Skip to content

Chapter 1

Chapter 1

Abin Cikin Kwai Book One Complete Hausa Novel 1,265 words 0 views Progress saved
Download Book

[23/09, 16:15] Miss Green🍀: *🥚ABIN CIKIN ƘWAI...!🥚* 📃Littafi na 1 By🪶 *Ummu maher(Miss green)🍏* _✨TEAM GAWURTATTU BIYAR 5✨_ ----------------------- Noticed⚠️Labari ne akan zazzafar Ƙiyayya,ban tausayi ban dariya,ban al'jabi,wa'zantarwa,nishaƊantarwa. *Godiya:* ina miƙa godiya ta ga dukkanin masoya na marubuta da kuma makaranta,ina ƙara muku godiya wajen nunamin kulawa da kuma soyayya Allah ya barmu tare amin. *Sadaukarwa* na sadaukar da wannan littafin ga mahaifiyata hajiya maryam moh da mahaifina engineer Bashir Abdullahi,Allah ya Ƙara musu lfy da nisan Ƙwana mai albarka. *Doka⚠️⚠️⚠️:* ban yadda a canzamin labarina ta kowacce irin siga ba,ba tare da an tuntuɓeni ba. Ku kasance da gawurtattu 5 don jin yadda za ta kaya. *BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM* ----------------------------------- HAJIYA KAKA POV 1🟨2 ... . . .Kana shigowa tunda kan layinmu zaka san cewa ana wani mashahurin biki a layin,gidane kato sosai daga gani ko da ba'a gaya maka ba kasan cewa gida ne na family house farin fenti ne dashi me tsari,a ɓangare kusan sha uku ne agidan. A babban hall ɗin na gidan ake sha'anin kamu,amaryar na hango taci adonta sosai cikin kayan fulani mai ƙyau da kuma tsari,ƴan matan amarya suna gefe suna selfie ana tsokanar amaryar. "Khairat ki yi sauri ki fito,don Kin san ke kaɗai suke ta jira".wacce aka kira da khairat ta jiyo,wow na faɗa don yarinyar irin yarannan ce black beauty,ta juya eyes balls ɗinta da ɗan ƙaramin bakinta cikin shagwaɓa ta ce"to Mama ganinan fitowa". Su Rashida ne suka shigo suna ce wa"don Allah Khairat ki fito kina ƙanwar ango amman kina yi wa mutane delay,ga ƙawayenmu nan duk sun zo mu kaɗai suke jira". tsaki Iman taja sannan ta ce"Allah Rashida kina nema mana raini wajen wannan kucakar yarinyar shiyasa ni bana son haɗa harka da ita ko kaɗan,yanzu muna zuwa wajen wasu ma sai sun tambayemu anya kuwa wannan ba ƴar aiku ba ce?". Wani irin baƙin ciki ne na ji ya tokaremin zuciyata amman babu yadda zanyi don Iman ba sa'a ta bace baya ga haka ma ni ba ma'abociyar yin faɗa bace. Jikina ne duk ya yi sanyi don ganin irin kallon dasu Iman suke min da ƙannenta su Baby,na rasa me yasa suka tsaneni agidan tunda duj ba haka suke yi wa sauran ƙannen na su ba amman ni daga zagi sai hantara,kaf cikinsu mutum biyu ne suke sona daga Rashida sai Amira.Iman babanmu ɗaya dasu amman kuma sunfi kowa ƙyama ta. A haka na zauna a tsararrun kujerun da aka ajje acikin gidan,ina juyawa na hango Hajiya Kaka wato kakarmu tasha gwaggwaronta harda jan baki,dariya na fara yi mata har ta yi gaba kuma sai ta dawo baya ta ce"ke kinji ja irar banza malik ne da Maryam su ki ke yiwa dariya don ni dai na fi ƙarfin uwarki da zaki sakani agaba kina yimin dariya yo me ye laifin wannan ƙwalliyar dana yi da zaki ringa yimin wannan dariya kamar kinga mahaukaciya?yo ko uwarki inyamura da take a uwar ango yau bata isa ta nuna min ƙyau ba,don haka ki shiga idona in rufe,shegiya ƴat baƙa kawai". tana faɗar hakan ta tafi tana taunar goronta tana cigaba da mitarta don Kaka ta tsani ta yi ƙwalliya kace bata yi ƙyau ba. Babu abinda yaban haushi a maganar kaka don daman idan da sabo mahaifiyata ta saba da wannan zagin da kuma toxarcin awajen kaka don ita arayuwarta ta Ƙi jinin mahaifiyata duk don a kasancewarta ba yaransu Ɗaya ba,uwa uba kuma gashi mahaifina ne Ya musuluntar da ita shiyasa gaba ki Ɗaya kaka ta tsani mama na,kullum cikin gori kuma abinda ke Ƙara bani haushi da kaka ko a gaban waye sai ta yi in dai Ƴan faƊan suka zo,yaya Aliyu shine Ɗan farin mama sai yaya Salim sai ni khairat sai auta afrah. "ke kuma Khadija ranar auren na ki kika saka wannan ɗamammun kayan duk jikinki a waje?Ina shi sokon angon na ki ya ke ne?da ya barki kika saka wannan kayan?.Wannan tozarcin da Kaka ke yiwa Khadija a lasifiƙa ta taƙarƙare ta ke faɗa son ranta babu abinda ya shafeta. Gaba ki ɗaya wajen shiru kowa ya yi don jin ƙatoɓarar da kaka ke yi,don yanzu kana magana masifar zata dawo kanka shiyasa ma kowa ya shafawa kansa lafiya don abin na ta sai ita ɗin. Rafi'atu ce ta kalli kaka cikin fushi ta ce"Ke kaka shigar da kika yi a matsayinki na tsohuwa babu wanda ya ce miki komai sai ke ce zaki saka yaya ta a gaba da masifarki". "inye a lallai Farouku ya baku daman cimin mutunci tunda gashi kina zagina a gaban uwarki bata iya magana ba saboda tana tsoronki to ko farouku ubanki bai isa ba,shegiya ƴar tsigi tsila". ƙwashewa akayi sosai da dariyar dramar kaka don idan ka biye mata sai a ƙwana a tsaye. Ana cikin hakan mukaji jiniya ta motoci ƙyawawa sun shigo cikin ƙaton gidanmu,ai kuwa sai Kaka ta fashe da kuka tana ce wa"To yau wai agidannan ni kuma kewa dariya tsabar rashin ta ido,ni dai wannan abin ya isheni ace ranar bikin jikata amman a nemi a kwashemin albarkar auren jikoki na to wallahi bazan yarda bari Soja Bilal ya dawo kowa sai ya ƙwashi kashinsa hannu". Gaba na ne ya yi wani mummunan faɗuwa ganin fitowar Yaya Bilal daga cikin mota ya yi ƙyau sosai cikin suite ɗinsa,ƙyaunsa ya ƙara fitowa sosai kamar ka ɗaukesa ka gudu,ƙyaunsa da nutsuwarsa sun ƙara fitowa sosai.na yi wani tagumi azuciyata ina tuna ranar da zan iya barin tunanin Yaya Bilal a cikin zuciya,Yaya Bilal namiji acikin maza yana da wani ƙwarjini da cikar zati,duk wannan abinda na ke yi Yaya Bilal bai san ina yi ba don tsakani na dashi hantara da kuma kallon banza,donshi aƙwaishi da miskilanci sosai. Cikin takunsa mai ƙyau da haiba ya ƙaraso inda Kaka take ya rungumeta yana cewa"my grand fa dafatan na sameki lafiya".da yake shiba mutum ne mai magana da yawa ba yafi yin magana kaɗan,ai kuwa nan kaka ta zage tana ta basa labarin cin kashin da aka yi mata,ina cikin satar kallonsa sai kuwa naji ta ce"kaga waccen ƴar baƙar ita ce ta fara wulaƙantani a wajen nan har kowa ya samu bakin yimin wulaƙanci,waiwayowa ya yi ya kalleni kallo ɗaya shima by mistake ya juya kansa,yaja hannun kaka suka tafi sashenta,kallonsu na yi cikin tsoro na ce"Rashida na shiga ukuna kinga wanna fitinanniyar tsohuwar zata jazamin ƙazamin duka,kinga wani banxan kallon da ya yi min kuwa?". Dariya Rashida ta yi sannan ta ce"ai ni dai na godewa Allah da ban ma haɗa ido da wannan mugun sojan ba amman wallahi da na yarda na haɗa ido dashi da tabbas naga wulaƙanci don wallahi haɗuwarmu baza ta yi mana ƙyau ba". Ɓata rai na yi na ce"ke kinga Rashida idan bazaki faɗi alkhairi ba to ki yi shiru don Allah don manzon Allah(S.A.W) ya ce ka faɗi alkhairi ko ka yi shiru". dariya sosai Rashida ta yi sannan ta ce"hmm so hana ganin laifi gaskiya Khairat ki rage son da ki kewa Yaya Bilal kada ya haifar miki da wata matsalar,don ni har tausayinki na ke ji kina ganin mutum kullum fuska a ɗaure ki rasa wanda zakice kina so sai shi,kuma ke kinfi kowa sanin baƘwa wani Ɗasawa dashi don

Table of Contents

Chapters

87 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87