Chapter 11
Chapter 11
karasa saka dan half kimono ta tana daure igiyan gaban ta zagayo ta shiga dayan bangaren tana rufo kofar tana gyara zama tana kallonshi dan cije lips dinshi yayi ya waigo yasake kallonta sanan ya maida kanshi kan wajen key yatada motar, da gudu yabar wajen, da sauri tace "handsome where are we taking her to? Where are we going with her? We don't know her, don't you see she don't look like a human, she looks like a marmaid u know that's how they use to be very fine and beautiful" wani matsiyacin kallo ya watsa mata kafin yamika hannu ya kunna waka a motan na drake yanabi yana wani irin dan iskan gudu harsuka kai wani private hospital mai suna safeguard hospital, parking yayi yafito yabude baya da sauri ya yaye jacket din daya rufamata ya dauketa ya shiga ciki da ita da sauri aka karbeta daga hanunshi a reception din aka kwantar da ita akan gado, bin fuskarta yay da kallo ya tsaya awurin yana kulle boturan riganshi, daidai lokacin Vanessa ta karaso tazo inda yake ta tsaya kaman zata shige jikinshi hanunshi ta rike tashafa soft kumatun shi ahankali tana kallon fuskarshi tace "let's go home baby since we've brought her to the hospital" kallonta yayi kafin ya janye hanunta daga fuskarshi yabi bayan Dr din dayaga suna shigar da ita wani daki, binsu yay cikin dakin yana kallon oxygen din dayaga ana kokarin yimata fixing a hanci da sauri Dr yajuyo ya kalleshi yay dan murmushi yace "don't worry young man, she will be fine, she need oxygen ne sabida state of her lungs right now but for now excuse us let do our work please Sir" fuskarta yakara kallo kafin ahankali ya juyo yafito daga dakin, wata nurse ne tabiyoshi da folder da kuma takardan bill, bill din tafara mikamai ya karba sanan tace "Sir wats her name? And how old is she?" kallon nurse din yayi da shanyayyun idanunshi masu kama dana mijin bacci ahankali yace "name Jewel, age 19 or 20" da sauri tace "okay okay, is all we need for now, then the bill sir, we need to get the things now" tashi yayi yace "1min" fita yayi danba kudi ajikinshi mota yaje ya bude yadau wallet dinshi ya bude most of kudin dake cikima are US dollars Nigeria naira daya gareshi which is a 1000 note, tsaki yayi dan bai chanza kudin ba tunda ya shigo ba, hakan yasa yaciro ATM card dinshi na first bank ya rufe motan ya shiga cikin hospital din da POS yabiya kudin sanan ya kalli nurse din daketa kallonshi yace "take care of her please, zanje gida I wanna shower and change, will be right back" murmushi tamai tana washemai baki dan guy din can speak, his accent kaman nadan amurka tace "okay Sir I will do dat for you" dauke kai yayi yana kallon Vanessa yace "gud" dagama Vanessa data cika tai fam da gira yayi yace "are we safe gurl?" yay maganan yana hanyar fita daga reception din yana taku daidai, binshi tayi da kallo in life halin Aabid na kasheta, tana bala'in son this his C² character, the guy's coded and classic hali na bala'in burgeta, baka taba gane halinshi komin dadewan dakayi dashi, dan juyowa yayi ya kalleta hakan yasa ta tashi da sauri ta biyoshi tana murmushi tana turomai baki. Koda tafita wajen harya shiga mota yatada ahankali tabude dayan side din itama ta shiga itama ta zauna yadan juyo ya kalleta murmushi yay kadan yana kallon fuskarta yace "cool down" da sauri ta kama dayan hanunshi tamai kiss tana murmushi tace "I love you Aabid please stop ignoring me okay" dan murmushi yamata yana kallon kwayar idanunta kafin yamata alamu da ido data sakeshi, murmushi tasake yi tasakemai kiss a hanun sanan ta sakeshi ahankali tana murmushi, kunna motar yayi yanadan fuzar da iska yaja motar sukabar asibitin, Victoria garden city VGC yawuce, gaban wani babban hadadden gida yay horn gateman yabudemai ya shiga yay parking motar, hadadden compound ne mai fadi sosai flowers ko ina, fitowa yayi yay ciki batare daya jirataba ya bude kofa ya shiga, falone babba da akai komi off white, dakin yahadu sosai da sauri yakarasa wajen fridge ya bude yadau bottle water na Eva, budewa yayi yasha yana kallonta daidai lokacin ta shigo sai kumbure kumbure take, shareta yayi ya ijiye goran ruwan kan saman fridge yahau stairs yy sama yabude wani daki ya shiga, shima dakin komi off white da akamai sirki da sky blue, dakin yay kyau fiye da misali kaman aturai, jefa wayarshi kirar iPhone 11 yay kan makeken gadon dayaci farin duvet, ahankali yakai hanunshi yanadan lumshe ido alamun gajiya kan boturin rigan shi yay unbutton shirt nashi ya cire yayar nan kasa, yaja summer beach pant din shima kasa sanan ya tsallake kayan ya wuce yana tafiya ahankali yabude bathroom ya shiga. [10/30/2019, 7:10 PM] Aishat Muhammad: _🌹IN BANI🌹_ _M. Shakur_ 8.... Kara zaro idanunta tayi duka tana kallonshi tana wani irin kallon abincin daya kawo bakinta yanajira tabude yasamata aciki, dan lumshe ido yayi yabudesu ahankali ya sake daurasu akan white oily eyes dinta, cikin wani irin dense voice yace "open your mouth Jewel" ja baya tafarayi akan gadon arude yana binta rike da spoon din harsaida takai bangon gadon tafashe da kuka tana kare fuskarta da hannu, ahankali ya zauna kusa da ita ya mika hanunshi yakama hanun datake kare fuskan dashi yakai spoon din mouth dinta yana wani irin kallonta batare dayay magana ba, da sauri ta bude bakin yasaka mata rice din ta karba zata fizge hanunta yakara rikewa gam gam, ahaka yacigaba da bata abincin hartaci kusan 5 spoons sanan ta kauda kai tace "na..na koshi" rufe abincin yayi ya ijiye a inda yake yadau bottle water yabata, ahankali ta karba tasha kadan tabashi ya karba ya ijiye yana kallon yanda gefen bakinta ya baci da oil din food din, hanunshi ya zira a aljihu yaciro clean white handkerchief dinshi mai taushi da kamshi yakai saitin bakinta yana wani irin kallonta, arude ta yunkura zata koma baya da sauri yasa hanunshi yakama waist dinta yana wani irin kallonta, kwalalo ido tayi tana wani irin kallonshi adaburce kaman wacce ke shirin suma, ahankali batare daya yanke eye contact dinsu ba ya daura handkerchief din gefen bakinta yana share mata ahankali harya gama yana kallon kwayar idanunta, zare handkerchief din yayi batare daya saketa ba yana rike da ita har lokacin yace "what's your name Jewel?" kulle idanuwanta tayi da sauri dan bazata iya jure kallon dayake mataba, ita tunda take bata taba ganin namiji mai eyes irin nashiba, yatsarshi yadaura kan nose dinta yana kallon long eyelash dinta yace "what's your name Jewel?" wani irin nishi tayi dan sosai yatsarshi ke mata wani irin sanyi a hanci hakan yasa tasaki wani irin ajiyan zuciya tace "Amatullah" murmushi yayi sosai dayawani irin karamai kyau maidan sauti hakan yasa ta bude idanunta, kallonta yasakeyi yace "your name is very cute just like you Ama" sake ware idanunta tayi ta kalleshi adan tsorace, gyadamata kai yayi yace "yes, you're beautiful Jewel" saukar da idanunta tayi kasa da sauri hakan yasa ya sanya hannu yakama habarta ya
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128