Skip to content

Chapter 33

Chapter 33

In Bani Book One Complete Hausa Novels 1,202 words 0 views Progress saved
Download Book

yanda duk hankalin shi yatashi dukya rude, ya cire hanun daga bakinshi yakai hannun bakinshi yana hurawa yana kuka. "fo, fo, fo" Cikin tsananin fushi Kaka tace "kagani ko Sama'ila Hamida tadawo karuwa, kutashi ku fitarmin daga gida" tadau tsintsiyar kwakwa dake gaban dakin Hamida tayo kansu, da sauri Aadil yasaki hanunta yaja Hamidan yasata ajikinshi yamata rumfa yana kuka sosai cikin turenshi dayafi kwarewa akai yace "stop beating my wife, stop, stop, mugu, mugu" rufeshi da duka sosai Kaka tayi da tsintsiyar tana haki yana ihu, tako ina take kaimai dukan yaki sakin Hamidan, Hamidan itama tana kuka dan yanda Kaka ke dukanshi yana kuka har cikin zuciyarta takeji, cikin fushi sosai Kaka tasaki dan ragowan tsintsinyan daya rage a hanunta dan dukya katse a jikinshi tace "kubarmin gidana, kutashi kubarmin gidana, kubarmin gidana" Kaka ta hankadashi, da kyar ya mike tsaye yana rike da Hamidan har lokacin yana kuka ba'a taba dukanshi haka a duniyan nan ba, Kaka tawani irin tura keyanshi tana dukan bayanshi tarakasu da duka har wajen gate suka fita daga gidan. Binsu da kallo yan mutanen anguwan dake waje sukayi sabida yanda Kaka ke dukansu sanan tajuya takoma cikin gida ta rufe gate taciro wani karamin makulli daga lalitar ta ta kulle gate din tana masifa tana haki tace "inga mai fita daga gidan nan yau" taja kujera ta zauna anan gaban gate din tana karkada kafa tana kokarin ballan namijin goron data ciro daga lalita saikuma tafashe da kuka tana nuna kanta tace "Hamida, Hamida" tai kwafa tace "kinma kanki, uwarki kika cima mutunci bani ba". Ahankali tazare jikinta daga nashi cikin kuka sosai tawarware dan kwalin kanta dakeda girma sosai ta yafa ajikinta, hanunta yakara rikewa yana kallo yasa dayan hanunshi yagoge hawayen dayake yi dayaki dena tsiyaya yace "you are hurt, u are bleeding, those people are wicked" ahankali ta share idonta ta kallai yanda yake kuka sosai gashi sai kallonsu ake, ahankali cikeda jarumta tace "stop crying, am fine" kallonta yayi da jajayen idanunshi itama shitake kallo asanyaye, lumshe ido yayi wasu hawayen suka sake xubowa yace "i will tell Mami and Bid saisun rama miki" yasake kai hanunshi kan idanunshi yana kuka sosai, murmushi tamai taji wani irin tausayinshi tace "stop crying people are looking at u, let's go" gyada mata kai yayi ahankali miyau na xubowa, sosai yawani irin bata tausayi ga wuyanshi da kafadarshi duk shatin tsintsiya, ahankali tasa bakin gyalenta takai saitin bakinshi ta share mai miyan bakin, lumshe ido yayi hawaye suka zubomai, asanyaye tazare dan kwalin daga wuyanshi tace "i said you should stop crying" gyada mata kai yayi yabude idanun dake cike da kwalla ya daurasu akanta da sauri ta dauke kai sabida yanda taji idanunshi sunsa gabanta yafadi sosai ta daga kafa zatai gaba yariko hanunta gam da sauri ta juyo ta kallai suka sake hada ido yasakin mata wani irin kuka mai tsuma rai, da sauri tace "menene why are you crying?" kallonta yayi cikin kuka sosai kanshi da kirjinshi namai zafi sosai baimasan meyake jiba yakasa magana, dan matso wa tai kusadashi tace "menene? Tell me" kafeta da ido yayi yana kuka batare dayah magana ba, cike da damuwa idanunta sun ciko sosai da kwalla tace "tell me Aadil menene?" ahankali yana kallonta da idanunshi dasukai ja suna kyallin hawaye yace "I love you Hamida my wife". [11/13/2019, 8:46 PM] Aishat Muhammad: _🌹IN BANI 🌹_ Maman Abd Shakur 22.... _This novel is for sale, karki karanta in baki biyaba, in kika karanta ina binki bashi pay anan ko pay achan_ _in kinaso novel dinan zaki turo 300 access fee to 3107021073 first bank aisha Muhammad, saiki turo evidence of payment ta watsapp number na 07012181461_ _Zaki iya turo MTN card 300 ta watsapp number 07012181461 sainai adding dinki a group din danake posting_ Ko motsi kasawa tayi jin abinda yafadin mata saima wani irin kallon idanunshi datakeyi, ahankali yakamo hanunta yana kuka yana lumlumshe mata ido gwanin ban sha'awa yace "i love you Hamida, and we will marry just like Mami and Abie right?" shiru tayi takasa magana jikinta yay wani irin shegen sanyi tundaga yatsar kafarta, lumshe ido yayi yasake budesu ya kalleta araunane kafin yasakin mata wani irin kuka, ta tsani taga yana mata kuka, sosai kukan shi ketaba mata rai, da sauri ta gyadamai kai tace "yes" wani irin ware mata manyan eyes dinshi yayi yace "yes Hamida my wife, she will marry me like Abie and Mami na yay" yay maganan yana mata fari da ido yana juyawa, tsayawa tayi tana kallonshi sosai taji tana wani irin tausayin shi to wai mutunmin dayake da lafiyan shi meya dawo dashi hakane? Meya maidashi haka? Hanunta taji ya fizgo yace "lets go, bazamu koma dat mugu house bako" ahankali ta karbe hanunta daga rikon dayamata suka cigaba da tafiya, batamasan inda zasuba gashi ko naira daya batadashi tafiya kawai suke yana mata surutu yana kirga hanunshi yana nuna mata yana murmushi, sosai yake wani irin farin ciki yana murna sabida tacemai yes sai tsalle tsalle yake akan hanya yana kallon fuskarta, duk in sukazo wuce bishiyan fulawa saiya katso yabata, karba kawai take tana murmushi amma matsalan datake ciki yawuce tunaninshi. Gidan data boye jiya sukaje, atare suka shiga yana tsalle tsalle, pure water data gani awurin tadauka da sauri ta bude tai alwala, Aadil dake tsalle tsalle shima yazo da sauri ya tsugunna yana kallonta sai leken fuskarta yake, turo mata baki yayi yace "me too zanyi alwalan" zaro ido tayi ganin saura dan kadan ruwan, mikamishi tayi da sauri ya karba yana murmushi yace "thank you my wife" yafada yana nuna kanshi yana wani irin fikifiki da idanunshi dimples dinshi na lotsawa, tashi tayi da sauri batason tana kallonshi inyana mata irin abubuwan nan dan wlh wani irin kyau da kwarjini yake mata bana wasaba, karasawa dan filin dakin tayi ta gyara kasan wajen da hanunta sanan ta yafa dan kwalin kanta da kyau ajikinta ta kabbarta salla sai alokacin taji zuciyarta yarage mata nauyin dayake mata na kunci da azaba sosai, yay wani fayau kaman an kawad da damuwanta, salla tayi tai addu'a Allah ya bayyanar da yanuwanshi burinta kawai bai wuce yaga yan uwanshi yatafi gidaba ita saita tafi gidan Anty Lami yayar Mama, zuwa yayi shima ya tsaya a gefen ta yafara sallan murmushi kawai tayi tacigaba da addu'oin datakeyi. Jinginar da bayanta tayi da bango ta daura kanta akan guiwowinta tai shiru idanunta sun cika da kwalla sosai, alamun mutun dataji akanta yasa tabude ido ahankali, hada ido tayi da Aadil daya leko da kanshi yana wani irin kallonta, ganin yanda hawaye yacika idanunta yasa duk yabi ya damu, zama yay a gefenta ya daura hanunshi akan kadadarta yawani irin dago kanta daga jikin kafafunta da karfi, kallonshi tayi shima kallonta yake ya daure fuska sosai, akumbure yace "why do you want to cry?" dan lumshe ido tayi da sauri tana kokarin ture hanunshi daga kafadarta takasa sabida yanda yarike ta gam, jiyayi kanshi yadau zafi da sauri ya fada jikinta yakai fuskarshi saitin nata, arude tabude idanunta dake gab da zubar da kwalla tace "Aadil kadena stop, kasakeni" makemata kafada yayi yakai hanunshi ya daura akan saman idanunta yana leka idanun

Table of Contents

Chapters

128 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128