Skip to content

Chapter 48

Chapter 48

In Bani Book One Complete Hausa Novels 1,200 words 0 views Progress saved
Download Book

da zuwana yana ina?" ganin yanda take maganan da confidence yasa security ya yarda yace "suna asibiti wajen jikanshi mara lafiya" da sauri Kaka tace "wani asibiti ne?" "prestige private hospital" "kaini asibitin Faruku" dogon tsaki Faruk yaja dakuwa tamai tace "uwarka kama tsaki bani ba ja'iri kawai" hararanta yayi ta madubin gaban mota yace "nifa ki kawo kudin mai nasa ato bazaki kararmin da mai a gantali ba" hannu ta tusa a cikin lalitan ta tace "nagode ma Allah dai niba matsiyaciya bace daka kwance min zani a titi" dubu daya ta zaro ta wurgamai tace "gashinan kasa" murmushi yayi ya dauki kudin yarike dukdan ya kular da ita sanan ya kunna motar yaja har zuwa asibitin parking yayi yace "nidai wlh bazan biki ciki ba rana yay yawa" bude motar tayi tafita tace "kuma wlh katafi ka barni Allah ya isa" tai cikin asibitin tana Kalle kalle, ta tsaya agaban wata nurse dake rubutu tace "ke inane aka kwantar da jikan Alhaji Gambo Sawaba" sama ta nunama Kakan batare data kalleta ba tana rubuta, tabe baki Kaka tayi ta wuce tace "mummuna sai masifar kafidiri Faruku ya kawomin ke yace kezai aura ai wlh saina fatattake shi, wayyo Allah kafafuwana wanan bene da shegen tudu yake" ta rike gwuiwa tana hawa matattakalan benen da kyar harta gama hawa, hango Baffa datayi yana dogara sanda sun shiga wani daki tareda likita yasa itama tai dakin da saurin ta, tura kofar dakin tayi daidai lokacin Aabid na kokarin cirema Aadil din oxygen daga hancinshi sabida wani irin tari dayake yi jini na fita yadagashi ya zaunar dan ance sudena barinshi yana tarin a kwance shikuma Dr yana kokarin hada wani allura da sauri da sauri Mami ta zauna akan wani kujera ta rufe fuskarta da handkerchief tana wani irin mugun kuka Abie na patting bayanta, shikuma Baffa na tsaye tareda Dr da Suleman big Mum da Muhammad sunje gida kawo abinci. Tarin dataga yanayi ita karan kanta Kaka saida taji tsoro ahankali amugun galabaice ko ido baya iya budewa yace "Hamida my wife Mami, Hamida" batasan lokacin da hawaye ya zubo mata ba ta share da sauri, alamu Dr yama Aabid daya gyarashi yazo yamai allura nan aka samu bacci ya daukeshi. "Allahu akbar kabiran wanan yaro nashan wahala" da sauri kowa na dakin ya dago kai ya kalleta harda Mami da rinanun idanunta, cike da mamaki Baffa yace "hajiya? Ya akayi kikasan nan?" karasowa cikin dakin tayi tana kallon Aadil dake bacci awahale akan gado ta kalli Aabid tace "sannu kaji kaima dukkai zuru zuru dan uwanka ba lafiya kaine Hassan ko Hussaini?" ahankali yace "Hussain" kujera Suleman ya miko mata zama tayi tana kallon Aadil din tace "wlh daga gidan ka nake nida jikanane ma yana mota awaje yana jirana, magana nazo muyi, alkhairi yakawo ni wanan karan ba shairi ba, share hawayen ki maman yan biyu" tai maganan tana kallon Mami dawasu sababbin hawaye suka zubo mata, dan murmushi Mami tayi ta share hawayen Kaka tai murmushi ta kalli likitan tace "abamu waje likita" murmushi likitan yayi yace "sorry" yajuya yafita saida yarufe kofan sanan Kaka tajuyo ta kalli Baffa tace "bayan kun tafi naji abinda nayi ban kyauta muku ba koba komi ai kaga d'a nakowa ne ko?" Baba Suleman da Abie da gabanshi ke mugun faduwa sabida fargaban abinda tazo dashi sukace "hakane" Kaka tace "kuma ai kaga Allah shike daurama bawan shi ciwo, da Allah yatashi dauramai ciwo ai bai nemi shawaran kuba kuma lokaci daya yakan iya warkan dashi, banda ma haka bamusan alkhairin dake tattare da auren su ba, dan haka ne yasa nai tattaki nabiyoku dakaina nazo na shaida muku kuzo gobe in sha Allahu sai asaka musu rana kuma nida kaina a goben nan zan shiryo jikata Hamida nataho da ita yaganta koya sami lafiya, kidena Kuka kinji nabaku auren Hamida" wani irin faduwa gaban Aabid da Abie sukayi atare, wani irin jiri ne yadibi Aabid da sauri ya dafa bango yana kara kallon Kaka, Mami kuma cikin wani irin murna da tsananin farin ciki ta zamo daga kan kujera tai sujjada tana godema Allah, Baffa da Baba Suleman kuma kaman anmusu kyautan makka, Kaka ma ta washe baki ganin yanda suke farin ciki, Tashi Mami tayi daga sujjadan tazo gaban Kaka da kneels dinta akasa tarike mata hannu zatai mata godiya kuma sai kuka ta daura kanta akan cinyar Kaka, dariya sosai Kaka tayi hawaye na cika idonta dan sosai ayanzu taji tanajin tausayin su tace "ya isa ya isa, ai yanzu Allah zamu gode mawa ba wani abu ba, babu zancen kuka kuma sai fatan samun lafiyan shi taso kiga" ta dagota tana share mata hawaye, murmushi Mami tayi tace "nagode Umma, nagode Umma, Allah ya kara lafiya ya kara arziki" baba Suleman ma da Baffa sukace "mun gode" tashi Kaka tayi tace "kunga jikana Faruku dan banza ne saiya iya tafiya ya barni sai anjiman ku Allah kara sauki" dariya akayi, ta tashi tana gyara zani tace "gobe in zakuzo karku manta da kudin kagani ina so, kudin gaisuwar uwa da uba, kudin saka rana da kayan sa rana" dariya Baffa yayi yace "shikenan hajiya angama" suka dunguma zasu rakata tace "dukku koma ku zauna gaku da mara lafiya, Allah kara sauki sai anjiman ku" tawuce tafita ta sauka kasa sai uban murmushi take kaman ba itace tagama Kuka dazuva ta fita daga asibitin tai wajen motan Faruk ta tarar dashi yacika kaman zai fashe daure fuska tayi ta shige motan ta share shi, kwafa yayi ya kunna motar yaja dawani irin shegen gudu dukdan tai magana aiko ta fashemai da kuka tace "ka tsaneni ko, dan Allah kawa Allah karka kasheni kagadai yanzu inada biki agabana, gobe dazaran ankawo kudaden dana lissafa musu nizan karba na likama Halimatu dubu biyu sauran yar sudan zan dauko afara gyaran amarya". Rage gudun motar yayi yajuyo ya kalleta yace "wace amarya?" . [11/23/2019, 2:45 PM] Aishat Muhammad: _🌹IN BANI 🌹_ Maman Abd Shakur 34 - 35 _This novel is for sale, karki karanta in baki biyaba, in kika karanta ina binki bashi pay anan or pay achan_ _in kinason novel dinan zaki turo 300 acess fee to 3107021073 first bank aisha Muhammad saiki turo evidence of payment ta watsapp number na 07012181461 sainai adding dinki a group din danake posting_ _you can also send MTN card ta watsapp number na 07012181461 for those da basu da account sainai adding dinki a group din danake posting kullum_ Da asuban fari Kaka ta tashi tana mitsike ido tana salatin annabi ta wuce bandaki tayo abunda zatayi tafito daure da alwala tadau charbin ta tasaka hijabi tahau kan sallaya ta kabbarta salla, saida gari yay haske sanan ta sallame ta ijiye hijabin kan kujera tafito tabude kofar sasan ta tafita tai dayan sasan indata tarar da Hamida da Zainab suna sharan compound din, Hamida ce tafara gaisheta tana murmushi tana sunnar dakai. "ina kwana Kaka" ballamata harara Kaka tayi tace "rike gaisuwar ki munafika" dariya Zainab tayi itama tace "ina kwana Kaka" kallon Zainab din Kaka tayi yanda takema Hamida dariya tana washe baki tace "ke dalla chan rufe mana wanan bakin mai kama da rubabben shadda" wani irin ware manyan idanunta

Table of Contents

Chapters

128 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128