Skip to content

Chapter 72

Chapter 72

Abin Cikin Kwai Book One Complete Hausa Novel 1,289 words 0 views Progress saved
Download Book

baki na na ce"sunana Rahma amman anfi kirana da khairat.ni ba budurwa bace bazawara ce don ina da yara ma har huɗu". Da sauri ya ce"wow nice name amman khairat baki yi kalar ƙarya ba,ta yaya zaki ce min yaranki huɗu?gaskiya ni bann yarda ko ɗaya ma kina dashi ba"?.ya faɗi hakan yana kallona yana murmushi. Samun kai na yi a mai mayar masa da murmushin na ɗakko wayata na buɗe hoton ƴan huɗu na na nuna masa."Wow inason waɗannan yaran amman wannan macen tafi kama da ke?kuma yaya na gansu duk kusan kansu ɗaya"?. Murmushi na yi na ce"ƴan huɗu ne yanzu shekararsu biyu da ƴan kai."murmushi ya yi sannan ya kalleni kallon cikin ido sannan ya ce"gaskiya kin iya haihuwa Hayaty'nima haka na keson ki haifamin ƴan 8 ma".sosai ya bani dariya,ya shagala yana kallona cikin nutsuwa na jiyo muryarsa yana ce wa"i lov u khairat".da sauri na kalles ya kalleni kallon cikin ido. To Shahid dai sai da ya rakani har gidan Anty Halisa,da ya ke da body guad ɗinsa yazo don haka ya ce ya biyosa da motarsa. Har zan fita daga motar sai naji ya ce"Hayatee".da sauri na jiyo jin maganarsa kamar sarewa.cikin shauƙi na kallesa.shima ya kalleni sannan ya miƙomin wayarsa ya ce"samin number ɗinki awayata".babu musu na amsa na saka mishi number na miƙa masa.murmushi ya yi sannan ya ce afito lafiya".nima murmushin na maida masa da sauri na shige gidan ina murmushi. Halisa na falo tana saita agogon ƙaton falon nasu wanda ya goce,ta bayanta naje na rungume ta zata runtuma da gudu na kyel kyale da dariya sosai.ta ce"wayyo maman ƴan huɗu so ki ke in saki fitsari awando ko?"murmushi na yi na zauna ina ce wa"to yi haƙuri ina yaran nawa suna skull ko"?. Murmushi ta yi sannan ta ce"eh duk suna skull me sunanki dai kin san tana gidan hajiya inpact ma ta koma cen da zama".dariya na yi sannan na ce"ai kuwa har can sai na bi taƙwara ta".sai kuwa Anty Halisa ta ce"a gaskiya khairat banji daɗin abinda ki ka yiwa mijina ba,don ya ce yana sonki sai kuma ki wulaƙanta min shi"?. Murmushi na yi sannan na ce"mijin naki ne bai yi min ba".na faɗi hakan cikin zolaya dana ga taji haushi sai na ce"Anty Halisa bazan iya auren mijin ki ba ki yi haƙuri,ban cancanci in auresa ba sam,kinga na farko mijinki ne.na biyu abokin babansu haidar amini ma.ta yaya ki ke zatan zan auresa in lalata wannan zumuncin".? "Haba khairat wannan fa ba uxuri bane,ai aure babu ruwanshi da wannan tunda dai sunna ce,amman ni banji daɗi ba gaskiya,yanzu ba gwara akawo maka wadda kasan halinta ba,?kina tunanin don haka ya faru ba zai nemi wata ba?to su maza ba haka suke ba,muddin suna son yin aurensu to babu shakka sai sunyi,khairat ina tsoron wataran a kawomin wadda zata tarwatsamin ahalina.khairat ina tsoron matan yanzu,don Allah ki amince masa". Dafa kafaɗarta na yi na dinga batz haƙuri sannan na ce ta dage da addu'ah don ita kaɗai ce mafita. Anan ma na ke bata labarin shahid ta saka dariya ta ce"inye wato balarabe shine ya yiwa mijina ƙafa ko?sosai taban dariya na ce"Anty halisa gaskiya inason shahid wallahi,ammanfa ni ina tsoronsa saboda kyaunsa ya yi yawa fa".murmushi ta yi sannsn ta ce"babu komai khairat tunda dai kina sonsa ki bashi dama ki gani,ai kinga ba zai yiwu ki yi ta zama babu aure ba ko"?. Murmushi na yi na ce"haka ne insha Allah zan bashi dama,nan dai muka cigaba da hirarmu. Tun daga ranar sai Bilal ya ƙwashe ƴaƴansa daga waje na suka koma wajen hajiya Ruƙayya,naso inyi magana mama ta hanani ta ce ai duk ɗaya ne,kuma nemsn magana ya je dani in kyalesa.itama maman na yi mata maganar Shahid ta yimin fatan alkhairi. Na wuce sashen hajiya kaka mero ma na nan don yanzu ta ƙara haihuwar mace ƴaƴanta biyu kenan,na farkon namiji ne yanzu kuma mace. Hajiya kaka ta kalleni sannan ta ce"yanxu khairat kin ƙwammace ki yita zama haka babu aure hakan kuwa xai yiwu?.ni wallahi idan gaji zan yi wa malik magana kawai anemo wani a ƙauye a haɗaku nima in huta." Da sauri na kalleta na ce"haba kaka har yanzu fa shekara ta 23 ko da biyar ban kai ba,sannan sai awani fara yimin zancen aure,auren ma da ɗan ƙauye?ai kuwa ba zai yiwu ba".mero ta ce"maman ƴan huɗu yasin kada ki yarda haka kawai." Muka saka Hajiya kaka agaba da tsokana.da ta gaji ta saka radionta akunne ta barmu muna ta hirarmu da mero,sai ga yaya Salim bayan mun gaisa na tashi zan tafi sai naji hajiya kaka na ce wa"ah lallai Salim ka samu dama yau fa ina kallonka ka shigo wajen nan yafi sau biyar,me ka ke nufi?to ni dai ba dani ba wallahi ka ɗauketa ku tafi daman.ba zai yiwu kuzo ku sakani gaba ba kuje cen kuyi shaiɗancinku." Dariya na yi na fita Yaya Mukhtar na gani yasha mur ya wuce,ni dariya ma ya bani don tun bayan mutuwar aure na ya takuramin akan na aures na ƙi to shine fa yanzu har da gaba. Wayata naji tana ƙara ina ɗauka naga baƙuwar number ce na ɗaga.muryar Shahid naji yana ce wa to khairat na je har wajen aikin Abbinku ya bani damar tsayawa da ke."sosai na yi mamakin daya sanni haka ina cikin mamakin ya ce"leƙo ina ƙofar gida." Da sauri na yi hanyar waje ina fita na gansa a ƙofar gidanmu,ya yi wani irin mugun kyau cikin irin kayanmu na hausawa shadda ya saka baƙa me mugun tsada da kyau,kasancewarsa fari sosai ba ƙaramin kyau suka yi masa ba,na ƙarasa inda ya ke a hankali ina murmushi.shima murmushin ya mayar min sannan ya ce"our wlcm my Hayatee". dai dai nan motar Yaya Bilal ta sanyo kai yaci wani irin mugun burki ya fito,idanuwansa duk sun ƙanƙance saboda ji da masifa. *Sirrinki* RAGE KIBA DA TUMBI DA GURJI DA SAURAN AMFANINSA Gurji na dauke da sinadaran magance gautsin fata sannan yana taimakawa wajen sanya fata sheki da laushi. Kashi casa’in da biyar na gurji na dauke da ruwa don haka yana da kyau a kasance wajen cin gurji domin samun lafiyar jiki da kuma maikon da ke toshe magudar gumi wadda hakan yakan haifar da fesowar kuraje wadda sai an dage kafin a rabu da su. Wannan kayan lambun na taimakawa wajen rage kiba ga mace idan har ta kasance cin sa shi kadai da kuma rage cin abinci masu nauyi wadanda ke gina jiki. MATAKAI: 1)-Domin rage kiba ko tumbi; a samu gurji sannan a fere bawonsa sannan a yayyanka shi kanana sannan a zuba a na’urar markade a markada shi sai a tace ruwansa sannan a zuba cokali biyu na zuma a ciki sannan a zuba a kwalba a jijjiga kwalbar. Sannan a hada da ruwan lemun tsami da citta sai a rika sha yana rage kiba da tumbi. 2)- kurajen fuska; a markada gurji da ruwa zalla bayan an fere bawonsa sannan a samu auduga a rika shafawa a fuska sau biyu a rana domin magance kurajen fuska da kuma sanya sulbin fata. 3)- Hasken fata; a markada gurji sannan a matse ruwan lemun tsami a ciki a rika

Table of Contents

Chapters

87 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87