Chapter 101
Chapter 101
tausayi, ajiyan zuciya tadan sauke ahankali tace "shikenan naji apology accepted nayahakurin" rungumeta sukayi dukansu cikeda murna, itama murmushi tayi ta dagasu daga jikinta ta zauna kan gadon, rungumeta Aadil yasake yi kanshi akan cikinta shikuma Aabid yadaura kanshi akan kafadarta, ahankali ta shashfakansu murya chan kasa anatse tace "Dear sons, dudda kasancewar ku maza dole ne na tarbiyantar daku bana barku ahaka ba nazuba muku ido kuyi yanda kukaga dama da rayuwa ba, ku maza ne, ku leaders ne, dole mata suyi rayuwa akarkashin ku, zakuyi aure zaku hayayyafa kuma zaku haifi mata, Aadil" takira sunan Aadil cikeda seriousness, ahankali yace "na'am Mami na" kanshi ta shafa tace "it was so wrong of you kai disrespecting matarka agaban kowa haka, listen to me, koda ace baka ganeta bane then naji nakuma yarda, but still bai kamata kama mace abinda kamata ba, ba'a wulakanta mata, barin ma innocent mutum dabaiji ba baikuma san meyamaka ba kace ka tsaneshi mezakayi dashi, wanan abin, duk kalaman nan basu daceba, SO da KI duk Allah kesawa, anaso abayyana so, ki kuma so ake aboyeshi, babu zuciyar dakejin dadi idan w'ane ko wance ta tashi gatse tacemai waane na tsaneka ko natsaneki batare dayama komiba batare dayama wani kwakkwaran laifi ba, anaso aboye k'i ne sabida ki kanzama so wata rana wanda shine abinda ke faruwa dakai ayanzu, ka ce ka tsaneta, kai tsaye Aadil kace ka tsaneta mezakayi da ita sai gashi within some few days just few days tsanar ya rikida yakoma so, so mai karfi, kaga ikon Allah ko, kalaman ka ne sukaja maka wanan hawayen daka zubar tundaga jiya, saisa akeso akiyaye harshe dan harshe kan jefa mutum ga halaka, sanan Hamida tamaka komi duk duniyar nan bazaka sake samun mace kamantaba, daka tashi tundadai mu iyayen ka mun saka gaba muka cema matarka ce dako babu komi dakaji labarin saika mata godiya kodakam baka sonta saika barma ranka, zaka iya samuna nikadai adaki ka gayamin baka sonta saina baka shawarwari kan yanda zaka bi lamarin, banda ya mace but i must protect any girl's dignity and values, respect, respect, idan akace u should respect your woman ba ana nufin gari yawaye kaje kana gaidata ba ko kadawo kaman kaninta bane a'a, ana nufi ka kula da ita, kabata hakkinta, ka kare mutuncin ta, sanan kabi da ita yanda ta dace ya zamto kalaman dazai fito daga bakinka kafada mata kalamai ne masu dadi, masu taushi, masu sanyaya rai ba harsh and bitter words ba, this is all wat respecting a woman is all about Dear sons, inaso ku zamto mazajen da matayen ku zasu dinga alfahari daku aduk inda suke ba wayanda matayen ku zasu dinga kuka dakuba, caring and sweet husband ba nagging and bitter husband ba, generous and outstanding supportive husband ba stingy and ignorant husband ba, kuzama mazaje masu tsoron Allah da kiyaye hakkin matayen ku akanku, Allah yamuku albarka tommorow zata dawo dakinka kaji bamatasan wats happening ba even though nasan tanaso ta tambayeni kai but kunya yahanata" murmushi duk sukayi tadagasu daga jikinta ta mike tsaye tace "muje kuci abinci" binta sukayi tai dining abincin tazuba a plate da kanta tadinga feeding dinsu wat a family! Da asuba suka tashi atare itada Hamidan sukai salla suka karanta Al Qur'ani tare tundaga jumu'a har nas, tun Hamida najin kunya hartazo tasaki ranta bayan sun gama wasu magunguna Mami tabata tasha sanan tasata taje tai wanka tabata kayan dazata saka idan tafito wani soft red and black material da aka mata pocket gown dashi, shiryawa tayi tsaf tayi light makeup tasaka red lipstick shigowa dakin Mami tayi sai kallonta take dan tai kyau addu'a take Allah yabama Aabid mata ma haka, kwaso hadaddun designers turarurukanta tayi wanda bama ta amfani dasu yanzu ta feffesa mata murmushi Hamida tai a kunyace tace "thank you Mami" shafa fuskarta Mami tayi with love tace "kidena min godiya akan anything dazan miki Amatullah ke y'ata ce, kinata so kiyi girki jeki hadamana breakfast yau" cike da murna ta kalli Mami tace "da gaske Mami?" gyadamata kai Mami tayi tana kallon yanda take murnan zata shiga kitchen da sauri tace "mezan dafa Mami" dan dariya Mami tayi tana mika mata apron dan karta bata gayu datayi tace "cook duk abinda ranki keso, zamuci" wani irin murmushin dadi tayi tace "to" tasaka slippers tafita daga dakin da saurin ta tana daura apron din, kitchen din ta shiga saita shiga store few foods data ganine awurin ta sansu daga rice da beans ne kawai tasani a uban tulin abincin data gani a store room din, shiru tayi kafin tace something traditional zatayi, beans din tadebo a bowl madaidaici tafito daga store din ganin blender yasa tai murmushi ta wuce ta bude tap tadebi ruwa ta jika beans din few minutes ya jiku da hannu ta wanke beans din suka fita kal kal, ta sauko da blender ta dauraye tai blending beans din da peppers and onions yay kyau and smooth ta juye a bowl tahau bugawa tasa all abinda take bukata tadaura pan tai heating oil tai slicing onions wanda zata soyamai dashi, a tasaka ruwa a pot, bude fridge tayi tana neme neme kamu tagani awani roba a rufe bama'a tabawa yay kankara karara, ciro shi tayi ta ijiye agefe danyay melting, tadau kulin tafara zuba kosen a mai tana soyawa and yayi so perfect yay kyau gidan yadau kamshi tuyan kosai. Shigowa sukayi gidan suna hira sama sama, shigowa sukayi falo babu kowa saidai kamshin daya musu oyoyo na girki, daki Aabid yayi yace "am coming lemme use d bathroom" kwanciya kan kujera Aadil yayi bayan yadau remote din decoder yace "i want to watch match" shigewa daki Aabid yayi shikuma yana kokarin chanza channel zuwa na kwallo. Hada kosan tayi a warmer tadauko warmer tafito daga kitchen din ko kadan bata lurama da mutum akan dogon kujera ba tawuce dining tana wanan inviting tafiyan nata daidai.... wani irin binta da kallo Aadil yayi gani yake kaman ba Hamidan shi idanunshi yagane mishi ba yanzun nan, ajiye warmer tayi tabude kulan ta ijiye marfin a gefe dan kar zafin kosan yasa suyi zufa yay soak sanan tajuyo hada ido sukayi da Aadil dake kwance ya tsareta da manyan idanunshi dahar yanzu basu dawo daidaiba yana sanye dawani white jallabiya yasaka white hula kwankwasa kaji hadisi, sosai tai kewanshi, haushin shima taji tanaji bata ganshiba yau two days kuma baimata bayanin komiba, dauke kai tayi daga kallonshi ahankali tace "good morning" sanan ta wuce kitchen tanajin wani kuka dabatasan namenene ba ya tsaya mata awuya, share dan guntun kwallan daya zubomata tayi tadau babban flask din data dauraye kafin ta fita tajuye akamun data dama a bowl a ciki ta rufe bakin flask din sanan takai tap ta wanke jikin flask din inda kokon yazuba tadauko towel ta goge jikin flask din sanan tajuyo danta wuce ta fice daga kitchen din, Aadil tagani tsaye jikin kofa yarungume hannayenshi akirji yana kallonta fuskarshi babu alamun murmushi itama tsayawa tayi tana kallonshi hanunta rike da flask din data dauko idanunta na marmar tana shirin yin kuka, jin kukan yazo mata yasa da sauri tajuya baya takai hannunta daya tana goge kwallan dayake zubowa, dawani
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128