Chapter 74
Chapter 74
wani abu yana yi masa yawo sosai,ranar dai Bilal kusan Ƙwanan zaune ya yi,saboda tsananin tashin hankali,gobe khairat Ɗinsa xa ta Ɗaura aure?da wani ba shi ba?za ta tafi gidan wani?yanzu shikkenan sun rabu har abadan?tuni ya dinga kuka kamar ba shi ba,tabbas yanzu yaga illar rashin yin bincike kafin Ɗaukar mataki,kuma yanzu yaga illar yin saki har uku,da Ɗaya ya yi mata ko biyu da yanzu suna nan zamansu gwanin sha'awa. Anan nake jan hankalin maza akan mu kula mu daina yanke hukunci cikin fushi,an sani kuma an yarda ita rayuwar aure tana zuwa da Ƙalubale daban daban kuma sai anyi haƘuri sannan ake samun abinda ake so,don haka mu kasance masu haƘuri ako ina kuma aduk halin da muka tsinci kanmu. to nima anawa Ɓangaren hakan ta kasance amman tsaƁanin tunaninmu ba Ɗaya bane da Bilal ni da Shahid ci ke muke da zumuƊi da son kasancewa da juna,na tuna gobe iyanzu ina rungume jikin mijina abin alfaharina,ina matuƘar son shahid son da bai ko na yaya Bilal ba,don sai yanzu na gane ashe lokacin ban san ma wani so ba,sai yanzu nasan so don shahid ya shayar dani madarar soyayya. ****** Washe gari na chaƁa adona cikin wata doguwar riga wadda shahid ya kawomin me shegen kyau,kalar skye blue ta tasha kwalliya har ya gaji,kowa sai bina da kallo ya ke kamar wata acikin zarah,gidanmu ya cika Ɓam,Ƴan huƊu ma sunsha Ƙwalliya sosai da skye blue Ɗin shadda aka dinga yi mana hotuna dasu,don tun sassafe ya aiko da wani me hoto wanda ya Ƙware yasan kuma aikinsa,kuma baƘar fata ne amman ya iya hoto sosai yasan kuma aikinsa,don duk wanda aka yiwa hoton sai ya yi murna saboda hotunan suna fita tarwal sosai. iyaye na guda 12 duk anyi mana hotuna dasu gwanin sha'awa ga Ƴan huƊu agaba suma sunyi kyau. Ɗaki na ya cika da Ƙawaye sosai,Mukaji shigowar angwaye bayan an Ɗaura aure,da sauri nadiya ta ce"khairat tashi ki leƘa kiga angonki sai jin kunya ya ke". Ai banji kunyar ba kuwa na tashi ta saman bene ina hangosa,don daman baba na ya bamu mukulli muka haye saman,babu hayaniya babu komai...... .✍🏿 07068606171 *GAWURTATTU BIYAR, TAFIYAR TA MUSAMMAMN CE. 👯♀️👎👇👇* 1, *MU GANI A ƘASA...*🔥 _Ummu Affan_ 2, *ABIN CIKIN ƘWAI..*🥚 _Ummu Maher_ 3, *GUNTUN GORO..*💥 _Mom Islam_ 4, *GISHIRIN ZAMAN DUNIYA*🌎 _Mrs Bukhari_ 5, *AUREN WATA TARA*👩❤️👨 _Miss Hajo_ Guda biyar 1k Guda huɗu N700 Guda uku N600 Guda biyu N500 Guda ɗaya N300 *DOMIN TURA KUƊIN KAI TSAYE*👇 0037219728 Fatima Rabiu Sunusi StanbicIBTC Bank. Domin tura shaidar biya👇 0810 433 5144 Masu tura katin MTN👇 0814 179 9224 Ƴan Ƙasar Niger zasu tura nasu anan.👇 0817 952 3215 Guda biyar 1000f Guda huɗu 700f Guda uku 600f Guda biyu 500f Guda ɗaya 300f *TEAM GAWURTATTU BIYAR TAKUN FARKO TAFIYA TA MUSAMMAN.* 🔥🥚💥🌎👩❤️👨 _*Miss green ce*_🤙🏿 [23/09, 16:30] Miss Green🍀: *🏮ABIN CIKIN ƘWAI🏮* littafi na 3 *by✍🏿* Ummu maher(miss green)🍀 Wattpad user name Rabiatu333 Arewabooks rabiattu0444 *Sirrinki👂🏻🌈* *Ciwon basir* abubuwa da yawa suna kawo basir kamar haka👇🏻👇🏻 *Yawan cin maiƙo* *yawan cin yaji* *shan lemon ƙwalba* (abu me gas) *shan zaƙi* (chocolate) abubuwan da ya kamata mai ciwon basir yaci👇🏻👇🏻 *Lemon ɓawo* (fruit) *abinci mai ganya* (latas,cabbage d srnsu). basir yana lalata mace sosai don haka ki kiyaye cin abinda zai kawo miki basir. --------------------------- 89. . . . . . 90 . . . . . . .ina ganin ya taho inda muke da sauri na matso inda Shahid ya ke,ina murmushi sosai abin ya bawa Bilal haushi ya daki gaban motarsa da hannunsa saboda tsabar takaici ya shiga motar ya wucesu fuuu,aka buɗe masa gate ɗin ya shige,yana jin wani irin bugawar zuciya kamar zata fito waje. Ko kallon ƙurarsa banyi ba Shahid ya ce"Hayatee dafatan kina lafiya"?.murmushi na yi na ce"lafiya klau dafatan kaima haka"?.na lura yaji daɗi sosai da yadda na karɓesa ya kira amminsa awaya muka gaisa.bai cemin in shiga cikin motarsa ba nima banyi ƙoƙarin shiga motar tasa ba don daman shiga motar saurayi bata cikin aƙida ta,kuma a musulunce ba dai dai bane yin hakan rashin tarbiyya ne. Sosai muka yi hira harda dariya zuciyata ta nutsu dashi sosai.kuma ya cemin sunyi magana da Babanmu zai aiko gidanmu a saka rana nan da wata biyu masu zuwa,na yi murmushi na ce"kai gaskiya wata biyu ya yi kaɗan".murmushi ya yi shima sannam ya ce"awaje na baiyi kaɗan ba Hayatee ni da zai yiwu ma yanzu a ɗaura mana aure kawai,da nafi kowa more aure". Dariya maganarsa ta bani na ce"haba sai kace wata ƴar tsana"?.haka dai muka cigaba da hirarmu gwanin sha'awa.kamar haɗin baki sai ga Yaya Mukhtar shima yazo wuce wa,ko kallonsa banyi ba,tunda idan na gaishesa baya amsawa.shahid da saurinsa ya matso ya miƙa masa hannu don suyi musabaha.amman sai yaya mukhtar ya kauce ya yi shigewarsa gida alamar yana mugun jin haushinshi. Aƙwai abinda shahid ya yi daya ƙara sakawa naji ina matuƙar mugun sonshi,saboda yadda ya nuna ko ajikinsa bai damu ba,ya dawo muka cigaba da hirarmu ta masoya. ****** Hajiya kaka na shafa addu'ah Bilal ya shigo ransa amugun ɓace,Hajiya kaka ta ce"a'ah wai kai lafiyarka kuwa Bilalu?ka ke ta wani cika kana batsewa ko dai kai da wanine?".kamar yana jira sai kuwa ya fara magana cikin mugum fushi ya ce"wai kaka waye ya bawa wannan yarinyar damar tsayawa da wani awaje ne?gashi nan ta ɗakko mama wani kamar ƙwara,wai da sunan zance?to wallahi ni bazan yarda da wannan shashancin ba." Ya faɗi hakan cikin matsanancin fushi,da sauri kaka ta kallesa kallon baka isa ba sannan ta ce"kai kaga Bilalu binan hanyar ɓangarenku,baza kazo ka ce zaka yimin ihu a kunne ba,ko ubanka Audu bai isa yazo yana yimin ihu akai ba,balle kai karan kaɗa miya.to wai ce maka aka yi khairat baza ta yi aure ba ko me?ko kuwa so ka ke ta koma maka?ku cigaba da xaman dadiro?".da sauri Bilal ya kalleta ya ce"Hajiya kaka zaman dadiro kuma?saboda me zaki ce zaman dadiro zamuyi alhali ita matata ce". Ya faɗi hakan cikin zare idanu,jamar hauka sabon kamu,sai kuwa haiya kaka ta ce"inye ikon Allah sai kallo,Allah inajin Bilalu ka zare wallahi,ina karatun addininka ya tafi?ko kuwa lokacin da ka yi sakin mahaukaci ne kai?to bari kaji tun kafin in zagi uwarka Ruƙayya ka fitarmin daga sashe na kafin in yi maka ihu."sosai abin ya bawa Bilal mamaki ya ce"ok haka ki ka ce ko?ni ne mahaukacin ko?shikkenan babu komai indai khairat ce taje kome za tayi ta yi na daina ko kallonta". Ya faɗi hakan yana fita daga ɓangaren Hajiya kaka,Da sauri ta ce"yauwa tafi nono fari ai jeka ka yiwa uwarka Rakiya wannan haukar don ni nafi ƙarfin haukar ka,haukar banza haukar wofi kawai,ka saki matarka saki har uku irin na jahilai sannan yanzu ni kazo ka ce zaka ƙare akaina?a'ah ba zai yiwu ba,banci nanin ba nanin baza ta cini ba."ta faɗi hakan tana kunna ƴar radionta. Da ƙer muka rabu da Shahid,don na lura Shahid ɗan soyayya ne na ajin ƙarshe.ya bani wata kyakkyawar waya me mugun kyau da tsada na amsa na yi masa godiya. Ina shigowa gida na yiwa mama bayanin komai sosai ta yi murna da jin hakan,Baba yana dawowa ya saka aka kirani kaina
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87