Chapter 15
Chapter 15
take kuka tana girgiza kai, ahankali kaman wanda ke tsoron ta yace "I have ur Mum's number, inkina tsoron fadamusu ne nakira nafada mata ina sonki?" da sauri ta girgiza mai kai hakan yasa yace "please be my wife kinji Jewel nakamu da tsananin sonki, will you be mine forever?!" da sauri ta girgiza mai kai kanta akasa, dan lumshe ido yayi yabude su kadan ya daurasu akanta yace "an miki mijine, are you engage?" da sauri ta gyadamai kai dan kawai yarabu da ita, tsayawa yayi chak yana kallonta sosai yaji zuciyarshi tamai wani irin zafi kaman an watsamai rushin wuta, ahankali yace "saisa bazaki aureni ba because u are engage?" gyadamai kai tasake yi da sauri, da sauri ya lumshe ido yana kokarin saita bugun heart dinshi kafin ahankali yabude su ya daurasu kanta idanun sun kada sunyi ja, cikin wani irin harsh voice yace "bazaki aure shi ba, and if you do saina kashe shi, koma wakika aura I will kill him!" da sauri ta kallai yanda taga idanunshi sun chanza kala yasa ta saukar da idanunta kasa tafara karanto addu'a, wanan wani irin mutum ne Allah yahada ta dashi, ahankali yasaki hannayenta yace "you are my wife Amatullah kifadama kowa haka, and zaki gani saina aurek..." ringing da wayarshi yayi yasa yay shiru ya ciro wayar daga ajihun shi yana kallo ganin bakuwar number ce yasa ya dauka batare dayay magana ba yakara wayan a kunne, daga ta chan bangaren akace. "Umar Faruk Abdullahi mai kaji ke magana, am at d hospital reception daka turamana address din" ahankali ya mike tsaye yana kallon yanda take hawaye yace "okay, am coming" katse wayar yayi ya kalleta ahankali yakarasa jikin gadon yawani irin fizgota tsaye saida tai kara. "wayyo Mama" sata yay ajikinshi yay cupping face dinta yana wani irin kallon fuskarta, itama kallonshi take dan ayanda yarike fuskarta dole ta kalleshi, ahankali ya daura forehead dinshi kan nata yana breathing fast fast kaman yanda takeyi itama kaman zata suma, cikin wani irin voice mai taushi da zafi yace "you are Mrs Aabid Amatullah" dan sassauta rikon daya mata yayi kafin ahankali yay hugging dinta so tight yasa kanta a kirjinshi yay hugging nata well ya lumshe ido, salati kawai take tunda take bata taba hugging namiji in her life ba, gidansu ma gabaki dayan yaran babanta mata ne sai Ya Faruk dayake dan kanin Abba and maganan kirki ma baitaba hadata dashiba, bayanta ya shafa kafin yama soft virgin gashinta kiss ahankali ya chusa hancinshi a gashin cikin wani irin murya data kasa gane ko kuka yake komeyake oho yace "I love you Amatullah My Jewel" shiru yayi ya chusa hancinshi cikin gashin yana shakan kamshin ruwa dayake idanunshi sunyi ja sosai, yakai kusan 2min sanan yasaketa dan sosai yakejin yanda hawayenta suke jikamai gaban riga, kallon idanunta yayi dayaga harsun kumbura sun baci da hawaye, yakai yatsarshi ya sharce mata hawayen datake yace "I'm sorry for hugging you, I couldn't control my emotions, and I feel better danai hakan" kasa sakinta yayi shi kanshi yarasa wani irin so yake mata he just don't wanna let her go, wani irin bakin ciki yakeji idan yatuna anzo tafiya da ita, he just don't want this moment to end, betaba sani haka akeji wen you are in love ba, sake hugging dinta yay akaro nabiyu dudda yanda take kokarin ta kwace kin bata chance din yayi da muryanshi datai rauni sosai yace "please stop crying Jewel, your Dad told me a kano kuke I will come, keep yourself for me for me and you" sakinta yay ahankali yaciro handkerchief daga aljihun shi ya share mata hawayen daya gama wanke mata fuska kafin ahankali yya bending over yama forehead dinta light kiss yay shiru batare daya janye bakinshi daga kan forehead dinba yana sauraran yanda take kuka, cikin wani irin cool calm voice dakenan chan ciki yace "I love you so much Amatullah, your brother is here bari na shigo dashi" janye bakinshi yay ahankali idanunshi sunyi jajir shi kanshi baimasan sonta ya shigeshi hakaba baitaba sanin kana iyason mutum jiya yau son yakaru ba ahankali yajuya yafita daga dakin tareda rufo mata kofa. Fashewa tai dawani irin shegen kuka idanunta sunyi jajir. A reception yaga Faruk tsaye yana danna waya yana sanye da complete kayan sojoji daya karamai kyau da kwarjini, hanunshi rikeda waya yana dannawa, dailing number daya kiranshi dashi back yayi yana kallon sojan dayaji aranshi shine, ringing wayan Faruk yayi hakan yasa ya dago kai neman me kiranshi, hada ido sukayi sukama junansu kallon kallo kafin Aabid ya daga wayarshi dayay dailing number shi ya nunamai, shima daga wayan yayi ya nunamai hakan yasa sukadanyi murmushi Faruk ya karaso wajen yana jan jakan ya mikamai hannu yace "thanks, we appreciate your hospitality" murmushi kawai Aabid yayi yace "let's go" yay gaba Faruk biye dashi abaya bude kofan da akayi yasa ta dago kai da sauri Ya Faruk ne ya shigo dakin sanye da kayan sojojin s dasuka mai kyau sosai yawani irin kafeta da idanu yana kallonta, itama kallonshi take ahankali kafin ta dauke kai, ahankali yatako yazo gaban gadon shikuma Aabid ya tsaya jikin kofa yana kallonsu, tsayawa yay agabanta ya sauke baban bag din hanunshi a gefe yana kallonta, murya chan kasa yace "ya jikin?" gyadamai kai tayi batare datai magana ba hakan yasa yay shiru yana sake kallonta yana nazarin idanunta dasuka kumbura sosai, ahankali yace "why are you crying? Meke miki ciwo" hanunta da aka sama ta drip da aka cire ta nunamai tace "zafi yakemin" hanunshi ya mika ya karbi hanun yana kallon wajen dayadan kumbura daidai lokacin aka bude kofar dakin aka shigo nurse ne da Dr, sunnar da kanta tayi Dr yakaraso jikin gadon yace "My patient takosa ta tafi gida" yay maganan yana gyara stethoscope din jikinshi ya dubata sanan yacire yana murmushi yace "good to go" ya karbi file dinta daga hanun nurse yay yan rubuce rubucen shi na discharge summary sanan yamata prescribe maganin da za'a siya mata, karba Faruk yayi sanan Dr yamusu sallama yafita daga dakin nurse biye dashi, jakar hanunshi Aliyu ya bude yaciro mata dogon hijabin ta baby pink ya mika mata da sauri ta karba tasaka hijabin a zaune bakaramin kyau yamata ba hijabin mai hula dakuma hannu, glasses dinta yamika mata ta karba tasaka ahankali, yabata wani flat shoe na cikin jakan ta saka, sosai Aabid ke wani irin kallonta dan tamai wani irin mugun kyau, hada jakan Faruk yayi yarike yamika mata hannu kallonshi tadanyi kafin ta saukar da kanta kasa ta mika hanun hanunta dake rawa ta rikeshi sanan ta sauko daga gadon ahankali kaman me tsoron saukowa, juyowa Faruk yayi da murmushi kan fuskarshi ya mika ma Aabid hannu yace "thank you so much, Abba yace amika gaisuwar shi, Allah yabada lada, mungode da dawainiya" murmushi yamai yabashi hanun yace "bakomi, ina zaku yanzu?" dan shiru Faruk yayi kafin yace "we are going home, Abba yace nadawo da ita gida straight bazata koma gidan bikin ba, airport zamu yanzu" da sauri yace "I can drop you guys" dan murmushi yayi yace "no you don't have to worry, taxi na jirana awaje, thank you so much" gyadamai kai
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128