Chapter 125
Chapter 125
haa'" tashi tayi tai sama jikinta dukyay sanyi wanna wani irin iskanci ne tana shiga daki fizgota yayi ya shiga kissing baima bata chance din magana ba dam yasan rokonshi zatayi akan karyayi yanda sukeda bakin nan shikuma gaskiya da matarshi ta sunna baiga mai hanashi ba, nan ya gurzata son ranshi sai sambatu yake abinshi saida yagama sanan ya kalli fuskarta yaga ta daure fuska bayan yanzun nan tagama shashafashi lakace hancinta yayi yace "wlh saima nakara yarinya keda kifita daga dakin nan sai magrib" da sauri tamai murmushi tafada jikinshi ajiyan zuciya yasauke yace "your naughty nono yafara ko" yay maganan yana dagata bayi sukayi kasa daurewa yayi yadanyi kadan a shower sanan yabarta yamusu wanka yafito ko kunya baijiba ya shirya cikin wani sabon kaya ya feffesa turare ya kalleta yanda tama kasa komi ta zauna abakin gado tana tunanin yanda zata fita, murmushi yayi yabude wardrobe yazaro mata wani doguwan rigan atampa yazo yasa mata kafin yamata kiss yace "am going zomu sauka tare" makemai kafada tayi tace "saika dawo aa'" dariya yayi sosai harda rike ciki yadau car key dinshi yafita abinshi bako kunya ya shiga mota yay reverse yafita daga gidan, kasa saukowa tayi da kyar taja hijabi tasaka ta sauko koda tafito Allah ya ceceta basa falo hakan yasa ta fita tai part din Zainab din nanta ga suna aiki jonasu tayi sunayi babu ma wanda yacemata kala kaman basu lura da abinda yafaru ba nan ko duk kallonta kawai suke. *** Hausawa sunce sannu sannu bata hana zuwa ayaune dubbanin jama'a suka shaida daurin auren Aabid Hussain Abdullahi da Zainab Ismail mai kaji akan sadaki dubu dari, babu wanda yakai Aadil da Hamida murna da wanan biki, Aabid ma wani farin ciki yakeji na musamman, Zainab dai ansha kuka dudda suna waya da Aabid din kuma yakanzo tadi amma still bazata ce ga takamaiman abinda takeji gameda Aabid dinba, adaddafe Hamida tai wunin ranan sabida zazzabin datakeji har saida Mama ta lura takirata dakin baban su tadaba jikinta ganin sosai take zazzabi yasa tabata paracetamol tasa ta kwanta kan gadon Baba dan dakinne kawai ba mutane ta rufa mata bargo sanan tafito ahaka bacci yy gaba da ita, bata tashiba sai bayan isha'i shima Mama ne ta shigo ta tadata dan Aadil yazo daukarta tuni tun magrib aka wuce da amarya zaida tafara salla sanan tafito ta shiga mota Aadil na kallonta fadawa jikinshi tayi ta sakinmai kuka dan batajin dadin komi, arude yace "menene Dewdrop? U are running temprature are u sick?" wani irin murdawa cikinta yayi taji amai yataso mata da sauri tadagashi tabude mota tafita zata koma cikin gida kafin takaima gate sai amai tafara kwarawa akasa arude Aadil yafito yariketa, yana mata sannu saikuma yakoma mota yadauko bottle water yabata ta kuskure baki daukanta yayi da sauri yasa amota ya kunna motar yaja sai hospital gado aka bata dan tau wani irin weak aka mata fixing drip dazai tsayar da aman datake tayi non stop aka debi jininta, gwajin farko akaga tana dauke da cikin 1month 3weeks, nan Dr yafadi ma Aadil innalillahi wani irin tsalle da Aadil yayi yay sama da Dr saida Dr yaji tsoro. Sakin Dr yayi yay sujjada yatashi yafara juye juye waya yaciro zai kira Aabid saiga kiran Aabid ya shigo picking yayi kafin yay magana Aabid yace "kuna ina baka dawoba daga zuwa daukan Hamida?" ihu yayi yace "Twin am gonna be a father, Bid nakusa zama Baba, Abba, My Hamida is pregnant ina hospital" wani irin murmushi sosai Aabid yayi cikeda murna yana kallon Zainab data fito daga bayi dawani burmemen hijabi kanta akasa yace "wow Alhamdulillah, Alhamdulillah, oh wow, am really speechless, ashedai kai sharp shooter ne yaro kadau darrusana da kyau fa" wani mugun dariya Aadil yayi yace "before dama, ai this my weapon no be joke yanzu saikuma nazo nafara bama babyna abinci every minute danyay girma da kyau" ware ido Aabid yayi yana kallon Zainab din dake kokarin fita daga dakin yace "nima bari naje na haki tawa daganan nai ijiya ta bye nigga u take care of your babymama okay" "bye kardai afarka yar mutane" dariya Aabid yayi ya katse wayar ya ijiye yatashi da sauri yabude kofan daidai lokacin Zainab din ta shiga dayan dakin tana kokarin locking kofar atsorace tura kofan yayi da karfi hakan yasa tasaki kofan takoma baya shiga yayi yana murmushi yabita da sauri takoma baya jikinta narawa, rungume hanunshi yayi akirji yana binta ahankali itama tana komawa baya ahankali jikinta narawa idanunta sun cika da kwalla sosai he really find yanda yarinyar ke tsoranshi attractive and sexy kodan yasaba Vanessa da kanta take bashine oho, saida takai jikin bango sanan ta matsa chan kaman zata fasa bangon tsayawa yayi agabanta kaman zai koma cikinta dan yanda take numfashi sauri da sauri na sauka akan fuskarshi, ahankali yatura hanunshi tacikin hijabinta batare datama saniba Saidai kokarin kwance mata towel dataji da sauri ta kallai tana kara rirrike hijabin jikinta kaman zatai kuka tace "dan Allah kadena" make mata kafada yayi yana wani irin kallonta yace "inaso nagaisa da nonon amaryata ne" yanda yay maganan yasa taji wani kunya yakamata da sauri ta rufe fuskarta da hijabin hakan yabashi asses yatuge towel din yayar kafin tai wani motsin kirki yadaga hijabin ya shige jikinta yana kallon nonon sunfi na Vanessa da komi, wani irin ajiyan zuciya yasauke yasa hannu ya kama, rawa kafar zainab yafara jitayi kawai ta zube kasa shima kasan yabita batare daya fito daga hijabin ba yarike ta gam ta yanda bazata iyamai gardama ba, ahankali yadaura bakinshi kan nippi dinta, ihu tayi. "innalillahi wa innailaihi raji'un dan Allah kabari, wayyo Allah Mama" sosai yanda cinyoyinta da jikinta ke rawa yakara mai wani karfin sha'awa yadade rabonshi damace yadade, sosai ya shiga mammatseta anan lugun gadon cikin hijabinta saida yaji tai shiru jikinta yasaki ko magana bata iyayi sanan yafito daga hijabin nata yana kallon yanda ta zauna akasan kaman mai zaman tahiya kanta akasa, jallabiyan jikinshi yacire ya tube boxer shima yayar sanan yakaraso ya dauketa kuka ta sakinmai tace "dan Allah karkamin komi, kagama MP nakeyi" yana kallonta Ahankali yace "da yaushe yazo ba dazu mukai salla tare ba?" cikin kuka sosai tana kokarin sauka daga jikinshi tace "yanzun nan yazo" dariya sosai yayi yabude kofa yafita da ita yace "yarinya nine na jikaki, u are so dripping wet ne sabida smooching dinki danayi Yanzun nan, now let's go do d main thing okay Babygurl" Dakinshi ya shiga da ita yacire mata hijabin ya kwantar da ita kan gado. [22/01, 07:08] +234 706 505 4693: [1/9, 3:27 PM] Aishat Muhammad: ....... Yana wani irin kallon jikinta tana kuka sosai jikinta na bari dan sosai Aabid din kebata tsoro bata saba dashiba ko kadan, gani takema har dan uwanshi yafishi raha da barkonci dan duk idan zata hadu da Aadil sau dubu saiya toneta yace mata amaryan mu. Sai jan bargo take tana rurrufe jikinta ganin yanda yake kallon mata jiki kaman tsohon maye, murmushi sosai Aabid yayi yahayo gadon da gudu tasaki bargon ta matsa baya zata gudu yajawota jikinshi, birkicewa tayi sosai tace "Yaya Aabid please karkamin komi dan Allah kadena, kadena kallona, kabani hijabi na
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128