Skip to content

Chapter 87

Chapter 87

In Bani Book One Complete Hausa Novels 1,199 words 0 views Progress saved
Download Book

ajiye wayan yaga watsapp message ya shigo daga Dr Sham "get well soon" da sauri ya shiga watsapp din yabude Dr Sham din, maganan Aabid ya gani kafin reply din Dr Sham " _na am fine now Dr i took d drugs"_ da sauri ganin baida lafiya ne da gaske yasa yay scrolling sama dan yaga meke damunshi, idanunshi ne ya sauka akan maganan Dr yace _"you haven't told me the problem, Hussain u are too young to be suffering from heart disease!"_ wani irin faduwa gabanshi yayi ganin heart disease da sauri ya zauna kan gadon yana dafe kirjinshi dake bugamai way too fast, ya shiga reading chat din ahankali daya bayan daya. _"i used to be a bad boy Dr, inabin mata, ina shan alcohol sometimes su kadaine abinda nakeyi idan rage tunanin dan uwana barin ma idan yana tsaka da ciwo, kullum kuka nake in rasa kwanciya hankali sainaje nasha giya sanan zan manta, my brother, my twin brother is not okay almost every every month saiya kwanta a asibiti, my brother is my life ina sonshi sama da komi aduniyan nan idan kacire iyayen mu, wata rana a Lagos nahadu da yarinyar da i fell for her at a glance, My Jewel! My Amatullah!"_ chak Aadil ya tsayar da karatun jin sunan Amatullah ahankali ya furta sunan Amatullah, dan yaji su Mum sun kira yarinyar nan na dazu Amatullah, cigaba da karatun yayi.. _"my Hamida!"_ tsayawa Aadil yay chak kanshi yawani irin sara yana ganin flash din fuskar Hamida a idanunshi tanamai murmushi tana kiranshi "My Aadil, stop crying to" dafe kanshi yayi ganin yasoma tuna da yacigaba da karanta message din da kyar. _"I saved her lokacin datai drowning a ruwa, Dr Sham i love her, i just fell for her naturally, inasonta sosai with all the fiber in my body with all my soul, i love Hamida with all my mind, my heart and soul, and right then bayan nakaita asibiti i confess my love for her cus i understood she was d one for me, mine, dudda she was afraid of me i get to understand that she's a girl that hardly get comfortable around men lemme say mutane ma in general, bayan mun rabu, yan uwanta sunzo sun tafi da ita i was dreaming about her, babu randa zanyi barci na farka banyi mafarkin my Jewel ba, unfortunately my brother as well fell in love, he fell for her as well, funny right yanda twin brothers fell for mace daya, cikin ciwonshi bama tareda ya ganta ba tun amafarki yafara sonta"_ tsayar da karatun Aadil yayi kanshi na saramai komi na dawomai kadan kadan ya dafe kanshi dakemai zafi sosai kaman an kunna wuta. _"maganan shi alokacin shine take me to she! She! Bid she! Ranan daya fara ganin Hamida was randa yafita shida Mami, dayaga Hamida saida yaja accident ahanya yafita yabita har gidansu har aka koresu ita da shi, atare mukazo muka gansu with the help of police dats d second time danake ganin Hamida, the way naga my brother hugged her touching her yana mata shagwaba playing with her saida yasa naji kaman an chakamin kibiya azuciyata, da kyar na iya na daure inata kallon Hamidan da at that instant nagane akwai strong connection and bond tsakanin ita da my twin dan she's always free with him, bazaka tabajin maganan Hamida ba sai tana tareda Aadil, her smile her teeth saitana tare da Aadil, bakajin maganan ta tana surutu saitana tare dashi, we took them both home kasan ranan danai worst mistake?"_ ya tambayi Dr yacigaba _"ranan danaga yana kokarin sama Jewel chocolate abaki yana mata all sort of things tanamai murmushi tana lallashin shi sosai zuciyata tai baki i was madly jealous, i don't know Sanda nai raising hand dina on my brother inacemai yadena kiran Hamida his wife, banyi considering nashi ba banyi considering condition dinshiba namai duka sosai sabida kishi ina dukanshi yana kuka inajin zafin yanda nake dukanshi ajikina nima but i couldn't help it, ranan i cried my life out for beating him najamai ciwo har saida akai admitting nashi a hospital, daganan from how things were going saina fara lallaba kaina ina lallashin kaina inason Hamida but my brother needs her more har akazo akasa ranan lallaba kaina nakeyi battling with depression dan i was seriously depressed ni kaina bansan lokacin danai ma Hamida wanan strong so dinba, banfadan ma kowa halin danake cikiba ranan daurin aure kasa daurewa nayi nabar garin straight to wurinka a hospital a Lagos sabida ciwon danakeyi harkai admitting dina bayan naji sauki na koma gidana a VGC nakira Vanessa nafara all sort of things just to stop thinking about Hamida, my brother's happiness is everything to me Dr Sham, Hamida is blessing to his life saisa na daure, karka damu ciwo baya kisa saidai idan lokacin ne yayi i will be fine zan cigaba da shan magungunan daka rubutamin"_ yanda gaban Aadil ke bugawa kanshi na vibrating abin yadawo kaman ana tariyo mishi lokacin dayay haukan yana ganin komi daya faru yasa ya shiga dube duben dakin har ya jawo side drawer yaga wata yar box bude box din yayi nan yaga drugs din heart dayawa fashewa yayi da kuka sosai ya taushe baki komi nadawo mai yace "no no no, najama dan uwana ciwo" daidai lokacin Aabid yabude bayi yafito tsayawa yayi chak ganin Aadil idanunshi sunyi jajir yana rike da magungunan shi na ciwon zuciya yana kallonshi hawaye na zuba, da sauri yay wurin Aadil din yana rike da magungunan yanunamai magungunan cikin fushi yace "mesa kamin karya Bid why did you lie to me?" saukar da idanunshi Aabid yayi kasa yakasa magana chakumeshi Aadil yayi idanunshi sunyi jajir yace "you lie to me Bid, you are sick ka boyemin, you think i cannot take care of you? I can't give you wat you want and i will judge you ko? Aabid!" yakira sunanshi kaman zaiyi kuka hakan yasa Aabid ya dago kanshi ya kallai, ahankali Aadil yace "you love Hamida! Nasan komi, Kanason Hamida tun ranan daka fara ganinta, kanason Hamida sosai kazaci bazan iya barma Hamida ba? Now i remember everything, natuna komi, Aabid i remember yanda kake kula dani, I remember yanda kake rike dani kana tareda ni tun ranan da aka fara sakamu a nursery school a UK, i remember yanda kake kuka koda faduwa nayi akasa, i remember yanda idan banda lafiya bazaka ci abinci ba ni ciwo kaima ciwo sabida ni haryau kana suffering from ulcer, i remember yanda kake amfani da rigan jikinka ka sharemin miyau danake dilalar wa, i remember yanda nakeda saurin fushi i will not talk to you but u will stick around kanamin murmushi harsai nadawo normal, i remember yanda kake sona nida kai were inseparables, Hussain i remember each and every single memory of my past, duk abinda kakeso aduniyan nan sainama shi you are all i have, kaine jinina, kanina, dan uwana, abokina, abokina rayuwata and komi nawa, zan iya sadaukar ma da komi aduniyan nan, am leaving Hamida for you, zan saki Hamida!" yafada hawaye na rolling down his cheeks yana kallon Aabid din dake kallonshi. Good morning readers, like i

Table of Contents

Chapters

128 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128