Chapter 69
Chapter 69
he strangled her she almost faint" kallon Abie Mami tayi da idanunta dasuka kada tace "Abie da girmanka zaka fada dakin danka da matarshi at this hour of the night?" tai maganan ahankali saikuma cikin harsh tone tace "kace lalata? Wani irin lalata kuma da auren su, auren sunna da dumbanim jama'a sun shaida ne zakace haka? And inda ace Aadil yanada halin danne mata ai daba tun yau yafara ba dan naga batun yau yabalaga bako, shekaran Aadil talatin aduniya, uku da sifili Abie ba uku kadai ba dakake neman maidashi yaro dan shekara uku, daka fito dashi ahaka da daddaren nan karabashi da matarshi ina zaka kaishi? Wai anya lafiyan ka kalau kuwa Abie am worried about you fa, rabon dana saka a ido yau kwana uku daga shigowan ka kuma sai wanan, kaga nan tsakar gidane akwai yan aiki a part dinsu, kaga Baba ba ishashen lafiya gareshi ba karyaga muna hayaniya hawan jinin shi yatashi, Aadil wuce mutafi na rakaka part dinku" tai maganan tana zare hanun Aadil din daga kan cikinta ta rikeshi tana juyawa da zumar su tafi, wani irin unexpected fizgowa Abie yama Aadil da Mami tarike yace "na rantse miki da ubangiji yagama rayuwa da Hamida idan ke kwakwalwarki batasan miye lalata ba ni nasani because am a Man, and i can not risk karuwan yarinyar dakuka auromai tabatamin d'ana ba" yay maganan yana yin hanyar mota dashi Aadil na turjewa yana mikama Mami hannu, da sauri Mami tabisu tarike bayan rigan Abie tace "wai wat is wrong with you Abie? This is not you fa, bahaka kake ba, inma lalatan sukayi ba a dadin ka bane, at least zamusa ran watarana zamuga jikokin Aadil dinmu ko, to meme amfanin auren damuka mai mawai? Badan yasami natsuwa ajikin matarshi bane sanan su hayayyafa ko, so let go off this boy you know clearly Aadil can not live without me gakuma Hamida dayake so kasan idan karabashi damu u are just killing him ne completely" juyowa Abie yayi yana rike da Aadil din yama Mami wani mugun kallo cikin fushi da daga murya yace "sakeni, sakeni nace kodan kinga ina cikin gidan ubanki ne yasa kike feeling you have d right to grab my shirt like this" wani irin kallonshi Mami tayi dan as far as she knows Abie baita regarding Baffa as ubanta ba saida ubansu, mahaifinsu, baban su, amma yau jibi abinda kefitowa daga bakinshi, cikin wani irin mugun tsawa Abie yace "sakenmini raga kafin namiki abinda bantaba mikiba tsawon aurenmu shekara talatin da daya yanzu" rawa muryan Mami yafara ita tsoron Abie ma take hakan yasa takara rike rigan nashi da kyau tace "not until kasaken mini d'ana nima sanan zan sakeka" sakin Aadil Abie yayi cikin fushi daidai lokacin Baffa nafitowa daga shashinshi sabida hayaniya dakuma kukan Aadil daya cika ko ina na gidan, wani irin wawan Mari Abie ya dauke Mami dashi ya fizge hanunta daga riganshi ya murde hanun da karfi yana mata mugun kallo, wani irin kara Mami tayi cikin azaba Baffa yay salati yana karasowa wajen da sauri. "assha, assha, subhanallahi, Abdullahi me haka? A tsakar gida kuke irin abinnan" ture Mami yayi cikin tsananin tsana tai baya tafadi akasa ya finciki Aadil dake mugun kuka yana dukanshi abaya sabida murdema Mami hannu dayayi yawani irin turashi abayan mota da karfi da yaji ya rufe motar yabude gaba ya shiga yay locking motar ya danna wani jarababben horn mai gadi daketa kallon drama tun dazu ta window dakinshi yafito danya bude gate, Baffa yakaraso wajen yana dogara sanda ya tsaya ta wajen window yana kiranshi. "Abdullahi, Abdullahi, Abdullahi bakaji nane, ina zaka da daddaren nan?" cikin fushi yaja glass din motar sama yay reverse batareda ya kalli Baffa ba yafita daga gidan Aadil na dukan glass din motar sosai yana kallon Mami da Baffa da Hamida daya hangota a labe chan gaban shashinsu tana wani irin kuka mai cin rai. Juyowa Baffa yayi ya kalli Mami dake zaune dabas akasa tana kallon hanunta dahar ya kumbura nan da nan yace "me haka kukeyi a tsakar gida Maryama? Tarbiyan da mahaifiyar ki tabaki kenan kafin tarasu chachan baki da mai gidan ki har kina rikemai riga iyye Maryama" share hawaye tayi tamike tsaye da kyar tace "bahaka bane Baba" nan takoromai abinda yafaru daga A to Z, salati Baffa yayi yadaga kai ya kalli bangaren su Aadil din, hango Hamidan tsaye ta rabe ajikin bango tana kuka sosai yasa yace "tashi Maryama yi shiru, je, jeki lallaso ta, dubo mana diyar mutane, bari naje nakira Sulemanu karki damu komi zai wuce kinji" ahankali tace "to Baba" ta tashi tana kakkabe jikinta tai hanyar shashin su Hamidan, tsayawa tayi agaban Hamidan da bama tasan da zuwanta ba, ahankali ta daura hanunta mai lafiya kanta, dago jajayen idanunta tayi ganin Mami ne yasa tafada jikin Mami tasaki kuka sosai jikinta na bari tace "am sorry Mami, am sorry" rungumeta Mami tayi back tanajinta kaman yarta mace tace "shiii ya isa" tai maganan tana dagota daga jikinta ta tallabo kanta tana kallon shatin hanun Abie akan fuskarta da wuyanta dayay jajir, ahankali tace "innalillahi wa innailaihi raji'un, am sorry Hamida, am sorry for everything kinji, ke amanar mu ce daga zuwanki gidan nan look at what happen to you, yi shiru muje dakina na gasa miki wajen na shafa miki rub" tai maganan tana share mata hawaye ta rufo musu kofar part dinsu sanan tarike mata hannu suka tafi part dinsu, bedroom dinta Mami ta shigar da ita ta zaunar da ita akan gadon tawuce ta shiga bathroom bata wani jima aciki ba tafito dauke da bowl da karamin towel aciki tana kallon fuskar Hamidan tanajin wani irin bakinciki, tsoro duk yakamata tana addu'a Allah karya kawo yan uwanta gidan nan kwanan nan inba hakaba mezata ce musu, meya sami yarsu, zama tayi a gefenta jikinta duk rawa yake ta matso towel din daga ruwan zafin tadaura wuyanta da hanun Abie yafito sosai tana cewa "sannu kinji daughter dan Allah kiyakuri" saida tagama sanan tamata na fuskan takawo rub ta shafa mata sanan ta gyara wurin ta dawo rike da paracetamol da ruwa tabata tasha tasake rungumeta feeling guilty sosai akan abinda Abie yama yar mutane ahankali tace "nakawo miki wani abu? Nahada miki smoothie?" girgiza kai tayi ahankali hakan yasa Mami ta kwantar da ita taja bargo ta lullubeta dashi tace "get some rest kinji, don't worry Aadil zai dawo" gyadama Mami kai tayi tana hadiye kukan sabida Mami, Mami ta shafamata gaban goshi tana sauke ajiyan zuciya tana kallon yanda fuskarta da wuyanta sukai jajir har baccin dole yay gaba da Hamidan. Sai alokacin Mami tafarajin zugin hanun nata ta tashi ta shiga bayi tasaka hanun acikin ruwan zafi sanan tafito ta mitsike da rub tadau wayarta ta kashe wutan dakin tafita daga dakin ahankali ta wuce ta shiga dakin su Aadil ta zauna akan gadonsu tabuga uban tagumi. She taught yanda suka aurama Aadil Hamidan nan dayake mugun so sunyi solving 90% of their problem sauran 10% din zai zama na yanda zasu nemamai magani ya warke ne, wanan problem din Abie daya kunno musu kai kumafa, yanzu ina yakai Aadil? Wai da gaske abinda yace
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128