Skip to content

Chapter 116

Chapter 116

In Bani Book One Complete Hausa Novels 1,203 words 0 views Progress saved
Download Book

tayi ahankali tace "ina yini" "iyye karki kara gaida yaran nan kinji daughter common kuyi ciki muje ta gaida Baffa" turo baki sukayi sukai ciki, har gaban Baffa Mami ta kaita akunyace ta gaida Baffa sosai Baffa yasamata albarka yahau mata ruwan addu'oi daban daban kowa na dakin yana amsawa da Ameen saida yagama sanan yace "aci abinci" pepper soup din cow head big Mum ta zuba mata da cinnamon rice, karba tayi tace "thank you Mumy" ahankali ta shiga ci Aadil sai kallonta yake mintsilinshi Aabid yayi yace "are you not eating Alhaji" dan murmushi yayi ya shafa gemunshi akunyace yaja plate ya zuba cinnamon rice din shima da big mum tazubama Hamidar shi yazuba pepper soup agefe yafara ci, shiya fara gamaci dan baya iyacin abinci dayawa yadau juice yana kurba itama ajiye plate dinta tayi tadago kanta hada ido sukayi ya daga mata gira daya dan murmushi tayi ta dauke kai akunyace, wani irin dadi yaji datamai murmushin, Maryam da Munira ne suma suka gama sukace "Anty Hamida tace mutafi nan wurin manya ne" da sauri Baba Suleman yace "wai bazaku barta tahuta ba, zaku fara mata wanan endless surutun naku" kaman zasuyi kuka sukace "please uncle yaufa muka fara ganinta let's catch up" murmushi Baffa yayi cikedajin dadi yace "tashi kuje, amma kune zaku bita dakinta zaku ba nata zakuba, kuma kar acikata da surutu" cikeda murna sukace "to grandfather" tashi tayi ahankali tabisu suka fita daga dakin. Dakin dazu sukaje tare akan gado duk suka zauna duk suka tasata agaba suna kallo jin shiru yasa ta dago kanta ahankali fashewa da dariya sukayi sukace Anty Hamida kincika kunya wlh, murmushi tayi akunyace, Maryam tace "sunana Maryam Ibrahim Dankaka ina karanta Bio medicine 100 level a Oxford" Munira tace "am Munira Ibrahim dantata ina karanta computer engineering 200 level, na girmi Maryam" murmushi tamusu sosai tace "sunana Amatullah Ismail ana cemin Hamida ina karanta Islamic studies 100 level" "oh wow nice to meet you Anty Hamida wlh u are so pretty kinyi kama da yar India ku larabawa ne?" girgiza musu kai tayi tace "babana bahaushe ne dan nan kano, mamana kuma buzuwa ce, buzayen mai duguri" "wow saisa kikeda kyau, muna sonki sosai, Allah sa Ya Aabid ma ya auro mana kyakkyawa irinki" murmushi tayi sosai tace "Ameen" sosai suka cika ta da surutu tun bata saki jiki dasuba hartazo tasaki jiki sunata hiran yanda suke sai sunata tuna mata da Ihsan. Bude kofa akayi aka shigo da sauri duk suka kalli kofan Aadil ne ya shigo fuskarshi adaure kaman baitaba dariya ba shi adole kar kannenshi su raina shi bude musu kofa yayi yamusu alamu da hannu sutashi su wuce sumsum duk suka mike sukai mata waving hannu "bye bye Anty Hamida sai gobe zamu rakaki gidan ku kinji zamuje muga su Anty Zainab da Kaka da Ihsan" murmushi tayi sosai ta washe musu baki sabida yanda sukace zasu bita ta gyada musu kai cikeda murna tace "to Allah kaimu" hanyar kofan sukayi sukace "good night Uncle Aadil" murya chan kasa yace "night" ya maida kofan yarufe yana kallonta itama kallonshi tayi ganin yanda yawani daure fuska yasa tai murmushi tasan dantai maganan zuwa gidane itakuma bataga mai hanata zuwa guda gobeba tunda har Baffa ya yarda aikuma shikenan, tashi tayi ahankali tana boye dariyan ta tazare hijabin jikinta ta linke ta ijiye tawuce bayi batare datacemai kalaba karasowa dakin yayi yana wani kukkumbura bala'i yakeji bana wasaba konan da waje inba doleba shifa baiso Hamida taje, yasan gidansu ne kuma gidansu gidan shine, yasan kuma tadade bataje gidaba yakamata taje aidai zai iya barinta tai wuni ko taje tun safe har zuwa dare but har sati biyu suke cewa zatayi ina zai iya? Wlh bazai iyaba, bazaima yu bane, bayan Mami ta daddauke mai ita a Egypt yanzu kuma anan Nigeria zasu wani ce taje gidansu harsati Biyu, dan gajeren tsaki yaja yacire jallabiyan daya sako dan yay wanka yarage dagashi zai gajeren wando ya kafe kofar bayin da ido dukya takura data fito, datan dade abayi dan sosai takejin dadin ruwan zafi dama gashi tagaji sosai bude kofar bayin tayi tafito daure da farin towel dinta hada ido sukayi wani irin ajiyan zuciya mai nauyi yasauke ganin zatai wurin madubi danta shirya yatashi ya fizgo hanunshi tafado kanshi akan gadon, hadata yay da jikinshi gamgam yana kallonta cikeda masifa yace "murna ma kike ance zakije kiyi sati biyu ko?" da sauri ta girgiza mai kai kaman wata innocent being tace "a'a bana murna nibanma so nai nisa dakai my Aadil" fushi yake sosai da kuma masifa yakeji amma maganan datayi saida yay melting heart dinshi baisan lokacin daya saki murmushi ba yashafa fuskarta kan fuskarta dakeda lema sosai ya daura hanunta akan kirjinshi cikin wani irin sexy voice yace "da gaske Dewdrop?" gyadamai kai tayi tace "eh" tadan lumshe ido tabude yanda ta lumshe dara daran idanun nata saida tsigan jikinshi yatashi, hanunshi yadaura kan saman towel dinta tagaban kirji yana kokarin warware towel din murya chan kasa yace "i miss you so much Dewdrop" girgiza mai kai tayi da sauri tace "please karkamin komi, wlh am so tired and am so scared zafi sosai" wani irin murmushi yayi yana kokarin chapko lips dinta cikin wani irin murya irinta namijin duniya dinan yace "is because mijinki is huge, and i know how to dig u good ina bubbuga G-spot dinki kinamin squirting, lemme have you bazai kara miki zafiba gwara kullum muyi tayi sabida kisaba dani kidena jin zafin nan kinamin kuka, inaso kisaba dani dan ni mabukaci ne ko kadan bana gajiya dake. [22/01, 07:07] +234 706 505 4693: ........... Biyu, dan gajeren tsaki yaja yacire jallabiyan daya sako dan yay wanka yarage dagashi zai gajeren wando ya kafe kofar bayin da ido dukya takura data fito, datan dade abayi dan sosai takejin dadin ruwan zafi dama gashi tagaji sosai bude kofar bayin tayi tafito daure da farin towel dinta hada ido sukayi wani irin ajiyan zuciya mai nauyi yasauke ganin zatai wurin madubi danta shirya yatashi ya fizgo hanunshi tafado kanshi akan gadon, hadata yay da jikinshi gamgam yana kallonta cikeda masifa yace "murna ma kike ance zakije kiyi sati biyu ko?" da sauri ta girgiza mai kai kaman wata innocent being tace "a'a bana murna nibanma so nai nisa dakai my Aadil" fushi yake sosai da kuma masifa yakeji amma maganan datayi saida yay melting heart dinshi baisan lokacin daya saki murmushi ba yashafa fuskarta kan fuskarta dakeda lema sosai ya daura hanunta akan kirjinshi cikin wani irin sexy voice yace "da gaske Dewdrop?" gyadamai kai tayi tace "eh" tadan lumshe ido tabude yanda ta lumshe dara daran idanun nata saida tsigan jikinshi yatashi, hanunshi yadaura kan saman towel dinta tagaban kirji yana kokarin warware towel din murya chan kasa yace "i miss you so much Dewdrop" girgiza mai kai tayi da sauri tace "please karkamin komi, wlh am so tired and am so scared zafi sosai" wani irin murmushi yayi yana kokarin chapko lips dinta cikin wani irin murya irinta namijin duniya dinan yace "is because mijinki is huge, and i know how to dig u good ina bubbuga G-spot dinki kinamin squirting, lemme have you bazai kara

Table of Contents

Chapters

128 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128