Skip to content

Chapter 59

Chapter 59

Abin Cikin Kwai Book One Complete Hausa Novel 1,250 words 0 views Progress saved
Download Book

biyar acikin wayata,vedion nan tun sanda ka yi tafiya na ke ɗaukarsa,abin ya juya ne kan khairat amman maganar gaskiya tunda ka yi tafiya na gano jidda na fita kullum daga gidanka,baza kuma ta dawo ba sai dare ya lula,kuma dana matsa da binciken inda take zuwa sai gashi na gano gidan maƙiyinmu Damass take zuwa". Da sauri Bilal ya kalli captain yana jin kamar zai sume saboda tsoron abinda yaji daga wajen captain.. . . . . MAGANCE KAUSHIN KAFARKI Kaushin fata abu ne da ke addabar fatar mutum musamman a lokacin sanyi. Akwai abubuwan da ke sanya kaushin fata kamar yawan shekaru da rashin cin abinci mai gina jiki da kuma jinsi. Akwai mayuka da dama wadanda ake sayar da su domin magance matsalolin kaushin fata amma yawancinsu suna da tsada. Domin bin hanya mafi sauki wajen magance wadannan matsalolin, fata sai ku karanta abubuwan da na lissafo muku. MATAKAI: · 1)- A shafa zuma a fatar jiki baki daya sannan a barshi na tsawon mintuna biyar zuwa goma kafin a shiga wanka a kullum. 2)- A kasance ana diga man zaitun a cikin man shafawa. Yin hakan na sanya fata laushi kuma yana rage kaushin fata. 3)- Za a iya kwaba fiya sannan a shafa a jiki sai a bari na tsawon mintuna goma sha biyar sannan a wanke kafin a shiga wanka a kullum. Ko kuma a hada us din fiya a rika sha domin magance kaushin fatar daga cikin jiki. •4)- A kasance ana amfani da man kwa-kwa a fatar jiki. A daura man kwa-kwa a wuta ya danyi dumi sannan a mulke fatar jiki kaf dashi na tsawon mintuna talatin kafin a shiga wanka a kwanta. A kasance yin hakan a kullum. •5)- Shan madara kofi daya kafin a kwanta bacci a kullum yana taimakawa fata sosai. •6)- A kasance ana shafa man kadanya a jiki bayan anyi wanka da daddare kafin a kwanta barci. Sai a mulke jikin gabadaya da man kadanya domin samun fata mai laushi mai sheki. 7)- A samu ayaba da nono ko kindirmo a kwaba a waje daya sannan a shafa a fuska ko fata na tsawon mintuna ashirin sannan a wanke da ruwan dumi. 8)- Lemun tsami da sukari na taimakawa wajen fitar da fatar dake da gautsi a jiki sannan yana sanya fata haske. A samu sukari kamar cokali daya sannan a matsa ruwan lemun tsami a ciki sai a rika shafawa a fuska a bari na tsawon mintuna uku sannan a wanke 9)- Ayi amfani da daya daga cikin abubuwan da na lissafo. Kada a maka duka a jiki yawan amfani da ababe dayawa a fata yana haifar da kuraje a fata. *By* *dr mata ummu maher(miss green)* *don neman ƙarin bayani* 07068606171 *MU GANI A ƘASA...*🔥 _Ummu Affan_ 2, *ABIN CIKIN ƘWAI..*🥚 _Ummu Maher_ 3, *GUNTUN GORO..*💥 _Mom Islam_ 4, *GISHIRIN ZAMAN DUNIYA*🌎 Badi'at Ibrahim _Mrs Bukhari_ 5, *AUREN WATA TARA*👩‍❤️‍👨 _Miss Hajo_ Guda biyar 1k Guda huɗu N700 Guda uku N600 Guda biyu N500 Guda ɗaya N300 *DOMIN TURA KUƊIN KAI TSAYE*👇 0037219728 Fatima Rabiu Sunusi StanbicIBTC Bank. Domin tura shaidar biya👇 0810 433 5144 Masu tura katin MTN👇 0814 179 9224 Ƴan Ƙasar Niger zasu tura nasu anan.👇 0817 952 3215 Guda biyar 1000f Guda huɗu 700f Guda uku 600f Guda biyu 500f Guda ɗaya 300f *TEAM GAWURTATTU BIYAR TAKUN FARKO TAFIYA TA MUSAMMAN.* 🔥🥚💥🌎👩‍❤️‍👨 Instagram links👇 https://www.instagram.com/p/CgPTv1-oML6/?igshid=MDJmNzVkMjY= Facbook group https://facebook.com/groups/463653111781414/ Telegram links https://t.me/+xYZCR9JY-aMzNDFk *YADDA AKE BUƊE ACCOUNT A AREWABOOKS* Bayan kaje play store ka ɗakko ya sauka a kan wayarka. Za'a cike Form ɗin kamar haka: - *Enter your name:* (Cikakken sunanki) *Enter your mail:* (Email ɗinki) *Enter an username* (Sunanki) *Enter your password:* ( misali 12341234) *Confirm password:* (misali 12341234) Sai a taɓa *Sign Up* shikenan an buɗe account a ArewaBooks💃🏻😂. *Continue with Google* - Idan kana da gmail/email akan wayarka kawai Continue with Google za'a taɓa zata buɗe maka account a ArewaBooks kaitsaye. *Register* - Shine cike form domin buɗe account a ArewaBooks. Masu iPhone Zaku iya bibiyar shafinmu https://arewabooks.com MISS GREEN CE [23/09, 16:29] Miss Green🍀: *🏮ABIN CIKIN ƘWAI🏮* littafi na 3 *by✍🏿* Ummu maher(miss green)🍀 Wattpad user name Rabiatu333 Arewabooks rabiattu0444 *Sirrinki👂🏻🌈* Ƴar uwa ki kasance mai yawan yiwa mijinki da ƴaƴanki addu'ah da al'ummar musulmi baki ɗaya,don ita addu'ah makamar mumuni ce. ------------------------------ 73. . . . . .74 . . . ."Hajiya zuciyata ciwo take min agame da abinda Khairat ta yi min,hajiya sai yanzu na tabbatar da abinda ki ke faɗamin a game da khairat,hajiya ki yafe min don Allah."ya faɗi hakan yana fashe wa da kuka sosai. Hajiya Ruƙayya ta ce"Bilal kenan tunda har ta yi agidan ubanta agidanka ne baza ta yi ba?ai shiyasa na faɗa maka wannan yarinyar ba macen aure ba ce,amman saboda kai yaro ne shiyasa wannan kakar taka ta cuce ka,insha Allah sai Allah ya saka maka."ta faɗi hakan tana share mishi hawayen fuskarsa. ****** a hankali na farka na buɗe idanuwa na waɗanda suka yimin girma sosai,na fashe da kuka tuno abinda ya faru da sauri Rashida ta matso inda na ke,ta rungumeni itama tana kukan Yaya Aliyu yana tsaye yana kallonmu shima yana goge hawayen fuskarsa,na kallesu su duka ahmad ma yana wajen commisioner of police na ce"nasan bakunanku cike suke da tambaya ta ba'asin abinda ya faru?amman ni da Kai na zan faƊa muku duk abinda ya faru". Su Dukansu suka zubomin idanuwa suna kallona,na share hawayen fuska ta na basu labarin duk abinda ya faru,dukkansu salati suka saka yaya Aliyu ya ce"tabbas Bilal zaiyi nadamar wannan Abinda ya yi miki khairat,ki yi haƘuri Ƙaddararki kenan".kuka na fashe dashi na ce"wallahi yaya Aliyu ayanzu na tsani Bilal tsana mafi muni arayuwata,koda ma ace bai sake ni ba toni tabbas xan saki kaina kuma babu tantama jidda ce ta haƊamin wannan sharrin,na barta da Allah shine zai sakamin".sai na fashe da wani irin matsanancin kuka me cin rai. Rashida ta rungumeni tana kuka ta xe"ki daina kuka khairat insha Allah sai Allah ya saka miki."Ta faƊi hakan tana kuka,ahmad ya kalleni sosai tausayina duk ya cika zuciyarsa ya ce"Khairat nima dai haƘurin zan baki saboda duk wanda ya sanki yasan halinki don haka inason ki share hawayenki,insha Allah nan ba da daɗewa ba gaskiya za tayi halinta,don shi ramin ƙarya ƙurarre ne,ita kuma ƙarya fure take bata ƴaƴa". Sosai suka dinga ƙwantarmin da hankali har naji zuciyata ta ɗan samu salama,sai da aka yimin ɗori a hannuna don na samu gocewar ƙashi.ban san yaya aka yiba yanzu so ya koma ƙi nidai na tsinci kaina da mugun ƙin yaya Bilal,ni gani nake duk abinda aka ce masa na yi ai shi me yin bincike ne ba kawai ya hau kai ya xauna ba.don haka insha Allsh zan nuna masa khairat ɗin daya sani adacen baya to ayanxu ba ita bace.zanyi kuma duk yadda zanyi wajen gano duk wanda ya yimin wannsn sharrin. Yaya Aliyu yana ɓaremin ayaba ya ce"khairat tun acen baya munyi kuskure sanda abin nan ya faru kafin ki yi aure,har na barki ki ka zauna agidana ba tare da kin zauna agidanmu ba,saboda tsoron wani abu da zai biyo baya,kinga sai aga kamar bamu da gaskiya ne amman yanzu insha Allah gidanmu zaki je,don

Table of Contents

Chapters

87 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87