Skip to content

Chapter 128

Chapter 128

In Bani Book One Complete Hausa Novels 908 words 0 views Progress saved
Download Book

hakan yama Aadil mugun dadi dan yana having dinta yanda yakamata, tasan Aadil tasan halinshi duk wani abu dazai batamai rai kiyayeshi take, ance tsakanin hakori da harshe ana samin matsala balle suma saidai kosun sami matsalan nan da nan suke resolving dinshi kuma su manta kaman ba'ayiba dan Aadil baida riko itama haka hakan yasa basuda matsala, shidai arayuwa bayason yaji zata fita yafiso koda yaushe tana killace adakinshi agidanshi duk idan zaifita sau dari yadawo zai ganta tanamai wanan murmushin mai sanyaya mai rai. Aabid ma da Zainab dinshi da yanzu take dauke da dan karamin cikinta soyayya mai karfi ta kullu tsakanin su tuni ya manta da zancen Hamida dan yasan Allah ya musanya mai ne, Zainab is everything to him harfi ma, yarinyar tanada hankali ga iya tattalin miji gatada juriya bata taba nuna gajiya duk idan zaizo mata, gidan wani irin shiri suke sun hade kansu cikeda so da kauna bakajin kansu yayinda sai albarka kamfanin su yakeyi sai bude wasu side sana'a suke sosai kuma Alhamdulillah ana samin riba bana wasaba. ***** Wani shegen ciwan bayane yatada Hamidan daga baccin datakeyi misalin 2 nadare, motsin datayi zata tashi yatada Aadil da sauri ya kunna bedside lamp yace "kin shanye ruwan ki ne Dewdrop na dauko miki wani?" yay tambayan yana goge idanunshi dan yasan tanashan ruwan dare sosai, ganin yanda take cije baki yasa yace "subhannallah, Dewdrop menene" "bayana" "nakuda ce, haihuwa ne, my boy or girl is coming today Alhamdulillah" yay pwani jumping daga gado, jallabiya ya nema ya zura yadauko wani doguwan riga yasaka mata yadau car key daukarta yayi sai mota yadawo agurguje yadau jakar babynta sai mota suka tafi asibiti batare daya tadasu Aabid ba dan yasan suna bacci itama Zainab ba lafiya tacika ba laulayi yatasata agaba, tana zuwa asibiti akace contraction ne aka kaita labour room, yafara sintiri bakin kofa yana mata addu'a, bata wani dade a nakuda ba Allah yakawo mata haihuwa mai sauke just two hours tayi ta santalo twins dinta mata ye guda biyu masu kama da ubatata, shirya yaran akayi ana gyara maman aka fitar da yaran su gaisa da baban su ganin yan biyu mata yasa Aadil yafara kuka kuka he couldn't hold back his tears dayaga yaran cikinshi, children are blessing, children are gift from Allah, Alhamdulillah Allah kara yamin su rungume yaran yayi tsam yana musu kiss a goshi yadago kai ya kalli nurse din yace "how's my wife?" murmushi nurse din tayi tace "she's fine u will see her soon" godiya yadinga ma Allah suka karbi yaran sukai ciki dasu Aabid yafara kira yafada mawa, Zainab harda tsalle kafin yakira su Mami sanan yakira Anty Lami itakuma tafadama su Mama murna asuban fari asibiti yataru da yan uwa Aadil yakasa dena kallon Hamida dayake so ya rungume amma mutane sun cika dakin, wurarwn 1 aka sallamesu akai gida bayan sati akai suna yara sukaci sunan Hassana da Husaina ana kiransu da Amana da Amouna, daganan anyi daga kafin Aadil ya yarda ta tafi gida wanka shima saida Baffa ya shiga zancen nanne yahakura badan yasoba aka shirya mata tai gida. Bayan wasu yan watanni Faruk yay aure shima matarshi kyakyawa, Zainab itama ta haihu ta haifi dan danta namiji mai kama da Aabid sak anata murna haka rayuwan ta kasance cikin farin ciki da godiyan Allah. Karshe!!! _Alhamdulillah Anan nakawo karshen littafina mai suna IN BANI kuskuren danayi ciki Allah ya yafemin_ _This book is for you Fauzy, ciwo is not the end of life, komi jarabawa ce ta Allah, and duk wanda ya dogara ga Allah, Allah ya isar masa, kowani situation kake ciki accept it and pray over it Allah na sane dakai, Allah yasaka wanan ciwon kaffara ne, Allah kuma yabaki lafiya_ _To my VIPs, you guys owns my heart, banda kaman ku, thanks for believing in me, understanding me and standing by my side, my matured gang, my sabi women_ _Cutest! Kataba sanin cewa akwai Human angels? You are my human angel, my guardian, my teacher, my annoying not so annoying, sweet Cutest, you've contributed alot da i can't go without shouting out to you, mad luv Bro, mad luv!!! Am a proud Aunty 😪please who is cutting onions anan? Am so emotional, I love you okay_ _Yarinya yar gidan metron, u be one in a million, make i chop all ur millions in tiwa savage voice 😎 u are blood kema kinsani, Allah barmin ke my zuma rock_. _Ni mutum ce, one way or another i know during the course of writing this book I've hurt, fought someone, please ayafemin duk wanda na batama rai, Allah barmin ku_ _Allah ya gafarta ma iyayen mu da yan uwanmu musulmai dasuka rigamu gidan gaskiya_. _Ya Allah dukkan musulmai dakeda bukatan wani abu, Ya Allah kabiya musu bukatun su na alkhairi_ _Ya Allah dukkan musulmai da sukai aure ba ciki, ya Allah ka basu ciki, Ya Allah ka azurtasu da haihuwa, y'a y'a adorable ones, cute cute kaman Cutest dina, mai albarka, mahaddata Al Qur'ani, children that will raise the flag of Islam_ _Ya Allah dukkan musulman da basuda lafiya Ya Allah kabasu lafiya, kasa kaffara ne, mumasu lafiya Ya Allah kabamu ikon yimaka biyayya ka kare zukatan daga aikata alfasha, ya Allah ka kashemu muna musulmai, Ya Allah ka shiryar damu gabaki daya_ _duk wacce takarata daidai da layi daya na book dinan batare data biyaba itada Allah, duk maison this book should chat me up 07012181461_

Table of Contents

Chapters

128 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128