Skip to content

Chapter 89

Chapter 89

In Bani Book One Complete Hausa Novels 1,204 words 0 views Progress saved
Download Book

kewanta amma hakanan ya daure ya danne, cigaba da nunamai abubuwa Aabid yayi a system har lokacin azahar yayi, salla suka fita suyi daganan suka shiga gari. Saloon maid din tafara kai Hamida bayan tadau measurements dinta na waist da jiki tabiya kudin komi kaman yanda Mami tace harda gyaran jiki amata sanan ta wuce wani babban boutique ta kwasoma Hamida fitinannun english wears da jeans kala kala na mata, sai wuraren 4 suka dawo saloon din tareda driver ta tarar an gyara mata gashi sosai, koda ta shigo ta tarar an gyarama Hamidan gashi an mata jan lalle a hannayenta dasuka karama fararen hannayenta kyau sosai kaman wata sabuwar amarya, murmushi tayi tace "kinyi kyau sosai madam" dan murmushi Hamida tayi amma har cikin ranta jitake kaman karsu koma gidan ko kadan bataso taga Aadil, saida aka gama tsaf jikinta sai kamshi yake tai wani irin arnen kyau sanan suka tafi maid din sai kallonta take mota suka shiga driver yajasu koda sukakai gida lokacin ana kiraye kirayen sallan magrib. Daidai zasu shiga gidan Aadil da Aabid na fitowa zasu tafi masallaci, hada ido sukayi da Aadil daya bita dawani irin kallo kaman zai hadiyeta, saukar da kanta kasa tayi da sauri gabanta na faduwa suka shiga gidan, hanunshi Aabid yaja yace "wanan kallo haka aisaika cinyeta da ido Dil" dan murmushi Aadil yayi a kunyace ya dauke kai, murmushi Aabid yayi nothing beat his brother's happiness awurinshi, shiyasan Aadil nama Hamida son dashi kanshi baisan iya son dayake mata ba, masallaci suka wuce da sauri ganin antada sallan. fitowa sukayi daga motar sukai part din Mami, a falo suka tarar da Mami kan dadduma ta idar da salla ta kishingida da kujera, murmushi tayi ganin Hamida tare da maid din sun shigo, kanta akasa takaraso kusada Mami ta zauna akasa kanta akasa tana wasa da bakin hijabinta tace "ina yini Mami" hanunta Mami ta karba tana kallo tace "iyye daughter na anyi kyau, wanan lalle ja haka badai kyauba, ya kan an gyarashi shima?" gyadama Mami kai tayi tana kokarin cire hijabin dan ta nuna mata Mami tace "barshi basai kin budeba kin gaji tashi kitafi shashinki kiyi wanka kiyi bacci kihuta abinki, bari Mard tabiyoki da abincin ku, nasa anmiki slicing fruits make sure kinsha kinji daughter na" gyadama Mami kai tayi tace "to Mami na" tamike tsaye maid din kuma tai dining ta kwaso big warmers din guda biyu tabita dashi har shashin su, a dining ta ijiye abincin sanan ta shigoma Hamida da manya manyan jakunkunan kayanta guda uku sanan tamata saida safe tafita dan murmushi Hamida tayi dudda she's so happy da kayan amma fargaban Aadil yasa takasa murnan yanda yakamata, a gurguje tai bathroom wanka tayi sanan tai salla wani maxi doguwan rigan bacci tasa na silk daya tsaya mata a guwiwa pink yabi fatarta sosai yanada open neck, ta chusa gyararen gashinta dake kamshi sosai cikin net, ta feffesa jikinta da turarukan ta sanan tafito dining ko ina na kamshin turarukan ta, warmers din kan dining ta bude taga tuwon shinkafa ne da miyan egushi akayi, sai sliced fruits dakeda sanyi sosai acikin wani while ceramic bowl, kasa cin tuwon tayi dudda ya burgeta sosai tadau fork tasa a bowl din tafara shan fruits din, sosai tasha dan sun mata dadi, kadan kawai tarage tabude fridge tasaka sanan tawuce falo kayan ta tatare ta gyara wurin takoma falo tadauko wani blanket daban tadawo falo ta kwanta kan kujera ta lulluba da bargon ta lumshe ido danta gaji sosai yautaci kuka kanta sai sassara mata take ko 20min batai da kwanciya ba bacci yay awon gaba da ita. Dawowa daga masallacin sukayi around 8:56 suka shigo gidan, zaiyi part dinsu Aabid ya ballamai harara yay pointing din shashinsu yace "go to your house, Allah ko innai aure kafin ka ganni haka chab saidai idan na fito salla, zanci amarci sosai bana wasaba kaganni nan, zanci amarci na bama da tsinke ba da toothpick znci" ware ido Aadil yayi cikeda isgili yace "kadinga mene to? Me toothpick zaima?" hararanshi Aabid yayi yatura bayanshi yace "gud night jor, greet our wife, Allah bamu alkhairi" ahankali yace "Ameen" Aabid yajuya ya shiga part dinsu shikuma yay hanyar part dinsu baida burin daya wuce yasa Hamida a idanunshi, ahankali yamurda door handle ya shiga cikin dakin wani cool sassanyar kamshi ya daki hancinshi, kafe Hamida dake kwance kan kujera ta lulluba da bargo harkai yayi da ido yayi heart dinshi na beating fast wani irin force kaman magnet na pulling dinshi to her, cold feet dinshi yadaga yafara tafiya haryakai wurin dogon kujeran, tsugunnawa yayi agaban kujeran yana kallonta ahankali yasa hanunshi yaja bargon kasa kadan haka ya bayyanar da fuskarta tareda wani kamshi dayamai sallama dake tashi daga jikinta, kafe fuskarta yayi da ido tai wani haske bau lips dinta sunyi pink sosai da dogon hancinta da tip dinshi yay ja kaman wacce take mura, net din data saka akai ya zamiye yay baya hakan ya bayyanar da black gyararren gashinta dake kamshi, gashin gaban goshinta sun kwanta lub, she was looking breathtaking and very innocent kaman ka dauketa ka gudu yanda heart dinshi ke bugawa yasa yakai bakinshi ahankali yama kumatunta Light kiss sonta na ratsa kowani jijiya na jikinshi, tashi yayi yaja bargon jikinta ya ijiye a gefe yanabin dogayen santala santalan fararen cinyarta da kallo kafin ahankali cike da dabara ya dauketa a hannu zaiyi bedroom da ita, firgita tayi tabude idanunta cikin bacci ta kallai, hada ido sukayi. [12/22/2019, 10:14 AM] Aishat Muhammad: ....... _Masu fitarmin da novel kuda Allah, ban yafeba_ _masu karanta min novel batare dakun biyaba ban yafeba kuda Allah, pay anan ko pay achan, your choice_ _novel dina nakudi ne just 300,in kinaso chat me up a watsapp ta number na 07012181461_ Hada ido sukayi da Aadil dake kallonta kaman zai hadiyeta afirgice tasake ware idanunta ta kallai duka baccin dake cinta na clearing daga eyes dinta duka heart dinta na racing sosai, hanunshi dake ta bayanta ta ture da sauri tana kallonshi tana kokarin sauka kasa lips dinta na rawa amma yaki bata chance din, bude kofa yayi ya shigar da ita bedroom dinsu ahankali ya zaunar da ita abakin gado kaman ya ijiye kwai da sauri ta mike tsaye zata gudu hanunta ya rike gam da sauri yana kallonta asanyaye dan yasan shimai laifine, ahankali yay kneeling yakai gwuiwowinshi duka kasa yakama dayan hanun nata yarike yana kallon fuskarta yanda har lokacin kanta ke kasa takasa kallonshi jikinta sai rawa yake, sosai yaji zuciyarshi ta tsinke ahankali yakira sunanta. "My Hamidah..." shiru yadanyi yana kallon fuskarta har lokacin bakinshi ya bushe sosai tsabagen yanda yakeji, matse hanunta yadanyi cikin yanayi nason lallashin mutum, murya chan ciki irin wacce ke ratsa zuciya yace "am sorry My Hamidah My wifey" da sauri Hamida ta dago idanunta dasuka cika da hawaye ta kalleshi hawayen na gangarowa, girgiza mata kai yayi cikin wata irin kwantacciyar murya yace "please karkiyi kuka My Hamidah" hanunta daya rike ya daura akan heart dinshi yadan lumshe ido kafin yabude su sun chanza launi kaman namaijin bacci tsabagen damuwan dayake ciki ya kalleta murya chan kasa yace "My heart is breaking My Hamidah and my

Table of Contents

Chapters

128 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128