Chapter 79
Chapter 79
na rasa na meye?shin na rabuwa da yara na ne?ko na meye?tabbas nafi alaƙanta hakan akan rabuwa da yara na.ga abinda yafi tsayamin har na taho banga ko da ƙeyar Irfan ɗana ba,abin yaba kullemin kai da bani mamaki,yaro ɗan ƙarami har yasan abinda ke ɓoye?". Ammi har sashenmu ta rakamu tana riƙe da hannun ɗanta,na zauna abakim kyakykawan gadon na wa Ammi na riƙe da hannun ɗanta ta ce"to Shahid yau dai ka shiga rayuwar da baka taɓa shiga irinta ba,tun haihuwar har zuwa yanzu,nasihar da zan maka itace ka riƙe matarka hannu bibbiyu,ka kyautata mata kamar yadda zaka kyautatamin,yin hakan shine zai sa ka rabauta don Allah kada ka kasance me tauyewa mace haƙƙinta kaji". Murmushi kawai ya yi sannan ya riƙo hannun mahaifiyarsa ya ce"insha Allah Ammina zaki sameni amai kiyaye duk abinda ki ka faɗamin insha Allah Ammina".ya faɗi hakan yana rungume mahaifiyarsa.na lura tsakaninsu aƙwai soyayya sosai da kuma shaƙuwa,na lura su larabawa suna mayar da yaransu kamar abokansu. Bayan ta tafi ne ta aiko mana da wasu manya manyan farantai,waɗanda aka shaƙesu da kayan ciye-ciye irinsu kaysn marmari sai ɗawisu wacce aka banƙare ta,sai su shawarma irin ta larabawa. A hankali ya dinga ciyar dani yana yimin murmushinsa me tsayawa arai,na ɗanci kaɗan na ce na ƙoshi,murmushi kawai ya yi sannan ya fita da kayan ya dawo,ya umarceni da in tashi muyi alwala muyi sallah.a hankali na ce"bani da tsarki".na faɗi hakan cikin kunya ina me sunkuyar da kaina. Murmushi kawai ya yi sannan yaje ya ɗauro alwala yazo ya tayar da sallah,sai da ya yi karatun alqur'ani sosai sannan ya ɗaga hannunsa sama yana ƙwaranyo addu'o'i.nima na ɗaga hannuwa na ina taya shi. Sai sana ƙara yin wanka na saka rigar bacci,na gama saka kayan kenan sai gashi ya shigo ɗakin,na hangosa ta cikin madubi na sakar masa murmushi shima ya sakarmin yana sanye cikin wata lafiyayyiyar jallabiya wacce ta ƙara fitomai da ainihin kyaunsa,ya ƙaraso ta bayana ya rungumeni sannsn ya ce"haƙiƙa ina yi wa Allah godiya daya nuna min wannan rana me albarka.haƙiƙa inajin kaina kamar nafi kowani namiji sa'a arayuwata,haƙiƙa khairat samunki agun kowani namiji to ba ƙaramin alkhairi ne arayuwar ɗan adam ba.fata na Allah ubangiji ya bamu xaman lafiya". Murmushi na yi ina ce masa amin,ashe shahid dogo ne sosai,dana tsaya sai naga duka duka banfi rabinsa ba.kunya duk ta kamani tuni kafim inyi wani motsi ya sungumoni sai kan gado. ********* Washe gari. Ya rigani tashi ashe na yi bacci sosai na tashi ina kallon agogo ƙarfe kusan 9.da sauri na tashi na shigr banɗaki na yi wanka na fito,na zauna na mulke jikina da wani lotion me ƙamshi,ina buɗe sip ɗina naga wata doguwar riga ne mugun kyau,wacce ta gaji da haɗuwa green ce sai stones ɗinta fari ƙal me walƙiya. A hankali na saka rigar wacce ta ƙwantamin sosai ajikina,ta bayana na hango shahid shima cikin shadda dark green,wacce ta ƙwanta masa sosai ya matso inda na ke ya ce"wow amaryar Shahid gaskiya kinyi kyau". Murmushi kawai na yi ya ɗakko wata sarƙa me matuƙar kyau ina kallonsa ta cikin madubi ya juyo dani ya ce"ina ƙara jaddada godiyata ga Allah mahalicci na wanda ya tsara wannsn kyakkyawar surar ne matuƙar tsari da kyau." Murmushi kawai na yi masa ya fita me kwalliya tazo ta tsaramin kwalliya sosai na fito na yi rass dani gwanin sha'awa,aka sakamin wani ɗan abu kaina kamar sarauniya aka dunƙulemin gashi na atsakiya kamar doughnut.na yi kyau sosai kamar ka ɗaukeni.sannan aka ɗauramin net kalar ruwan toka wanda ya ƙwanta sosai akai na. Ni da kaina nasan na yi matuƙar yin kyau sai walƙiya na ke. Babban farlon namu cike ya ke da mutane harda mutanen gidanmu,na hango su haidar anyi musu ƙwalliya da ƙananan kaya ja da kuma ratsin fari sai suka yi kyau sosai,amman sai ban hango Irfan ba,tsoro ya kamani tuni naji jikina duk babu ƙwari. *Sirinki** GYARAN FARATAN KAFA DA HANNU Farce yana da amfani kwarai da gaske ta fuskar ginuwar jiki. Sai dai hakan ba zai samu ba sai idan har mun ba su kulawa ta musamman. Lafiyayyu kuma kyawawan farata su ne wadanda suke sumul-sumul babu wata gargada ko karkacewa a jikinsu. Za ki samu cewa gaba dayansu sun zama launi guda ba tare da wani dameji na rauni ko tabo a kai ba. Ga wadansu hanyoyi da muke ganin matukar za mu kula da bin su daki-daki, to za mu samu biyan bukata na mallakar kyawawa kuma lafiyayyun farata:- YANKE FARCE YANA DAGA CIKIN TSAFTA YAN'UWA MATAKAI: • 1)- Ki kula da farcenki ta hanyar zuwa salun akai-akai. •2)- Ki guji tara farce ya yi tsayi mai yawan gaske, wato akwai bukatar su zama a yanke a koyaushe. •3)- Ki guji cire farce da hakori. Ko da ya zama cewa wani abu ya taba farcenki ya yi irin dagowar nan, kada ki sa hakori ki cizge shi, domin hakan zai sa ya fita ba bisa ka’aida ba ta yadda har zai sa a tsarin farcen ya zama wani iri daban. Wato sai ki ga wani bangaren na farcen ya fi wani tsawo. A maimakon haka ki sami reza ko kuma abin yankan farce da ake kira da nail cutter ki yanke farcen da shi. •4)- Kada ki bari farcenki ya zama a jike koda yaushe, domin hakan zai sa ya rika kakkaryewa tun kafin ma ki kai ga yankewa. Idan ya zama za ki yi aiki da ruwa, yana da kyau ki sami irin safar hannun nan ki sa, don ta kare miki faratanki daga lalacewa. •5)- Kada ki yi amfani da alkamashi wajen yanke farcenki, ko da farcen ya kasance mai rauni ne, balle kuma ga wanda ba shi da wata matsala. •6)- Bayan kin kammala da yanke faratanki za ki iya samun man farce ki shafe su da shi, wanda hakan shi zai sanya faratanki su rika walkiya da sheki, ba lallai sai kin sanya jan farce ba. Idan har ke mai sha’awar tara farce ce to ki tabbata cewa kina kula da su ta hanyar fitar da duk wata dauda da ke shiga cikinsu ta zauna. Idan kika kula barin dauda ta zauna cikin farce ba shi da kyawun gani a ido ma, ballantana ga lafiyar jiki. 07068606171 *GAWURTATTU BIYAR, TAFIYAR TA MUSAMMAMN CE. 👯♀️👎👇👇* 1, *MU GANI A ƘASA...*🔥 _Ummu Affan_ 2, *ABIN CIKIN ƘWAI..*🥚 _Ummu Maher_ 3, *GUNTUN GORO..*💥 _Mom Islam_ 4, *GISHIRIN ZAMAN DUNIYA*🌎 _Mrs Bukhari_ 5, *AUREN WATA TARA*👩❤️👨 _Miss Hajo_ Guda biyar 1k Guda huɗu N700 Guda uku N600 Guda biyu N500 Guda ɗaya N300 *DOMIN TURA KUƊIN KAI TSAYE*👇 0037219728 Fatima Rabiu Sunusi StanbicIBTC Bank. Domin tura shaidar biya👇 0810 433 5144 Masu tura katin MTN👇 0814 179 9224 Ƴan Ƙasar Niger zasu tura nasu anan.👇 0817 952 3215 Guda biyar 1000f Guda huɗu 700f Guda uku 600f Guda biyu 500f Guda ɗaya 300f *TEAM GAWURTATTU BIYAR TAKUN FARKO TAFIYA TA MUSAMMAN.* 🔥🥚💥🌎👩❤️👨 _*Miss green ce*_🤙🏿 [23/09, 16:31] Miss Green🍀: 97. . . . . . 98 . . . .da sauri na ƙarasa wajensu haidar cikin tsoro na kalli Ahmad wanda shima ni ya ke kallo yaron yana masifar sona akaf cikinsu.na kallesa na ce"arman ina ɗan uwanku"?.rau rau ya yi da ido
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87