Chapter 119
Chapter 119
muje falo" tashi tayi xataja jakan Mami tahanata taja mata suka fita falo tana kallon Aadil dako kwatan abincin baiyiba cikin fushi Mami tace "wai bazakaci abincin bane? Kaga katashi in bazakaci ba" tashi yayi yana daure fuska yay hanyar dakinsu bin murdadden bayanshi Mami tayi da kallo tace "ina kuma zaka iyye?" cikin kumbure kumbure yace "turare zan fesa ni" sakin baki Mami tayi tana kallonshi Aadil ko kwafa tayi tace "kadaisan zan iya saka driver ya kaita ko, hakkinka kawai nake kiyaye wa nace kai ka kaita" tura kofa yayi ya shiga daki yana kukkunai yace "tuntuni ai ake tauyemin hakki, bayan angama kakkarbe mini ita a Egypt, yanzu kuma in kaita gida tayi two weeks, nikenan inada mata amma bantaba yin complete 7days tareda itaba, kuma bari tadawo ranan dazanma je na daukota daga wurin gidanmu zamu wuce, sai inga wanda zaizo har gidana ya dauketa" yay maganan yana cillar da turaren daya fesa akan gado kaman da turaren yake fada, yafito yabude kofa ko kallon su Mamin baiyiba yay tsakar gida fuuu, Mami tace "katashi sama sai insan kana zuciya" takama hannun Hamida da kanta ke kasa tun tuni danji tayi duk murnanta ma yakoma ciki ganin yanda Aadil ke fushi akan zataje gida, fita sukayi tsakar gida, gani Mami tayi yay garden, batace komiba sukai inda motarshi take. Aabid yaje yasamu dake zaune yana buga game a wayarshi kaman zaiyi kuku yace "katashi ka rakani" "ina?" Aabid yatambayeshi yana dagokai yana kallonshi jin yanda yay maganan kaman wanda kegab da kuka, ahankali yace "gidansu Hamida, am shy to go alone" dan murmushi Aabid yayi ganin yanda yakeyi yace "ok, muje" juyawa Aadil din yayi da sauri ya goge hawayen daya gangaro mai yay tsakar gidan wajen motan yabude ya shiga Mami ta kalli Aabid dake biye dashi tace "gwara dai ka rakashi yanda yake kumbure kumburen nan karyaje yay hauka a gidan surukai" "Mami please kidena haka" Aabid yafada yana karban trolley Hamidan yakai booth, Mami ta ballamai harara tace "to ramamai kaji" bai kalli Mami ba, yabude ma Hamidan dahar lokacin kanta ke kasa baya yace "shiga kinji Amatullah mutafi" dagokai tayi ahankali ta kallai raurau tai da ido zata sakinmai kuka yace "no, don't cry, karki damu ba fushi yakeyi ba, shiga kinji mutafi" yay maganan ahankali yana kallonta, goge hawayen daya zubo tayi ta wuce ta shiga ya maida kofan yarufe, ya zaga ya shiga gaba Aadil yatada motan da mugun gudu yay gate, Mami tace "wlh kubimini y'a ahankali inba hakaba zan sassaba muku" gate aka budemusu suka fice. [22/01, 07:08] +234 706 505 4693: ... Agaban wani babban supermarket yay parking yabude kofa yafita batare dayay musu magana ba, Aabid yajuyo ya kalleta ganin yanda duktai wani iri yasa yace "zomuje tare" girgiza mai kai tayi tace "zan jiraku" bude kofa yayi yafita yay ciki shima, sun bata kusan 15min kafin su fito Aabid ke tura cart din dake cike da ledojin siyayya Aadil yabude boot suka zuba kayan ciki sanan suka koma mota yatada motar yaja har zuwa anguwan su Hamidan, dudda damuwan datake ciki na Aadil tana ganinsu a anguwan su wani irin farin ciki ya lullube mata zuciya, murmushi tayi tana kallon ko ina gani take kaman tai shekara rabonta da gida, ta mirror Aadil ya hango yanda take murmushi kwafa yayi a mind dinshi ya dauke kai yacigaba da tuki, akofar gidansu yay parking da sauri tasa hannu zata bude kofan taji yay locking kofar, murmushi Aabid yayi ya kallai yace "open d door jor" hararan Aabid yayi hakan yasa Aabid shima yay shiru ganin yaudai Aadil da gaske yake fushin nan babu uban da yake ragamawa, wayarshi yadauka dan iskanci ya shiga daddanawa dukdan yabata mata lokaci ganin yanda takosa ta shiga gidan saida yabata kusan 10min sanan yabude kofan, da sauri ta bude tafito shima yabude yafita da sauri, da gudu ta kwasa zata bude gate yasa mata kafa ahanya, tuntube tayi da kafar tai gaba zata fadi yarikota da hannu daya da sauri dayan hanun kuma yatura ta cinkin mayafita cikin siyasa yana dagota yana mata wani almirin kallo, matse boobs dinta yayi da karfin bala'i yana kallon kwayar idanunta yace "sorry a ina kika buge? Kinji ciwo" runtse ido tayi sabida zafi dan dama ciwo nonon suke mata sabida shi, bakinta har rawa yake tace "b..a..bako ina" ganin Aabid zai zagayo ta inda suke yasa yasaketa da sauri ta juya tabude gate ta shiga gidan, a tsakar gida taga Kaka ta zauna kan kujera taci gayu tasa best lace dinta hadari lace dinan, bama ta lura da itaba sai tauna namijin goro take abunta tana wankan _"dan junawa baya tsoran wuta bare barkono.....",_ ihu Hamida tayi cikeda farin ciki. "oyoyo Kakan mu,Kakaaaaa" kaman amafarki Kaka taji muryan Hamida da sauri ta mike tana kallonta haba sai kuka ta taho da sauri tana tafiyan tsofaffi tana warware habar zani lace din jikinta tace "jama'a ga jikata, wayyo Allahna baban Sama'ila inama kana raye kaga jikan mu mai sunana, mai kashin arziki, jibi yanda yar nan tai bulbul da ita, tai jajur, wayyooo Hamida yaki, yaki nan" da gudu Hamida tafada jikinta tace "Kaka, oyoyo" daidai nan Ihsan da Zainab suka fito daga daki jin ihun Kaka, ganin Hamida yasa suma suka kwasa da gudu dan sunyi missing Hamida ba kadan ba suka hadu suka rungumeta, Hamida sai kuka dan takasa yarda agidan su take takasa yarda Kaka da su Anty Zainab take gani, sakinsu tayi ta kalli Zainab tace "Anty Zainab ina Maman mu?" murmushi zainab tayi tasa hannu ta share mata hawayen tace "dalla dena kuka bakisan kin girma yanzu ba kinyi aure, Mama na kitchen" sakin Zainab tayi tai hanyar dakinsu da gudu daidai Mama zata fito ita tana kunna kai, ganin Mama yasa ta tsaya chak abakin kofan tana kallon Mama, kasa koda motsi tayi saima wani kuka data rushe dashi kaman andaketa tana kallon Maman su dake kallonta ganin yarda yar tata ta chanza sosai, murmushi tayi ganin yanda take kuka ta taho tana tafiyan nan nata anatse irin na mata masu natsuwan nan, da sauri Hamida tafada jikinta ta kankameta tace "Mama" "na'am Hamida na, am here" daidai nan Kaka dasu Zainab suka shigo Kaka tace "yo ke kinci gidanku, nace maida mana da gidan gidan makoki zakiyi ne ha'a wanan kuka haka kaman an mana mutuwa" sakinta Mama tayi ta share mata hawayen tace "ya isa haka kukan, kinji Umma ma tace kukan yay yawa bakiji bane, ke yanzu ba yarinya bace so stop crying, ke kadaice kikazo?" girgiza kai tayi da sauri Kaka tai tafi tace "innalillahi wa innailaihi raji'un, yanzu dan iskanci mijin naki kika bari awaje, Ihsan tafi jeki shigo dasu su gaida maman ku saina tafi dasu sasana" da sauri Ihsan tafita, Mama ta kalli Zainab dake tsaye kallon su, dan Hamida kaman karaman Mama(mini) tsabagen kaman su tace "kawomin lullubina Zainab" da sauri Zainab takawo mata babban gyalenta Mama ta Karba tayafa ta zauna, Hamida kuma takoma kusa da Zainab tana kallon sabon wayan Huawei Y9s data gani a hanunta tace "Anty Zainab muga wayan ki, jibeshi sabo fil" murmushi Zainab tayi zata mikamata wayan Ihsan tashigo dakin rike da ledan snacks
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128