie mugun kallon dabai tabamai ba, sake fizgota Abie yayi arude yace "dan uwarki abunda iyayenka suka koyamiki kenan? Eye? Tarbiyan da aka koyamiki kenan kinason ki lalatamin d'ana, me Aadil yasani dakike batamin shi, yaron da ko hanun mace bai iya tabawa ba, kina koyamai taba ki, kina koyama d'ana lalata Amatullah, raping yarona kikeso kiyi eh?" yafada yana jijjigata kaman zai katsa ta idanunshi sunyi jajir kaman bana Abie ba, tureshi Aadil yayi azuciye yace "stop beating My Hamida, you are a wicked Abie" turashi Abie yayi yadakamai tsawan dabai tabamai ba ya daga hannu zai kwasamai mari yakasa ya nunashi da yatsa yace "shut up, kamin shiru kafin kaja na bubbuge ka anan wurin Son, i will get back to you kaima so just zip your lips" yajuya kan Hamida dayake rike da ita yasa hannu awuyanta ya shaketa kaman zai kasheta yace "dan ubanki kifadamin gaskiya, did you sleep with my son? Kinmin raping d'ana ne? Inkikamin karya saina kaiki har lahira billahillazi" wani irin ihu Aadil yayi ganin yanda Hamida takeyi kaman zata mutu a hanun Abie ya rike Abie yana janshi yace "don't kill my Hamida, leave her, let go off her Abie" sakinta Abie yayi ganin yanda Aadil ke kuka yana jijigashi kaman zai shide, baya tayi tana shafa wuyanta tana tari sosai idanunta sunyi jajir sun fiffito, da sauri Aadil yay wurinta zai tareta yana kuka Abie ya fizgeshi yace "zonan dan uwaka, kaida ita har abada bazan zauna takoyama iskanci ku kaini kubaro ba, u are leaving this house yau yau dinan" yay maganan yana janshi yana fitar dashi daga dakin, fashewa da kuka sosai Aadil yayi yana dukan hanun Abie yana kokarin fizge hanunshi yana makemai kafada, fitar dashi Abie yayi daga dakin da karfi da yaji yay wajen motarshi dashi yace "muje, na tsaya nasaima kaya ahanya" fashewa da kuka sosai yana dukan hanun Abie yana kokarin cizonshi yana kuka sosai, ya kwala ihu yana kiran Mami da Baffa. "Mamiiii, Grandfather. " [12/9/2019, 8:30 AM] Aishat Muhammad: 47.... _masu fitarmin da novel waje suda Allah_ _Zaki tura 300 access fee ta 3107021073 first bank aisha Muhammad in kinason this book, saiki turo evidence of payment ta watsapp number na 07012181461 sainai adding dinki a group din danake posting_ _you can also send MTN card na 300 for those da basu da account number ta watsapp number na 07012181461_ _karki karanta in baki biyaba, in kika karanta ina binki bashi pay anan or pay achan_ "Mamiii" ya kwalama Mami kira da karfi sosai yana wani irin kuka yana kokarin fizge hanunshi daga na Abie, fitowa Mami tayi daga part dinsu adan rude tana waige waige batare datama lura da inda yay parking motar ba, cikin kuka sosai ya kwalama Mami kira. "Mamii" juyowa Mami tayi ta gansu , ganin Abie da rabonda tasashi a ido yau kwana uku kenan najan Aadil da babu kaya ajikinshi saidan gajeren boxer yana kokarin turashi a mota da karfi da yaji yasa da gudu tayo wajen tana salati. "innalillahi wa innailaihi raji'un, Abie lafiya, me Aadil yamaka? Ina zaka da shi ahaka, menene?" tun kafin takaraso wajen take jero uban tambayoyin nan, tana karasowa wajen Aadil ya daddage cikin kuka sosai ya fizge hanunshi tareda tura Abie yakoma bayan Mami da gudu ya rungumeta ya kulle hanunshi akan cikinta yana kuka sosai, yanda Mami taji kirjinshi na bugawa yana kuka yama kasa magana yasa ta dago kai ta kalli Abie dayake ma daga Mami har Aadil din mugun kallo, cikeda tashin hankali Mami tace "Abie mai Aadil yama haka kaji yanda kirjinshi ke bugawa kuwa ai wanan saiya iya fadi ya mutu, menene Abie ina zaku ina zaka kaishi ahaka babu kaya ajikinshi?" cikin kumfar baki sosai Abie ya nuna bangaren Aadil din yace "zan rabashi da shegiyar yar iskan yarinyar dakuka auramai ne, ni dama tun farko bantaba son auren nan ba aka nunamin iko da isa nida dan cikina amma aka nunamin banda ta cewa akan rayuwanshi, kamasu nayi fa yanzun nan tana koyama Aadil dinmu lalata ke kinga abubuwan datake mai kuwa saisa zan tafi da Aadil din kafin ta kaimu tabaro tana koyamai irin wayan nan abubuwan ai duk macen dayagani danneta zai dingayi yana duramata ciki kindaisan condition din danki kindaisan ba hankalin kirki gareshi ba, bazan zauna raye ba idanunna biyu, da karfina da lafiyata inga wata mace nakoyama d'ana lalata ba in kyale, dis innocent boy yaushe ya girma dazai fara irin wanan rayuwan" cikin kuka sosai Aadil dahar lokacin bai dawo daidaiba yace "he beat my Hamida Mami,
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128