Chapter 87
Chapter 87
min tausa ya riƙe hannuna muka tashi,Arman na hango da mahaifinsa.wanda mahaifin nasa yaje ya ɗakkosa a makarantar sojoji da ke kaduna. Shi daman tun tasowarsa ya keson aikin mahaifinsa wato soja. Da sauri yazo ya zo ya rungomeni yana murnar ganina.ina ta murnar ganin ɗana,Yaya Bilal wanda yaci wankan shadda kamar wanda be fara manyanta ba.don haryanzu shekararsa arba'in da baƙwai.don haka har yanzu kamar saurayi na ke ganin abina,don gaskiya jikin yaya Bilal me kyau ne,kullum sai inga kamar ana ƙara masa kyau. Haɗamu ya yi dukkanmu ya rungumemu,mu duka iman ce kawai bata nan tana skull cikin farin ciki na kalli iyalina ina jin wani irin mugun daɗi har cikin rai na. Adaren ranar na haihu ɗa namiji me kama da yaya Bilal,bayan anyi suna ina zaune ina shafa mai ya shigo,ya ajjemin wata takadda kan cinyata.na kallesa cikin tsoro.amman na daure na buɗe.da sauri na tashi na rungumesa.ya biyamina hajji harda umra nida yarana baki ɗaya.daman kuma su Mamana da baba Abdullahi suma zasuje. Na rungumesa na ce"Allah na gode maka daka bani miji nagari abin son kowacce mace.na gode mijina Allah ya albarkaci dukiyarka.ya albarkaci yaranmu dana al'ummar musulmi baki ɗaya." Bai bari na ƙarasa ba ya yi kan faffaɗan gadonmu me kyau.muna dariya cikin nishaɗi. *Alhamdulillahi* Hmmmm laifin daɗi ƙarewa anan na kawo ƙarshen wannan littafi nawa,me suna ABIN CIKIN ƘWAI.gaskiya ni kai na dana rubuta littafin naji daƊinsa sosai,saboda wasu darussa dani kai na dana Ƙaru,don labarin na gaske. Fatana Allah ubangiji yasa mu amfana da abinda ke cikinsa,abinda na rubuta dai dai Allah ya bamu ladan baki Ɗaya,akasin haka kuma Allah ya yafe mana baki Ɗaya. HaƘiƘa babu abinda zan ce wa ubangiji sai godiya,saboda yadda kuka nunamin soyayya da Ƙauna Allah yabar zmnci amin. dafatan zaku biyoni asabon littafi na,wanda har sai yafi abin cikin Ƙwai haƊuwa,don shi labarin ba na mutum Ɗaya bane,labarin xai zamo kamar drama don zai zamo akan mutum uku ne,waƊanda suka sha gwagwarmayar rayuwa. SUNAN LITTAFIN👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻 *MICIJIN SARI KA NOƘE* DUK WANDA YASAN KARIN MAGANA YASAN ABINDA LITTAFIN YA KE MAGANA AKAI.KU DAI KU BIYONI DON JIN YADDA ZATA KAYA. *KU KASANCE DA GAWURTATTU BIYAR INSHA ALLAH SUN SHIRYA TSAF DON DAWO MUKU DA SABBIN LITTAFINSU,AMMAN SAI MUN HUTA NAN DA ƊAN WANI LOKACI. *TAKU HAR KULLUM* *ummu maher(miss green)* don Allah duk wanda ya karanta littafin nan yaji daɗinsa,ya yimin addu'ah akan Allah yacikamin burina. Ilove u too all.
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87