Chapter 78
Chapter 78
ya yi banza dani ba.ƙarshe ma ya koma wajen mahaifinsa.na lura yaron yana masifar son mahaifinsa fiye dani.su kuwa sauran sunfi sona don duk inda na ke zaka gansu. Hajiya kaka ta shigo sashenmu da kanta tana sababi wai tun ɗazu ƴan kai amarya har sun fara ɗaukar mutane amman ni ban fito ba?samu na ta yi ina ta kuka kamar za'a kai ni gidan maƙiyi na. *Sirrinki*** 9)-KARIN GIRMAN NONO wasu matan wanda daga sunyi haifuwa daya zakaga nononsu ya zuba wannan yana saka me gida yayi miki kishiya Ki samu ,h/sauda,hulba,alkama,gyada,ridi, danyar shinkafa da busassen karas duk ki dakasu waje daya kina sha da madara peak Awa 2 kafin barci da kuma Awa 2 bayan barci… 10)-KAMMALA JININ HAILA KIDAWO DAI DAI Kisamu zuma da garin tagargade da almuskibayan kin gama wanakan tsarki saiki debo garin tagargajen ki dama acikin ruwa ki wanke gabanki dashi saiki dangwalo zuma ki rinka sakawa acikin farjinki sai ki bari idan dare yayi saiki dauko farin almuski ki kara shafawa acikin farjinki sannan ki jira dare yayi zakiga yanda mai gida zaiyi…SMILING 11)-BAKYA IYA GAMSARDA MIJINKI Kisamu furen tunfafiya da yayan zogale da gero ki dakasu lukui sannan kirinka sha dafresh madara daga ranar zaki fara gamsarda mijinki har sai ya gaji da kansa. 12-MATSI DA SANTSI Idan kinaso mijinki yarinka jinki cikakkiyar mace kisamu Lalle mai kyau ki kwabashi ki hada da zuma ki saka farjinki sai ki samuman zaitun da Baby oil ki dauko auduga ki rinka dangwalowa kina sakawa a farjinki wannan shine asalin matsi mai saka mai gida kyauta bayan haka sai kisamu kankana ki markadata ki hada da madara peak wannan shine zaki zama mai dadin jima i.. 13)-RAGE GIRMAN mama Samu Ganyen Lemon zaqi, Buhuru sudanyiya.Ki hada ki dakasu ki dinga shafawa a nonon zai Ragu amma ki rage shan madara Ki dinga soya hanta da kitsen akuya kina ci zasu ragu. 14)-SAURIN KAWOWA MANIYI Maza da dama suna bukatar jimawa awajen jima'i, amma hakan baya samuwa saboda daga sunfara jima'i, zasuyi relax to ka gwada wannan kasamu garin h/sauda cokali daya Sai kasamu kwai guda uku sannan ka hadasu ka soya kada ka bari ya soyu sosai insha allah za adace.. A RIKA MOTSA JIKI YAN'UWA ... 15)-ZAFI LOKACIN JIMA I Rashin ni'ima a farjin mace shiyake kawo mata jin zafi lokacin jima'i,shi kansa mijin zafi yakeji to ki gwada wannan kigani ki samuGero ki surfa ki hada da Mazar kwaila dakanunfari da man shanu ki saka ruwa ki dora akan wuta ya dafu sosai saiki tace ruwan kisha.,hm lallai ranar tun kafin dare zaki fara nason ruwa.. 16)-KI KARAWA KANKI DADI Kisamu dan bashana da gyadar mata dayayan kankana da farar biya rana da yayan zogale da mazar kwaila ki hadasu waje daya ki dakasu kirinka sha da madarar shanu zakiga yanda me gida zaiyi… 18)-SAURIN KWANCIYAR mama Kina budurwa kinaso kada nononki ya zube kafin aurenki ki daina saka damanmu kaya kokuma babu brz ko kirinka tsalle da sauransu kuma ki daina kwanciya rub da ciki ko kirinkadaga zani sama kina dannesu kuma rashinshan kayan marmari da rashin saka brz suma suna kawo saurin zubewar nonp 19)-YANDA ZAKI KARAWA KANKI hips Tabbas maza suna bukatar mace ne mai kugu saboda yana basu sha'awa musamman a wajen jima'i to amma ga yanda zakiyi kirinka shan kankana da salad (salak), kabeji sannan kirinka zama kusa da mijinki. 07068606171 *GAWURTATTU BIYAR, TAFIYAR TA MUSAMMAMN CE. 👯♀️👎👇👇* 1, *MU GANI A ƘASA...*🔥 _Ummu Affan_ 2, *ABIN CIKIN ƘWAI..*🥚 _Ummu Maher_ 3, *GUNTUN GORO..*💥 _Mom Islam_ 4, *GISHIRIN ZAMAN DUNIYA*🌎 _Mrs Bukhari_ 5, *AUREN WATA TARA*👩❤️👨 _Miss Hajo_ Guda biyar 1k Guda huɗu N700 Guda uku N600 Guda biyu N500 Guda ɗaya N300 *DOMIN TURA KUƊIN KAI TSAYE*👇 0037219728 Fatima Rabiu Sunusi StanbicIBTC Bank. Domin tura shaidar biya👇 0810 433 5144 Masu tura katin MTN👇 0814 179 9224 Ƴan Ƙasar Niger zasu tura nasu anan.👇 0817 952 3215 Guda biyar 1000f Guda huɗu 700f Guda uku 600f Guda biyu 500f Guda ɗaya 300f *TEAM GAWURTATTU BIYAR TAKUN FARKO TAFIYA TA MUSAMMAN.* 🔥🥚💥🌎👩❤️👨 _*Miss green ce*_🤙🏿 [23/09, 16:31] Miss Green🍀: 95. . . . . . .96 . . . .hajiya ta ce"ikon Allah yanzu in banda ma abinki ma meye na kuka yaron arziƙi.ga kuɗi,ga kyau,ga komai na jin daɗin rayuwa ai ni banga abin kukan ba?don haka tashi maza ki share hawayenki.babu abinda zai faru sai ikon Allah kinji".ta faɗi haka itama kamar itama za ta yi kukan. Ganin ina kuka yasa suma su iman fara kuka sosai rarrashin duniya amman suka ƙi yin shiru,tausayinsu ya kamani sosai na fashe da kuka sosai Hajiya kaka ta rungumemu mu duka muka fara kuka.da ƙer mama ta samu ta rarrasheni sannan mama da kanta ta gyaramin fuskata,ta riƙo hannuna aka yiwa su Haidar wayo aka fita dasu. Yana zaune a baysn mota,sai driver a gaban motar na shiga a hankali na zauna wasu hawaye masu zafi suka xubomin na saka hannuna zan goge,ban kula da wanda ke bayan motar ba kawai dai naga ya miƙomin handcachep ya ce"Hayatee bana son kukan nan fa,ni bana jin daɗin ganin hawayenki yana zuba."da kanshi ya gogemin hawayen cikin shauƙin do da ƙaunar juna. Ya riƙe hannuna ya janyoni zuwa ƙirjinsa sosai yana shafa baya na,ashe ba ni kaɗai ke kukan ba shima kukan ya ke,na kallesa na ce"Hubby me yasa ka ke kuka kuma?".murmushi ya yi sannan ya ce"kukan godiya ne ga ubangiji Hayatee,ban taɓa tunanin zanyi aure acikin wannan ƴan shekarun nawa ba,ayanzu ina da shekara 29 aduniya ban ma gama ƙarasawa ba,ban taɓa tunanin aure ba,sai dai ko da banyi niyyar auren ba ya zama dole inyi,kin san saboda me?". Da sauri na ɗaga kaina alamar ban san saboda me ba,sai ya yi murmushi sannan ya ce"hmm lokaci zaiyi zaki sani insha'Allah".ya riƙe hannuna har muka isa tamfatsetsen gidansu,wanda ya gaji da haɗuwa ginine plat amman me kyau sosai.ɓangare biyu ne agidan da nasa dana mahaifiyarsa. Shine ya fara fita ya buɗemin murfin motar,sannan yazo da kansa ya rungumoni ya fito dani,na rufe idanuwa na na tuno da wani abu da ya faru acikin rayuwata wanda ya shuɗe tuni,wato acen zamanin babansu haidar duk sanda zamu tafi unguwa bai taɓa bari na inyi tafiya da kai na ba ɗaukata ya ke kamar ƴar tsana. Na rintse idanuwa na gam,bana son tuno da duk wani abinda ya faru tsakanina da Bilal,abinda yafi shine in karɓi rayuwar da xan fuskanta anan gaba,don har ga Allah Shahid yafi ƙwantamin akan Bilal,don shi Bilal rayuwar aurensa dani sam ba abinda za'a dinga tunawa da ita bane,da farko na fuskanci ƙalubale a aurensa sai kuma na fuskanci abubuwa da yawa daga wajen kishiyata dama shi kansa mijin wanda alokacin baya ra'ayi na ko kaɗan. Maganar Ammi naji tana ce wa"Alhalan bikhi ya banat".anan kan haɗaɗɗiyar kujerar da ke sashen Ammin ya ajjeni,ya zauna kusa dani yana kallona sosai ya kamo hannuna ya riƙe,kunya ta isheni na saka gefen mayafina na rufe fuskata,Ammi na dariya ta ce"haba indai shahid ne ma har sai kin saba,don sam ɗana bai da kunya". Nan dai aka yi ta wasa da raha,nidai kaina yana ƙasa na kasa koda magana sai dai idan sunyi inyi murmushi kawai,amman zuciyata sam babu daɗi
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87