Chapter 22
Chapter 22
Mustapha, sai mace guda daya wacce take yayar Mami tana sanye da hadadun kayan kamansu daya da Mami mai suna Asma'u, sunfi kiranta da Big Mum, itama tana zaune a falon suna hira suna shan slice fruits dake wadace agaban su, ahankali yay sallama ya shiga falon yana dan sosa keya dan yasan shima laifine, dukansu dagokai sukayi suna kallonshi cikeda mamaki Uncle Suleman wanda yake babban yayan su yace "kaga daman zuwa yanzu Hussain aika kyauta" kaman zaiyi kuka yakaraso cikin dakin yace "sorry Uncle" cikeda masifa Uncle Muhammad yace "bazaai sorry ba, shine baka fada ka shigo hanya ba kadauko taxi daga Airport kataho wat if something happen akai kidnapping dinka ahanya eh?" sake dan turo baki yayi yana kallon Baffan daya janye jaridan daga fuskarshi yana kallonshi yanamai wani irin calm love look irin na kakanni da jikoki, a sanyaye yay murmushi yanadan sosa keya ya ware hanunshi yatafi wajen tsohon. "oyoyo Grandfather oyoyo Oldman dina" karasawa yayi zai rungumeshi tsohon yadau sandar gefenshi yana nunashi dashi cikeda masifa yace "ka zonan kaga yanda zan kwaleka da sandar nan" da sauri yakoma baya ya zauna kusa da Anty Asma'u dasuke kira da big Mum kaman zaiyi kuka yace "Big Mum kinga grandfather zai bugamin wanchan ugly sandan nashi ko" dariya duka yaran sukayi tsohon yanunamai sandar cikin jin haushinshi yace "kana Nigeria kusan sati biyu saiyau zakazo dan baka da mutunci bakasam mahimmmancin yan uwanka bako, kullum da tunanin ku nake kwana nake tashi aika kyau" kallon Uncles dinshi yayi dake kallonshi cike da so yace "Uncles am sorry kunji, Big Mum am sorry wani assignment fa nazo yi dama nace saina gama zanzo, kema kinsan bazan iya zuwa Nigeria banzo wajenki ba, please Uncles kucema grandfather am sorry" duk dariya sukayi gabadayan su, Big Mum ta shafa kanshi tana kallon mahaifin nata tace "amai afuwa Baba bazai karaba" baban yayansu Suleman yace "Baba amai afuwa ai gashinan yazo, muma madan huta da maganan yan biyun ka dakake ta mana" kallonshi tsohon yayi yanajin wani irin sonshi aranshi tun yana saurayi yaso yan biyu yakeson yan biyu amma Allah baitaba bashi ba sai akan jikokin shi akuma kansu saisa yake mugun sonsu, ahankali yamai alamu da hannu. "yaka" da sauri yatashi yaje yana murmushi rungumeshi yayi ahankali yana dariya yace "My old grandfather kajika fadafa duk randa kabugamin sandar nan ai shikenan sai mutuwa" da sauri yadan zaro mai ido yace "kul denamini maganan mutuwa, sainaga yaranka, naga yaran Hassan dinka ma in sha Allah" dariya duka yan dakin sukayi, murmushi shima tsohon yayi ya nunamai gefenshi yace "zauna anan" ya kalli Asma'u yace "Asama akira masu aiki su kawomai abinci, kice suzo sufarajin meyake so tukunna abinda yakeso shi za'a dafa" da sauri tace "to Baba bari na turosu" tashi tayi tafita, ya kalli Suleman babban danshi yace "Sulemanu akiramin duka jikokina duk suzo gida ayi liyafa na kwana uku tunda Hassan da iyayensu gobe zasu shigo suma" murmushi duk sukayi sukace to Baba, yasake kallon Aabid din dake kallonshi kaman zai cinyeshi dan dudda tsufanshi badai kyauba yace "kaikuma tunanin me kake" shafa kanshi yayi ya kwanta akan kujeran yadaura kanshi kan cinyar Baffan yace "nothing old man" gashin kanshi ya shafa yace "wanan karan bazaka bar garin nanba saida mata namaka alkwari kodai kafito da ita kokuma na nema maka dakaina" sosai gabanshi yaji yawani irin fadi hakan yasa yadan lumshe ido yakai hanunshi yadaura kan kirjin yana ganin Hamida a idanunshi. Hanunshi Baffa daya gani akan kirji yakama yana kallon yar karaman yatsarshi yanda yabar kunba a yatsar yace "kumban nan fa Hussaini zama cikin yaran yahudawa ne yasa zaka fara abu kaman su" dan murmushi yayi yace "ina jirane fa jumma'a nayi na yanke ta" daga kanshi yayi daga kan cinyarshi dan ya tsani ganin mutum da doguwan kumba yace "tashi ka daukomin kayan yanke kumba adakina kazo nan na yanke maka ita" tashi yayi yana dariya dan grandfather is just d best ne, he's so caring akansu, ga masifa, ga kirki ga korafi ga naci shidai Baffa babu abinda bai hadaba. Dakinshi ya shiga da komi yake a gyare dakin sai kamshi yake yadauko abin yanke kumban yafito yadawo kusa dashi a shagwabe ya zauna kaman wani yaro yabashi yace "please Grandfather karka ciremin kaji" hararanshi yayi yakama hanunshi yana gyara glasses din idanunshi yashiga yanke mai kumban tass har sauran da basukai wanan fitowa ba saida ya yanke, daidai lokacin masu aiki sun shigo dakin sanye da uniform cikeda girmamawa suka gaishe shi suka tambayi mezasu dafamai ahankali yace "just something light" dan bama yunwa yakeji ba yasan idan yace yakoshi ne bala'i zasuyi da Baffa dan dole saiya sashi aci wani abu zaima iya yabashi da kanshi. Haka ranan yawuni da grandfather banda masallaci babu inda yabari yafita yaje dudda yaso yabi bigmum yaje gidanta hanawa grandfather yayi, koda daddare kin bari yaje part dinshi yayi yace anan part dinshi zai kwana wani hadadden daki dake kusa da nashi ya shiga yana kumbure kumbure hakanan yay bacci awurin. Biyar saura daidai yafito daga dakinshi yana bugan kamshi yasa kananun kaya, Baffa yasamu zaune akan dadduma a falon yana jan charba, komawa daki yayi yadauko daya daga cikin tulin keys din motar Baffa yafito yadawo falon yazo inda yake yace "am going Oldman" shafa addu'a yayi ya kalleshi yace "kaje da driver karka tafi har airport da asuban nan kai kadai, bari ma tsaya nakira Sulemanu da Muhammad subika" kwankwaso yarike yace "waini yarone Baffa, ni gaskiya bawanda zaka kira, airport dinne ban saniba ko banda karfin kare kainane" yanda yake maganan cikin jin haushi yasa Baffa cikeda lallashi yace "a'a maida wukar, idan wani abu yasaman min ku mutuwa fa zanyi, naji kaje to amma kai tuki ahankali kaji, kadanje da driban kaji yaron kirki" to yace yafita daga dakin da sauri dan he's so eager yaga dan uwanshi, wajen motoci yayi yashiga motar yay warming sanan yay horn aka budemai gate yaja motar yafita daga gidan, minti kusan 20 ya dauke shi yakai airport din ya tsaya agaban arrivals yana jiran yaga fitowa su yana duba wristwatch din hanunshi no rolex. Kaman daga sama yahango Mami cikin shiga ta alfarma tasa doguwan riga irinta larabawa tana rike da handbag sai Abie dake rike da hanun Aadil dake tafiya ahankali idanunshi sunyi jajir sun kumbura alamun yaci kuka yakoshi acikin jirgi gefensu kuma wani mutumi ne dake tayasu tura laugage dinsu a cart da sauri ya juya ya boye dan bayaso su ganshi, bayan motoci yadinga bi harya kai karshe sanan yaje ya kutsa ta cikin mutane ya zagayo ta bayansu suna cikin tafiya yazo ta daidai saitin Aadil dake tsakiyan su yasa hanunshi yarufema Aadil ido tabaya, ihu Aadil yayi yana turo baki dan dama acike yake daga Mami har Abie da sauri suka juya suka wanda yarufema dansu ido, ganin Aabid ne yasa duk sukayi murmushi duk sukai shiru. Cikeda masifa dakuma shagwaba Aadil yay ihu yana buga kafa akasa yace "open my eyes, leave me eyes alone" yay maganan ya daura hanunshi akan hanun Aabid din yanaja ihu yasakeyi yace "Mami My eyes" da karfi ya fizge hanun ya juyo cikeda fushi dan yaga waye ya
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128