Chapter 98
Chapter 98
ta karasa gaban madubi ta barshi kan dadduma tunawa da maganan Anty Ayush, hoda ta shafa tasa kwalli daya karama idanunta kyau tasaka lipstick light pink sanan ta gyara gashin giranta takoma wardrobe ta ciro wani babban mayafi pink wanda yafi na gyalen girma ta yafa juyowa tayi hada ido sukai dashi yana tsaye ya zuba hanunshi a aljihun riga, murmushi tayi daya lobar da dimple dinta takaraso wurin tana tafiya ahankali, hanunta yakama yajawota jikinshi ya rungumeta batare dayay magana ba dagokai tayi ta kalleshi, ahankali yay kissing lips dinta lumshe ido tayi sabida kunya, sakinta yayi ta hanyar rike hanunta yace "you look beautiful sosai, let's go" yay maganan yabude kofa suka fita suna tafiya ahankali sukai falo kofa yabude suka fita sukai tsakar gida sai kallon wuraren yake baranda suka shiga yasa hannu zai bude kofan ta fizge hanunta daga nashi da sauri ya kalleta, dan murmushi yayi gane kunya takeji Mami ta gansu ahaka ya matso kusada ita yay whispering. "anjima zan cire kunyan nan" yabude kofan ahankali yashiga ciki tana biye dashi, Mami ce zaune afalo tana danna waya Aabid ya kwanta akan kujeran yay filo da cinyarta yana rike da ledan popcorn yanaci yana kallon wrestling da akeyi a TV, sallama Aadil yayi chan kasa hakan yasa daga Mami har Aabid din suka dagokai suna kallonsu dan murmushi Aabid yayi ganinsu tare ya maida kanshi kan TV karasowa ciki sukayi Hamida ta zauna akasa kusada kafan Mami kanta akasa tace "ina yini Mami" fadada murmushin kan fuskarta Mami tayi tace "oyoyo daughter na, zo taso kihau kan kujera" girgiza kai tayi tadan dagokai ta saci kallon Aabid datake mugun jin nauyinshi sosai yanzu ahankali tace "ina yini Ya Aabid" dan dagokai yayi ya kalleta kaman he's just seeing her, danne any feeling dayakeji game da ita yayi yay neutralizing everything ya sakin mata wani tattausan murmushi yace "ya kike Antyn mu, barka da zuwa, ina mijin naki?" yay maganan yana juyawa yana neman Aadil din, murmushi Mami tayi tace "ya shiga dakinku yanzu" kaman jira Aadil yake yafito daga dakinsu rike da popcorn guda biyu irin na Aabid din murmushi yayi yakaraso inda Hamida yake daya ya dauramata kan jikinta ya daga mata gira daya dan murmushi tayi kasa kasa da sauri Aabid ya dauke kai tashi yayi yadawo gefen Mami ya rungume Mami yamata peck akumatu yace "Mami na i miss you kinga rascal dinan ne ya kulle kofa in the morning wen i was coming to greet you" jan kunenshi Mami tayi tace "banhanaka kiran junan ku da wanan shegen sunan ba wai" dariya Aabid yayi yace "yauwa Mami na cire kunen duka" ihu Aadil yayi ya ballamai harara Aabid yamai gwalo kaman zaiyi kuka yajuya ya kalli Hamida a shagwabe yace "Dewdrop Mami zata ciremin kunne" tallabe keyanshi Mami tayi tana mamakin Aadil din take yanda yabi duk ya chanza kallonsu tayi tace "daughter tashi muje daki abinmu, kuje kuyi salla inkun dawo abincin ku na dining" Mami tai maganan tana mikewa tsaye Hamida ma tamike ahankali tasaci kallon Aadil hada ido sukayi shima yana kallonta dan murmushi tasakin mai ya sakin mata cute smile dinshi yamata waving hand ahankali, dauke kai tayi tabi Mami suka shige ciki, kallon Aabid dake kallon wrestling dinshi Aadil yayi yace "let's go masallaci" batare da Aabid ya kallai ba yace "jallabiya na" tashi Aadil yayi ya tallabemai keya yace "lazy boy, tashi kashiga visitors toilet kai alawala kafin nafito" yay maganan yana tafiya hanyar dakinsu bude kofa yayi ya shiga yaje wardrobe yaciromai jallabiyar yafito rike da ita daidai yana fitowa daga bayin mikamai yayi ya karba ya zira kan kahan jikinshi suka wuce suka fita daga dakin. Bayan sun idar da salla Mami takawo mata wani pepper soup data dafamata da kanta karba tayi a kunyace tace "thank you Mami" zama kusada ita Mami tayi tana juya cup din fruits data zuba some herbs aciki tace "shanye kisha wanan" gyadama Mami kai tayi tafara sha ahankali tafarasha tadan sha sosai danyay dadi saida tagama sanan Mami tabata dayan dan atare ake hadasu tasha Mami takira maid tafita da plates din sanan tasata tadauro alwala tai sallan isha'i bayan ta idar tai shafa'i da wuturi tace "taje tai wanka" bayi tawuce tayo wanka koda tafito ta tarar Mami ta ijiye mata amma bata nan sakawa tayi tai zamanta adakin tana wasa da wayanta. Sai around 9 suka shigo Mami na zaune a falo tana kallon wani program zama duk sukai kusada ita suka gaidata abincin su dake cikin warmers a dining ta nuna musu tace "kuje kuyi dinner" atare suka tashi sukai dining din a one plate Aabid ya zuba musu white rice din da pepper soup suka dau spoon suka faraci suna hira har suka gama juice Aabid yadauka yazuba a cup ya sha ya ijiye ya kalli Aadil kaman zaiyi kuka yace "am damn sleepy twin, yau banyi baccin rana ba Mami sai aiki takesani wai innai zuciya nima nai aure, kuma zanyi kaji saida safe lemme go and kwanta inba hakaba a dining zanyi bacci" dariya Aadil yayi yace "gwara dai kayi sleepy head, good night" "night" Aabid yafada yay falo wurin Mami yaje yay pecking dinta akumatu ahankali yace "good night Mami na" shafa kanshi tayi tai pecking nashi back tace "night son, Allah yabamu alkhairi, say your prayer before sleeping okay" gyadamata kai yayi yawuce yabude kofar dakinshi ya shige, Mami tadan saci kallon Aadil dataga yana rike da glasscup na juice yana sipping yana kallon ko ina kaman mai neman wani abu, dan murmushi Mami tayi aranta tace" zakaci uwaka" shanye juice din yayi yatashi ya tattare plate din dasukaci abincin dashi yayi kitchen yaje ya ijiye yafito yana kalle kalle yakaraso falon yana kallon Mami datai kaman hankalinta nakan tv nanko duk hankalinshi nakanta, karasowa yayi kusada ita yazauna yace "Mami na where is Hamida tazo mutafi dare yayi" kallonshi Mami tayi tace "Hamida kuma ta tafi ina?" murmushi yamata irin najin dadin nan yace "part dinmu Mami" tabe baki Mami tayi ta dauke kai tace "basaita koma part dinka ba daganan ma gidan iyayenta zata koma, bayan long thought da tunani mukai coming up da one final decision babu yanda za'ayi mubari kazauna da wacce bakaso yarinyar datama karama Aadil har mahaifinta ma munfadamai mutum kirki ko haushi baijiba yace bakomi dama cikin ciwo ka aureta ba lallai ne dole ka zauna da itaba bayan ka warke ba, bayan hakama yarinyar nan is just 19 she's too young tafara going through wahalan zama da mijin da baya sonta, bari naje na kwanta son bacci nakeji gobe tunda yanzu dare yayi saika aikomin da takardan tako" zaro ido yayi yana kallon Mami gabanshi nafaduwa sosai kaman zai fashe atsorace yace "tak...karda" "kwarai kuwa kajini, saisama na karbi yarinyar bazaka kara ganinta ba, kasaken musu y'a kawai tunda baka sonta Aadil" da sauri yace "Mami inasonta Allah" wani irin kallon rainin wayau Mami tamai takama habarta tace "Allah kuwan yaron nan? Kai! ka kara bincika wa dai, wanan wanan yarinyar ce matata, wanan, tayaya ma wanan zata zama matata, katuna kalaman ka Aadil? Anyways yanzu ba time din recap bane kaga saida safe ina jiran takardan okay" Mami
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128