Chapter 102
Chapter 102
irin sauri Aadil yazo wani irin juyo da ita yayi harsaida taji tsoro karban flask din dake hanunta yayi ya ijiye gefe yawani irin dagata sama, wrapping legs dinta tayi around his waist, yay grabbing lips dinta ya shiga kissing dinta, kana ganin yanda yake kissing dinta kasan yay kewanta bana wasaba just yesterday dabai gantaba gabaki daya jiyake kaman yay a thousand years bai gantaba, Rungumeshi itama tayi sosai sunkai kusan 3min ahaka sanan ya saki bakinta ahankali yadaura forehead dinshi kan nata murya chan kasa yace "I miss you so much Dewdrop, i miss you" yafada da chan karshen makoshi yana sakin mata peck akumatu, dan turomai baki tayi tace "ina kaje kabarni bama kafadamin ba" yanda tai maganan zaka gane abin yamata ciwo fushi takeyi, lumshe ido yayi yasa kanta a kirjinshi yana shafa bayanta alamun lallashi murya chan kasa yace "am sorry Dewdrop, i promise bazamu kara rabuwa ba okay" gyadamai kai tayi ahankali tadago kanta tana kallonshi kaman yanda shima yake maata wani irin cool love look yana shafa bayanta, ahankali takai hanunta tadaura kan eyes dinshi tace "wat happen to your eyes?" dan murmushi ya sakar mata yace "they were longing for you, looking all angle searching for their Dewdrop" murmushi ta sakanmai tafada kirrjinshi cikeda kunya, bakinshi yadaura kan kunenta yace "zaki farako, i must say, you have a very very naughty nono" sosai magananshi yasa taji kunya sosai, tasake shigewa kirjinshi tana taushe kunenta kaman zata tsagashi, ahankali yace "okay kincigaba da dannamin su ne, i don't mind screwing you in Mami's kitchen fa" cikeda kunya ta dirko daga jikinshi zata gudu ya kamo waist dinta ya jinginar da ita jikin fridge yana mataa wani kallo murya chan kasa yace "lemme smooch you kadan kafin kitafi, I've missed you sosai" yay maganan grabbing lips dinta yana warware kullin apron dinta tabaya zare apron din yayi ya cillar ya yar akasan kitchen din yatura hanunshi cikin riganta, grabbing boobs dinta yayi da karfi da sauri tazare bakinta daga nashi tana kallon kofa kaman zatai kuka tace "ahhhh, My Aadil Mami fa" make mata kafada yayi yanajan bra kasa yana fito da nonon da kyau yace "Mami ma tasan i need this am, a married man gurl" matse bra yayi da boobs din atare lumshe ido tayi tana tureshi atsorace tace "pleaseee kaji my Aadil am shy kar Mami tazo" tai maganan tana kallon kofa, Bakinshi taji kan boobs dinta yaja kaman wani mayunwaci batasan sanda tasaki ihu ba. "Mamaaa!" tsabagen dadin dataji "subhannallahi lafiya Hamida?" sukaji Mami tafada da karfi tana tahowa da sauri ta tureshi taja riganta kasa tafashe da kuka sosai, murmushi yayi sosai yasa hannu yana goge saman bakinshi daya baci da yawun lashe boobs dinta cikeda jin dadi, itakuma tajuya tama rasa mezatayi tadauki fork data gani akan fridge din jikinta narawa, karo Aadil da Mami sukaci abakin kofan kitchen din, kallo Mami tabishi dashi daga sama har kasa, dan sosa kai yayi yana murmushi yace "good morning Mami na" wani kallon tuhuma Mami tabishi dashi bamata tsaya ta amsashiba ta leka kitchen din tace "konewa kikayi ne wanan ihun haka Hamida?" girgiza ma Mami kai tayi dukta rude ga apron akasa ga rigar jikinta akarkace nono daya a bra daya a waje sai nonon sukabada shape din kumbul da tsini da sauri ta tsugunna tadau apron din takara agaban riganta duddan kar Mami tagane tana kokarin kullewa tabaya tace "faduwa nayi Mami" dan murmushi Mami tayi tace "sannu fito muje ai kingama ko" gyadama Mami kai tayi batare data dago kaiba, murmushi Mami tayi kawai ta juya tafito hada ido sukayi da Aadil yana zaune kan kujera yadau kosai daya yanaci yana mata murmushin nan na mara gaskiya. _talk to me in kinason this book 07012181461, duk wacce takaranta min book bata biyaba itada Allah_ [12/31/2019, 2:55 PM] Aishat Muhammad: ........ Harara Mami ta watsamai ganin rashin kunyan Aadil harma wani shegen murmushi yake mata ko ajikinshi tawuce dining, da sauri yatashi yana waigen Mamin ganin tabama falon baya yasa karasa tusa ragowan kosan abaki yay kitchen din da saurin shi, leka kitchen din yayi da sauri ya shige ciki, dauke kai Hamida tayi kaman bata ganshi ba tajuya tadau flask din kokon tajuyo tai kaman bata ganshi ba zata wuce yariketa gam yana murmushi yatura hanunshi cikin riganta yace "sorry My Baby nasa Mami takusa kamamu ko, ba laifina bane, ina sonki dayawa ne, bari na gyara Bra dana bata" kabar da hanunshi tayi zata wuce cikin fushi dajin haushin shi yarike cikinta yana murmushi yace "zan sake mammatse kifa tom, sadaki nabiya ai nida matata ko dakin waye ni matseki zanyi Dewdrop" yay maganan yana murmushi sosai kana ganinshi kasan yana cikin nishadi, hanunshi ya daura kan boobs din matsawa yayi yana lumshe ido tsabagen shegen dadin dayakeji kafin ahankali yaja lace din kaman bayaso yarufe nonon yana sake matsawa sanan yasaketa, share hawayen daya zubo mata tayi zata fizge jikinta ganin yagama yanda yaga daman da ita yakara riketa yana murmushi, kiss yamata akumatu sanan yasaketa ya zare flask din hanun nata cike da neman fada yafita daga kitchen din yana takunan nashi daidai, hada ido yayi da Aabid dake zaune a dining din kusada Mami suna jiransu, murmushi yayi yadan sosa kai yakaraso rike da ki Flask din yaja kujera ya zauna yana ajiye flask din Mami tace "ina Hamidan?" "she's coming" yafada yana kokarin ciro wayarshi dake cikin aljihun gaban jallabiyar jikinshi, kwalamata kira Mami tayi jin shiru. "Hamida!" cikin siriruwar muryanta tace "na'am" tagayra zaman riganta tafito ahankali kanta akasa, kujera Aadil yaja mata cikin dabara kafin ma ta iso, kanta akasa ta iso dining din akan kujeran daya ja mata ta zauna ahankali, dan ajiyan zuciya ya sauke jinta akusadashi dan dago kanta tayi ganin Aabid nata danne danne da wayar hanunshi yasa tace "ina kwana Ya Aabid" dago kanshi yayi cike da murmushi da fara'a yace "sannu da aiki Anty Hamida, mekika dafa mana haka gidan keta kamshi?" dan murmushi tayi taji dadin yanda yamata magana yau tace "kosai da koko" "harda ni aciki?" yafada asanyaye yana kallon fuskarta trying to make her feel free dashi, da sauri tace "eh, na kowa da kowa nayi" murmushi Aadil yayi yasake sauke ajiyan zuciya what else could her ask for his brother is just the best brother in the whole wide world, he just pray and hope yasami wacce zai so fiye da yanda yaso Hamida and in sha Allah abinda zai faru kenan, tashi tayi ahankali zatadau plate da sauri Aadil yadauka yabata karba tayi batare data kalleshi ba ta zuzzuba musu ta turama kowa a gabanshi ta zuba musu kokon a mug sanan aka faraci babu wanda baiyi santin kosan ba ta kasan dining table din ya daura kafarshi kan nata da sauri ta janye kafarta tana shan kokonta da spoon batare data kallaiba, wayarshi ya dauka ya shiga messesges yay typing. "tonight is gonna be spectacular Mrs Aadil, get ready" ajiye wayar yayi agabanta hakan yasa idanunta suka sauka kan messesge din da sauri ta dauke kai gabanta na faduwa ganin message din daya rubuta mata. Dan murmushi yayi yakai mug din baki yana wani irin kallonta, gamawa sukayi
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128