Chapter 108
Chapter 108
yiba, murmushi dake mugun karamai kyau ya sakin mata yace "ba mugunta namiki ba My one and Only, her majesty, her royal highness, owner of Hassan Abdullahi Aadil, My Dewdrop, kinsan mesa nake kiranki da Dewdrop?" batare data kalleshi ba ta girgiza mai kai dan dudda tana fushi dashi tanason taji mesa yake kiranta da sunan, hanunta yakama yarike yana kallon dan hanun nata fari mai kyau da dogayen yatsunta zaiyi magana aka bude dakin aka shigo atare suka kalli kofar, Dr ce ta shigo tana murmushi tana kallon su tana gyara gilashin idanunta a zuciyarta tace "jarababbe harya fara matseta" karasowa tayi jikin gadon tanama Hamidan dataji tanaso murmushi tace "patient dina ta tashi yayy naji dadi" drip din tacire daga jikinta tana kallon fuskarta tace "how do you feel yanzu? Meke miki ciwo?" girgiza mata kai tayi dan batajin any ciwo yanzu saima jikinta datakeji kaman banata ba, kallon Aadil tayi tace "yanzu zan sallameku zan rubuta mata wasu drugs u will get them for her bayan haka kuma tana kaiwa gida kullum kadinga mata sit bath safe da yamma but wait anyama zaka iya mata?" Dr tamai tambayan saukar da kanshi kasa yayi wanan likita da shegen surutu bai fiye son mutum mai yawan surutu hakaba saiyaji dama bai kawota asibitin ba sunje wani. "i will take shirun ka as No, tausayi ake cirewa agasa mutum da kyau inba hakaba bazata warkeba, in akwai any elderly person around mai experience haka please kacire son ranka kabari amata kodan ta warke inta warke dukdai kaine ta warkemawa ko" shiru yayi bai tankataba taja prescription sheet tarubu ta magungunan dazai psayo ta mikamai tace "jeka siyo kadawo kutafi" fita yayi bayan ya karba ta kalli Hamidan dake kwance tace "saura kuma dazaran yazo ya lallabaki yamiki dadin baki kibashi, mu matane mune da wahala su da morewa, make sure kin warke wajen yay healing tass kafin kikara bari yayi kinajina ko, u are a small girl so take care of yourself, ko fushi zaiyi yayi inhar kinajin zafi koya ya ne karki bari yayi maza kina ganinsu haka jarabarsu tafi karfinsu, karki biyemai kinji yar kirki ki kula da kanki please, in kina tare da wani atare idan kikaga bazai barki kihuta ba kitafi wajen su kihuta inkin warke kidawo kinji dan maza mugaye ne baiki kibude mai kafa anjima ba zaiyi duk yanda yaga damane dake yabarki da wahala" gyadamata kai tayi maganganunta na shiga ranta sosai suna zama, zata cigaba da maganan Aadil ya shigo dakin, murmushi tayi tace "yauwa zo dauketa kutafi, idan kukaje reception kayi clearing bill dinku" ta mikamai bill paper karba yayi yakaraso gadon yana kallon Hamidan dataki kallonshi yadagata ahankali yafita da ita daga dakin bayan yayma Dr godiya yana gama biyan komi yay waje da ita amota yasata ya kalleta yace "mekikeso cin nasiyo miki?" yay maganan ahankali cikin muryan lallashi, turomai baki tayi tace "banson komi" shiru yayi yana kallon ta nakusan 5min kafin yatada motar cikeda sanyin jiki Yay reverse yajuya yafita daga asibitin yahau kan titi hanunshi yamika yakama nata yadan matse cikeda damuwa ganin yanda take fushi dashi ahankali yace "am sorry Dewdrop, u were so sweet and warm zarewane kawai banyiba wlh i can't wait ki warke, let's do it again ko mai shegen dadi bazai miki zafi ba" shiru tamai ta fizge hanunta ta lumshe ido kaman maijin bacci, hira ya shiga mata duktai kaman bata jinshi ahaka har suka karako gida, horn yayi mai gadi yabude gate ya shiga, parking yayi yafito ya zagayo ta bangaren ta yabude kofan cikin siriruwar muryanta datai yaushe sosai tace "ni wurin Mami zani" shiru yayi yana kallonta ganin yanda take kumbure kumbure tana ciccin magani, yasan kuma shimai laifine yau dole ya lallabata yasa yace "okay your majesty hakan za'ayi" daukarta yayi ahankali yafitar da ita adaidai gaban shashin Mamin kaman zata sakinmai kuka tace "nika saukeni" da sauri ya kalleta murya chan kasa kaman wanda ke tsoronta yace "but u can't walk properly d place will hurt" makemai kafada tayi hawaye ya gangaro daga idanunta tace "nika saukeni nidai" ganin kaman zata sakinmai kuka yasa yasauketa ya rungume hanunshi a kafada yana kallonta, ance fadan dayafi karfinka saika maidashi wasa yau rigima takeji dole kuma yayta aikin lallashi danshine yay aika aika, turo baki tayi cikeda shagawa tace "nika dena kallona to" juyar da kanshi gefe yayi yana hadiye dariyan dake cinshi ahankali tabude kofa babu kowa a falo, daga kafa tayi da kyar ta shiga tana cije baki yabita da kallo ga tausayin ta gakuma dariya dake cinshi. "oh Allah! Yanzu shiyay wanan aika aika haka? jibi yanda yakomar da Hamida mai koyon tafiya, kaman mai tatata" kaman ance ta juyo dan jitayi ajikinta ana kallonta, hada ido sukayi kaman zatai kuka tace "kallona kake ko" da sauri ya girgiza mata kai yace "a'a your majesty bari ma naje nadauko magungunan ki kisha nabarsu amota" yarufo kofar yana danne dariyar shi yay hanyar tsakar gida, karasawa ciki tayi so kawai take ta kwanta dan yanda take tafiya kaman ana watsa mata barkono a wurin, karasawa tayi tabude kofar dakin Mami ahankali tai sallama chan kasa ganin dakin da duhu yasa tasan Mami bata ciki hala ta zaga backyard kokuma tana wurin yan aiki, maida kofar tayi ta rufe ta zare hijabin dake jikinta, jikakken gashin kanta dakeda lema har lokacin ne suka barbazu akan kafadarta tana sanye da doguwan rigan daya sakamata dazu takawa tayi har wajen gadon bamata gani sosai dan babu wani ishashen haske adakin, ahankali tafada kan gadon sabida zafin datake ji, jin tafada kan mutu yasa ta tashi da sauri tai baya tace "laaaa Mami bansan kina kan gad......" garin komawa baya yasa tai baya zata fadi gabaki daya tai kara a tsorace. "Mamaaa!" da sauri Aabid da ihunta ya farkar da shi dan firgita yayima yadaga kanshi ganin zata fada kasa ga gadon Mami nada tsayi yasa da sauri yasa hannu yarike hanunta ya janyota da karfi, fadawa jikinshi tayi tana numfashi wet gashinta ya mari fuskarshi, sama sama take numfashi sabida zafin datakeji a wurin, ta kwantar da kanta akan kirjinshi daidai lokacin Aadil yabude kofar dakin Mami cikin cool voice dinshi yace "Dewdrop here are the dru...." yay maganan yana kunna wutan dakin, dakin yay haske, kasa karasa maganan yayi ya tsaya chak yana kallon Aabid dake sanye da singlet da Hamida dake kan jikinshi atare daga Aabid har Hamidan suka kalli Aadil din daya shigo sabida hasken da dakin yayi da sauri Hamida tajuya ta kalli Aabid datake kan jikinshi dan bama tasan waye kwance ba tadauka Mami ce, juyawa da sauri tayi ta kalli Aadil kirjinta nawani irin bugawa tama kasa koda motsi, sosai Aadil yaji wani abu ya tokaremai kirji ganinsu ahaka, dauke kai yayi da sauri yama rasa mezaiyi ya kalli maganin dake hanunshi muryanshi nadan rawa sosai yace "yo...ur...magungunan ki" ya ijiye da sauri kan saman cupboards din dake wurin ya juya da sauri yafita daga dakin, da sauri Aabid yature Hamidan daga kan jikinshi kara tayi sabida zafin dataji hawaye nazuba daga idanunta, matsawa yayi gefe ganin yanda takeyi har lebe tana cijewa sabida turatan dayayi yasa yace "sorry" share hawayen dasuka
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128