Skip to content

Chapter 69

Chapter 69

Abin Cikin Kwai Book One Complete Hausa Novel 1,261 words 0 views Progress saved
Download Book

wanda ya gane,sai da wani ƙanin maman hajara yazo ya ke faɗamin,ai kuwa na yi tsalle na ce sai ya sakeni ke ƙarshe de sai da mukaje kotu akan ya yi rantsuwa ya ce bazai sake ni ba." Sosai na yi mamakin hakan,sai kuma ta wani ɓangaren naji daɗi saboda ko babu komai za ta koma gidan mahaifi na. Yara na ƴan gata ko ta ina suna samun kulawa,an raɗa musu suna da,Abdullahi,Aliyu,Ahmad,Zulaiha. Duk taƙwara aka yiwa mutanen gidanmu,sunan mamana,sai sunan Baba Abdullahi,sai sunan captain Ahmad,sai sunan yaya Aliyu. Amman ana kiran Aliyu da haidar,Ahmad da Arman,Abdullahi da Irfan,Xulaiha kuma da Iman.yara kyawawa dasu duk inda ka yi zaka ga zancen su ake,Bilak kuwa haƙoransa kullum awaje suke. *sirrinki* *GYARAN FARJI NA MUSAMMAN* Yadda zaki kauda wari a farjinki a gida Warin farji common abu ne da mata ke fama dashi a fadin duniya wanda suke iya saminsa sau daya ko biyu a rayuwarsu,abubuwan dake kawo irin wannan abu kala kala ne kamar su infection.cutukan saduwa,rashin kula. In warin farji daga infection ne yana farawa da kaikayi,gun yayi jaa da ciwo,wannan abu nasa mata suji kunya Sa panties na cotton yanasa farji ya samu iska,hakan zai rage warin da wuri da yawan canja pant din duk awa 12 sabida tsaftace gun Rage wanka da ruwan mai zafi sosai sabida zaina kasha miki important bacteria na farjin Rage shan abu masu suga a cikinsu Daina sa kayan dazasu na matseki ko pant Rage yin douching Wanke farji da yogurt ko kit soma wani abu kamar soso cikin yogurt din saiki saka sosan cikin farjin yayi kamar awa 2-3 Amfani da APPLE CIDER VINEGAR, yana taimakawa kwarai wajen kawar da warin farji, zaki samu kofi daya na ruwa saiki hada da chokali 1-2 na ACV din kisah ko wace rana,ko ki zuba kofi biyu cikin ruwa a abin shiga ki shiga ciki tsahon munti 20 duk sati ko kiyi yadda Mukai bayani akan yogurt 8.Cin abubuwa masu dauke da vitamin c,wannan shima na taimako wajen kara rigakafin jiki. 9.Amfani da “bakin soda” yana taimakawa wajen kawar da warin farji,kiasaka rabin kofi a cikin ruwa saiki shiga ciki tsawon minti 20,bayan nan saiki wanke da ruwa da kuma clean towel 10. Wanke farji kafin sex da kuma bayan sex ya zama kina aikatawa ko yaushe 11. Cin citrus fruit kamar su lemo,inibi sunada vitamin c sosai 12. Ki dan fesa turare kadan a cinyoyinki da gwiwa,hakan zai dansa kanshi 13.Amfani da ganyen goba na taimakawa sosai wajen kawar da wari 14. Dena wanke farji da sabulu,sabida wasu nada chemical din dazasu kasha miki bacteria masu amfani a farjinki Farji bayan haihuwa,zaki iya haifan yaro ta hanyar tiyata ko ta normal haihuwa,ko wanne nada nasa matsalan,batin haihuwa yafi kyau ki bada hankali wajen abinda kika Haifa da kuma warkewanki. Amfani da ice packs (kankara) kankara na taimako kwarai wajen rage ciwon gun,da kuma kumburin. Yadda zakiyi shine ki samu saban pad kisashi cikin ruwa kisashi yayi kankara saikiyi amfani dashi a farjin nay an mintina,kisa abin da zai hana digar ruwa daga farjinki sabida narkewar kankarar,zakiyi wannan abu sau 2 ko 3 a rana. Amfani da extra maxi pad jinin dake zuba bayan haihuwa sunansa lochia kuma yana kai wajen sati 2 bayan haihuwa,anfiso a wannan lokaci kina amfani da extra maxi pad sabida kiyaye cuccutuka su shigar miki mahaifa 3.Hutu da bacci isasshe. Wannan na taimakawa jiki wajen saurin warkewa,rashin bacci na iya samiki fushi ko kuma kiji kin tsani abubuwa 4.Kiyaye duk dinky in kinada dashi sabida kare shigar cuta 5.Yin kegel exercise kamar yadda muka kwatanta a baya 6.Kare kai daga basir, bayan haihuwa yawancin mata suna fama da basir sais u kiyaye ta hanyar shan ruwa sosai,cin fresh vegetable da fruits, daina shan su kofi da shayi ko amfani da man basir 7.Walking(tafiya) kina yawan gwada tafiya sa kwara karfin jikinki, kisa takalmi mara santsi ko coge 1. Ki aske gashin gabanki in kinaso. Gashin gaba na iya saki gumi zuwa kasanki,wanda kan iya saki wari. kisani cewa cire gashin na jayo fushin kofofin gashin da kumburi.yawan cire gashin gaba nasa mace tazama tsaf kuma yana jawo kumburi wanda in ya hadu da wajen danshinki yakan zamo wajen zaman cuta kamar( Group A Streptococcus). yakansa gun ya duri ruwa ya jawo har sai an fitar da ruwan,wannan zai kawomiki shaida a gun. Yi kokarin rageshi,amma kiyi hankali da almakashi waeen farjinki 2. Kizama cikin tsafta lokacin jininki. kina yawan canza pad dinki,inkina shiga damuwa da yadda warin jikinki yake lokacin jiniki,zaki iya wanke farjinki sau 2 ko 3 a rana. 3. Kinasa yan ciki na kotin. 4. Wanka inkina zatan masoyinki bazaiso warin jikinkiba,yi wanka kafin ku hadu Kitsen damo da man ayu sundade suna taka muhimmiyar rawa a wajen ma aurata wato jin nishadi lokacin saduwa ma aurata suji kamar akwana anayi kuma gashi baya matsala agaban mace ko namiji musamman mata zakaga idan wannan kitsen ya karbi mace zata rikeshi shi kadai ya ishseta mallake mijinta kuma kamar yanda mukayi bayani abaya namiji shima yana aiki da kitsen damo wato idan namiji yanaso yaga matarsa tana biye dashi akowanne lokaci sakamakon saduwa da yakeyi da ita to lokacinda yazo jima i da ita ya dauko man damo ya hadashi da zuma ya gauraya saiya shafa akan azzakarinsa to awannan lokacin matukar ya sadu da matarsa zataji bata taba gamsuwa irin wannan lokacinba amma kuma namiji me ciwon sanyi da basir bazai masaba hasalima zaisa maniyinsa zuwane da wuri to ammafa ita mace idan tasamu man damo itama ta hadashi da zuma lokacinda zata sadu da mijinta saita debo dan kadan tayi matsi to awannan lokacin mijinta zai jita daban domin wani kalar dandano zatayi idan kuma so kike kike ki mallake mijinki a gado bayan kin saka zumar saiki samu lalle ki zuba ki saka ruwan alobera ki gauraya sosai saiki samu roba me kyau ki ajiye domin yakan dade be baciba sai kina matsi dashi hallau amarya da take shirin karbar angonta daga lokacinda ta fara gyaran jiki to ta kasance da man damo akusa domin idan tazo dafa kazar amarya ta zubashi kadan aciki sannan lokacinda ta rage kwana uku tana hadashi da zuma tana matsi dashi sannan tana shafawa a saman farjinta gefe da gefe wallahi duk namijinda ya shiga jikinta saiya nuna alamar yaji canji kuma gabanta zai ciko dum dum. *miss green ce* [23/09, 16:29] Miss Green🍀: *🏮ABIN CIKIN ƘWAI🏮* littafi na 3 *by✍🏿* Ummu maher(miss green)🍀 Wattpad user name Rabiatu333 Arewabooks rabiattu0444 *Sirrinki👂🏻🌈* ki dinga yawaita karanta qur'ani saboda yana cire damuwa da saura Ƙunci na rayuwa,Allah ubangiji ya bamu dauriyar karanta qur'ani amin. 85. . . . . .86 . . . . .anyi suna lafiys taron ya tashi,wanka na shiga saboda tun safe sun hanani yin wankan,Haidar da baida haƙuri sai kuka ya ke,mama kuma da ƙanwarta sunje sashen Hajiya kaka ba daɗewa zasuyi ba.na ce"Allah haidar ka yi ka gama don ubanka ba yanxu na baka kasha ba?to shine kuma zaka dameni"?.na faɗi hakan ina wanka a banɗaki sosai na kejin daɗin ruwan zafin don ni gaskiya bana gudunsa ko kaɗan.ai kuwa nan da nan na fara komawa dai dai. A guje ya shigo sashen namu daman kuma shigowar

Table of Contents

Chapters

87 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87