Chapter 86
Chapter 86
yana nazarin shi, zama yayi kusada Aadil din yana mikamai wayar dayake hanunshi yace "are you sure you are okay Twin" gyadamai kai yayi ahankali batare daya iya furta wata kalma ba, dafamai kafada Aabid yayi yace "stop thinking about the past Aadil, karungumi kaddara duk yanda tazoma you have us and u have your beautiful wife, matarka yarinya ce tagari, kagode ma Allah kawai and move on okay we are all here to support you, this is a second chance Allah yabaka make use of it, ga wayanka nan Mami tabani nakawo ma" karban wayan yayi ya rungume a kirjinshi yana kallon Aabid din wasu siraran hawaye suka zubo ta gefen idanunshi da sauri Aabid yarikeshi cikeda damuwa sosai kaman zaiyi kuka yace "kaga tell me wats wrong with you, you are driving me crazy Dil, am so worried" girgiza mai kai Aadil yayi yace "i don't know Bid, bansan meke damuna ba, but deep down inaji ajikina kaman zan mutu anytime soon" chak Aabid ya tsaya yana kallonshi ko kyafta idanu bayayi maganganun shi ya mugun dakanmai zuciya bana wasaba, kallonshi Aadil yake ganin yanda yayi yasa yabude baki zaiyi magana asanyaye Aabid ya daura hanunshi kan bakin nashi yana kallonshi cikin daure fuska yace "are you mad eh Aadil?" yay maganan yana kaimai duka a kafada idanunshi natara hawaye, yace "are you mad eh? Mesa kakemin maganan mutuwa? And wayafadama yanzu zaka mutu Allah shine masanin gaibu, i just got you back karka karamin maganan mutuwan ka idan kasake bazan karama magana ba kaji ko" yay maganan hawaye na gangaromai daga ido gyadamai kai Aadil yayi yana kokarin tsayar da hawayen dake fitomai daga ido rungumeshi Aabid yayi yamai kiss a goshi yace "koma mekakeji u are not alone, we going to go through it together Aadil, kaine kadai dan uwan daya ragemin yanzu banson in rasaka" ahankali Aadil yace "me too Bid" "let's go out, zomuje muyi many many things outside and have fun zakaji dadin jikinka, tashi jeka shirya kazo" kallon fuskar Aabid din yayi ahankali yamika ma Aabid din hannu hakan yasa Aabid din yabi hanunshi da kallo kafin yasa nashi acikin hannun ya kalli Aadil din kaman yanda yake kallonshi, a natse Aadil din yace "meke damunka? Something has been bothering you i can feel it a zuciyata kana cikin matsala wat is it wat is the problem? Your problem is our problem ko Bid we are one, you've been thinking tun jiya banso kamin karya just tell me menene? Meke damunka? Lumshe ido yayi yay shiru sunan My Aadil namai yawo akai sosai, ahankali yafara ganin flash din mutum agabanshi dabaya iya ganin fuskar sosai sailuma yaji muryan mace tace "My Aadil! My Aadil stop crying" kama kanshi yayi sabida yanda kanshi yawani saramai kaman zai tarwatse ya yatsine fuska cike dajin azaban sarawan kan, da sauri Aabid ya ijiye system dinshi agefe ya matsa kusadashi tareda daura hanunshi akan kanshi yace "are you okay Aadil bakada lafiya ne? Kanka kema ciwo?" bude ido Aadil yayi ya kallai ya girgiza mai kai yace "am fine, kaina ke dan ciwo" yay maganan yana kwantar da kanshi kan kafadar Aabid yana sauke ajiyan zuciya ahankali yana tunanin flash din abu daya gani yanzun nan, shiru Aabid yayi kafin ahankali yace "wait lemme go and make coffee for you kasha, namaji u are trying to run temperature" daga kafadar Aabid din yayi, Aabid yatashi yafita daga dakin, yabi bayan Aabid din da kallo ganin ya ramemai sosai tsakanin jiya da yau kaman mai tunanin wani abu, sake lumshe ido yayi yana tunanin Hamida data dagulamai lissafi gabaki daya. Ko kadan baimaji shigowan Aabid ba saidai karan ajiye mug yaji akan table din gaban kujeran hakan yasa ya dago kai ya kalli Aabid din daya ijiye mug din yana nazarin shi, zama yayi kusada Aadil din yana mikamai wayar dayake hanunshi yace "are you sure you are okay Twin" gyadamai kai yayi ahankali batare daya iya furta wata kalma ba, dafamai kafada Aabid yayi yace "stop thinking about the past Aadil, karungumi kaddara duk yanda tazoma you have us and u have your beautiful wife, matarka yarinya ce tagari, kagode ma Allah kawai and move on okay we are all here to support you, this is a second chance Allah yabaka make use of it, ga wayanka nan Mami tabani nakawo ma" karban wayan yayi ya rungume a kirjinshi yana kallon Aabid din wasu siraran hawaye suka zubo ta gefen idanunshi da sauri Aabid yarikeshi cikeda damuwa sosai kaman zaiyi kuka yace "kaga tell me wats wrong with you, you are driving me crazy Dil, am so worried" girgiza mai kai Aadil yayi yace "i don't know Bid, bansan meke damuna ba, but deep down inaji ajikina kaman zan mutu anytime soon" chak Aabid ya tsaya yana kallonshi ko kyafta idanu bayayi maganganun shi ya mugun dakanmai zuciya bana wasaba, kallonshi Aadil yake ganin yanda yayi yasa yabude baki zaiyi magana asanyaye Aabid ya daura hanunshi kan bakin nashi yana kallonshi cikin daure fuska yace "are you mad eh Aadil?" yay maganan yana kaimai duka a kafada idanunshi natara hawaye, yace "are you mad eh? Mesa kakemin maganan mutuwa? And wayafadama yanzu zaka mutu Allah shine masanin gaibu, i just got you back karka karamin maganan mutuwan ka idan kasake bazan karama magana ba kaji ko" yay maganan hawaye na gangaromai daga ido gyadamai kai Aadil yayi yana kokarin tsayar da hawayen dake fitomai daga ido rungumeshi Aabid yayi yamai kiss a goshi yace "koma mekakeji u are not alone, we going to go through it together Aadil, kaine kadai dan uwan daya ragemin yanzu banson in rasaka" ahankali Aadil yace "me too Bid" "let's go out, zomuje muyi many many things outside and have fun zakaji dadin jikinka, tashi jeka shirya kazo" kallon fuskar Aabid din yayi ahankali yamika ma Aabid din hannu hakan yasa Aabid din yabi hanunshi da kallo kafin yasa nashi acikin hannun ya kalli Aadil din kaman yanda yake kallonshi, a natse Aadil din yace "meke damunka? Something has been bothering you i can feel it a zuciyata kana cikin matsala wat is it wat is the problem? Your problem is our problem ko Bid we are one, you've been thinking tun jiya banso kamin karya just tell me menene? Meke damunka?" Girgizamai kai Aabid yayi yana danne zuciyarshi dankar ya fahimci komi game dashi, ahankali yace "bakomi kaina keta ciwo last night saisa nai wani iri" kafeshi da ido Aadil yayi dan bai yarda da maganan shi ba ko kadan hakanan zuciyarshi taki natsuwa taki aminta da maganganun, ganin yanda Aadil din ke kallonshi yasa yatashi da sauri yay bathroom yana tafiya ahankali yace "lemme shower kaje ka shirya kaima" yabude kofar bathroom din ya shiga yarufe, binshi da kallo Aadil yayi dan yanda yayi yanzu yakara tabbatar mai da wani abune ke damunshi ba ciwon kaiba da sauri yatashi sabida yanda yaji zuciyarshi taki natsuwa ya shiga duba dakin, pillows din gadon ya daddaga amma baiga komiba, side drawer ya bubbude nanma baiga komiba, wayar Aabid din daya gani akan gado ya dauka yana budewa yaga ba password hakan yasa ya shiga dube duben wayan amma baiga komiba harzai
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128