Skip to content

Chapter 54

Chapter 54

In Bani Book One Complete Hausa Novels 1,203 words 0 views Progress saved
Download Book

dakin aka shiga da ita, dakin na wani irin hadadden kamshi turarukan wuta, babban falone da akai komi ash da black aka wuce da ita bedroom dinta dakenan off white da gold akazaunar da ita akan makeken gadonta, family Aadil bayan sun gama yan wake wake da wa'azi suka juya suka musu sallama suka fita yarage daga Hamida sai family ta, zama kusa da ita Anty Lami tayi ta rungumota tace "wai bazakiyi shiru ba haka kukan ya isa Hamida, kar zazzabi yataso miki kinga dama bakijin dadi" ta kalli Ayush dake kokarin cire sarkan wuyanta tace "Ayush zoki rakata tayo wanka sanan tazo taci abinci tasha magani" tashi Ayush tayi takama hanunta suka shiga hadadden bathroom din dakin sukuma su Zainab da Ihsan da yan uwanta sukai falo suna kallon hadadden gidan dayasha kayan more rayuwa. Fitowa sukayi daga bayin tana wani irin kamshin turare ta daura wani farin towel daya tsaya mata acinya sai wani irin sheki take an mata gyaran gashi, gashin yay wani irin tsawo yay baki sosai yana sheki da kamshi, wani doguwan riga na bacci Anty Lami ta bata tana kallon yanda idanunta suka kumbura suntun tasaka sanan tasa hijabi tai nafila dantai isha'i tun agida tana idarwa Anty Lami tahada mata wani farfesun kaza dasuka taho dashi Kaka ta basu tace abata da daddaren dawani kunun aya, da kyar ta iya taci sanan tasha kunun ayan sosai tabata paracetamol tasha tana yatsine fuska daurewa kawai take amma sotake tai kuka sosai ko zuciyarta zatai mata sanyi, wai yanzu shikenan tai aure, saida abincin yadan kwanta sanan Anty Lami tace ta tashi taje ta kwanta ahankali ta tashi tana kallon durmemen lumtsatsen gadon tahau kai gudun kar Anty Lami tamata fada Anty Lami ta lulubeta da bargo sanan ta kashe mata wuya tace "kiyi bacci karkiyi ciwo, bari muje falo mu gyara jere anjima zan shigo kinji" gyadamata kai tayi ahankali Anty Lami tawuce tafita zuciyarta cike da tausayin yarinyar. Falo sukaje sunata hira suna ciye ciye suna zaga gidan. Kasa koda rufe ido tayi sai kukan datakeyi bana wasaba ko kadan batason auren nan, yaya zatayi tai rayuwa da Aadil? Tayaya? Sosai take missing Mama so kawai take taje gidansu tai kwanciyar ta adakin Mama, kuka tai sosai har kanta yafara wani irin sarawa, daga bayane bacci ya awon gaba da ita. Sallama Mami tayi Baffa yabata izinin shigowa bude kofar dakin tayi ta shiga tana kallon Aadil dake kwance kan gadon Baffa hanunshi rike da chocolate yana share hawaye Baffa kuma na zaune gefenshi da alamu magana yakemai, yana ganin Mami yatashi zaune da gudu yana kallonta yana turo baki yana shirin fashewa da kuka, ahankali ta zauna kusada shi kan gadon da saura yafada jikinta ya rungumeta muryanshi narawa sosai yace "where is my Hamida Mami?" murmushi Mami tayi ta daura hannu kan wuyanshi sabida zafin dataji sosai tace "don't worry zaka ganta gobe kaji" make mata jafada yayi a shagwabe hawaye na gangarowa daga idanunshi yace "i want to see her now" shiru Mami tayi tana kallonshi ganin ya chanza matayau saikuma tai murmushi tace "zaka ganta gobe kaji" fadawa yayi jikinta yafashe da kuka sosai, shafa bayanshi tayi ta kalli Baffa cikeda damuwa tace "banga Aabid ba Baba, numbershi baya shiga, baban suma bangan shiba kona tambayeshi koyay trying number shi, duk bangan suba Baba" gyara zama Baffa yayi yace "Aabid yace yana Lagos yaje wani aiki dazu nakirashi da banganshiba" da sauri Mami tace "shine bai fadamin ba" tai maganan asanyaye ta kalli Aadil dake kuka ajikinta tace "tashi muje ka kwanta Aadil yauka dade bakai bacci ba" Dakinsu Mami tabude ya ta shiga yana biye da ita zama tayi abakin gadon su yazo ya kwanta ya daura kanshi kan cinyarta yana goge kwalla ahankali yace "Mami where is Bid" kallon fuskarshi tayi kafin ahankali tasa hanunta cikin soft gashin kanshi ta shafa ta kakalo murmushi tamai tace "don't worry he will be back tomorrow kaji" gyadamata kai yayi yace "Mami My Hamida" murmushi tamai tace "itama zaka ganta gobe kaji" gyadamata kai yayi ahankali ya chusa kanshi cikin cinyarta yana kuka sosai yace "i want to see her now, you said she's my wife ko?" anatse tace "yes she's your wife Aadil, zaka ganta gobe i promise" sakin kuka yayi sosai yana shure kafa, tagumi Mami tayi tana kallonshi tama kasa magana kukanshi nataba ranta amma dole yay hakuri har gobe yanzu da mutane awurin Hamida, ahaka bacci yay gaba dashi sai ajiyan zuciyan kuka yake cikin dabara ta zare kafar nata ahankali tana kallon agogon bangon dakinsu ganin sha biyun dare harda minti biyar to ina Abie? Abie baitaba dadewa haka baidawo gidaba, tagumi tayi tasake juyowa ta kalli Aadil dake bacci ta kalli wurin da Aabid yake kwanciya taji dukta damu tana wani irin mugun kewanshi, wayarta taciro tai dailing number Aabid din amma bai shigaba hakan yasa ta juyo ta tofama Aadil addu'a taja bargo tarufe shi sanan ta tashi tafita daga dakin harzata shiga dakinta saikuma tabude dakin Abie ahankali ta shiga babu kowa dakin sai kamshi da dakin yakeyi maida kofan tayi tarufe tana kallon ko'ina tadawo ta zauna akan gado tai dailing number Abie amma sai cemata switch off yake hakan yasa ta tashi tawuce ta shiga bathroom dan dama dakinta cike yake da mutane, kaya tacire tafara wanka saida tagama sanan ta daura towel tadau brush tafara kara taji sosai kaman fadowan abu hakan yasa ta cire brush din daga bakinta da sauri magana taji. "wayyo Allah Ozo kayafemin, great ine Ozo forgive me, wayyo karka kasheni dan Allah banso namutu yanzu narasa yanda zanyi nahana auren ne, Ozo please don't purnish me, Oz..." da sauri Mami ta jefar da brush din ko dauraye baki bata tsaya yiba jin muryan Abie tabude bayin da sauri tafito wani irin kwalalo ido tayi tace "innalillahi wa innailaihi raji'un Abie". [11/29/2019, 6:16 AM] Aishat Muhammad: 37... Bude idanunta dasukai wani kala sabida kankamesun datayi cikin tsoro tayi ta kalleshi jin maganan dayayi tana kokarin fizge kanta daga jikinshi, make mata kafada yayi danko kadan bayason ta tashi daga jikinshi wani irin dadi yakeji da shauki dawasu abubuwa dayake sashi yakejin he wants the moment to go on batare daya yankeba, yanda yake kallonta yana mamatse kafa sosai dan he could feel yanda yake dripping down there, sosai taji wani tsoro dudda bata lura da wat he's having ba dan hijabin ta yarufe mai cinya, ahankali tace "tokasakeni na zauna kaji" make mata kafada yayi hawaye suka zubo daga idanunshi a shagwabe yana karakai bakinshi kan kumatun ta da sauri ta runtse ido gam sabida yanda tsigan jikinta kewani irin tashi, ahankali yadaura bakinshi akan kumatun wani irin nishi tayi tasaki kara ahankali. "wayyo" tarike wuyan riganshi da kyau sabida yanda tafin hanunta kemata wani irin shocking, da sauri da sauri yake lasan soft kumatunta kafin ya birkito da fuskarta ahankali yana kallon fuskarta yanaji kaman kanshi zai tarwatse, lips dinta dake shining din man bakin data shafa ya kafe da ido baisan lokacin daya wani irin daura bakinshi akan bakin ba ya shiga kissing dinta da sauri har wani nishi yake yana sauke ajiyan zuciya shi kanshi baisan meyake yiba kanshi kawai ke

Table of Contents

Chapters

128 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128