Skip to content

Chapter 72

Chapter 72

In Bani Book One Complete Hausa Novels 1,203 words 0 views Progress saved
Download Book

kiyi sallan kinji" gyadama Mami kai tayi Mami ta taimaka mata ta mikar da ita ta tashi ta shiga bayin itakuma Mami tawuce tafita daga dakin danzuwa fadinma masu aiki abinda za'a dafa, fitowa tayi tai wani irin mugun yaushi gabaki daya tunanin Aadil take jiya takasa bacci hakan yasa ta tashi ta dinga salloli tanamai addu'a ita kadan batasan lokacin data fara damuwa da Aadil hakaba, batasan lokacin daya shiga ranta hakaba, share hawayen dasuka zubomata tayi tasa hijabin Mami ta kabbarta salla, bayan ta idar tai azkar sanan tafara neman Al Qur'ani, akan drawer Mami taga wani hakan yasa ta dauko ta zauna tafara karatu har sai wuraren tara da rabi ta ijiye nan tasamu tadanji dama dama zuciyarta yadan yimata wasai. Tashi tayi ta linke dadduman ta cire hijabin ta ta linke ta ijiye sanan ta shiga gyara dakin gadon da baiwani yamutse ba ta gyara tsaf sanan ta zauna akan gado, shigowa Mami tayi tareda wata yar aikinta data riko tray ta nunamata idan zata ijiye tawuce tafita, ahankali tace "ina kwana Mum" murmushi Mami tayi tace "kintashi lpy daughter na, taso kiyi breakfast nabaki magani kisha kinji" gyadama Mami kai tayi ta sauko daga kan gadon kaman yanda Mami ta umurceta tahada tea tasha da su chips da egg da aka kawo mata tama kasa cinyewa dan sunmata yawa Mami takawo paracetamol takara bata tana murmushi dan sosai takeso ta danne damuwanta kotabama yarinyar strength but itama tunanin Aadil da Abie takeyi bana wasaba. Sawa Mami tayi akazo aka fitar da tray din ta zauna kusada Hamidan tana janta da hira kadan kadan Hamida ke amsawa sallama akayi big Mum ta shigo dakin cikeda damuwa tace "meya faru sis? Ina Abban su yakai Aadil?" dan murmushi Mami tayi tana kokarin rike kukanta, ahankali Hamida tace "ina kwana Mummy" murmushi Big Mum tayi sosai tace "sannu daughter ya kk" tashi tayi ta kalli tace "lpy lau" ta kalli Mami tace "zanje nai wanka" gyadamata kai Mami tayi ganin yarinyar daurewa itama kawai take tace "dau hijabina kisa karki fita ahaka" hijabin ta dauka tasaka sanan tafita daga dakin tai shashinsu, ahankali tabude kofar shashinsu ta shiga tana kallon ko ina, kafin ta tadaga kafa kaman mai koyan tatata tai hanyar bathroom dinsu bude kofan tayi ta shiga idanunta suka sauka akan some few chocolate dake kasa wanda Aadil yakawo mata jiya, wani kuka ne yazo mata da sauri ta rufe fuskarta da hijabi tanayi kafin tafada kan gadon taja rigan Aadil din datagani akan gadon ta rungume sosai tanajin kamshin shi tana kuka ahankali tace "come back Aadil kaji, come back to me kaji My Aadil, inaso na kula dakai and watch you koda yaushe atare dani kanamin that ur cute smile and talk, i miss you so much" tafashe da kuka ahaka bacci yy gaba da ita sai wuraren azahar ta tashi gyara gadon tayi sanan ta shiga wanka. [12/11/2019, 7:37 PM] Aishat Muhammad: 50...... _Antyna! People like you are rare a duniyan nan, thank you so much, and i dedicate this page to you, thank you ones again for taking care of me_ Shiryawa tayi tsaf cikin wani free gown na atampa red and black, color yay mata kyau sosai ajiki, batasa ko kwalli ba danji tayi gabaki daya tagaji da komi, fita tayi taje kitchen ta dauko broom tadawo ajiye broom din tayi akasa ta gyara gadon tsaf dabai wani baciba sanan tadau tsintsiyar tafara sharan dakin just to while away time dan dakin ba datti, baban zoben silver color dakenan kaman na azurfa data gani a tsakar dakin yasa ta tsugunna tana kallon zoben, daukan zobe tayi da hannu da sauri ta kalli zoben jin zoben da shegen nauyi a hannu kaman tadaga wani babban abu, hakan yasa tace "me Aadil yakeyi da wanan zoben mai nauyi haka" ajiye zoben tayi agaban madubi tana tunani dan bata taba ganin zobe a hannun Aadil ba, kodai bata lura da kyau bane, no babu zobe a hanun Aadil ko daya. Share batun zoben tayi daga ranta tadau broom din tacigaba da sharan ta share ko ina na gidan ta turare gidan da turare sanan tadauko wayarta tazauna akan kujera tai yan danne danne ganin duk batajin dadin maganan Aadil sai zuwanmata yake arai yasa takoma bedroom ta dauro alwala tasa hijabi ta zauna tafara karatun Al'qurani har lokacin la'asar tayi ta ijiye tai salla tana idarwa ta daura karatun danko kadan bamatajin yunwa har magrib ta tashi ta shiga bayi ta dauro alwala, sallaman Mami dataji yasa tafita tana zura hijabi, murmushi Mami da idanunta sukai wani iri tayi tace "jekiyi sallan ki mun shigo muduba kine dama" gyadakai tayi taredayin murmushi tajuya takoma ciki, Big Mum tace "yarinyar badai hakuri ba, ga dauriya dudda abin na damunta she's trying to hide it, muje muyi sallan muma" bude kofa sukayi suka fita daga dakin. Sallan magrib tayi tacigaba da karatun har lokacin isha'i...... Wuraren takwas saura Abie yasake dawowa dakin ya kalli Aadil da tun safe yake kuka yaki shan daidai da ruwa agidan Abie hankalinshi duk yabi yatashi dan yasan yanajin yunwa kuma Aadil baison yunwa ko kadan nan da nan zakaga yanama kuka dazaran yaji yunwa, zama yayi gefenshi rike da bowl of fresh sliced fruits kaman zaiyi kuka yace "tashi to kasha saina kaika wurin Hamidan, idan bakasha ba bazan kaikaba" kallon Abie yayi da sauri yana tashi zaune yace "My Hamida?" gyadamai kai Abie yayi yay murmushi yace "yes but only if u have this fruits, you haven't eaten since when we get here" fizge bowl din yayi ya debo fruits din da fork yakai baki yasha yana murmushin kuka Abie na binshi da kallo yanajin son dannashi na ratsashi, sau uku yasha yamika ma Abie yace "am okay" tsabagen yanda ya kosa yaga Hamidan, kallon fruits din Abie yayi dudda baiwani ci wani abuba but at least is something, yasashi yasa wani abu a cikinshi tundama dabaran tai aiki haka zai dingamai kullum yanamai wayau yanasashi yaci abinci, kayan dayakawo mai ya nunamai yace "tashi to kasa mutafi" jumping yayi from bed yanajin wani irin mugun ciwon kai yasaka kayan yay tsalle tareda murmushi yace "let's go to My Hamida Abie" tashi Abie yayi yakama hanunshi suka fice daga dakin har zuwa compound yabude mota yasashi ciki sanan ya shiga gaba yaja motar suka fita daga gidan, tafiyan wurin minti talatin sukayi yay parking agaban gidan gonanshi dake wanan kyauyen, parking yayi yafito yabudema Aadil din fitowa Aadil yayi yana kallon gidan yace "My Hamida is here Abie?" yes Abie yace yakama hanunshi sukai ciki yaciro key yabude kofan ya shiga sitting room din dayay kura sosai kafin yayi hanyar dakin tsafinshi dashi, key yaciro yabude kofan yana rike da hanun Aadil suka shiga dakin dayay mugun duhu Abie yamaida kofan yarufe, rikeshi gam Aadil yayi yace "where's My Hamidah Abie this place da duhu" sakata Abie yasaka nasama dana kasa yace "don't worry u will see her now" yana rike da hanunshi yakarasa a duhun nan ya tsaya inda uniform dinshi suke yasaki hanun Aadil dake shirin yin kuka ya cire kayan jikinshi yasaka jan rigan tsaf sanan yana rike da hanun Aadil ya laluba yaciro ashana yay

Table of Contents

Chapters

128 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128