Skip to content

Chapter 57

Chapter 57

Abin Cikin Kwai Book One Complete Hausa Novel 1,289 words 0 views Progress saved
Download Book

gwara da ta mutu ɗin taje cen ta yiwa Allah baya nin laifin da tayi masa,idan kuma Allah yasa ta farfaɗo ku tambaye ta abinda ya faru".yana faɗar hakan yaja motarsa ya tafi fuuu,yaya Aliyu da ke jikin window ɗin motarsa da bai san lokacin da ya yi gefe ba,don yadda Bilal ya tashi motar kamar zai tashi sama. Aliyu ya ce"inna lillahi wa inna ilaihi raji'un.me kuma ya faru agidan nan?".tuno da ƙanwarsa da ke cikin mota wacce ke ƙwance rai a hannun Allah yasa ya shiga motarsa ya fige ta da mugun gudu.Allah ne ya kaisu asibitin lafiya likitocin suka fito da gudu sukazo don ɗaukarta,Ganin jini a goshinta yasa likitocin suka ce baza su amshe ta ba. Yaya Aliyu ya ras yadda zaiyi don shi sam ya manta da wani maganar Ƴan sanda,da sauri ya zaro wayarsa tunowa da Ahmad commisioner of pilice,kira na farko ya Ɗaga wayar da murmushinsa,jin abinda Aliyu ke faɗa ne yasa da sauri ya kashe wayar tare da kira ƴan sanda suka shiga mota suka taho asibitin da Aliyu ya gaya musu. Hannun Ahmad yana kakkarwa ya saka hannu,hankalinsa na kan khairat wacce ke ƙwance kamar gawa,ya share wasu hawaye masu mugun xafi har yanzu maƙalallen son khairat da tausayinta na maƙale azuciyarsa,aka shiga da ita ɗakin don bata taimakon gaggawa,Rashida sau kuka take har haɗiyar zuciya take,kukan tausayin khairat gani take kamar baza ta tashi ba,tabbas idan hakan ta kasance to tasan ita ma baza ta iya rayuwa matuƙar babu khairat ba. Babu wanda aka sanarwa da rashin lafiyar khairat ɗin,saboda kada hankulansu ya tashi yaya Aliyu ma da ya ke namiji kuka ya ke kamar ƙaramin yaro,shima Ahmad ɗin kuka ya ke,sai duka suka taru suka dinga yi kamar ƙananun yara. ****** . . . . .kai tsaye Bilal gidansu ya nufa,Allah ne kaɗai ya kaishi gidan don yadda ya dinga gudu kamar zai tashi sama,ya fito daga cikin motar yana layi kamar ɗan shaye shaye,ya yi ɓangaren mahaifiyarsa,tana zaune afarlo taji shigowarsa.cikin tashin hankali ta nufo inda ya ke,baki ɗaya ya ƙwanto jikinta ya ɗora mata nauyinsa baki ɗaya,ta zauna a hankali dashi ajikinsa,ta ƙwantar da kansa akan cinyarta taji jikinsa ya yi mugun yin zafi cikin tausayinsa ta ce"Bilal me ya faru?me aka yi maka?ba kada lafiya ne?". Kasa magana ya yi,Hajiya Ruƙayya cikin tashin hankali ta buɗe fridge ta ɗakko gorar ruwan faro ta ƙaraso ta buɗe bakinsa,ai kuwa ya buɗe bakinsa yasha ruwan sosai,tausayinsa ya cika mata zuciya tsakanin ɗa da uwa sai Allah bayan ya gama shan ruwan ne ta ce"Bilal yanzu faɗamin me ya faru"?. Kuka Bilal ya fashe dashi kamar ƙaramin yaro,ya buɗe bakinsa wanda ke masa ciwo ya ce"Hajiya khairat ce,ta cuce ni ta cuci rayuwata,kama ta nayi da ƙwarto." 1, *MU GANI A ƘASA...*🔥 _Ummu Affan_ 2, *ABIN CIKIN ƘWAI..*🥚 _Ummu Maher_ 3, *GUNTUN GORO..*💥 _Mom Islam_ 4, *GISHIRIN ZAMAN DUNIYA*🌎 Badi'at Ibrahim _Mrs Bukhari_ 5, *AUREN WATA TARA*👩‍❤️‍👨 _Miss Hajo_ Guda biyar 1k Guda huɗu N700 Guda uku N600 Guda biyu N500 Guda ɗaya N300 *DOMIN TURA KUƊIN KAI TSAYE*👇 0037219728 Fatima Rabiu Sunusi StanbicIBTC Bank. Domin tura shaidar biya👇 0810 433 5144 Masu tura katin MTN👇 0814 179 9224 Ƴan Ƙasar Niger zasu tura nasu anan.👇 0817 952 3215 Guda biyar 1000f Guda huɗu 700f Guda uku 600f Guda biyu 500f Guda ɗaya 300f *TEAM GAWURTATTU BIYAR TAKUN FARKO TAFIYA TA MUSAMMAN.* 🔥🥚💥🌎👩‍❤️‍👨 Instagram links👇 https://www.instagram.com/p/CgPTv1-oML6/?igshid=MDJmNzVkMjY= Facbook group https://facebook.com/groups/463653111781414/ Telegram links https://t.me/+xYZCR9JY-aMzNDFk *YADDA AKE BUƊE ACCOUNT A AREWABOOKS* Bayan kaje play store ka ɗakko ya sauka a kan wayarka. Za'a cike Form ɗin kamar haka: - *Enter your name:* (Cikakken sunanki) *Enter your mail:* (Email ɗinki) *Enter an username* (Sunanki) *Enter your password:* ( misali 12341234) *Confirm password:* (misali 12341234) Sai a taɓa *Sign Up* shikenan an buɗe account a ArewaBooks💃🏻😂. *Continue with Google* - Idan kana da gmail/email akan wayarka kawai Continue with Google za'a taɓa zata buɗe maka account a ArewaBooks kaitsaye. *Register* - Shine cike form domin buɗe account a ArewaBooks. Masu iPhone Zaku iya bibiyar shafinmu https://arewabooks.com MISS GREEN CE [23/09, 16:29] Miss Green🍀: 75. . . . .76 . . . . . . a ranar Hajiya kaka ta gyaramin ɗayan ɗakin nata,aka ɗakko ɗayan gadonta har da katifa aka shimfiɗamin a ɗakin aka gyarasa tsaf.sip ɗinta wanda idan baƙi sunzo suke saka kaya itama aka gyaramin,aka ajjemin ita aɗakin,ina yin wanka na shirya cikin doguwar riga dark blue,farin dana yi ya ƙara fitowa sosai ina gama sanya doguwar rigar na shafa cikina wanda ya fito sosai yanzu,na dafe ƙirjina na ce"innalillahi wa inna ilaihi raji'un wai daman ciki ne dani?".na tambayi kaina sai dai babu wanda zai bani amsar,na fashe da kuka sosai. Sai ga Hajiya kaka ta shigo hankalinta atashe,tayo kaina tana ce wa"yau naga ta kaina yanzu khairat baza ki daina wannan kukan ba,kuka ya zamar maka kamar abinci?don Allah ki daina nima zuciyata bata yimin daɗi".ta faɗi hakan tana kallona. Na ƙara fashewa da kuka ina kallon madubin dake jikin ɗakin nawa na shafa ƙasan marata na ce"Hajiya kaka dole ne fa inyi kuka,ahalin yanzu cikine dani fa?".da sauri Hajiya kaka ta dafe ƙirji ta ce"Alhmdh ai ni na yiwa Allah godiya daya sa kina da cikin ma,wannan cikin shine zai ƙara tsone idon maƙiya musamman ma Ruƙayya surukarki,don ɗazu da kiga dawo Ammaru yazo ya bani labari tana cen tana zaginki wai karuwa me bin maza,kinga kuwa yanzu zata tabbatar da hakan sannan hankalinta zai daɗa tashi".ta faɗi hakan tana ɗaga hannunta sama Alamar tana godewa Allah. Haushin Hajiya kaka ya kamani na ce"ayya hajiya kaka bazaki gane abinda na keji acikin zuciyata ba,sosai na kejin tsanar Bilal araina,na rabu dashi har abadan,ashe harda ƙullin cikinsa ajiki na?wallahi kaka zubarwa zanyi".na faɗi haka ina share hawaye harda majina. Hajiya kaka ta yi salati ta sanar da ubangiji sannan ta ce"ikon Allah ikon gaske,idan baka mutu ba zaka yi kallo khairat kina cikin hayyacinki kuwa?ko kuwa dai kin samu taɓin hankaline?kin zama me taurin kai Khairat,ba khairat ɗin dana sani adacen baya bace khairat ɗin dana sani acen baya yarinya ce me jin maganar nagaba da ita,amman ba wannan wadda ta tsaya agaba na tana yimin musu ba." "Kaka nifa wallahi zubar da cikin nan zanyi,tunda ubansu ma bai san da cikin ba,kuma gashi yana zargina kinga ai zai iya ce wa shi ba cikinsa bane,to kinga idan har na bari na haifesa zai iya ce wa shi ba cikinsa bane,kinga me zan ce wa yaron?ce masa zanyi ubansa ya ce shiba shine ubansa ba?kinga kaka bani da amsar da zan bashi dole in zubar da cikin yanzu kinga kowa sai ya huta". "To dan ubanki Malik baza'a zubar ba,zanga yadda za'ayi ki zubar da cikin idan har ban baki damar hakan ba,daga yau babu ke babu fita daga gidan nan sai inga ta yadda zaki xubar,tunda ke ƴar taurin kai ce".tana faɗar hakan ta fita fuu cikin fushi,Hajiya kaka bata fiya saurin fushi ba idan kuwa kaga ta yi fushi to abin ya yi yawa ne. Ranar nasha kuka kamar me,da yamma Rashida tazo waje na lokacin ina cikin ɗakin naƙi ci naƙi sha Hajiya kaka ta kawo min abinci amman ko kallon abincin banyi ba,saboda fushi itama bata

Table of Contents

Chapters

87 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87