Chapter 73
Chapter 73
gaban dakin ya tsugunna ya kunna candles din wajen dake tare da gumaka da sunkai guda goma haske ya gauraye dakin, ihu Aadil yayi sosai ya rirrike Abie ganin mutane da sunkai guda goma shabiyar a tsaitsaye a dakin suna snye da jajayen kaya saikuma wani dake zaune gaban dakin fuskarshi kaman na biri idanunshi jajir dakaman jan wuta, runtse ido Aadil yayi gam ya rirrike Abie yace "Abie this is not My Hamida this is ojuju calaba, this is gorilla, am scared Abie" wani irin tsawa Ozo ya dakama Abie tareda buga karfen hanunshi akasa yace "kayi latti Tursoso sanan wayace kataho mana da wanan meeting iye" da sauri Abie yasa guwiwanshi akasa hakan yasa Aadil binshi, jikinshi narawa sosai yace "Great One Ozo tuba nake, tuba nake, inada dalilin kawoshi amma saika bani izini zan fadi" rike Abie Aadil yayi gam kanshi na juyawa idanunshi arufe, cikin murya mai kama data jarirai Ozo yace "fadi" ajiyan zuciya Abie yasauke yana addu'a Allah ya daurashi akan Ozo wanan karan kaman koda yaushe, ahankali cikin natsuwa yace "OZO na, Ozo mu, Ozo na kowa mai bamu kudade, Ozo mai bamu fame, Ozo the great one, zuciyata ta gaza natsuwa, zuciyata na cike da tsoron azaban ka dakuma hukuncinka, banzo koda da wasa nakara karyama doka ba dan banmanta abinda kaceba inhar na kara saba doka ban kiyaye sharadi ba bloodline must go dole saikunsha jini, saisa na shiryoshi takanas takano Ozo the great nazoma dashi, sonake ka shafemai gaba, sonake ka sideta ka shafeta tass ta yanda ko sha'awa bazaimaji ba balle harta mike yay kokarin saduwan, Ozo gashinan so nake ka shafeta dan kamashi nayi yana shirin saduwa da makirar yarinyar da aka auramai, Ozo inada matsalan jaraba kuma ina kyautata zaton yagado ni dan Aadil baisan komiba amma yana kebewa da mace gabanshi tafara mikewa, Ozo ka taimakamin nasan am asking too much nasan kuma you've always been granting my requests, Ozo kamin afuwa kataimaka min ka shafemin gabanshi ko hankalina ya kwanta nasan koshekara miliyan zaiyi da ita bazai taba karya dokaba dan baida gaban dazaiyi saduwan dashi, shikenan barata Ozo the the great" shiru dakin akayi kaman ba'ayi hallita awurin ba members duk kansu akasa ana jira aji abinda OZo zaiyi dan sosai sukejin haushin Abie, su Ozo baya daga musu kafa haka basu isa su karya dokaba sai Tursoso, babu dokan da Tursoso bai karyaba, duk ansha jinin yaransu na fari amma banda na Tursoso, wani irin tsawa Ozo yayi da saida dakin ya girgiza. "Tursoso!" zabura Abie yayi yamike tsaye Aadil kuma yasaki fitsari ya kankame Abie yana kuka. "Abie my Hamida" tureshi Abie yayi yana kallon Ozo, cikin fushi Ozo yace "Tursoso kan wanan yaron ne kaketa sabamin doka tun randa ka haifeshi ko, toyau zan zuke jininshi agabanka yamutu" ihu Abie yayi ya rungume Aadil tareda sakeyin kneeling cikin wani irin masifaffen tashin hankali yace "Ozo kayakuri natuba, natuba karka kashemin shi, to naji, naji basai ka shafe gaban nashiba, koda kashe yarinyar zanyi dandai nahanashi saduwa da ita zanyi Ozo the great kagafarceni karka tabamini Aadil dina Ozo" yanda yahaukace yana rokan Ozo yasa Ozo ya gyara zama yanamai wani irin kallon tsana yace "ina zobenka Tursoso?" da sauri Abie ya kalli yatsunshi ganin babu zoben dakemai aman kudi yasa yarude tsoro yamugun kamashi yace "Ozo, Ozo" yama rasa maizaice dan baisan inda ya jefar da zoben ba baitaba cire zoben daga yatsunshi ba koda da wasa cikin inda inda yace "Ozo hala nabarshi abayi danaje wanka ne amin afuwa" wani kallo Ozo yasake mai kafin cikin kakkausar murya yakira sunanshi azafafe. "Tursoso!" da sauri Abie yace "na'am Ozo da great one" "yarinyar nan tadamemu, tahanamu sukuni, tun jiya da daddare take konamu, kaje kafitar da ita daga gidan nan kanajina, kafitar da ita daga gidan nan da daddaren nan, i repeat kafitar da ita daga gidan nan inka sabamin zaka hadu da fushina dabaka taba ganin irinshi ba" cikin tsoro da fargaba Abie yace "to Ozo" wani jini Ozo ya mikomai a kwarya yace "ga sacrifice dinka jinin first born da ifufuwa" tashi yayi ya duka gaban Ozo ya karbi kwaryan yakafa abaki ya shanye jinin tass sanan ya ijiye kwaryan gaban wani gunki, Ozo yace "dau dandanka kuwuce kutafi kufitar da yarinyar nan daga gidan nan now, now, nowwwwww" yana fadin haka Ozo yabace daga dakin sauran yan dakinma haka, uniform din Abie ya chanza ya kashe candles din sanan yabude kofan yafita baima tsaya kulle kofan ba yanda Ozo yamai warning haka yasan abinda Hamidan tayi babba ne yafita da sauri yana rikeda Aadil da har lokacin idanunshi ke akulle mota yabude yasashi bude ido yayi sanan yasaki kuka sosai Abie baibi taka shi ba dan tashin hankalin dayake ciki yafi karfinshi ya shiga gaban mota yatada motar yaja dawani irin fitinannen gudu yabar wajen........ Sai bayan ta idar da isha sanan tai shafa'i da wuturi ta tashi daga kan dadduma ta linke ta tube kayan jikinta ta linkesu dan basuyi dattiba ta maida wardrobe taciro rigan baccin dazata saka ta ijiye akan gadon tana tunanin Aadil, bathroom tabude ta shiga ahankali tana share kwallan daya zubomata, brush tafarayi sanan taja shower cap tasaka sanan tafara wanka da ruwan zafi sosau, tadan dade tana wankan sanan tafito tadau towel pink tadaura daya kusan kaimata guwiwa ta daura ta zare shower cap din daga kanta ta ijiye tana kallon fuskarta, share hawayen dasuka zubomata tayi danko kadan jitakeyi bataso tafita daga bathroom din batare dataga Aadil ba azaune kan gado yana washe mata baki ba, lallasan kanta tayi kafin tajuya tana tafiya kaman wacce kwai yafashewa aciki ta murda door handle tabude kofa tafito daga bathroom din tai gaban mirror ta tsaya tana tsane fuskarta da towel din, karan dataji na faduwan abu kwan yasa ta juya ta kalli kasa dan tasan bata taba komiba tome yafadi, zoben dazu tagani akasan dakin harzata dauke kai saitaga kaman zoben yakara girma fiye da dazu da sauri tasake kallon zoben tana ware manyan idanunta, gani tayi zoben yay girma kaman anhuramai iska da sauri ta dafe kirji tace "innalillahi wa innailaihi raji'un" kaman daga sama taga kwalliyan dake gaban zoben yakara girma saitaga ya dare yarabe biyu yabude baki yay katoo sosai, wani karamin paper tagani yafito daga bakin zoben yafadi akasan dakin saitaga paper yay wani irin girma shima taga yakoma kudi dubu daya sabuwa dal, wani irin faduwa gabanta yayi jikinta yafara rawa bakinta yafara rawa tana kokarin furta addu'a takasa, gani tayi bakin zoben yafara fiffito da kananun papers din dayawa suna zuba akasan dakin suna komawa yan 1, 1k note sababbi dal dal, wani irin ihu tabuga afirgice. "Mamaaaa!" tai wurin kofa da mugun gudu tabude kofan tafita kaman wacce ta zare tana ihu. "Mamaaa, Mamaa" ta kwalama Maman su kira ta kwasa da mugun gudu tai hanyar gate ta runtse idanunta gam dan zoben take gani a idanunta yana aman kudi zoben aljanu, bude gate tayi tafita dawani irin azababben gudu daidai kan wata mota Lexus ta danno yana shirin horn azo abudemai gate, ganin fuskar dabazai taba mantawa ba ko amafarki daure da towel kafafunta ba takalmi idanunta akulle dan gaban gidansu akwai manya manyan
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128