Skip to content

Chapter 13

Chapter 13

In Bani Book One Complete Hausa Novels 1,206 words 0 views Progress saved
Download Book

cikin muryanta mai dadi tace "hello Son" wani irin murmushi Aabid yayi yace "Mami na, I miss you so much, ina Dil Mami?" dan murmushi matar tayi mai sauti tana kallon tilin brunch dake kan dining tace "mekama dan uwanka Son? Yay fushi yabar phone din da abincin duka a dining, dama kasan da kyar na lallabashi yazo yaci dan rabonshi da abinci tun jiya" dan murmushi yayi yana karajin son dan uwan nashi aranshi yace "Mami I told him yazo muje tare yaki zuwa wai bazai iya zaman flight ba he's scared, and Nigeria weather is harsh sabida nataba cemai garin dazafi, sai yanzu dana zo shine zai wani dameni nadawo yanamin fushi to baza'a dawon ba" yay maganan yana daure fuska shima alamun ranshi yabaci, hadadden kujeran dining matar taja tazauna tana saukar da ajiyan zuciya kafin ahankali takira sunanshi. "Aabid" da wuya Mami ke kiran sunan su hakan yasa yasake natsuwa yace "na'am Mami na" dan ajiyan zuciya ta saukar tace "you know your brother's condition, you know how your twin brother is so attach to you, kasan baida lafiya sosai, please kadawo kaji and be with him am sure yanzu yanadaki he's crying" sosai maganan Mami yatabamai zuciya hakan yasa yaji hawaye sun taru a idanunshi da sauri ya hadiye su murya chan kasa yana kallon Hamida data dade dayin bacci yace "please Mami kaimai wayan lemme speak to him" tashi Mami tayi daga dining tai sama, wani babban hadadden daki ta shiga da akai komi blue, gadaje biyune adakin hadaddun gaske komi iri daya, hangoshi tayi akan gadon yana kwance yaja bargo yarufe jikinshi yajuyama kofa baya, shiga ciki tayi ta maida kofar ta rufe takarasa jikin gadon, ahankali ta zauna abakin gadon ta daura hannu akanshi tana shafawa cike da lallashi ta mikamai wayan tace "gashi Aadil dina, Aabid zaima magana" ture hanunta yayi cikin fushi yana juyo da kanshi dan bayason ya karbi wayan. Hadadden saurayi ne kyaykyawan gaske ebony, kamanninshi daya da Aabid banbancin shine kana ganin wanan kasan baida cikakaken lafiya, dan sosai bakinshi ke dilalar da miyau kanshi na wani irin rawa kaman kan karamin jariri, yana sanye da plain white t-shirt na givency, yasanya 3quater black iya guwiwa, bakaramin kyau yakeda shiba saidai shi yafi Aabid jan lebe, dakuma sleepy eyes. Cikin wata irin raunanniyar murya Aabid yace "yaki karban wayan ko Mami?" ahankali tace "eh yaki Son" dan murmushi yayi yana share hawayen daya zubomai da sauri yace "sani a speaker Mami and keep the phone close to him" saka wayan Mami tayi a speaker ta ajiye wurin kanshi ta tashi tafita daga dakin ta rufo mai kofa, karan rufe kofan Mami dayaji yasa yace "I know you can hear me u dis rascal, rascal boy meyimin wayau in muna buga kwallo kawai, little rascal me boyemin car keys idan zan fita, u better talk ko I will come out through that phone and pinch your cheeks so hard kasan u hate that ko? Now say something to your twin brother please my Aadil, kaji D...il" yay maganan bakinshi narawa sosai hakan yasa yatashi da sauri yafita daga dakin yarufo mata kofa, waje yafita ya shiga cikin mota ya rufo yana gyara zama yace "kamin magana please" ahankali yamika hannu yaja wayan kanshi narawa sosai ya kara wayan a kunenshi yatashi ya zauna bakinshi na zubar da miyau kaman karamin yaro yafashe da kuka sosai yana shesheka yana murza ido, arude muryan Aabid narawa sosai yakira shi da karfi arude "Aadil! Aadil! please stop crying, tell me yaushe kakeson nadawo koma yaushe ne i will come back I promise you, stop crying dan Allah kaji" sosai yake kukan miyau na zuba daga bakinshi yana wani irin nishi kaman wanda aka zane yace "now, kadawo yanzu, I want to see you now" runtse ido Aabid yay ahankali ya sassauta muryanshi yace "Aadil" cikin kuka sosai yana turo mai baki yace "uhm" murya chan kasa yace "kasan I don't lie ko, banama karya, am sorry Dil but I can't come back right now, Please stop crying I promise you I will come back soon okay" turomai baki yayi yana share hawayen kaman small yaro yace "w...wat..wat is keeping you there then?" dan lumshe ido yayi yabude ahankali dan muryanshi ayanda yakejinshi yanzu is really breaking his heart, yasan he's brother is missing him, murya chan kasa yace "she" da sauri cikin kuka yace "she??" gyadamai kai yayi yace "yes twin I saw my Jewel yau, and is love at first sight" da sauri yace "love? Bid we found our Jewel, I love her too, love at first sight ko" gyadamai kai yayi yana share hawayen dayake yi yace "yes, love at first sight my Dil" da sauri yana share kukan dayake yi yace "to when are we going to get married to her?" murmushi yayi sosai jin yasoma dawowa daidai yace "I don't know Dil, she don't like me" da sauri yace "give her roses, plenty plenty rose like kaman a movie" murmushi yayi yace "okay Dil, yanzu kaci abincin da Mami tabaka, go and eat your food and take your drugs okay, anjima your Dr will come" gyadamai kai yayi kaman karamin yaro yace "okay, tell her I love her" dariya yayi sosai yace "rascal okay" dariya shima yayi yatashi yana tsalle akan gado yace "I will tell Mami na kacemin rascal again batahanaka ba yaro kawai" da sauri yana murmushi yace "wayace ma ni yarone zan haihu innai aure dankaji" da sauri shima yana share miyan daya zubanmai awuya yace "me to, nima zan haihu dan kaji, plenty plenty babies" dariya yayi sosai yace "okay naji go and eat your food to" turomai baki yayi yace "the food is peprish Bid" shima turo baki yayi kaman yanda yayi yace "eat small okay and be taking water d pepper will go" dariya yayi yace "Bid I've gotten two friends on my messenger, Anty Hamida and Ihsan, can I be their friend Bid?" yay maganan yana lankwasa kai yana turamai baki, dan dariya Aabid yayi yace "yes chat with them but don't tell them who you are okay" da sauri yace "okay I will not, and...and..and" da sauri Aabid yace "and wat" da sauri yace "my Skype is not working kuma" dan shiru yayi kaman mai tunani yace "I will check it for you inna dawo" da sauri yace "okay, tell her I love her, bye am hungry" da sauri yace "okay I will, oya run, run jekaci abincin ka, finish everything okay" da sauri ya gyadamai kai yana katse wayan, yay tsalle ya dira daga gadon yafita daga dakin yana tsalle sosai yana sauka daga stairs din, da sauri Mami ta tashi daga kan kujera tace "stop jumping Son karka fadi" washe mata baki yayi yataho dawani irin shegen gudu yafada jikinta yace "oyoyo Mami na" yamata kiss a kumatu kafin yatashi da gudu daga jikinta yay dining yaje ya zauna ya bude abincin ya cillar da marfin kasa yadau spoon yafara ci rabi na zuba cikin plate din da dining rabi na shiga bakinshi, sosai Mum ta kafeshi da ido taji hawaye zai zubo mata da sauri ta hadiye kukan ta taso ahankali tazo inda yake taja dayan

Table of Contents

Chapters

128 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128