Chapter 63
Chapter 63
hada ido sukayi yana wani irin kallonta kaman yau yafara ganinta yana murmushi sosai, gabanta yafadi zata maida kan kanta kasa yarike fuskarta da sauri yay cupping face dinta yana washe mata baki yana mata fari da ido, dan murmushin yake tayi tadan juyar da idanunta ahankali tace "kaje kai wankan tsarki lokaci na tafiya" da sauri batare daya saketa ba yace "wankan tsarki?" gyadamai kai tayi batare data kalleshi ba, kara shigewa jikinta yayi yace "wats wankan tsarki?" dan shiru tayi kafin tai fighting kunya da kyar tamai bayani dalla dalla sanan ta janye hanunshi daga fuskarta tace "jekayi kazo kaje mosque" make mata kafada yayi yana kamo waist dinta yace "wait for me" batare data kalleshi ba tace "zan jiraka adaki hurry up kayi yanda nafada ma" sakinta yayi hakan yasa tafita da sauri dan tsoron kallonshi takeyi ahaka, gaban wardrobe din tayi tabude tana kallon uban tulin kayanta wani zanin atampa tajawo da hijabi samin kanta tayi da bude dayan bangaren wardrobe din taga kayanshi ne ajere jallabiya ta ciromai milk da singlet tana duba boxer bata ganiba hakan yasa tajawo drawer dake wajen taga tulin hadaddun boxers dinshi, daya tajawo mai wani baki ta ijiye akan bed din sanna ta tafi kan dadduma tahau ta tada, tana cikin salla yafito ya daura towel a kwankwaso yana goge ruwan kanshi da towel yana kallon Hamidan dake kan dadduman kasancewar Mami tariga ta koyamai ba kyau yima wanda ke salla magana yasa baiyiba yajuya yana kallon kan gadon ganin kayan data fitomai dasu yasa yasaka ya shirya tsaf yana kalle kalle yana neman turarenshi dan baison yaga baisa turare ba, wardrobe din yabubbude kafin yaga turarenshi a side dinshi feffesawa yayi sanan yawuce yafita yana yima Hamidan dake salla bye yatafi mosque. Tana idar da sallan azkar tafara tana lumshe ido saida tagama tass sanan ta shiga neman inda zata ga Al Qur'ani adakin ta karanta, ganin bata gani ba yasa tai isti'aza tafara karantawa da ka, tadan jima tana karatun harsaida gari yafara haske sanan ta dakatar tana kallon ko ina na dakin tana kara mamaki yanzu wai tai aure, ganin abunda Aadil yamata jiya yasoma komo mata yasa da sauri ta kawad da tunanin ta tashi ta linke dadduma ta zare hijabin jikinta ta linke ta ijiye su sanan ta tashi tsugunna ta kwashe kayanshi daya jejjefar akasa kayan sai uban kamshi suke kaman shine, bathroom tabude ta shiga ta sakasu a lundry basket sanan tadawo ta shinfida gadon fess dakin yay kyau sosai, wani irin mugun baccin ke damunta bana wasaba dan tasaba ko agida tana komawa baccin asuba yasa ta kwanta akan gadon tana sauke ijiyar zuciya taja bargo ta lulluba danta kasa gane kan yanda ake kashe AC dakin, sake tuna abinda Aadil yamata tayi hakan yasa da sauri ta runtse ido tana kokarin sa kanta baccin dole, muryan Aadil dataji daga falo yana cewa "bye bye grandfather" yasa ta runtse ido da sauri tai lamo akan gadon kaman tai bacci kirjinta na dukan uku uku. Rufe kofan yayi yana tsalle yayo hanyar bedroom din, bude kofan bedroom din yayi wani kamshi ya daki hancinshi murmushi yayi sosai ji yake kaman an sakashi a aljanna tsabagen murna ganin Hamidan kan gado bata tafin ba dudda dai baya iya ganin fuskarta, da sauri ya maida kofan yarufe yana bude boturin jallabiyar jikinshi yace "My Hamidah are you sleeping?" shiru tayi kaman batajishiba tana kokarin hana jikinta rawa, zare jallabiyan yayi da singlet din jikinshi ya cire boxer dinma yana murmushi sosai jikinshi har rawa yake kanshi narawa dan so yake yakarayin irin na jiya da ita, barin kayan yayi akasa yahau gadon da sauri yana yaye bargon yana shigewa ya matsa tabayanta yawani irin rungumeta kaman zai hadiyeta yana murmushi. "oyoyo Hamida My wife" bakaramin faduwa gabanta yayi ba jinba riga ajikinshi sakeyin lamo tayi kaman tana bacci hakan yasa yaturo baki kaman zaiyi kuka yay shiru ya daura fuskarshi atawurin kunenta hakan yasa ya iya hango boobs dinta ta gaban wuyan riganta daya kwanta hakan ya bayyana white boobs din sosai, wani irin nishi yayi ya lumshe ido ahankali kafin yasake budesu yana kallo, jijjigata yayi yakira sunanta cikin crying tone. "My Hamida wake up" kin motsi tayi kaman tana bacci hakan yasa da sauri ya saketa ya tsallake ta yadawo ta gabanta ya kwanta ahankali kaman wani karamin yaro yazo wajen mum dinshi, sosai idanunshi suka taru da kwalla, ahankali ya daura hanunshi kan cikinta yay tapping cikin gently yana kallon fuskarta yakira sunanta. "My Hamida" shiru tayi tai lamo amma she's sure inda zai taba kirjinta dazai gane idanunta biyu sabida yanda kirjinta ke bugawa, hawaye ne ya gangaro daga idanunshi yasa bayan hanunshi ya share yana kara kallon fuskarta shiso kawai yake ta farka ta kalleshi, ganin taki tashi yasa ahankali ya shige jikinta ya matsar da kanshi kusada kirjinta ya kafe kirjin da ido yana tuna yanda yasha su jiya and yatuna yanda yaji dadi sosai bana wasaba, ahankali kaman wanda zaiyi sata yadan matsar da kanshi saman kirjin kadan ya matso da fuskarshi yasa yatsarshi yaja wuyan rigan ya sa kanshi ya leka boobs din tacikin riga yana kallon su, wani irin faduwa gabanta yayi takusan sakin fitsari a wando amma ta daure tasan once tai matso abinda yamata jiya zai sakeyi itakuma bataso ko kadan hakan yasa tai lamo ko numfashi ma kadan kadan take fitarwa tana sauraron shi. Kara jan wuyan rigan yayi yana talewa sosai ya leka big perky boobs din nata da nipples din were still sleeping dan she wasn't arouse basu fitoba, wani irin murmushi yasaki daya bayyanar da dimples dinshi yana ware manyan eyes dinshi cikin wani irin karaman murya ta wanda ke magana da kanshi yace "nono, this is breast" yay maganan yana pointing dinsu da hannu, wani irin murmushi yayi daya karamai mugun kyau yakara lekawa kaman zaisa kanshi ta wuyan rigan nata yana kallon su yace "I want to drink My Hamida's breast" yanda yay maganan saida yasa tsigan jikinta yawani irin tashi haryasa nipples dinta suka tashi kadan, da sauri yasaki wuyan rigan ya dan yaye bargon yana binta da kallo yana tunanin ta yanda zai fito da boobs din waje yasha, hannu yasa ya juyar da ita, sosai gabanta ke faduwa, yasa hanunshi yaja rigan sama daga cinyanta saura kiris tasaki kuka tadai daure kirjinta na dukan uku uku, tattare rigan yayi duka har sama yanabin white pant din dake jikinta da kallo yanayi ahankali kaman wani barawo dayazo sata shi adole karya tasheta, a saman kirjinta yabar rigan yana kallon boobs din yay wani irin murmushi yace "oyoyo" yadaura kanshi kan nonon da gudu yana rungumeta yanajan bargon yana kara lullubesu, runtse ido tayi sabida yanda ya daura kanshi kan nonon bakaramin zafi tajiba, daga kanshi yayi ya kalli boobs din wani irin murnan dayakeyi yawuce misali jiyake kaman zai sume da dadi, ahankali ya daura bakinshi kan boobs din dagashi har Hamidan atare suka sauke wani irin ajiyan zuciya, wani irin zuko nipple din yayi yana murza dayan sosai yana kallonsu, ware idanunta tayi rass jin yana wani irin satajin wani iri bakinta har rawa yake takira sunanshi ahankali. "A...adil" dago kanshi yayi da idanunshi
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128