Skip to content

Chapter 11

Chapter 11

Abin Cikin Kwai Book One Complete Hausa Novel 1,269 words 0 views Progress saved
Download Book

zuciya ne baiyi kukan ba amman fa hankalinsa ya yi matuƙar tashi ƴaƴansa har guda biyu a cikin wannan ƙazantacciyar rayuwar. *Miss green ce* *GAWURTATTU BIYAR,5🤚TAFIYAR TA MUSAMANCE* 1, *MU GANI A ƘASA..🔥* _Ummu Affan_ 2, *ABIN CIKIN ƘWAI..🥚* _Ummu Maher_ 3, *GUNTUN GORO..*💥 _Mom Islam_ 4, *GISHIRIN ZAMAN DUNIYA*🌎 _Mrs Bukhari_ 5_ *AUREN WATA TARA👩‍❤️‍👨* _Miss Hajo_ Guda ɗaya N300 Guda biyu N500 Guda uku N600 Guda huɗu N700 Guda biyar 1k *ZAKU TURA KUƊINKU TA WANNAN HANYAR👇* Fatima Rabiu Sunusi 0037219728 StanbicIBTC Bank. Shaidar biya tanan 👇 0810 433 5144 Masu tura katin MTN👇 0814 179 9224 ...........🥚👩‍❤️‍👨💥🌎.... *ƳAN NIGER GA HANYOYIN BIYAN KUƊINKU👇 Guda biyar 1000f Guda huɗu 700f Guda uku 600f Guda biyu 500f Guda ɗaya 300f Kai tsaye ku tura da katin Airtel ta wannan number👇 +227 84 50 64 76 *MUN GODE DA KASANCEWA DA GAWURTATTU TAKUN FARKO* [23/09, 16:16] Miss Green🍀: _*🥚ABIN CIKIN ƘWAI...!*_ 📃Littafi na 1 By🪶 *Ummu maher(Miss green)🍏* *GAWURTATTU 5* --------------------- masu buƙatar talla 2k Ne,zamu dinga Ɗora muku a dukkanin shafukanmu a kowani social media don samun costumer cikin sauƘi. SIRRINMU👂🏻* Manzon Allah (s.A.W)ya yi mana jan kunne ga idan zamuyi magana mufaɗe da tausashen harshe,idan kuma ba zaka iya hakan ba to ka yi shiru ko,faɗi alkhairi ko ka yi shiru🤫 ------- Team *GAWURTATTU 5* 11🟩12 . . . .rarrashinsu Baba na kawai malaman ke yi don sun san wannan wani maudu'u'i ne na daban,babu wani mutum da zaiso ƴaƴan da ya haifa na cikinsa su zamo suna da irin wannan halin na neman mata ba tare daya shiga wani hali ba,duk zuciyoyinsu sam babu daɗi. Bai san sanda ya cire belt ɗinsa ya hau jibgarsu ba,zuciyarsa kamar za ta fito saboda zafi,wai yau ƙannensa ne acikin wannan halin?ai kuwa rufe idanuwansa ya yi yana ta jibgarsu malaman na ta bashi haƙuri amman ko ta kansu ma bai bi ba,duk wanda kuma ya yi gangancin saka hannunsa wajen cetonsu to fa dashi za'a haɗa,har ita big girl ɗin da sauran muƙarrabanta duk ya haɗesu ya jigba,su Baba kuwa suna gefe basu da niyyar hanashi,sai da ya jibga don kansa sannan ya barsu. a ranar muka koma gida dukanmu,ni dai jikina haryanzu bai daina ciwo ba,alokacin da muka shigo cikin gidan na hango Hajiya kaka suj fito ita da Hajiya Inna ƙawarta kuma aminiyarta da alama ma unguwa zasu je. Muna fitowa daga cikij motar kowa da guntun ciwonsa ajikinsa Rashida ce kawai babu ciwo,da sauri naga Hajiya kaka ta yi gefe tana salati kamar ta ga abin tsoro. Bata iya magana ba har muka ƙaraso kowannenmu yana tangaɗi kamar zai faɗi,Hajiya kaka ta ce"ikon Allah sai kallo wannan wani irin dukane haka duk jikinku ya toye kamar an ƙona ku?ni dai yau naga abinda ya isheni". ta ɗora hannunta aka xa ta saka kuka Hajiya Inna ta ce"haba Hajiyata mu fasa tafiyarnan kawai yau dai gidannan ba lafiya ba"?.da sauri Hajiya kaka ta ce"yo ina kuwa lafiya jikokina duk an farfasa musu jikkunansu wallahi idan ma malamanne sukayi musu dukan ƙatti to wallahi aikinsu ya ƙare a nigeria,Allah da a ƙasar umanne da tuni sai dai wasu da tuni sunsha harbi".ita dai Hajiya Inna jan hannun aminiyarta ta tayi don tasan halinta yanzu sai ta tsaya tayi ta sunbatu kuma ba tare da ta tambayi ba'asi ba ta ɗorawa wani laifi. Kai tsaye ɓangaren Hajiya kaka mukayi dukkanmu bayan mun zauna sai ga ta kamar an jeho ta ta ce"to wallahi Allah bazamu yarda da fasawa jikokina jiki ba,an gaya musu tsintosu mukayi ko kuwa?to wallahi ahir ɗinsu".dukkansu sunkuyar da kansu sukayi musamman ma waɗanda suka san sunyi laifin su Nadiya kenan,duk bakunansu a kumbure wasu kuma idanuwansu. "Ikon Allah ku kuma me ye na wani sunkuyar da kai kamar munafukai?".babu wanda ya amsa mata acikinsu Yaya Bilal daya gama harzuƙa musamman kalaman kaka ya ce"loook Hajiya kaka ba abinda ki ke tunani bane?waɗannan yaran ni da kaina na yi musu wannan dukan"?.da sauri Hajiya kakanta juyo tana kallon Bilal kamar dai yaune ta fara ganinsa. Fashewa ta yi da kuka ta ce"to wallahi Allah Ya isansu mugu mai jinin fulani,mai Ƙirar samu dawa kawai wato abin ma mugunta ne ko?ai gashi ka daki waƊannan amman baka daki waccen Ƴar jakar ubarba mai Ƙira irin ta ka".ta nuna Rashida ita kuwa ta murguƊa mata baki".kaka ta harzuƘa za ta Ƙara magana Baba na ya dakatar da kaka wajen ce wa"umma waƊannan yaran sun zubar mana da mutuncinmu a gari,waƊannan yaran da ki ke ganinsu Ƴan neman mata ne". Hajiya kaka bata fuskanci abinda baba ya faƊa ba ta ce"a'ah malik to idan basuyi abota da mata ba to daku zasuyi?"Ganin kaka bata fuskanci abinda suke nufi ba yaya Bilal ya daka musu tsawa ya ce"i'm talking to u ku faɗa mata abinda kukayi ko kuma yanzu in ƙara yi muku wata sabuwar tafkar".ana cikin hakan iyayensu mata suka shigo su dukansu saboda an gaya musu abinda ke faruwa. Suka zazzauna kowaccensu ji take kamar ta haɗiye zuciya ta mutu saboda an daki ƴar ta,kuma zuwansu ya yi dai dai da fara bada labarin tun kaisu makaranta har zuwa iyanzu da sukayi abinda sukayi. Sosai iyayensu suka fara salati masu kuka na yi masu zagin ƴaƴansu suma sunayi,amman mama kishiyar mama da sauri cikin kuka ta ce"wallahi wannan ƙarya akewa su Nadiya idan hakanne me yasa su waɗance munafukan ba'a dakesu ba aka fake da dukan waɗannan tunda sune marasa galihu".wata uwar harara baba na ya bita dashi sannan ya ce"wallahi idan kika ƙara magana awajennan to abakin aurenki".yana faɗin hakan ya juyawarsa kamar ba shine ya yi maganar ba. Sosai abin ya ƙular da mama ta cigaba da kukanta wai yanzu akan wannan shaiɗaniyar yarinyar aka kuburawa ƴarta idanu har haka. Jagwab kaka ta zauna kamar zaman ƴan bori ta ce"yau na shiga ɗaka ban fito ba,me zan gani haka acikin jikokina aka samu waɗannan masu halin mutanen annnabi luɗu?ya Allah idan mafarki na ke Allah yasa in farka." "kaka wannan maganar fa ta zama dole ayi meeting akanta,insha Allah yanxu kowa zai tashi ya je ya huta gobe za'ayi meeting insha Allah".cewar Baba Abdullahi mahaifin yaya Bilal. Kaka ta ce"Allah sarki ABIN CIKIN ƘWAI,so sukayi su lalata miki rayuwarki amman Allah ya fisu Allah kuma ba azzalumin bawansa bane,ni duk da haka ma sai na kaiki asibiti inji ko sun taɓa miki rayuwarki masu rayuwar dabbobi kawai".tana faɗar hakan ta ja hannuna muka shiga ƙuryarta kunya duk ta isheni wai za ta saka a dubanu gasu Baba duk a wajen. dukkansu suka tashi jikinsu duk a sanyaye Hajiya Inna ta shigo ta kalleni ta ce"oh sannu ƴar nan Allah yabi miki haƙƙinki,Allah kuma ya shiryar dasu gaskiya,don wannan sam ba halin ƴan mutunci bane,wannan halin ƴan akuya ne." caraf kaka ta amshe tana ƙwalla ta ce"ni fa abin nan ya bani mamaki wallahi yo me ye abin so ajikin mace da mace idan ba rashin mutunci ba?ni fa anya ma kuwa waɗannan yaran basu shaye shaye?na ga abin na su ya zarce hankali sun kama ƴar uwarsu sun ciccijeta haka kamar ƴaƴan mayu?Allah badon jikokina bane wallahi da sai igiya ta yi saura don bazan yarda ba,idan ita waccar sokuwar inyamurar uwar ta ki ta yi shiru

Table of Contents

Chapters

87 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87